ANEESA YAR PRESIDENT HAUSA NOVEL

Dan haka bazan shigeki ba ki kwantar da hankalinki kibani dama nayi wasa dake kawai
Ka rantse…..
Aneesa tace dashi wani dariya yayi wanda bai shirya yinsa ba kafin yace na rantse Anee Dear bazan shigeki ba
Bata kuma cewa kala ba cigaba yayi tayi da wasa da ita hannunshi ya tura cikin pant dinta a hankali har yakaiga…….
Ganin tajike ya kara rikitar dashi wanda hakan yasashi sumbatu yana fadin gimyata ni’ima ne dakefa gimyata Allah yayi maki ni’ima
Gimbiyata ga kyau
Gimbiyata ga kyan hali ga tausayi gimbiyata dan Allah kibarni in……
Wayarta ce tahau ruri ai kuwa bai hana Ashraf cigaba da abinda yakeyi ba
Aneesa tace ana kirana a waya
Ashraf yace ki rabu dasu koma waye ne sai kin gama biyama mijinki bukatarsa tukuna kafin ki amsashi
Tanaji tana gani yayita wasa da gabanta cen dai ya haye samanta amma bai shigeta ba sai goga kirjinshi da nata yake tayi har yasamu nutsuwa wani irin nishi yakeyi wanda nan da nan ya matseta sam a jikinshi ya sauka a samanta sannan yasa baki a saman dukiyar fulaninta yana wasa dashi hannunshi daya kuma na cikin pant dinta
Wani irin mika Aneesa tayi tareda yin nishi sama2 Alhamdulillahi Ashraf ya fada tareda rungumeta sosai itama rungumeshin tayi dan yanda takeji jikinta ke mata nan danan sai tafara jin wani irin dadi a mararta Ashraf yace gimbiyata gaskiya kinada ni’ima wai ni Ashraf nagodema Allah daya bani ke
Allah barmu tare Ameen ta amsa wayarta ce takuma yin ruri a karo na biyu miko mata yayi tana dubawa ta kalleshi tana hararanshi na wasa smile yayi yace gimbiya me nayi?
Oh tambayata ma kk yi ko
Toh mom ce ke kirana kuma na tabbata dan bata ganni bane
Asraf yace toh ki dauka ki gaya mata gaskiya mana cewar kina tareda mijinki ne shiyasa baki daga ba
Ko kuma kice mata kawai kin kawo kanki dan in taimaka maki
Harara ta watsomai cikin shagwaba tace wato hakama zakace koh
Nice nakawo kaina ko kuwa kaine kasa yaya yaje ya daukoni
Asraf yace kinga malama idan bazaki iya gaya mata ba ni kibani kiga aiki da cikawa
Mima mashi wayar tayi lokacinda ita kuma tamike tana maida rigarta jikinta
Ansa kiran yayi da sallamarsa jin muryar Ashraf ne yasa mom cewar wato ku gaku yaran zamani ko dan rashin kunya ko hakuri ta kun kasayi ko
Ashraf yace aa mom ba laifinta bane dama kewarta ne naji shine naga mutane sunyi yawa a cikin part dinku shine nake gayamawa yayanmu sai yace shi zaije ya daukomin matata
Shine…………
Mom tace shine kai kuma ka yarda dacewar a dauko maka ita ko
Wai shin a ina katabajin yayan Amarya shike kai amarya dakinta.
Sosa keya asraf yafarayi kafin yace ayi hakuri mom tuba muke mom tace ina Anee din takene
Mika mata wayar yayi yana dariyar mugunta itako kunyar mom ne ya kamata dan gani takeyi kamar mom tariga tasan abinda yafaru
Aneesa tace mom wallahi bansan shi yasa yaya kirana ba kuma…… mom tace kuma dakika sani sai ya kulleki acen din ko
Anee ki rufamin asiri kamar yanda Allah ya rufa maki fa
Ni ban hanaki bama mijinki hakkinshi ba amma dan Allah na rokeku kuyi hakuri har zuwa anjima awa nawa yarage abarku ku biyu
Kuyi abinda kukaga dama hannu aneesa tasa tarufe fuskarta dashi kamar mom na wurin tana kallonta
Shiko Ashraf sai faman smile yaketayi peck yamata a kumatunta yamike yashiga bathroom dan tsarkake jikinshi
Mom kuwa cewa tayi maza takira yayan nata ya dawo da ita in ba haka ba ransu saiya bace
Kiran number yayan nata tayi saidai ta kasa furta koda hello ne dan kunya takeji shiko sai hello yaketayi amma shiru
Ashraf ne yafito daga bathroom yana fadin gimbiyata ko zaki tsarkake jikinki a nan
Yin sauri tayi ta katse wayar saidai kafin takatse Abdul basit yariga yaji komai ko
Kunya yaji shima yayi smile sannan yace Ashraf ba sauki gun jaraba nidai kama 6 dina a hankali
Aneesa bata amsamai ba zuwa yayi ya zauna kusa da ita wanda dagashi sai yar karamar towel fara sal
Yace gimbiyata wata kalar kaya kk so in saka yanzu
Shiru tayimai ganin tayi shareshi ne yasashi tallabo fuskarta yana fadin ki kalleni mana ko zanji sanyi a raina
Muryarta na rawa tace ka……kiraaaa yaya ya….zo ya maidani mom nata fada
Dariya yayi kana yace ba dole mom tayi fada ba ace amarya ta kasa hakuri harsai an kawota ita takawo kanta gun angonta tsabar …….
Ganin Aneesa na kwalla ne yasashi yin shiru
Habaa Anee dear wasafa nakeyi am sorry idan na bata maki rai ok bari nakirashi daukar wayarshi yayi yakira Abdul basit ya shaida masa yazo ya taimaka
Ganin takiyin shirun ne yasashi daukarta ya azata saman cinyarshi hakuri yayita bata yana bata labarai masu dadi da ban dariya ai kuwa nan da nan Aneesa ta saki jiki sai smile takeyi
Jin bugun kofar ne ya sanyashi mikewa rike da hannunta suka iso bakin kofar ganin yayanta ne tsaye yasa takuma ji kamar kasa ta tsage tashige tsabar kunya
Shiko sai cemata yayi muje ko ko kuwa wanda kikaci bai isheki ba
Ashraf yayi smile yace kanwarkace dai toh
Haka ya rungumeta a gaban yayannata yamata kiss itako jiki ba kwari ga kunyar da takeji haka tabi yayanta a baya
Yana kaiwa kofar palo saiga Adama tana fitowa nan tarike hannun Aneesa suka karasa ciki mom ce tacema Abdul basit ka kyauta son ina warning dinka cewar ka kiyayeni fa son
Afwan yafada yana mai hada hannayensa biyu gu 1
Mom tace ke kuma…….. Adamace tace yi hkr mom
Bayan tayi tsarki tafito nan aka kaita sallama dan gobe da safe zasu kama hanya nasiha kam ta shashi kuka tayitayi a duk gidanda aka kaita yin sallamar
Bayan sun dawo ne mom tamata nata nasihar
.
Ana kiran sallar magrib Aneesa tamike tashiga bathroom tayi wanka kafin ta tsarkake jikinta
Bayan sallar isha’i ne aka fara shirye2 zuwa dinner a hydro hotel
Dinner ce ta gani a fada hall din makil yake da mutane kalar kayayyakinsu 1 daka gani kasan anko ne
Amaren suma haka sunci kyau sunsha kyau abin sai hamdala
Karfe 10pm aka kare dinner din cikin motar Ashraf yaringa kissing din Aneesa
Koda suka iso gida ai bashiri tafito daga motar dan gudun kar yakuma yimata irin abinda ysmata dazu
Dakinta tashiga ta kwanta na wasu yan lokuta kafin tamike ta kwabe kayan jikinta tafada bathroom
Ranar duk yanda Ashraf yaso jin murtmyar Aneesa kafin ya kwanta abin yaki yiwuwa
Haka ya hkr badan yasoba
Ita kuwa aneesa ranar ta manta batayi alwala saboda ciwon kai dake damuntA
Sannan ga mararta namata ciwo koda taduba a bathroom sai gani tayi ashe period dinta ne
Washe gari da asubahi Aneesa ta saci hanya tafito sai zuba park tana zuwa tashiga motar tace zani………………
✍????by leemat
Love u all❤❤❤
????????????????⚖ANEESA YAR PRESIDENT????????⚖????????
Na Hannatu Dada Kuta
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
Wannan page din nakune masoya yan MUNEERA HAUSA NOVELS ina kaunarku fiye da yadda kuke tunani bazan manta daku ba nagode da kaunarku gareni ????????????
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELS????
31
Aneesa tace zani Asaba ta biya kudin mota aka bata ticket tana zaune sai Allah Allah take kar wanda yasanta ya ganta ba a dau minti 20 ba motarsu ta tashi
Karfe 11:30am suka isa lokoja nan motarsu ta tsaya don kowa yasamu yaci abinci kafin suka cigaba da tafiyar
Karfe 5pm suka isa Asaba sauka tayi ta rasa ina zata dusa zama tayi abinta a park har 6 da rabi ganin zaman bazai fisheta ba yasa tamike ta shiga cikin gari da tambaya har ta isa hausa quarters din