ALIYU GADANGA Page 31 to 40

Tana Shiga kamshin Turarensa na MAN yayi mata maraba,ko acikin barcin kamshin ya sabamata gizo cak ta tsaya tana lumshe ido,don bata so ta farka ta daina jiyo kamshin, Jabir da Aliyu da suka kuramata ido suna kallon Abun mamaki,Aliyu ne ya kafeta da ido ganin yadda tacika kirjinta yakara tasawa sosai ba kamar zuwan dayayi ba juyawa yayi yana kallon Jabir shima kallonta yake ganin haka yasa ya mike da hanzari ya isa gareta babu tsammani taji Wani hanu ya jawota,mai Taushi ya direta awani jiki mai kamshi da Samun Natsuwa,yadda taji kanta yafara juyawa ne,kamshin na kasheta da dadi yasa takara lafewa harda rumgumoshi lokaci daya ledar goribanta na Subbucewa ahannunta,shikuma ganin yadda take Shigemai ne yasa yayi mirmishi yana Saka kunnensa wajen wuyanta yake huramata iska,wani zir…Zir takeji abunka ga wanda ke kan gaba Kawai sai ta kara makaleshi Ganin haka yasa yajuya yana kallon Jabir,wanda ya kauda kai yana dariya.
Kanta ya haushafawa yana Fadin”pretty…Pretty..”Yake fada ahankali,jin muryansa daf da kunnenta yasa tayi hanzari bude ido,tana kallonsa wanda yazuramata bashi idon ya kafeta da mayen kallonshi,Kuri tayimai tana lasan lebenta Farinciki ya mamaye Ranta tuni ta manta da wani Fushin datakeyi,Tayi wani luuu da ido tana Fadin”Da gas..Ke kai ne nake gani agabana?.”Tafada tana rarraba ido,Gyadamata kai yayi kafin yayi mgana ta tattara takara Fadomai ta kamkameshi tana Rawan jiki,don lokacin ji take kamar zata mutu.
Goggo ce ta shigo dakin,sai taci karo dasu awajen kamkame da juna,baki ta rike tana zaro ido tace”Wai yau naga ja”iran banza,don mai garinku in Rumgume Rumgumeneku zakuyi baku kebe kanku,wai naga lalatan yaran zamani”Aliyu najin goggo,ya kalli Azeema yaga bata cikin hayyacinta kawai rikosa take tana cije baki,Baiyi Shawara da kowa ba ya ciccibeta sai dayan bedroom din goggo,jabir dake gefe sai Dariya yakeyi goggo tayi kasake tana bin Su Aliyu da kallon mamaki,kafin ta juya tana Fadin”gadanga shi ya lalatamin Azeema,ammh har yaushe wannan badalan agaban mutane.’Take fada tana Sababi,shiko jabir aransa Fadi yake dole shima yama kanshi Fada yatafi zuwa aure,abunda ya dakatar dashi Mami tace yabata lokaci.
Bai Direta ko”ina ba sai kan makeken gadon dake dakin,Yana ijiyeta yadago zai tashi da hanzari Azeema ta rikomai wuyan Riga tana kallon cikin idanuwansa,ganin yadda take kallonsa ne,yasa ya dan Fada kanta,ammh bai sakarmata Nauyinshi ba,Kallon cikin idanuwanta yake yadda suka chanza kala,mgana yayimata ahankali yana Fadin”Pretty,wht wrong..? yake tambayanta kai ta kauda idonta cikowa da kwallah,Binta yake da kallo yana mamakin meke damun Azeema.
Ganin yana neman tashi daga kanta yasa tayi Azeeman Riko kansa ammh bayan ta runtse ido,takai lebenta saman nashi tana Tsotsa,shiko kafeta yayi da ido bayan ya rikota sosai yana tayata kissing dinshi datakeyi,Gabadaya Azeema ta haukacema Aliyu don Tuni tafara kokarim Rabasa da Rigar Shadda dake jikinsa,Riko hannunta yake tana Fizgewa idanuwanta arufe suke,tana abu kamar irin Wani Abu na damunta Rikemata hannu yake tana kwacewa ganin yahanata curemai riga sai kawai ta mike tana kuka ta cire rigar mkarantan dake jikinta Farar vest din dake jikinta ta bayyana itama Fuzgeta tayi ta Cire,idanuwanta suka bude suna masu zubba ruwa, tajawo hannu gadanga ta dora bisa Fararen boobs dinta wadanda suka cika taf,gasu atsaye cur,Hannunsa take gogawa bisa kirjinta tana wani matse jikinta zuwa gareshi,zaro ido kawai yayi yana kallonta,yama lura jikinta rawa yakeyi,Rikota yayi sosai,kafin ya daidaita hannuwansa yafara murza mata ahankali,yana kallon duka motsinta,Cikin hanzari ya Shiga bad romamce da ita,shi azatonshi Abun Azeemar na wasa ne,ammh ina Azeema tayi nisa don wani karfi takeji da karfin tsiya ta rabashi da wandon jikinasa tana kuka take kara Shigema,sai alokacin Aliyu ya Fahimci Abunda Azeema ke Nufi mirmishi yayi kawai ya Hau gadon dakyau ya Tarairayota yana fadin”Kinga pretty Natsu,am here For u kinji..? Yana Fada yana kissing dinta ganin bazata Fahimcesa ba yasa kawai yayimata Rumfa,yana karanto addu”ar saduwa da iyali yazaiyi Tunda dai Haka Allah yayi dashi Kashe arna adakin goggo.
Kusan minti talati kafin dukkansu su samu Natsuwa,Rumgumeshi kam Azeema tayi tana ajiyar zuciya,shiko yana kallonta,hannu yasanya yana Sharemata guntayen hawayen da suka bushe mata Afuska,kasa dagowa Azeema tayi ta kalleshi,yana taso su hada ido,ammh taki bari,sai ma juyamai baya datayi tana Kokarin Rufe jikinta da blanket,baki gadanga ya rike yana Fadin”Eh lalle kya juyamin bayamana Tunda kingama cin moriya ganga mana..”yafada yana dariya,tana jinsa,sai yanzu kunyar Abunda ta aikata ke dawo mata,ammh babu komai ko ahakan ma ita keda riba????
Yana kokarin tashi yaji wayarsa dake chan yashe gefe cikin aljihun wondonsa tana nemam dauki da azama ya diro daga gadon,ya dauko wandonsa nasa ya ciro wayar yana duba mai kiran ido ya zaro ganin kawu ne,mai kiran kuma harta yanke,wajen 12missds cll yagani jikinsa na rawa yakirasa Ringing daya kawu ya daga yana Fadin”mun sauka fa Afilin jirgi,kuna gombe ne?Aliyu na Shafa kanshi yace”Eh kawu..”Kawu yace”Alright muma gamu nan zuwa,ga motocin Kwamishinar yada lbrai na jahar gombe nam yazo daukanmu sai mun iso..”Yana Fadar haka ya yanke kiran.
Da Azama ya ijiye wayar akan gado ya Fada tiolet dake dakin jikinsa na rawa yayo wankan tsarki kafin ya Daurayo jikinsa ya Fito,Azeema na dunkule cikin bargo,ammh tana kallonsa ta gefen idonta,Agurguje ya maida kayansa wayarsa ya dauka yana Fadin”Pretty kitashi kiyi wanka,Tunda ki taramana aiki,gasu kawu nan zuwa..”,Yanagama Fadin haka ya Fice da hanzari,jabir dake zaune Falon Shida goggo sukabi Aliyu da kallo,wanda ya Fito yana kare Fuska Shaddar jikinsa duk ta yamutse alaman dai anyi Abubuwa,Jabir ne ke kunshe dariya,itako goggo kallo daya tayimai ta kauda kai tana salati Aranta,Ficewa yayi da hanzari,motarsa yaje ya dauko makullin Shashensa yazo ya bude ya Shiga ya Chanzaa kaya,yana kokarin Fitowa yaji zuwansu kawu,goggo dake daki ta Fito cike da mamaki tana Fadin”Umaimah,a”a ga madina ga mardiya ga Haisam,la yaya..”Take Fada tana dariya da murnan ganinsu,ya”yansu Madina suka isa gareta suna fadin”Oyoyo goggo…”Suke fada suna dariya goggo fa baki yaki Rufuwa duk suka shiga daki ana gaisawa Jabir da Haisam suka Rumgume juna,suna murnan ganin juna,Goggo tarasa ina zata saka da bakinta Takawo musu wannan takawo musu wanchan,suko su madina na Faman zolayanta da gimbiya goggonmu,Tsiya ta hauyi tana Fadin”Kajimin ja”irin yara meye wani gimbiya kamar wata matar sarki haka ja”irin yayanki yazo yanamim Shegantakan nan”Dariya suka sakamata dukkansu,Sai ga Aliyu ya Shigo yana Shigowa jabir ya sakamai dariya yana kallon jikinsa ganin ya canza kaya,Aliyu na ganinshi yana ma Haisam rada akunne yayi kamar bai gansu ba,ya isa yana gaida kawu da ummah,su Anty mardiya suka gaisheshi,ya’yansu suka nufeshi suka Rumgumesa suna Fadin”Uncle ina Anty Azeema..”Rikosu yayi yana karisawa kusa dasu Jabir,kafadan Haisam yadaka yana Fadin”Dude long Time …”Dariya Haisam yayi yana Fadin”Wlh ya Amarci..”Harara Aliyu ya jefama jabir yana Fadin”Amarci Alhamdulillah,gama aikina kenan kuka iso,shiyasa nakeso kuma kiyu ku auren nan,ko kwa daina wankan Asuba ba dalili..”Yafada ahankali yadda bamai jinsa,dukkansu suka kaimai mangari,suna dariya,ba wanda yabi ta kansu saboda sanin halinsu.