ANEESA YAR PRESIDENT HAUSA NOVEL

Aneesa tace dama ya kk yi da rayuwar taka habaa Ashraf meyasa kk so ka takurani ne ko kasan kuwa shi kadai nakeda?
Banda wani dan uwa daya wucemin shi ko kasan yanda nakeji ko yakeji idan mukaga juna hmmmm bakasani bane Allah yaya nasona nima ina sonsa kuma na tabbata………..
Maganar ce ta tsaya mata a makoshi lokacinda taga hawaye na kwaranya a idanun Ashraf nan tafara tambayarsa ko lfy?
Murmushin karfin hali yayi kana yace Aneesa wai ko kinsan yanda nakeji ne a duk lokacinda naga ya da kaunarsa suna tare
Baki taba tambayata ko ina yan uwana sukeba saboda baki damu dani ba kamar yanda na damu dake ba
Ko kinsan inajin radadi acikin zuciyata duk lokacinda naji kuna hira da yayanki ko kuma kuna shawara da juna
Aneesa ko kinsani cewar Ashraf dinki shi kadai ne da daya tilo agun iyayensa da Allah yabasu banda wanda zan iya yin shawara dashi ko da ita ………..
A lokacinda nafara ganinki nayi godiya ga Allah na roki Allah yasa kizama tawa matata ta har abada sannan na……..
Aneesa ce ta katseshi dacewa cikin muryarta na kuka domin ta tausaya ma Ashraf tabbas Ashraf abin tausayi ne toh saidai ba yanda ya iya tunda haka Allah yaso ganinshi a gaban iyayenshi shi 1
Tace Ashraf kayi hkr wallahi ban sani bane amma bkm Allah yana tareda kai sannan kuma inaso daga yau ka daukeni a matsayin kanwarka abokiyar shawarar ka nima daga yau na daukeka a matsayin wa na kuma abokin shawara na kajiko ta karashe maganar tana share hawayenta
Ashraf yace toh nagode gimbiya shima share hawayenshi yayi nan yace mata nidai a matsayin uwar yarana zan daukeki sannan kuma…….
Aneesa ta watsomai harara shima hararan ya watso mata wanda hakan saida yabama su biyun dariya
Su mama kam kamar za ayi kuka don batason Aneesa tayi nesa da ita hakama baba nan dai ta shaida masu sati 1 kawai zatayi tadawo in Allah ya yarda
Ashraf yabude mata mota tashige suka kama hanya saidai ba hanyar airport suka kama ba wanda hakan yasa Aneesa yin magana
Tace Ashraf ina zaka kaini ne wai? Ashraf yace zan kaiki ne gidan yankan kai saboda ina bukatar kudi
Kuma kinsan irin kannan naki zaiyi kudi sosai domin kuwa kan masu tsaurin ido yafi tsada
Aneesa tace ni nafi karfinku ta Allah ba taku ba ta murguda mai baki smile yayi kana yace zakiyi bayani ne yarinya
Aneesa tace nidai ba yarinyarka bace Ashraf yace toh ke me dina ce inba yarinyata ba
Banza tayi mashi bata kuma cewa dashi komai ba dan ta fahimceshi so yake yayita sata magana ita kuma bataso
Bakin gate yatsaya yayi horn aka bude Aneesa kam bata tsorata ba kuma batace dashi komai ba sai faman kallon ikon Allah taketayi
Kana ta furta inga iya gudun ruwan mutum tayi smile
Zakiyi bayani yace yafito yazagayo yafito yazo ya bude mata kofar amma tayi kamar batasan da mutum a wurin ba ya gaji da tsayuwa nan yace da ita gimbiya kifito mana dan Allah muje
Aneesa tace muje ina?
Wato da gaske ne kk son yin kudi dani koh shiyasa ka daukoni ka kawoni wannan makeken gidan na yan yankar kai………….
Ganin wata mata kyakkyawa a tsaye yasa ta hadiye sauran kalamanta matar sai faman murmushi take sakar mata nan tace lale lale diyata sannu da zuwa
Son shine kabarta a nan baka shigomin da itaba cewar matar sosa keya Ashraf yafarayi kana yace umma bakiji abinda taketa fada bane sai faman fada taketa yimin waini nakawota gidan masu……..
Aneesa tafito dawuri ta rusuna tana gaida umman Ashraf din wanda hakan yamata dadi ts tabbata daga gidan mutunci da tarbiyya tafito
Aneesa kam da tunda ta hada ido da matar sai tagane cewar itace mamar Ashraf dan suna kama da juna sosai
Dagata umma tayi suka shiga daga ciki Ashraf kam yana biye dasu a baya suna shiga palo nan umma ta zaunar da Aneesa takira daya daga cikin yan aikin gidan tasa aka kawo mata abin motsa baki
Yayinda Ashraf yaje ya zauna kusa da mamarshi yace Umma ya kika ganta dan Allah bata birgeki ba
Aneesa tadan yi masa harara irin na zan kamaka ai smile yayi yatashi yaje ya zauna kusa da Aneesa kana yace umma kallemu ya kika ganmu kamar Amare ko
Umma tace wowwww bari na daukeku pic da 4ne dina dan wallahi kunyi kyau wowwww kunyi sosai yakamata a baku award na world best couples
Aneesa ce tadanyi smile a zuciyarta tace lallai kam wacannan wata irin uwace so free nd friendly wit her son
Koda yake shi kadai din kenan mata batada wani ko wata tabbas ….. Ashraf ne yayi tafi wanda yadawo da Aneesa hankalinta
Umma tace r u ready smile kawai Aneesa tayi nan tahau yimasu pix saida tayi masu 10
Different pics kafin tabari zuwa tayi ta zauna kusada Aneesa tace yata ki saki jikinki dani nan tahau bata labarin rayuwarta har haduwarta da baban Ashraf da bagwarmayarda sukasha kafin Allah yabasu Ashraf aneesa sarki tausayi har tafara sana’arta wato kuka
Umma tace diyata ki aminta da soyayyar dana ki taimakemu kema Allah zai taimakeki Aneesa ce ta dago ido suka hada itada Ashraf wanda idanuwanshi sunyi jaaa
Umma ce tafara kokarin tsugunawa Aneesa dan gani take in ba haka tama Aneesa kila tana iya wata rana tace su rabu wanda take gani kila yazama sanadiyyar mutuwar danta tilo
Ganin haka yasa Anesa tayi maza tariko umma sannan tace me kikeso nayi maki?
Umma tace kimin alkawarin zama da dana har karshen rayuwarku komai runtsi komai wuya bazaku rabe ba
Aneesa tace umma indai wannan ne karki damu nayi maki alkawarinnan inshaa Allahu
Murna kam ba a misaltashi agun umma da Ashraf albarka kam Aneesa tashashi kamar me data tashi tafiya kam umma tamata 10 na arziki
Nan tarakota tayi masu Allah kiyaye hanya niko nAce Ameen
Wannan kenan
Aneesa tayita mashi masifa acikin mota kamar zata cinyeshi shiko sai dariya yaketa yimata dan gani yakeyi tana kara masa kyau
Cen Aneesa tace Ashraf meyasa kaki fadamin cewar gidanku zamu shiru ysmata itama shirun tayi
Ashraf yace saboda nasanki kamar yunwar cikina idan da cemaki nayi zo muje in kaiki gun ummata da baki bini ba nasani Annesa tace tabbas kuwa da ban yarda munzo ba kai amma umma ta burgeni wallahi ji yanda kuke wasa da juna kamar wani kanin mijinta ………
Smile sukayi gaba daya sun isa Airport nan suka sallami juna Ashraf kam kamar yabita yakeji
Hajja rahma kam yau aka tafi gun boka still dai kan Aneesar ce
Wannan karan kuwa boka cemata yayi tabashi sati daya kafin nan yariga yagama abinda zaiyi duk saboda kishi ne yasa hajja Rahma hk Allah kyauta Allah shiryemu Allah tsarkake mana imaninmu
Aneesa ce na hango sun rike hannun juna itada wani sai faman smile suketayi suna kama da juna sosai wanda ko ba a fada ba wannan yayanta ne wato Abdul-Basit
Suna tafe abin gwanin sha awa kiran Ashraf ne yashigo nan yayants yafara yin magana suka gaisa harda hira kamar yanda suka saba dan har sun zama yan uwan juna
Nan Ashraf ke shaida mashi cewar ai ya na aiport ne yanzu zaizo ganin gimbiyarshi Allah kawoka kawai yace vayan sun gama ne yamikoma Aneesarda ta kagu taji muryar Asraf …. …….
✍????by Leemat
????????????????⚖ANEESA YAR PRESIDENT????????⚖????????
Na Hannatu Dada Kuta
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
Barka da juma’a Allah sadamu da alkhairinda ke cikinta Ameen ????
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELS????
27
Sallama tafara yimai shima ya amsa Ashraf yake shaidamata ai shima yana nan zuwa ai kuwa nan tafara smile wani farin cikine ya ziyarce ta wanda ta kasa boyewa