BABU SO HAUSA NOVEL

ANEESA YAR PRESIDENT HAUSA NOVEL

Bazan manta dakaiba dan uwa wanda shine sanadiyyar cigaba da wannan novel din SA’EED BINDAWA Allah saka da Alkhairi na jinjina maka nagode nagode nagode….????????

                      38

Aneesa tafin hannunta tasa tarufe fuska tsabar kunya

Shiko ko ajikinshi saima kara harbawa da bindigarshi takeyi kamar zai huda wandon

Abu Sa’ad yace gimbiyata dan Allah da an daura aurenmu kinaji an shafa fatiha kifito kizo bangarena don ki fara sauke hakkinda ya rataya a wuyanki

Gabantane yabada dimmm……
Katse wayar tayi da wuri tafada duniyar tunani itafa tanason Abu sa’ad saidai bata jinshi kamar yanda takejin Ashraf din mafarkinta kuma…….

Wayar hannuntace tahau ruri wanda shine sanadiyyar dawowa cikin hayyacinta

Ya salam……. ta furta ganin number Abu sa’ad ne ta daga kafin tace uffan Abu Sa’ad yace gimbiya ta uwar yayana farin cikina ina kaunarki fiyeda yanda kike tunani kuma wani son sai bayan an shafa……

Aneesa tace habibina kana firgitani da wayannan kalaman naka fa dan Allah ka daina tsoratar dani

Smile yayi yace matsoraciya kawai

Eh din naji ta fada a shagwabe sannan yace kifito mana muga juna koda nadan seconds ne

Aneesa tace nii????
Karufamin asiri bazan iya ba nikam

Kofar dakin aka fara bubbugawa jin nuryar innace tana fadin jama’a kuzo kuga Amaren zamani

Dariya Abu sa’ad yahauyi banda Aneesa da tabi ta tsure jin dariyarda yake mata ne yasata fashe da kuka tana fadin ohhh…. dariya ma kk min koh?

Sai anjima ni nama fasa aur……..

Abu sa’ad yayi saurin cewa kiyi hkr ki gafarceni dan girman Allah

Karki damu zan siya maki chocolate da ci muyi…..

Aneesa batasan sanda dariya ya kufce mata ba jin tana dariyane yasashi fadin wowww kenan kema a matse kike koh?

Ban saniba tabashi amsa sannan ta katse wayar tana smile shima smile din yakeyi yana shafa bindigarshi yana fadin kayi hkr sai gobe in Allah yakaimu zaka huta da wannan …….

Bai karasaba nafito aguje nabar mashi dakin dan kar ya lalatani ????

Anyi walima lfy an kare lfy duk yanda amarennan sukaso ganin juna hakan bai samuba sanadiyyar jama’a dasuka kasa suka tsare

Yau takama juma’a ango yasha dinki lafiyayya tayi mashi kyau haka shima Ashraf idan kaganshi zaka rantse shine angon dan shima ba’abarshi abaya ba

Amarya itama ba a magana gun kyau dan ta keche raini

Karfe biyu da rabi aka daura auren Aneesa isma’il Da Umar Isma’il

Ina labarin hajja rahma?

Koda Abdul ya ijiyeta tashiga gida tana kuka sosai shiko Abdul tunaninsa shine me bokanta ke nufi?

Wato akwai abinda taso yimin kenan koh ?

Washe gari yaje gidanta yasameta sai faman kuka take mijinta koh sai aikin rarrashi yake ganin shigowar Abdul ne yasanyashi mikewa yana fadin yauwa son zoka tayani tambayar mom dinka tun jiya dana dawo na risketa tanata kuka na tambayeta meke damunta taki gayamin jiba yanda idanuwanta suka kumbura sannan fuskarta tayi jaaa

Abdul yace ai kadanma kika gani amma afili sai ya furta toh mum kodai abinda yafarune jiya a gidan b………

Noooo….. bakomai son cewar hajja rahma shiko mijin yace son gayamin komai kaji Abdul yace dad ita tagaya maka da bakinta mana abinda yasami bokanta………..

Bokantaaaa………. cewar mijinta yana watso mata wani irin kallo mai wuyar fassarawa

Toh fa masoya Aneesa takumayin Aure kan Aure ya abinnan yake ne?
hajja rahma zata iya karyata Abdul a gaban mijinta?

Kuyi guessing mugani Allah ba mai rabo sa’a saina jiku masoya

✍????by leemat

I love u all????????????

Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
09030159301

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button