A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL

A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL

duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, in kinason book dinan kimin magana ta watsap 07012181461
Clearing dinning Aneesa tayi ta shiga kitchen dinsu tai wanke wanke ta gyara ko ina tsaf sanan ta shiga dakin Ammi kayan Ammi dasukai datti ta kwashe a basket sanan tawuce nata dakin ta kwaso nata kayan tsaf sanan tafito tazura hijabi, afalo taga Ammi zaune tana duba wani littafin azkar tace “Ammi natafi wanki a laundry” kallan kayan wankin Ammi tayi tace “banda neman tsokana kowa kika gani a laundry ki gaidashi banson hayaniya nasan halinki Aneesa banda neman tsokana” dariya tayi tace “Ammi aini baruwana dasu” tabe baki Ammi tayi tace “ki
gayama wanda baisan halinki ba masifaffa, wuce kitafi” fita tayi daga dakin tana dariya tai hanyar laundry da Dady yanuna musu yace “anan zasu dinga wanki” shiga laundry tayi babu kowa sai manya manyan washing machines har guda uku na LG, girgiza kai tayi tace “masu kudi na sha’ani ahaka still yan wanki ke zuwa suyi, inada wanan agidana ai bana bukatan masu wanki” tsayawa tayi agaban washing machine din tana kalle kallen neman yanda ake kunnawa dan wlh bata iyaba, wani button ta danna wani irin kara da washing machine din yayi batasan lokacin data saki wani irin ihu tarugo da gudu gab taci akaro da mutum atare daga ita har Aliyun data bangaje suka saki ihu. “auhhhh” rike ciki Aliyu yayi kaman zaiyi kuka yace “wayyo Allah na marana, ta tayarmini da ciwon mara na” dudda tana fama dajin zafin bigewan datayi amma bai hana yanda Aliyu yay kaman zaiyi kuka yana cewa wayyo Allah ta famamai ciwon mara bata dariya ba, wani irin fashewa tai da dariya hakan yasa yay shiru yana dafe maranshi yana kallonta yay kaman zaiyi kuka yay kini kini da fuska murya chan kasa yace “ni kin fama min ciwon marana sanan kuma kinamin dariya” sake ware manyan idanunta Aneesa tayi cikeda dariya tace “to maza na ciwon mara ne” tasake kyalkyacewa da dariya, ganin yanda take dariya gwanin ban sha’awayasa a shagwabe yace “ai is because of sit up din danake yi na exercise ne yasamin serious abdominal pain, its hurt badly” tsayar da dariyan tayi tana kallonshi yanda yay maganan ya mugun bata tausayi ahankali tace “sorry kaji” gyadamata kai yayi yana kallon fuskanta kafin kaman sun hada baki atare sukace “what are you doing here?” dariya dukansu sukayi ganin sunyi magana iri daya atare, da sauri Aneesa tace “I go first, nazo nai wanki ne kaifa?” dan yatsine fuska yayi yana kokarin mikewa tsaye yace “Dady yace nazo nadubamai wani necktie anan” kallonta yayi yace “mesaki gudu haka?” washing machine din data kunna ta nunamai dake kara har lokacin, karasawa wajen yayi ya saita mata komi ya kalli kayan data kwaso a basket ya juye a washing machine din sanan yarufe yana kallon fuskanta kaman yau yafara ganinta, murguda mai baki tayi tace “nika dena kallona”

duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa
Matsowa yayi kusa da ita yakawo bakinshi daidai saitin kunnenta ahankali yace “I wish I can, I love you so much Anebaby, bakice min kinasona ba” murmushi tayi tareda juyamai baya ahankali tace “mesa baka zuwa aiki kullum kullum kana gida eh?” ahankali shima kaman yanda tai magana yace “gajiya nakeyi, saina kara girma zan fara aiki” dan kallonshi tayi saikuma ta dauke kai tace “ni kadinga zuwa aiki, I want you to be my strong working class Man, inta kallonka inajin dadi”.
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah????: A TSAKANKANIN SOYAYYA

         _IN BETWEEN THE LOVE_
        ❤ _Lies another love_❤




        _✍????M Shakur_



                    4️⃣4️⃣

duk wacce ta fitar min da book waje batare data tuntubeni akan hakan ba Ban yafemiki ba

Ahankali ta debi guda biyu tasa mata a plate din tabata karba Maman su Rauda tayi tace “wow Allah amfana Aneesa, gako pancake din so fluffy daga gani yaji su baking powder, naji gidan na kamshin kunun gyada kunyi kunan gyada ne?” ganin yanda Aneesa ta tsaya tana kallonta yasa tace “don’t mind me fa, abinki dame karamin ciki Alhaji baya barinmu mu sarara wlh yanzu haka mamaki ma nach…..” da sauri Aneesa tace “Ak….akwai kunun gyadan, uhmm munyi” danko kadan batason taji karshen maganan banzan da Maman su Rauda ke mata, murmushi Maman su Rauda tayi ganin tai accomplishing abinda takeso tayi tace “to ina kunun yake nadan diba?” ahankali Aneesa datai flipping pancake din dake wuta tace “yana kan dinning a falo” da sauri Maman su Rauda tace “dan dauki kofi ki debomin kinji yar albarka yabiyabimin rai karkima yaron cikina rowa yafito sa tabon rowan ki” murmushi Aneesa tayi tace “to” cup tadauka tawuce tafita daga kitchen din.
duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa

Da sauri da sauri Maman Rauda ke warware kullin zanin ta taciro wani katin magani dakeda kwayoyi yan mitsi mitsi, ahankali ta ballo guda daya ta jefa a coffee da Aneesa ta zuba a cup wanda tasan na Aliyu ne, balle wani kwayan maganin tayi ta jefa cikin kullin pancake din ta danna ciki da sauri ta tura maganin cikin zaninta daidai Aneesa ta shigo rikeda cup din kunun gyadan da sauri ta tare Aneesa ta karba tana murmushi tace “Allah yamiki albarka, bari naje dashi nagode, wanan kamshi haka” bude kofan backyard din tayi tafita ranta fess agaban babban bin dinsu ta taka marfin yabudu ta jefa pancake da mug din kunun ciki tai gaba abinta tana kakkabe hannu tace “yauce ranan ka ta karshe aduniya Aliyu, lemme go and call Nazif akwai muhimmin abinda nikeso yamin”.
how to subscribe
zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461, zaki iya turo katin MTN dari uku idan bakida banki

Agurguje Aneesa ke karasa soya pancake din sai turo baki take dan yanda tabama maman su Rauda biyu saitaga kaman bazai ishi Aliyu ba dan idan akwai abinci guda daya dataga yanaci da mugun yawa shine pancake dinta, karasa soya kullin dayarage tayi tai guda uku dasu sanan ta kashe gas ta wanke roban kulin da pan din Agurguje tadau tray tahada coffee da har yanzu ke tiririn zafi da pancake plate din akai, tsamai sliced raspberries asama sanan tazubamai honey tadauka tai dinning ta ijiye sanan tadau wayanta dake kan dining kiran layinshi tayi kaman zai katse sanan ta dauka, ahankali tace “your pancake is ready kazo kaci kaji” murya chan kasa yace “I can’t come Baby am sick” wani irin faduwa gabanta yayi da sauri tace “subhanallah menene Ya Aliyu meke maka ciwo?” murya chan kasa yace “just stomach ache, ki kawomin naci am so hungry” da sauri tace “okay halama yunwa ne yasa stomach kema ciwo, yau kadade bakai breakfast ba, sorry kaji” tafada cikeda tausayin shi tareda katse wayan ta ijiye kan dinning, tashi tayi tai kitchen tadauko plate da kuma karamin plate tadawo tarufe pancake din sanan tarufe mug din, tadau hijabinta dake kan kujera tasaka sanan tadau tray tafita, slippers tasaka tasauka kasa tai hanyar flat dinshi gabanta nafaduwa sosai, sallama tayi ganin babu kowa afalo sai TV dake aiki a tachan ball yasa tai hanyar bedroom dinshi gabanta nafaduwa still, ahankali tai knocking muryanta nadan rawa tace “U…uhm Ya Aliyu nine, nakawo ma kana ciki in shigo?” murya chan kasa kaman wanda ke shirin suma taji ance yes, ahankali tabude kofan, dakin duhu bamata iya ganin ciki sosai kodan sabida tafito daga rana ne oho, maida kofan tayi tarufe tanadan kyafkyafta ido dan bata gani sosai tace “Ya Aliyu bangani sosai” dan shiga dakin tayi kaman 3 steps sanan ta tsugunna ta ijiye tray abincin awurin tamike tsaye tana tattaba bango kokarin neman switch din kunna wutan dakin danso take taganshi ta bala’in damu, hannun mutum dataji kan waist dinta tacikin hijabi yasa da sauri ta saki hannunta tajuyo azabure dan ta tsorata, kafin ma tasan meke faruwa taji an daga hijabinta sama an shige ciki anwani irin rungumeta da karfi ana nitsar da fuska a kirjinta, wani irin faduwa gabanta yayi sabida yanda taji ana mata gashi jikinshi zafi kaman wuta, da sauri tashiga tureshi tace “Ya Aliyu me haka kasakeni? Baka da lafiya jikinka mugun zafi” make mata kafada yayi yana kara tura kanshi akan boobs dinta yasa hannu ya yaye hijab dinta duka ya yar akasa, sosai jikinta yahau rawa tama rude tasa hannu tana ture kanshi daga kirjinta tana gab da sakin kuka tace “dan Allah Ya Aliyu kasakeni naje nakira maka Abba akaika asibiti wlh bakada lafiya kaji” da muryan shi data shake sosai yace “please Anebaby let me play with you cikina, my stomach hurts badly, it will stop idan nayi, you are my wife u are all I got” da sauri ta girgixa mai kai tace “a’a wlh kasaken ni am not your wife” ahankali yake running hand dinshi abayanta harya sauke kan hook din bra dinta tabaya ya shiga kokarin cirewa, cikin wani irin mugun rudewa takira sunanshi “Aliyu! Ya Aliyu stop am not ur wife, kaga karkaja najimaka ciwo, I don’t wanna hurt you kasandai bakada karfi ko” kokarin cirewa dataji yanayi kaman baimasan metagama cewaba yasa ta tureshi daga jikinta da karfi baya yayi tangal tangal kaman zai fadi hakan yasa da gudu tajuya zata fita wani irin fizgota yayi yasake shigewa jikinta tareda sakin mata kuka ahankali akan kirjinta yace “please Aneesa lemme touch your breast, please kinga bantaba ganinsu ba, please wlh dazaran nataba zan barki kitafi babu abinda zan miki I swear, please lemme touch your boobs” yanda yahaukace mata ya rirriketa gam ko motsi bata iyawa yana mata maganganun banza da bamataso taji yana mata kuka yasa tasaki salati. “innalillahi, Ya Aliyu, you are not my Yaya Aliyu danake so, bakai bane, kasa ke ni wlh kona wanka maka mari banza kawai!!!” bamatsan lokacin data zageshi ba tsabagen mugun haushin dayabata, ba karamin tabashi zagin datamai yayiba cikin muryan kuka sosai ahankali yace “nine banza Aneesa?” cikeda tsiwa tace “yes, kai banza ne, in fact you are very very stupid, how dare you took off my hijab and try to touch me eh? Common ka sakeni kona mugun tsinka maka mari kazaci niyar iskace dat u can do anyhow dani, banza kawai, dalla chan kasaken stupid boy, banza kawai” ahankali yasaketa dan zagin yamugun shiganshi baitaba zaton zata iya zagin shi hakaba no matter what, kwanciya yayi ahankali kan gadon yajuyamata baya yarike cikinshi dayake ji kaman zai fashe yasa dayan hannu yana goge hawayen dake zubomai, wani irin mugun tsaki taja ta kunna bedside lamp, dakin yay dan haske hijabinta tadauka daya yarmata akasa tasaka tanajin yanda yake fitar da sautin kuka chan kasa dahar zuciyanta takejin yanda yake kukan amma haushin shi ya rinjayi tausayinshi tajuya tafita daga dakin da sauri saikuma tasa gudu tabude kofa tafita daga flat dinshi da gudu tai flat dinsu sai dakinta kan gado tafada tasaki kuka sosai……

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Leave a Reply

Back to top button