YAR SADAKA 1-END

YAR SADAKA Page 21 to 30

Sunanta mashkur ya Shiga Kira Yana shafa hannunta “ganin taqi Bude Ido ya janyota jikinsa a hankali ya manneta da kirjinsa tare da zagaye Duka hannuwansa a bayanta…

Ahankali ya Shiga Bude Mata Ido yanaso Dole saita bude idon,,kasa budewa nijlah tayi sabida yadda Kanta yayi Mata nauyi Banda zugi da radadi Babu abinda takeji..

Ganin taqi budewa Kuma yasan ta farka sabida lokacin da dr yace zata Tashi harya wuce yasashi gane idanta biyu shegantaka yasata Qin budewa..

Janye hannunsa yayi Yana tunanin abinda Ze Mata Wanda zesata Bude ido,,danshi ya matsu yaga ta Bude Ido sunyi Magana Hakan ne kadai Ze bashi damar kwantar da Hankalinsa,,

Ahankali ya janyota jikinshi ya zuba idanta kallo Yana cewa,,Ke nijlah amarya Bude idon Ko baki Tashi bane” 

Qin budewa nijlah tayi tana mejin haushinsa tare da turo masa Dan qaramin bakinta..

Ganin haka yasa mashkur matseta a jikinsa ya daura bakinsa Kan hancinta Yana busa Mata isakar bakinsa,,tare day tsura Mata rikitattun idanunsa masu matukar tsoratata..

Bata Bude idon ba sabida tasan Babu abinda kallan nasa Ze janyomata illah zubar hawayen datake riqesu tin Bayan data farka..

Ahaka yayita wasa da sassan jikinta Yana lumshe nasa Ido Duk Dan yasamu nijlah ta Bude idanta…

Kafin Wani lokaci tuni yasoma fidda numfashi sabida yadda yake mulmula Kan nononta tare da shafa cikinta daya kwanta” salon dayake Mata babu macen da za’a yiwa Shi sha’awanta be motsaba Ko Taji Wani Abu Na yawo a cikin jikinta,,Duk kuwa da rashin wayanta..

Ganin taqi motsawa yashi Bude baki Yana Magana a kasalance”

Nijlah nasan kinajin so kike kawai ki wahalar dani”shiyasa Kika Bari nake kidana nake rawa Na..

Shiru yayi kafin Daga bisani yace shikenan Bari nayi Miki irin abun rannan nasan Shi kadai zesa ki amsa Magana na Ko amarya????

Comments & share

*Momn sultan ce*✍✍✍

???????? *’YAR SADAKA..*????????

*STORY & WRITING BY…*

         *BY*

*MOMN SULTAN*

*DEDICATED TO…..*

*MMN AMATULLAH*

*SPECIAL GIFT TO…*

*MY SALMA….*

4⃣6⃣&4⃣7⃣

Be jira amsartaba ya soma qoqarin zare bargon dake jikinta” cikin kasala da mutuwar jiki nijlah tafara qoqarin Daga hannunta sedai hannun yaqi daguwa sabida bugun dayasha a hannun Yasmeen.

Duk inda taso motsawa a cikin jikin Sai Taji bazata Iya ba sabida mugun tsamin daya Mata,, mashkur Ko ya Bada himma gurin janye bargon Yana murmushi..

Cikin lokacin qanqani ya ciremata Shi sabida Bata da qarfin da zata hanashi”

Lokacin daya ciresa Sai da ya lumshe Ido sabida ganin kyankyawar fuskanta tare da suran jikinta” cike da zulama yafara shafa cinyoyinta Yana lumshe Ido..

Kasa hanashi nijlah tayi,,Banda haushinsa Babu abinda takeji” jitake dazata Iya data hakura da rayuwa dashi sedai bazata Iya Hakan ba tinanin irin rayuwar da zasuyi ta Shiga Tinani” 

Batasan lokacin da hawaye sukafara rige rigen zuba Daga cikin idon taba..

Mashkur daya shafa’a gurin shafa cinyoyinta Yana tinanin yadda zemata ta Bude baki tayi masa Magana yaji ruwa Na diga Akan fuskanshi,, dasauri ya juyo Yana qaremata kallo..

Hawaye ya gani Na riqe riqen zubowa Daga cikin Ramin idonta lokaci guda jikinta ya dauka karkarwa..

Subhanallah mashkur ya furta tare da hayewa Kan gadon Yana hadata da jikinsa…

Sai yanzu nijlah ta Samu dama da kwarin gwiwar turesa tana kuka”

Be Iya Magana ba sabida yasan anyimata abinda zatayi kukan Dan haka ya hadata da jikinsa Yana shafa bayanta batare da yayi Magana ba…

Sosai kukanta Ke Sosa masa zuciya,,dayana da yadda zeyi toda ta Dena wannan kukan Ko zuciyarsa zata Dena tafasa,,zuba Mata Ido yayi cike da tausayinta yasa hannu ya riqe hannunta Duka biyun idansa a kanta ya Bude baki a hankali Yana cewa’ bansan meyasa kullum a dalili na Ake saki zubda hawaye’

Nijlah nakasa riqe amanar dana daukarwa malam da kaka Harda mutanan gari’ gashi kema kinasan doramin laifi,, Ni kaina banasan ganin mu cikin wannan yanayin Allah shine shaidata” 

Wallahi nijlah inasanki,,Sanda bantaba yiwa wata mace Shiba Bayan Yasmeen..

Wani tuquqin bakin ciki ne ya qara mamaye zuciyar nijlah,,wato haryanzu Yana San Yasmeen Duk Da irin abinda tayi Mata” tome yasa Ze zauna Yana gayamin Sanda yake Mata,,wasu sabbin hawaye masu zafine suka zubomata Dan Bata da amsar tambayarta…

Kukan dayaji tanayi hadda shansheqa yasashi cewa”bansan meyasa nakasa Sama Miki farin ciki ba,,maimakon kiji dadin Magana na Sai ki soma kuka,, nijlah Ina gayamikine dankiji Dadi Badan kiyi baqin ciki ba…

A hankali nijlah ta janye jikinta a nasa,,Sai yanzu tayi qoqarin Bude idanta da suka gama rinewa sukayi jajur dasu ,,cikin fidda Rai da samun farin ciki ta Bude bakinta a hankali tace”

Shikenan kado” Bayan abinda akayimin akan Ka bazata kyaleni dasu ba saika hadamin da maganganun ka marasa dadin sauraro,, Ko kana tinanin xanji baqin ciki Idan kace Baka Sona Baka kaunata,,kado nasani Ni sadakace a gurinka Amma Hakan bazesa ka Bari a wulaqantani ba” 

Mummy uwace agareni haka aunty lateefah,,kaga Kenan Zan Iya jure cin mutumcinsu akaina Amma ka Sani”

Wallahi wallahi Bazan dauki Cin mutumci a gurin budurwa Kaba,,sabida nidin matarkace ba haka kawai iyayena suka daukeni suka Baka niba” Wani Saban kukane ya subuce Mata tanayi tana cewa”

Na Sani Ni marainiyace Bani da uwa Bani da UBA, wannan Duk su sukajamin” ada nijlah Bata da hankali Amma kasani yanzu nayi hankali Bani barin wata taqara yimin irin wannan dukan”Bazan qara kwana anan ba garinmu Zan tafi Ko kuraye da zakuna zasu cinye namana danye Saina barmaku gidanku ….

Sabida tsabar mamaki mashkur be Iya Magana ba Sai bin Dan qaramin bakinta yayi da kallo” harta gama fada Yana kallanta,,gani yake kama ba nijlah Ke gayamasa wannan maganar ba,,mamaki da al’ajabi su suka hanashi Magana Sai fararen idansa daya kafeta dasu Yana San tabbatarwa kansa Wanda yayi wannan maganar,,

Idansa ya murtsika tare da qara budesu Yana Kallan nijlah data sunku da kai qasa tana kuka..

Tabbas nijlah ce Dama tana da wayon dazata Iya Bude baki ta gayamin magangu Har haka,,indai Ko hakane inada aiki a gabana tinda itama bazata kyalle bace..

Kallanta yake cikin Hade fuska Yana jefa Mata Harara” tin Bata ganinsa harta Dago Kanta..

Cikin kakkausar murya yafara magana”

Nijlah Ni kike Gaya wannan maganar,, Shiru nijlah tayi tana danasanin yin magana ‘nan ya cigaba da cewa ..

To wallahi ki Shiga hankalinki,,kuma idan naqara ji kinyi magana irin haka a gaban wani Saina zaneki da hannuna tinda Baki da kunya..

Wato kema ina Miki kallan yarinya salaha me hankali Ashe ba haka bane.

Turo Baki nijlah tayi tana kuka,, Mashkur ya dakamata tsawa Wanda tasa nijlah Shiga cikin hanklinta hartana qoqarin fadowa daga Saman gadon,sabida karkarwan da jikinta da dauka,,tana niyyan bashi hakuri taga yayi..

Fuuuu ya fita a dakin ranshi a mugun bace.

Yana fita nijlah ta qife kanta da jikin gadon tana rera kuka me ban tausai…

Mashkur Na fita ya suka hadu da dr nan yake tambayarsa me jiki?

Sai da mashkur ya saita nutsuwarsa kafin yayi gyaran murya yace dasauri yanzu ma ta farka Ina niyyan Kiran wayarka ka rigani zuwa..

To alhmdllh cewan dr Yana Shiga Dakin” mashkur be bishi ba ya tafi jikin motansa Yana tinanin yadda zeyi da nijlah,,ya tabbata Idan be dauka mataki yanzu akanta ba nan gaba saitafi qarfinsa yadda be isa ya jiyutaba..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button