INAYAH 51-55
Shikenan Dena hawayen.
Kwantawa tayi jikinsa tareda zura hannayenta ta rungumosa daga zaunen dayake tana cewa”
Abbi shima auren karkayi Dan Allah.
Wani mawuyacin yawu Mai daci ya hadiye ta maqoshinsa Yana sake kokawar dedeta kansa.
Umma yaganah juyawa tayi ta fice salin alin batareda dogon motsiba.
Haj umma ma dai ganin Inayah ba mutuncine da itaba yasata juyawa ta fice tana cewa”
Idan kafito MAJEED Ina nemanka.
Daga shi har Inayah din basuji abinda taceba sbd shi kokarin riqe kansa yakeyi da kyakkyawar rungumar da Inayah tayi Masa tareda kwantar da kanta jikinsa yanajin dumin jikinta na Shiga nasa jikin ahankali.
Ahaka sukai shiru Babu me magana Saida suka jima ahakan kafin ta Dan dago ta kalli fuskarsa da shima ya juyo ya kalleta cikeda shagwaba tace”
Abbi Dan Allah ka fasa auran kowa bama Dr farhat kawaiba.
Muryarsa a shaqe cikin nutsuwa yace”
Meyasa Zaki daga hankalinki akan hakan Inayahhh????
Lumshe fararen idanuwanta tayi ta bude Masa itama a hankali tace”
Zuciyata zafi da ciwon hakan takeyi,
Bazan iya hadaka da kowaba Abbi,
Kai mijinane Ni daya,
Bazan iya gani kaje gurin wataba bayan Ni ko zuwa gurina bakayi haryanzu baka daukeni matarkaba…..
Wasu kakkauran yawun yakuma hadiyewa cikeda mamaki da bugun zuciyarsa dake tsananta yakai hannu ahankali ya cire towel din dake kanta Yana kallon tsakiyar idonta dasuke bayyanarda tsananin soyayyar dake dawainiya da zuciyarta….
Matsota yayi jikinsa ahankali fuskarsu ta matsu data juna
Numfashinta Mai dumi ya ringa sauka kan fuskarsa da shiga hancinsa Yana bude kofifin hakurinsa da jarumtarsa ta danne abun dayake ransa da jikinsa….
Rufe Ido kadan yayi ya budesu akanta itama har lokacin shi take kalla zuciyarta na kasa daukan zafin sonsa aranta dayayi Mata yawan gaske.
Jin jikinsa da zafi yasata Dan zame hannunta Daya ta dauko towel din da sanyin ruwa takai wuyansa ta shafa Masa ahankali tana kallon wasu jijiyoyin wuyan nasa dasuka fara fitowa take.
Sake shigewa jikinsa tayi tana ajiye towel din sbd batada karfin jiki karfin haline kawai na ganin Wanda zuciyarta ke bugawa sosai akansa…
Towel din ya dauka ahankali daga jikinsa batareda ya gara debo Masa wasu ruwanba ya Kai fuskarta yafara gogawa Yana gangarawa zuwa wuyanta ahankali Wanda hakan yasata Jin wata mummunar kasala tana sake lafewa jikinsa.
Yana zuwa wuyanta hannnun rigar jikinta Mai santsi ya zame saman kirjinta ya bayyana take suka saki numfashi lokaci daya Yana goge Mata saman kirjin zafi na keta koina ajikinsa tareda bugun zuciya me qarfi ya ajiye towel din Yana kokarin miqewa Inayah ta tashi tana kallonsa
yana miqewa ta yaye bargon jikinta Zata sauko gadon itama saidai rashin karfin jikinta yasata komawa baya ba qarfi kan gadon tana kallonsa da indanuwanta dasukai laushin kasalar ciwo.
MAMUH
ZAFAFA BIYAR
INAYAH
MamuhGee
GURBIN IDO
Safiya Huguma
SANADIN LABARINA
Hafsat Rano
FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)
BABU SO
Billyn Abdul
Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya????
07040727902
MTN card????
09134848107[11/9, 9:34 PM] +234 703 623 7917: 54
Arewabooks@Mamuhgee
Rigar jikinta mara nauyice ta yaye ahankali tareda bayyanarda dogayen Lafiyayyun cinyayoyinta marasa tabo ko daya..
Rankwafawa yayi zai gyara Mata kwanciyar tasake riqe hannunsa daya Wanda yasashi kasa riqe qansa ya zauna sbd loosing balance dayake Shirin yi.
Janyota yayi ya gyara Mata kwanciyar saidai ajikinsa kawai ta yarda data kwanta din Dan haka Dole yabarta ajikinta ta kwanta tareda shigewa jikinsa da kyau ta rungumesa da hannayenta ta rufe idanuwanta tanaji Yana goge Mata jikinta da towel din Wanda kusan kowace daqiqa numfashinsa fizaga yakeyi sbd hannuwan rigarta data Dan zame sbd kawai ya goge Mata jikin nata.
Yanayin yanda yake goge Mata jikin yasata kasa samun baccin datake ji ta bude idanuwanta tana kallon dogayen yatsun hannuwansa fafare suna yawo da towel din jikinta…
Tashi zaune tayi ahankali tana kallon fuskar abbin data sauya kaman wani innocent baby…
Hannuwa biyu tasa ta sake rungumesa ahankali tana cewa”
Abbi na I love you……
Tsit dakin yayi duk da bayaune farkoba tunda tafara wayo take cemasa “I love you Abbi” Amma na yau din sautinsa ya banbanta da Inayah Babynsa.
Dago fuskarta yayi Yana kallon bakinta Daya furta hakan…
Ganin irin kallon daya kewa bakinta yasata Matsoda fuskarta ahankali takai gap da tasa fuskar numfashinsu na sarkuwa ta lumshe ido ahankali gabanta na tsananta faduwa da abinda zuciyarta keso take Kuma ingizata gayi…
Knocking kofar da akayi ne yasata dakatawa tareda dagowa suna kallon juna da Abbin Wanda zuciyarsa tagama daukan dumi da yanayin.
Sake knocking akayi batareda Inayah tabar jikinsa ba saima gyara kwanciyarta datai kanta a cinyarsa tayi banza da bugun kofar.
Shi kansa Saida ya dauki mintuna kafin nutsuwarsa tadawo daidai ya Dan gyara murya kadan a hankali yace”
Yes..waye agurin?
Muryar Haj umma yaji tace”
Ga Dr farhat Nan tazo duba Inayah din Naga tanajin jikin gwara adubata.
Dan juyowa yayi ya kalli Inayah data kallesa idanuwanta na cikowa da hawayen dake sake kashe jikinsa ya lumshe Mata Ido ahankali tareda Dan gyada Kai yace”
Kibari ta dubaki Babu maganar wani aure yanzu..
Bawa su Haj umma Daman shigowa yayi Wanda itace agaba kafin Dr farhat din.
Duk da shigowarsu baisa Inayah ta tashi ko janyewa daga jikinsaba Kuma taqi bude Ido ta kallesu ahakan Dr farhat ta dubata Tai Mata allura tana sake cukuikuye Abbin sbd batason allurar.
Kafin agama allurar Babu Inda Bata Gama goga Masa nonuwantaba da basa cikin bra sbd qin tsayawa tayi ayi Saida ya riqeta.
Koda aka Gama Dr farhat ce kawai a dakin Haj umma ganin wata sabuwar lukutar masifar yasata fitowa Dan kuwa tasan MAJEED dinta ko dutse ne wannan abin da Inayah keyi Zata iya lalata masa mutunci da tunani.
Dr farhat ma yau kanta a qulle yake da tashin hankalin sabuwar dabiar Inayah Wanda takega Bai kamataba ko rigar jikinta Bai kamata ace tana sanyeda ita agaban mahaifintaba.
Suna fita Inayah ta sakar Masa wani malalacin kuka a kasalance tana cewa”
Abbi Dan Allah kada ka auri Dr farhat,….
Wata irin damqa yayi Mata batareda yasan yayi hakan ba ya mannata da jikinsa sosai yana kallon idonta zuwa bakinta numfashinsu na haduwa da wata fitinanniyar murya Mara sauti sosai yace”
Meyasa bazaki Dena maganar auren nanba?
Nafada Miki Zan iya auren wata macen ne uhmmmm?
Hakan Daya fada dakuma sautin dayayi maganar dashine yasata Jin wani farin ciki me sanyi tareda manna Masa kirjinta ta rungumesa
Bai iya riqe kansansaba ya sbd komai nasa kuncewa yakeyi ya kwantar da ita kan gadon tareda Mata rumfa Yana kokarin Hana kansa kallon nonuwarta dake nuna kansu a idonsa.
Daqyar ya fisge kansa Yana kokarin controlling kansa tareda miqewa tsaye daga kan gadon gabaki daya Wanda suka yamutsa da mutsu mutsunta gurin shiga jikinsa da allurar da akai mata.
Juyawa yayi ya fice daga dakin gabaki daya…
Yana fita Kai tsaye bedroom dinsa ya nufa ya shiga toilet ya sakarwa kansa ruwan Yana rintse Ido.
Ya jima acikin ruwan Saida yasamu kansa ya dan sake kafin yayi wanka yafito daureda towel Yana goge jikinsa.
A gaban mirror ya tsaya Yana kallon kansa
cikin nutsuwa ya Dan rufe Ido ya bude Yana Jin dumin numfashinta haryanzu a wuyansa….