ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 31 to 40

 Shiko kawu ta waya yayi mgana da kwamishinar yada lbrai na jahar gombe yayi Narrating komai ya sanar dashi yace yana so,abuga lbrin akowacce jarida bayan afitar da sanarwa akowani kafafan yada lbrai,harta kaduna sai da yayi waya ya sanar kuma yace kafin gobe yake so lbrin ya karade duniya gabadaya Maimartaba yaji dadin haka sosai,saboda masu son Shegenta masa da,yau sun sani cewa Captain Aliyu ba Shege bane yanada cikakken Asali,kuma Asalin ma daya fi na kowa.

Anty madina da Anty mardiya da Azeema da su Zafira suka Fada kichen domin yin girki saboda yau dai Ahalin yayi albarka sai wanda ya gani.

_*Ina bukatar Addu”anku daga bakunanku masu albarka,ina cikin damuwa,tare da Fuskarta wata jarabawan Rayuwa,kumin Fatan Allah ya bani ikon cinye jarabawata,in kuma Alherina ne Allah ya Tabbatarmin dashi ya kauda duk wata Fitinar dazai Tunkari al”amarin*_????

Share this

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button