ANEESA YAR PRESIDENT HAUSA NOVEL
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELS????
22
Aneesa ta watsomai harara kana tace Ashraf ka kiyayeni fa smile yayi kana yace toh gimbiya zan kiyaye amma bake zan kiyaye ba domin kuwa domin ni kadai Allah ya halicceki
Wucewa tayi abinta bata kuma amsashi ba biyota yayi yasha gabanta yana smile yana fadin gimbiyar Ashraf Aneesa ta Ashraf shi kadai kallonshi ta tsaya yi wasu yan mata sukazo wucewa ai kuwa sai ashraf yakirasu yace yan mata ji mana
Bayan sun tsaya ne Ashraf yace dan Allah ku kallemu dakyau nida gimbiyata ya kuka ganmu?
Dariya suka sa kana dayan tace woww 2match wallahi kunyi kyau sosai kun ganku kuwa sai kace daga…….. Aneesa ce tace dasu dan Allah kuyi tafiyarku ohh wannan yayana ne
Juyawa sukayi da niyyar barin wurin ai kuwa Ashraf yace yanzu kun yarda ni yayanta ne?
Ok ok naji ni yayanta ne amma ba muharraminta ba dan Allah kutayani rokonta ta amince da soyayya na nan Ashraf ya zube a kasa yayi kneeling down a wurin kafin kace me duk an taru ganin big guy haka a durkushe gaban Aneesa
Itako Aneesa duk kunya ya rufeta sai faman rokonsa take da yatashi amma yaki sai cemata yayi bazai mikeba har sai ta amince da soyayyarahi gareta
Nan wurin ya kidime guys sai faman cewa suke ki aminta dashi mana wasu nacewa ya bada maza wasu matan sai cewa suke inama nice wasu kuma na jinjinama Aneesa irin ajinta
Ganin yaki mikewa kuma ya tara mata mutane ne yasa tace toh mike na aminta dakai Ashraf yace I Love U Anee Dear
Yeeeeeeeehhhhh shewar mutanan gurin Aneesa tace naji pls Ashraf kamike tsaye kin mikewa yayi kana yace nima sai kincemin I love u tukuna
Ai kuwa Aneesa cikin bacin rai tace bazan ce maka I LOVE U Ashraf ba……..
Mikewa yayi kana yace Alhmdllh kin riga kin furta ko am d most happiest man now i love u love u love u baby muahhhhh………
Shewa aketayi ana woww gaskiya kun burgeni wani big guy na tsaye yace gaskiya dis call 4 a big celebration yessssss……….
Guy din yace 5pm dole mu chashe ni Abban Love na dauki nauyin komai na party din Ashraf sai godiya yaketama mutanen wurin banda Aneesa da kunya yarufeta sai ji tayi dama ta sani da bata zo makarantar yau ba
Adama ce ta iso ganin an taru ne yasa takaraso wurin ganin Aneesa a tsaye yasa tayi maza taje gunta tana kiran Anee yadai
Aneesa na ganin Adama sai tayi hamdala nan ta bude baki domin bama Adama labarin abinda ya faru sai caraf Ashraf ya karba yana smile ya kwashe komai ya gayama Adama
Smile adamar tayi kana tace woww gaskiya kamata yayi abaku sarauta a school dinnan na best year lovers sai Abban love yace noooo sai gun party zan laka masu sunanda ya dace dasu wowwwwwww…….
Ashe yau munada chashewa Aneesa ce tabar wurin ganin harda Adama acikin shirmensu
Ashraf kuwa digit din Abban love ya karba sannan yacema student dinda ke wurin yau kowa yaje cafteria ya karbi duk abinda yakeso for free
Kunsan student da son bati ai kuwa nan suka hau shewa wasu na tsalle yau kudinsu zai huta saboda love wata ce tace sai Babban yaro sai sarkin love sai kai na Kinfi president kyauta Allah barku tare ni zan rinka kulammaka da ita daga yau sannan na rattaba maka hannuna a matsayin support kai na zaba mata wata ma tace kai na dangwalawa hannuna
Haka gabaki dayan wurin suka tayashi yin zabe kan Aneesa da alkawarin cewa bazasu taba barin wani ya kusanceta ba bare har tayi soyayya da shi ba
Ashraf yaji dadin jin haka daga garesu nan ya sallamesu kowa ya watse shikuma ya shige motarshi ya bata wuta bai tsaya a ko inaba sai harabar gidansu
Ina labarin Aisha????
Aisha tunda Aneesa ta gaya mata abinda ya faru da ita hankalinta yaki kwanciya kullum sai nafil fili takeyi akan Allah tsare mata Aneesarta
Ga store nan kullum sai kara habbaka yake arziki kam ba a magana sai hamdala domin kuwa har mota Aneesa ta sayamma Aisha da gida kuma ta ba Aisha go ahead akan dukiyarta
Aisha mai rikon amana ce hakan yasa kome zatayi da kudi sai ta gayawa Aneesar wannan kenan
Karfe 2pm naga ana raba iv mai kyau gaba dayan skul kowa yaji domin kuwa labari har ya bazu kowa ranar saida yasha dadi banda Aneesa da duk a takure takejin kanta domin kuwa duk inda tabi ita ake nunawa wasu ma pics suka rinka mata itako Adama sai jin dadi take tana inama ace nice koda Adama ta karbo iv din a hannun wata beb tazo ta nunawa aneesa ai kuwa saida gaban aneesa ya fadi domin kuwa iv din ya hadu iya haduwa gashi portable dauke ta launin ❤ aciki an rubuta IV….. IV…. IV….
D BEST LOVERS OF D YEAR’s
PARTY
????????????????????????????????????????
A&A
ASHRAF ROMEO
ANEESA JULIET
????????????????????????????????????????
Wich wil held at school premises by 5pm Inshaa Allah
God bless u as u come
By Abban love
Tsuka Aneesa taja kana tace marasa aikin yi bata gama rufe baki ba sai ga kiran ashraf na shigowa wayarta kin daukawa tayi har saida ya kuma kira nana ta daga gimbiyar Ashraf sai mun hade 5 ko dan Allah kar kibadani kinji gimbiya hmmmm Aneesa tace lallai kam bakada aikinyi nake gani koh Ashraf
Smile yayi kana yace gaskiya bandashi ko zaki ban ne yafada yana smile yana rumtse ido kamar tana ganinshi
Kaga sai anjima ni inada abinyi Ashraf yace pls ki saurareni kiji abinda zan gaya maki yauwa gimbiya naga iv dinmu gaskiya Abban love yayi kokari kuma da gani yana ba soyayya muhimmanci kinga anjima bayan partyn sai muyi masa godiya koh?
Kai kasani cewar Aneesa sannan ta katse wayar Adama ko sai dqriya taketayi mata suna zaune saiga wani guy ya dauketa pic Aneesa tace wai me haka ne guy din yace ai yau kune da garin ina tayaki murna bai tsaya jin abinda aneesar zata ce ba yayi tafiyarshi
Karfe 4:40pm har an fara hada kayan party banda tashin kida babu abinda kk ji kuma ba wanda ya isa ya hana kasancewar Abban love dan gomnar kd ne yasa koda ya sanar ma shuwagabannin makaranta aka bashi go ahead
Aneesa ce tafito da niyyar zuwa gida Adama nata rokonta akan ta tsaya ayi partyn da ita amma ina taki bata an karaba taci tuntube saura kadan takai kasa subhanallahi …….. ta furta da karfi wanda hakan ya jawo hankulan mutane gareta ai kuwa sai ji tayi an tarota wani tsadadden kamshi ne ya bugi hancinta wanda batasan sanda ta furta ya salam Ashraf kuma y r u killing me wit dis ur charming cent
shiko smile yayi jin yanda takira sunanshi ai kuwa sai yeeeeeeee best lovers of d year aketa cewa hakan yasa aneesa bude idonta da tunda taso faduwa ta rumtsesu ita batamasan wa ya rikota ba ganinta a hannun ashraf shiko sai smile yake tayi yasa ta fisgi jikinta sannan ta juya da niyyar barin wurin ai kuwa shima yabi bayanta tazo wucewa daidai in da ake partyn sai ji tayi ance wowwww 2match dj yace ku kalli…………
✍????by Leemat
Love u all????????????
????????????????⚖ANEESA YAR PRESIDENT????????⚖????????
Na Hannatu Dada Kuta
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
Jinjina da ban girma agareku masoya nagode da kaunarku gareni Abdul wahab Sudan ????
Yusufkhan india❤
Bazan mantaki ba sis Hajara yar kasar ghana???? Allah bar kauna Ameen
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELS????
23
Dj yace ku kalli kalar kayansu iri daya takalmansu sai mutanen wurin suka amsa da kala 1 shi yasa hula ita tasa gyale amma kalarsu mutanen suka kuma amsama dj da 1 agogon hannunsu suka kuma cewa 1 wowww ku tafa masu a gaskiya sun burgemu cewar wata budurwa nan aka hau shewa ana tafa masu