ANEESA YAR PRESIDENT HAUSA NOVEL

UMMU SAFWAN HAUSA NOVELS????
20
Sai ji sakayi baba ya bude gate abudai kamar wasa soyayya mai karfi ya kullu tsakanin Ashraf da aneesa yau takama friday
Karfe 2 da rabi na rana Aka daura Auren Aneesa Abbas Da Ashraf Sudais
Ankai Amarya dakinta Ashraf ne yashigo kafin kace me har sun fara . ……… cen najiyo ihun Aneesa tana fadin………….. …
Ba abakina zakuji mutuwar sarki ba????????????????????????
Har sun gyara zama domin jin yanda zasuyi a darensu na farko koh????????????????????? toh ba yanzu ba domin kuwa da sauran aiki a gabanmu
Allah mana jagora Ameen
Nasan su sis
Muneera
Mum muhibbat
Ummu safwan
Sis Sajida
Sis Asiya see see
Chokalin potiskum
Abu muhd
Muhd tahir
Ninja boy
Aisha dk
Safiya dk
Autan umma
Maman twins
Zainab
Suwaiba
Dan Alhaji
Ibee dan alhaji
Sultan
Khady tafida
Abu saleem
Da dai sauransu ina mai jinjina maku Allah bar kauna Ameen ????????????????????????????????????????????????
????????????????⚖ANEESA YAR PRESIDENT????????⚖????????
Na Hannatu Dada Kuta
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
Ina mai baku hakuri masoyana akan rashin jina da bakuyi ba kwana 2 hakan yafaru ne abisa ayyuka da sukamin yawa amma inshaa Allahu zaku rika jina kullum koda kuwa ba yawa nagode Allah barmu tare Ameen ????
Muna barar addu’arku sis dita kuma masoyiyata Asiya see see marubuciyar DAKAI KADAI NADACE ba lfy Allah baki lfy dear Allah sa kaffara ce ameen ???????????? wannan page din nakine ke kadai dear wish u quick recovery besty????????????
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELS????
21
Taki yarda da abinda zuciyarta ke bijiro mata dashi fitowa tayi ta nufi mota dan yau batajin zata iya koda tsayawa ne ta gaida su mama abin yabama baba mamaki saidai ya basar bayan takai bakin gate ne tafito ta rusuna ta gaida baba
Baba ya tambayeta ko lfy yau kawai cemashi tayi tanada test ne da safennan wanda yau shine rana ta farko da tayiwa baba karya tun farkon haduwarsu
Baba ya bude mata gate yana fadin toh Allah bada sa’a Ameen ta amsa sannan tace idan mama tafito ya gaya mata cewar tana sauri ne shiyasa bata shiga ta gaidata ba toh kawai baba yace
Ta shiga motar kuma ta tadata tana kokarin fitowa ne taga wata mota tana kokarin shigowa nan takoma da baya ciki shikuma yashigo wazata gani
Ashraf ne fitowa yayi yaje ya gaida baba bayan baba ya rufo kofar sannan ya nufo Aneesar da ko motsin kirki ta kasa tsabar mamaki sai faman tambayar kanta take meyakawo ashraf da safennan? Kodai shima ya fada ne? Tana kan haka ne har ashraf ya iso bata sani ba sai ji tayi ana kwankwasa mata glass
Ganin Ashraf ne yasa ta saki murmushi shima murmushin yayi nan ta saukar da glass bayan sun gaisa ne take tambayarshi meya kawoshi smile yayi kafin ya amsa mata da cewar
Ashraf yazo daukar gimbiyarshi ne yakai makaranta dan bayaaon….. Aneesa ta katseshi da cewa kaga malam nagode banaso karka damu zan iya kai kaina makaranta Ahsraf yace tabbas nasan zaki iya kai kanki makaranta amma ada badai yanzu ba kam domin kuwa daga yau nine driver dinki
Ido ta fidda waje kana tace ni banason driver nafiso in tuka kaina kuma….. Ashraf yace ok ooo i agree ki tuka kanki amma ni zan rika maki rakiya duk inda zaki
Smile tayi tace as in me dina?
Ashraf yace masoyinki,mai kishinki,mai kaunarki kuma mijinki inshaa Allah
Har cikin ranta taji dadin jin hakan daga gareshi saidai a fili ta yamutse fuska kana tace sabon salo toh ni nace maka ina yawo da maza a motata?
Smile yayi kafin yace ba maza ba mijinki to be in Allah yaso kuma ya yarda yafadi hakan yana kashe mata ido
Wani irin kunyarshi taji wanda batasan lokacinda ta rufe fuskarta ba smile Ashraf yayi kana ya furta a sannu sannu zaki gane bude fuskarta tayi kana tace zan gane me?
Shiru yamata bai kuma cewa komai ba ya bude murfin motar yana fadin can we? No ta fada ai kuwa nan yayi kneeling down yana rokonta akan tazo tashiga motarshi yakaita makaranta ganin kar su baba su gansu wanda daga idonda zatayi sai taga baba yana mata nuni da ta shiga ba laifi ta kwantar da hankalinta da ashraf hakan yasata
Daukar chainbag dinta ta sauko daga motar shikuma yashiga ya gyara parking sannan yafito motarshi suka nufa sauri yayi yasha gabanta wanda hakan ba karamin tsoro yabata ba tace me kuma haka idan motar ce bakason nashiga sai in……….
Smile ashraf yayi kana yace yi hakuri gimbiya na baki tsoro ko kawai dai banason gimbiyata tasha wahala ne nafison komai nayita mata hmmm…. kawai aneesa tayi
Aneesa batace dashi komai ba Ashraf ya bude mata kofa tashiga ta zauna sannan ya rufo kofar shima ya zagaya yaje yashiga shima zaman yayi yadan kura mata ido yana smile kafin ya tada motar suna isowa gate baba ya bude masu nan ashraf yamasa 10 na arziki sannan ya dagama aneesa hannu da duk kunya yabi ya rufeta ganin yauce rana ta farko da wani ke daukarta a motarshi kuma ba yayanta ba
Suna kan tafiya ne ashraf yace gimbiya?
Bata amsa ba
Yakuma cewa gimbiya kin karya kuwa?
Aa tace ashraf yace meyasa?
Tace bkm lokacin karina ne baiyi ba
Smile yayi kana yace Allah kiyayemin ke Gimbiyata kinfi presidor kyauta ya kashe mata ido ita kuwa gyalanta tasa ta rufe fuskarta dashi
Isarsu school keda wuya bayan yayi parking ne Aneesa tayi maza zata fita ai kuwa mota taki buduwa juyowa tayi tana kallon ashraf shima ita din yake kallo sai faman smile yake Aneesa tace me hk kuma?
Ashraf yace ai daman nasani da mun iso zakiyi saurin fita shiyasa nasa lock
Shiru tayi bata kuma cewa komai ba Ashraf yace gimbiya inaso mu danyi magana ta fahimta nidake
Gimbiya soyayyar sati 2 ce kacal dan haka ki saki jiki dani dan Allah Aneesa tace ban ganeba kaga nifa jibi zanyi tafiyama in huta da wannan takuran da kk neman yimin
Gabanshi ne ya fadi nan danan idonshi ta kada yace dan Allah kar kimin haka gimbiya nayi maki alkawari bazan kara takuraki ba duk abinda kk so shi zanyi
Smile aneesa tayi kana tace anything?
Ashraf yace yes anything
Aneesa tace ok now unlock d car lemme go
Da sauri yayi unlockin ai kuwa nan tafara yin dariya bayan tafito sai tace kadan ma kagani indai nice gobe ma ka kara tamashi qwalo
Ashraf ya dafe kanshi da har yafara yimashi ciwo jin aneesarshi zatayi tafiya saboda shi
Har tafara tafiya sai ta juyo dan tayi mashi godiya ganin ya dafe kanshi ne yasa ta dawo da baya ta tsaya tana kallonshi cen tace Ashraf lfy?
Meke damunka firgigit ya dago sannan yafito yace mata gimbiyata dan girman Allah gimbiya kar ki kara yimin irin wannan wasar in ba haka ba zan iya rasa raina
Dariya ta hau yi ashraf yace gimbiya am serious wallahi I 2rully loves u so much nan dariyarta ta tsaya cigaba da magana Ashraf yayi jikinta ne yayi sanyi ganin maganarshi tayi mata tasiri yasa yace yessssss…….
Nima na rama gimbiya ina kaunarki smile Aneesa tayi domin tunda ya furta i love u taji wani bugun 3 uku da zuciyarta keyi sannan yanda yayita mata magana akan yanda yakeji gameda ita ba wasa shifa da gaske yakeyi
Ganin ta fada duniyar tunani ne yasa ashraf tapin hannun shi nan hankalinta ya dawo jikinta ashraf yace yanzu muka fara gimbiya soyayyar sati 2 saiya zarce da yardar Allah
Aneesa ta watsa mar harara kana tace…………
✍????by Leemat
Ina yinku masoya????????????
????????????????⚖ANEESA YAR PRESIDENT????????⚖????????
Na Hannatu Dada Kuta
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????