A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL
Fitowa yayi daga wankan yaje gaban wardrobe dinshi ya chanza kaya zuwa simple kaya marasa nauyi yadawo yana kamshi sosai ringing da wayarshi yakeyi yasa yayi kan gado daukan wayar yayi sunan Boldest dayagani yasa murmushi ya subucemai a fuska saka wayan yayi a aljihu yazura white bathroom slippers dinshi yafice.
Ahankali yake tafiya dan sosai kanshi kemai ciwo har zuwa flat dinsu, ahankali yabude kofar flat dinsu wani sassanyar kamshi ne yamai sallama ahankali ya shigo tareda maida kofan yarufe ya shigo dakin yay hanyar dinning, kujera yaja yazauna tareda lumshe ido, bude kofan kitchen da akayi yasa yadago kai Aneesa ce tadan leko ganinshi tasa tasakinmai wani cute baby smile tace “kazo Ya Aliyu” gyadamata kai yayi yana kallonta ganin har yanzu da hijabin ajikinta, komawa kitchen din tayi already tariga tagama pancakes din dayake tagane shidan gayune sai kawai tabude fridge tana nema neme hango wani strawberry datayi yasa taciro wanke ssu tayi tamai slicing dinsu adorable dicing tadaura kan pancake din sanan ta tsiyaya honey mai kyau akai, tadauko wani tray ba silver mai bala’in kyau tadaura sanan tadau mug ta tsiyayo coffee dayariga yayi tadaura akan cup din, tadauko wani karamin sugar bottle din Ammi ta ijiye a side din tray sanan takawo spoon shima tasaka, murmushi tayi tana kallon tray ganin tray din yakara haska abincin kaman wani 5star dish, tadau tray din tafito, tundaga nesa yake kallonta harta karaso inda yake a kusada shi ta tsaya ta ijiye tray agaban shi ahankali sanan tadauko mug din coffee tace “sugar or honey? Wanne kakeso?” ahankali yamata pointing honey murmushi tayi tadau honey ta zuba mai a coffee, tadau spoon ta juyamai sanan ta mikamai, hannunta yabi da kallo he feels kaman ya janyo hannunta yadaura ta akan laps dinshi and have d coffee ahaka, ahankali yasa hannu yakarba tacire plate din pancake din ta ijiye mai agabanshi tace “kafara ci to am coming” da sauri ya kalleta kafin ahankali yace “ina zaki?” dan shiru tayi tana kallonta wani iri yakemata idan zaimata magana saikace wani jaririnta, dauke kai tayi da sauri ganin yanda yake binta da ido ahankali taja kujera ta zauna tana wasa da yatsun ta duk wani iri takeji, ahankali yana kallon fuskanta yadau fork tareda daukan zuma ware ido tayi ta kallai tace “laaa haka kakeson zaki Ya Aliyu?” wani irin murmushi yasakin mata for the first time tunda ya shigo dakin, ganin har lokacin zuba zuman yake yay nasha nasha akan pancake din yasa ta fizge roban zuman tace “yay yawa Ya Aliyu cikin ka zaimaka ciwo, ya isa haka” wani irin make mata kafada yayi kaman wanda yake shirin mata kuka, da sauri ta dauke kai kirjinta na bugawa, murmushi yayi ganin yanda yake samin lagonta yau ahankali yadau pancake din bayan yay wrapping sliced strawberry da honey a tsakiya zai kai baki yace “ance miki ni ina period ne kaman ke da cikina zai dinga ciwo dan nasha zuma whenever am about to have my monthly flow”.
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah????: A TSAKANKANIN SOYAYYA
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍????M Shakur_
4️⃣0️⃣
Wani irin kunya taji ya lullubeta sabida maganan daya mata, dauke kai tayi kaman bataji meyace ba, murmushi yayi yashiga cin pancake dinshi dayamai wani irin dadi harsaida ya lumshe ido yabude yacigaba daci yana kallonta, murmushi yasake yi kafin ahankali yace “kobaki yi ne?” dago kai tayi ta kalleshi kafin ta turomai baki tadan harareshi tadauke kai sanan tace “ni banayi” dan murmushi yayi yadau mug din coffee ya kurba ya lumshe ido yayi abincin yamai dadi sosai, dan cizan bottom lips dinshi yayi yay murmushi yana kallonta yace “all girls use to have that stomach pain, haka Rauda tafadamin ita har kuka ma tanayi, kema kuma kinayi har kuka kema kikeyi idan kina having your monthly flow” tashi tayi da sauri zatai sama hannunta yarike tareda fashewa da dariya, juyowa tayi ta kallai yanda yake dariya sai taji ya bala’in burgeta hakanan saitaji duk damuwam datake ji dazu ya kau sabida yana dariya, turo baki tayi cikeda masifa ta kalli yanda yarike mata hannu tace “nika saken ba kyau namiji nataba macen daba muharraman shiba, nika saken” tsayawa yayi yana kallon bakinta yanda takemai tsiwa kaman ba itace tagama lallashin shi dazu ba barkono kawai, murmushi yayi kafin ahankali a shagwabe yace “to ni karkije ko ina stay with me inba hakaba I will not be able to very well, kinji Anebaby” dauke kai tayi tareda gyadamai kawai ganin yanda yake mata wani shagwaba ahankali ta zauna kan kujeran shikuma yacigaba dacin abincin as usual ahankali kaman wani karamin yaro yana kallonta, tun tana kallonshi yanaci harta fara gyangyadi dantagaji kafin ahankali wani bacci mai dadi yay awon gaba da ita danta gaji sosai.
Ture abincin yayi yadaura both his elbows akan table din yabuga uban tagumi yana kallonta, yanason Aneesa, yanaso ta yanaso ta sama da tunanin shi, she’s just the definition of matar dayake so, dazaran ya shirya da Dady zai mishi maganan ta dan bazai taba bari innocent brave and fearless yarinya haka mai addini ta subuce mai ba, ahankali yaji tafara jan munshari ware ido yayi surprisingly this is the first time yake jin mace na minshari matso da kujeran dayake kai yayi kusada ita, lumshe ido yayi yanajin saukan munsharinta kan fuskanshi what is love without loving your woman’s flaws? Ahankali yace “i love you girl” murmushi yayi kafin yamika hannunshi yadaura kan lips dinta dasuke abude firgigit ta farka tabude idanunta dake cikeda bacci tace “me haka kake tonona eh?” murmushi yayi yanuna mata stairs yace “muje naraka ki ki kwanta you are sleeping babyna” tashi tayi ahankali tana sosa ido tai gaba yana biyeda ita abaya har sama, dakinta tabude ahankali ta shiga, shigowa yayi shima yana kallon dakin yanda gadon kenan agyare, hijabinta tasa hannu zata zare tadago idanunta ta kallai yanda ya tsaya daga jikin kofa yana kallonta ahankali cikin muryan bacci tace “to kawuce kafita” gyadamata kai yayi yace “Alright gud night” juyawa yayi yasa hannu zai bude kofan saikuma ya juyo ya kalleta itama kallonshi take murmushi yamata murya chan kasa yace “I love you Fateema, Swt dreams” murmushi tayi tabude bathroom dinta ta shige akunyace hakan yasa yabude kofa yafita yasauka kasa yay hanyar fita, sauka idanunshi sukayi akan wayanta dakuma littafan ta datake assignment dasu,v karasawa wajen yayi tsugunnawa yayi ahankali yadebi littafan ya tattare tareda wayanta yay stairs hawa yay yayi sama, ahankali yabude kofar dakinta ya shiga daidai lokacin tabude bayi tafito tana sanye dawani spaghetti hand cotton half night gown baby pink, ihu tayi tabude kofan bayin takoma ciki da gudu shikuma ya tsaya yana binta da kallo murmushi yayi sosai yakara so ciki ya ijiye mata abubuwan nata kan gado sanan yawuce yafita tareda rufo mata kofa.
[21/03, 17:46] Aishat Muhammad: Tadade abayi dudda taji budewan kofan shi amma taki fitowa sai daga baya sanan tabude kofan ahankali tadan leko ganin babushi yasa tasauke ajiyan zuciya tafito gabaki daya tai wajen kofan su da gudu ta kulle sanan tadawo ta kwanta kan gado tanaji wayanta na ringing taki dauka dan tasan shine kuma mugun kunya takeji tai magana dashi ahaka bacci yay awon gaba da ita.