INAYAH 51-55

Sake dagota yayi daga jikinsa ya kalli fuskarta itama shi ta kalla taji qaunarsa na sake cika zuciyarta ta saki wani kyakkyawan murmushi Mai sanyi tana sake gyara hannuwanta dake zagaye dashi.
Murmushinta yasashi Jin wasu notikan kansa na kuncewa ya kamo fuskarta da hannuwansa biyu ya matso da ita daf da tasa Yana kallon cikin fararen innocent eyes dinta dasuke kallonsa cikeda kauna…
Ahankali ya iya furta”
Why? Why Inayah?…..
Kasa qarasa cewa komai yayi ya rintse idanuwansa dasuke kokarin Tona halinda tasakasa…
Kyakkyawar fuskarsa da idanuwansa Daya rintse ta kalla tanajin a duniya bayan Abbinta Batasan metakaso irin hakaba,
Sunansa kawai idan ta fada zuciyarta wani sanyi da cika takeyi….
Wani sanyayyan numfashi ta sakar Masa a fuska Wanda yasashe sake rintse idanuwansa Yana riqe numfashinsa me zafi dakeson fita….
Ba tsammani yaji saukar tattausun lips dinta akan NASA tabashi wani sanyayyan kiss dayasashi bude idanuwansa take akanta…
Murmushi ta kuma sakar Masa baisan lokacinda ya Kama fuskartaba ya matse da tasa fuskar Ya hade ta tasa Yana kokarin Hana kansa abinda zuciyarsa ke kasa riqewa…..
Kallon idonsa dasuka sauya Inayah tayi tana shaqar numfashinsa me dumi dayake fita kan fuskarta dake hade da tasa fuskar Yana Hana kansa koma menene a zuciyarsa…
Bakinta takuma mayarwa ta Dora a nasa ahankali atareda zira harshenta ciki ahankali ta lumshe ido tana cin wani zafi cika kanta da kunnuwanta sbd karon farko da bakinta Dana wani ya hadu a rayuwarta……..
Yahh salammm Inayahhh my baby why?why?””” Yake fada a qasan ransa Daya Gama kasa riqe kansa tako Ina
Kanta ya Kama da kyau ya kalli fuskarta data fara shiga tsoro da fargaban yanda itama tata zuciyar ke bugawa da qarfi
Kai tsaye yakai bakinsa akan nata ya zura harshensa ciki ya zuqo yawun bakinta ya hadiye cikin bakinsa sukabi moqoshinsa zuwa cikinsa suna tada duk wata tsika dake jikinsa…..
Kwakwalwarta tsayawa tayi cak sbd dumin harshensa dayake laso duk wani lungu dake bakinta Yana zuqa
Take qafafunta sukai sanyi ta sakar Masa jikinta tana sake qanqame bayansa da hannuwanta ke zagaye….
Wani irin Lafiyayyan french kiss yakewa bakinta idanuwansa jajir
Zuciyarsa na budewa da samun abinda taketa dannewa…
Motsawa tayi ahankali tana sake sakar Masa jikin nata
Saijin tayi ya dagata cak dinta zuwa bedroom dinsa.
Shigarsu bedroom din yasata bude idanuwanta dasukai taushi ta kallesa shima nasa idanuwan dasuka sauya ya zuba Mata numfashinsu na haduwa Dana juna sbd gashinsu dake hade….
Tsakiyar gadonsa ya kwantar da ita tareda ranqwafowa kanta Yana kallon idanuwanta zuwa bakinta da qamshinta dake cika hancinsa Yana yamutsa nutsuwar qwanyar kansa.
Qamshinta shine mafi qarfin Abu dayake yamutsa kansa da nutsuwarsa Dan haka yakai fuskarsa ya cusa ahankali cikin wuyanta Yana shaqarta idanuwansa na qara rinewa….
Gangaro da kansa yayi zuwa kirjinta dake sama Yana qasa sbd bugawar da zuciyarta keyi da qarfi ya tsaida kansa agurin Yana shaqar qamshinta da numfashinta lokaci daya tareda Dan dago Kai ya kalli fuskarta da idanuwanta ke rintse sosai ya maida idanuwansa akan kirjin nata ahankali.
Hannunsa dakeda Dan sanyi na wanka dabai Dade da Gama yowaba ya Dora kan wuyanta ahankali Yana shafowa suka ja wani irin numfashi tare ahankali….
Sake safo wuyan nata yayi Yana shaqar qamshinta da qarfi cikin hancinsa idanuwansa na rufewa a wahalce…
Qanqamesa tayi da hannuwanta sbd Jin sanyi da taushin hannunsa na wani irin yawo cikin wuyansa zuwa bayanta
Hakama numfashinsa dake sauka kan wuyan nata zazzabi Mai kasala yake sakar Mata Dan haka take sake qanqamesa tana rufe Ido a kasalance.
Rungumar datake sake Masa yasa yake sake shiga mawuyacin hali Dan haka yakuma dago da fuskarsa daga cikin wuyanta Yana dago fuskarta Yana kallon Dan qaramin bakinta Mai kashesa da maganganunsa yakai bakinsa a Karo na biyu ya Kama bakinta tareda jefa harshensa ciki Yana laso harshenta daya dauki Qamshin mouthwash dinsa na Aesop a kiss din farko…
Yanda yake kissing dinta da a mayace cikin zafi Amma tsananin so da kaunar dayake Mata ya Hana yayi gaggawa cikin wata irin zazzafar kauna kissing din ke gudana a tsakaninsu sbd itama yagama juyar Mata da Yar qaramar kwanyarta…
Saukan hannunsa cikin rigarta yasata kusan sumewa a jikinsa sbd wata irin shafawa yake bin cibiyarta zuwa saman kirjinta ahankali Yana Jin duniyarsa na juyawa gaba daya….
Kasa taba kirjinta yayi sbd wani mugun shock dayaji Yana Neman bugasa kansa Dan haka ya dago Yana kallonta da jajayen idanuwansa dasuka Gama sauyawa ya Kai hannu ahankali zai zame rigarta gaba daya saiya dakata cak tareda lumshe ido ya rintse ahankali……
Janye hannuwansa yayi tareda mirginawa gefe ya zube kwance tareda rintse idanuwansa Yana sauke numfashi Mai zafi Yana kokarin dawo da kansa hayyacinsa Dan yasan yau kam yayi loosing control na kansa gabaki daya akan Babynsa.
Itama lafewa tayi gefensa gabaki daya jikinta a mace Dan ko iya bude idanuwanta bazataiba sbd mutuwar jiki da tsoron Daya Gama cikata koina.
Mintuna kusan Tara ya dauka ahakan Yana seta kansa kafin ya tashi zaune ahankali batareda ya juyoba ya nufi toilet ya shige.
Ruwan dumi yakuma sakarwa kansa sbd bayajin akwai abinda zai qarasa kwantar dashi sai ruwan.
Bai wani jimaba ya fito wannan karon da bathrobe blue ajikinsa ya kalli Inda take kwance ta lafe da alama bacci zatai ahakan.
Boyayyan numfashi ya sauke ahankali tareda nufar gaban mirror ya Dan fesa body mist kadan da Mai shima kadan ya nufi closet dinsa ya Ciro fararen pyjamas ya sakata.
Gadon ya nufo ahankali tareda zaunawa ya kalleta cikin kulawa yaga bacci yafara daukanta ya sauke ajiyar zuciya tareda Kai hannu ya shafa kanta ahankali yace”
Inayah¿
Dare yayi tashi muje ki kwanta kada bacci ya daukeki anan…
Bude idanuwanta tayi ahankali tareda kallonsa idanuwanta da bacci aciki dakuma sauran yanayin dasuka so Shiga
A shagwabe tace”
Abbi anan zanyi baccin ni.
Galabaitattun idanuwansa ya zuba Mata cikin kulawa yace”
Zakifi Jin Dadi a dakinki Nan bana kwana da AC a kunne zakiji zafi…
Maqe kafada tayi tana cewa”
Zan kwana ahakan Zan Saba ai tunda tare zamuna ringa bacci.
Shiru yayi baikuma cewa komaiba sbd zancen data fara yankowa.
Ahankali ya gyara Mata kwanciyar da rufa ya tashi yakoma kan sofa ya zauna ya zuba tea din da aka kawo Masa tun tuni baishaba
Yafara kurba ahankali Yana Shiga tunani.
Ya jima agurin zaune tsawon lokaci Batareda yaje ya kwantaba yanajin tayaya zai iya barin wani Abu yashiga tsananinsa da Babynsa,
Baimasan tayaya hakan zai iya faruwa tsakaninsuba…..
Maida idanuwansa yayi kan makeken Lafiyayyan gadonsa datake kwance tana baccinta hankali kwance cikin tattausan farin quilt Mai taushin gaske.
Sai dare sosai ya tashi ya nufi gadon ya kwanta a natse gefenta yakai hannu ya kashe hasken dakin gabaki daya.
Juya Mata baya yayi ahankali sbd Qamshin Turarenta dayake yamutsa duniyarsa gabaki daya.
Ko ahakan Saida ta jima kafin bacci ya daukesa…
Qarfe biyun dare ta farka sbd zafin dake damunta ta zare rigarta ta koma ta shige bargon takoma baccinta.
Lokacin sallar asuba Yana tashi da ita ajikinsa yafara cin Karo ta shige jikinsa gabaki daya ta rungumesa tana baccinta hankali kwance.