A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL
Ahankali Abdul dake kallon su Aneesan batare daya kalli Aliyu ba yace “is she the one Leo?” jin shiru Aliyu bai amsashi ba yasa ya juyo ahankali ya kallai su ya gani yana kallo idanunshi sunyi ja sosai kirjinshi na bugawa da sauri sauri danko shi yana ganin yanda kirjin ke sama da kasa tagaban rigan, da sauri yace “Leo, Leo are you okay?” wani irin bude kofa Aliyu yayi yafita daidai lokacin Yusuf ya zura hannu a aljihun wandon shi yaciro dari biyar ya mikama Aneesa yana murmushi yace “ga wanan asai su lemu asha Aneesa” da sauri ta girgixa kai tajuya zata shiga gida tace “kabarshi nagode, saida safe” hannu yasa yakama hijabinta yace “a’a wlh saikin karb……” wani wawan mari aka dauke shi dashi dayasa Aneesa dake kokarin bude kofa juyowa da sauri dan bama tasan yarike mata hijabi abinka damai dogon hijabi, hada ido tayi da Aliyu da idanunshi sukai jajir yana wani irin kallonta, Yusuf dafe kuncin shi yayi dan marin ya mugun shigan shi yana kallon fuskan Aliyun, dauke kai Aliyu yayi daga kallonta ya fizge hijabinta daga hannun Yusuf din yanamai wani irin kallon tsana jiyakr kaman ya chakamai wuka, janye hannu Yusuf yayi daga inda Aliyu yamai marin ya kalli Aneesa yace “waye wanan Aneesa?” cikin fushi Yusuf ya kalli Aliyun yace “kasan koni waye dakamare ni, kasan me tsakanina da Aneesa, kasan tun yaushe nasanta nake rainon sonta axuciya kasan koni waye? A whole chief security officer ka mara” cikin mugun zuciya Aliyu yanunamai machine dinshi yace “take your bike and get out of here right now and never come back” “baza’a bar nan dinba, kuma wlh zan nunama kai kuskuren mari na” hannu yadaga zai kodama Aliyu mari da sauri Aneesa ta shiga gaban Aliyun kirjinta na daukan uku uku hakan yasa Yusuf ya tsaya tsak batare dayay marin ba, dan juyowa Aneesan tayi suka hada ido da Aliyun dake kallonta da sauri ta dauke kai ta maida kanta kan Yusuf tama rasa mezata ce gabanta sai faduwa yake itadai kawai bataso Yusuf ya daki Aliyun dan tasan baida karfi, bakinta har rawa yake tace “uhmmm karka marai, yakuri katafi please” cikin fushi Yusuf yace “natafi Aneesa kikace?” gyadamai kai tayi da sauri kaman mai koyan magana tace “uhnnn…..eh, k…katafi” cikin fushi Yusuf ya kalli Aliyun tareda mai pointing idanunshi da yatsu biyu yace “watch out, zakasan katabo haifaffen dan Suleja” yahau kan machine dinshi ya burga azuciye yabar wajen bin machine din tayi da kallo harsaida tadaina hango machine din sanan tajuyo ta kalli Aliyun cikin fushi tace “why did you slap him meruwan ka dashi eh?” cikin tsananin zuciya Aliyu yace “why are you talking to him? Nace kiyi magana dawani ne eh?” ganin yanda yake magana kaman zai daketa yasa ta saukar da kanta kasa batare da tace mai komiba shikuma abinda ya tsana kenan, tsawa yadaka mata kishi kaman zai hadiye zuciya yamutu yama manta da bata da lafiya yace “am talking! Mesa kikamai magana? How dare you talk to him haryana rike miki hijabi” faduwa gabanta yayi cikeda tsananin tsoro da sauri tajuya ta kalli kofar gidansu tsoron kar Ammi taji hayaniya tafito take gashi magrib yayi sai kallonsu masu wucewa ake, bakinta na rawa sosai cikin bacin rai tace “wai me ruwanka dani eh? Kadenamin ihu, karka sakemin ihu” tana gama maganan tai fuuu tabi ta gefenshi zata shige gida hanunta ya rike chak da sauri tadago kai ta kallai, fizgota yayi back azuciye.
how to subscribe
zaki turo 300 ta account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsap number na sainai adding dinki a group din danake posting
you can also send MTN card 300 for those dabasu da account
duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah????: A TSAKANKANIN SOYAYYA
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍????M Shakur_
3⃣0⃣
Kaman ya jawo tsinke haka tadawo luuu numfashinta na fita sama sama kaman zata suma, cike da masifa sosai kaman zai daketa Aliyu yace “how dare you walk out while am still talking to you” kasa magana tayi sai hanunta datake kokarin fizgewa, kara matse hannun yay da kyau dayasa ta runste ido da karfi sabida zafi, cikin muryan fushi Aliyu yace “get this straight I love you Aneesa, I Love You and I don’t share what I Love, koma waye kike tareda su kirabu dasu this should be the last time dazan kara ganin kina magana dawani inba hakaba u will see my other side, and you’re not gonna like that, last warning!!!” sakin hanunta yayi azuciye yawuce wajen mota, dago kai tayi tana kallon motan daya bude ya shiga tana shafa inda yarike dake mata mugun zafi idanunta sun cicciko da hawaye zuciyarta na tafarfasa, da sauri tasa hannu ta share hawayen wani irin masifa yataso mata, wajen motan daya shiga tayi kaman zata tashi sama ta window inda yake da glass din yake arufe ta tsaya, glass din tinted ne bata iya ganinshi dukan glass din tayi da duka karfin ta da hannu hawaye na cika idanunta cikeda masifa tace “ba’a sonka din, ba’a sonka din do your worse, ance ba’a sonka din” yanda take bubbuga glass din motar zaka zaci fasawa take shirin yi, ganin hannayenta namata zafi tsabagen bugawa yasa ta tsaya tasake sa hannu ta share hawayen daya zubomata ta juya tana kallon kasan wajen tana neme neme, hango bawon ayaba datayi ata gaban motan yasa takoma gaban motan da sauri ta tsugunna ta dauko bawon ayaban ta jefama gaban motan da duka karfin ta kaman shitake jefamawa tace “baza’a rabu dasu dinba, nafi son dukan su, mezanyi dakai masifaffe dakai, sai feeling kaman ka isa dakowa sai kace wani dan sarki, dan kazo da wanan akwalan motan mai kama da bons, kuma daga yau ka kara dawowa gaban gidanmu saina faffasama tayoyin wanan bakar motan, mummunan mota kawai” ta tsugunna ta kwashi kasa a hanunta ta watsa ma glass din Abdul ya ware ido tareda kama baki yace “toooooo” da yatsa ta nuna motan tace “karka kara zuwa anguwan nan, kuma kaima last warning, Allah kasake zuwa saina dauko tabarya na rotsa glass din gaban nan” tawuce tai gidansu a zuciye Aliyu nabinta da kallo barinma cute feet dinta da babu safa ajiki dan saiyau yaga feet nata da kyau yatun masu kyau dake dauke da white fitted nails farare fat.
Wani irin fashewa da dariya Abdul yayi har yana buga kanshi kan abin tuki. “wayyo Allah na cikina, Mommahhh cikina zai fashe” yarike ciki dahar murdamai yake tsabagen dariya da kyar yay shiru ya kalli Aliyu dayaga ya lumshe ido kaman mai bacci nanko duk yagama ganin abinda Aneesa tamusu yace “ashe yar bala’i ka dauko mana Aliyu, wai wai wai nida Anty barkono, chab” yakara kecewa dawani mahaukacin dariya, bude ido ahankali Aliyu yayi dasukai jajir yazuba mai su, hannu Abdul yadaga cike da dariya yace “sorry, sorry nadena” yay shiru yana shafa baki yana kallon glass din motar dayay jajir dan jar kasane a anguwan yace “wai, I mean look at our glass kaman wayanda suka fito daga rami, Allah yasa motarka tama haka da tawace da yasin saika wanke ta, Leo a ina kasamo barkonon nan?” yakara kwashewa da dariya, hannu Aliyu yasa zai bude motan yafita yabarmai dan he’s just adding salt to his wound da sauri Abdul yarike shi yana danne dariyan dake cinshi yace “yakuri, yakuri inato zaka? Ihakuri haba Only Friend, but honestly I love her I mean the girl, damn! Masifanta ya mugun burgeni Leo, am just wondering yanda kaida ita zakuyi rayuwa under the same roof kai zuciya ita zuciya inkuka sami mis understanding sunan gidanka gidan kas….kasa Le…” yasake kecewa da dariya, ji Aliyu yake kaman ya shakeshi yahuta kawai ahankali hawaye ya gangaro daga idanunshi yana kallonshi da sauri Abdul ya tsayar da dariyan kaman ba shine ke dariya ba cikeda damuwa yace “Hey Leo mehaka kuma daga wasa, please stop” handkerchief din cikin aljihun shi yaciro da sauri yamikama Aliyun yana shiga taita yin shi, ahankali ya karba ya share hawayen tareda fuzar da iska mai zafi, bude motan Abdul yayi tareda daukan towel din share glass din motar, dariya yakeso yayi ganin yanda Aneesa taci uban motar da kasa saikuma ya gimtse dariyan dan fess Aliyu zai iya tasa shi agaba yay tamai kuka, share glass din yayi tass amma dudda haka motar nan dole sai taje car wash yakoma ciki ya zauna tareda tada motan yafara tafiya ahankali, agaban wani masallaci yay parkin suka fito sukai salla sanan suka koma mota yatada motar yana kallon hanya batare daya kalli fuskar Aliyun ba yace “if you want to win a woman’s heart Leo dole ka sauke mata kai, allow her ta tattakaka yanda takeso tawuce tadawo if possible ma ta zubar da shara akanka, ance duk sarautan sarki a wajen matar shi bawa yake dawowa, I believe you know this girl (Aneesa) morethan I do, I just saw her yau harna gane who she is, kaiko nasan this is not d first time daka fara ganinta u understand who she is and yet kana mata zuciya da zafi agabanta, no no no that’s very wrong, I understand how you feel seeing wacce kakeso tareda wani but you have to calm down and act maturely, yarinyar nan barkono ce and ta hanya daya ake winning zuciyan mata irinta” yay maganan tareda dan satan kallon Aliyun ganin yanda ya natsu yana kallonshi yasa yay dan murmushi yace “zan baka misali guda daya, ka dauka anyi serving nnaka abinci dake da yaji sosai abincin yaji barkono, harshen ka da bakinka da labban ka duk suka haukace sabida yaji by the time dazaka dauko sweet kabude daga leda ka jefa abakin kafara tsotsa just give yajin a minute or so zakaga dadin sweet din ya rinjayi yajin tun kanajin yajin har saiyazo yabace all you could feel is sweetness of your sweet, so just be like a Sweet towards this girl and trust me you will win her over, be sweet, be gentle, don’t hit it hard take it slow one step at a time, forget baaba zata shigo hannu ne tsaf fine boy like you, Dady’s Boy fa for that matter” dan murmushi yayi hakan ba karamin dadi yama Abdul ba daman yay hakane dan yasashi murmushi saikuma yayi fuzar da iska yyi yace “let’s go home wlh yunwa nakeji”.