DOCTOR SAGEER HAUSA NOVEL

DOCTOR SAGEER HAUSA NOVEL

    ” sai da ramlat ta zaun yasmin tace muntsaya hira ne shiyasa.. ” Wata harara ramlat ta sakar mata…

    ” yasmin ce tatashi ta zubawa dr shayi da chips da kwai sai kifi data gasa shi…

    Kowa yana cikin ci ramlat tasa kuka Ni wallahi bazan iya ci da kaina ba sai dai kabani…

   ” Yasmin ce taja wani mugun tsaki dabatasan yafito ba Amma dayake yasmin yaran zamani ne sai cewa tayi sweatheart ka taimaka kabata kodan lafiyar babyn mu…

     ” Ko nasa bai fara ci ba sannan yabata yana gama bata tace inasonka mijina nagode…

   ” yasmin ce tatashi daga inda take ta koma kusa tashi plate dinsa ta matso dashi tace to bude bakin ka na baka abaki..

    ” cikin wani nishadi yace da k’inbarsa yasmin kefa kikayi duk delicious dinnan kinga kuma kin gaji…

     ” Wata rikirkitacciyar shagwaba tasaka masa tare da turo baki ni wallahi sai kaci wallahi …” bude bakinsa yayi tana bashi har tea din sai da tabashi…

    ” Ramlat kuwa kamar tafashi dan bakin ciki…

   Yasmin ce tace bari nasha cikin ka naji ko ka koshi, Tana cikin maganar nan kafin takarasa yasa bakinsa anata kusan 3minute yana kissing dinta shi yama manta ramlat tana nan…

     ” Yasmin ce tace bari naje nayi wanka…..

     ” Brst ramlat ce tace idan an isa adore sannan tatashi tabar palour din…

     ” Yasmin itakanta tayi mamakin yadda take abubuwan nan..

   ” wanka tashi tana fitowa daure da wani towel mai kamar roba yafito da shape dinta sosai bama boobs dinta tana kokarin fitowa dr sageer ya shigo yana shigowa hankalinsa yafara kokarin tashi baisan lokacin da ya rungumeta ba yayi kan gado da’ita gaba daya yafita hankalin sa kissing dinta yakeyi ko ta’ina yana kokarin rabata da towel din tace..

   ” DanAllah kabari kakyale please…” yasmin sha’awar ki zata illata ni please kibarni yasa mata wani irin kuka…

    ” Cikin tsoro doctor sageer da kuka?? mamaki ne yakamata dataga gabadaya yakara kidemiwa ai yana kokarin cire towel din tace kakyaleni wallahi banda tsarki jikinsa ne duk yamutu sai ya kuma bari dan bayason yaje yayi barna sai kuma ya rungumeta can yace please yasmin ina bukatar ki am seriously in need please ramlat tayi min kadan please…

     ” Ita yasmin kunya ce ma ta’isheta babban mutum ace yana kuka akan sha’awa tabbijan…

   ” yaushe zakiyi tsarki?

” Dariya tayi tace sai nan da wata daya zanyi…aikuwa da sai nayi miki allura ya dauke gaba daya….

     ” Toh ni kafita nasa kayana duk kabata min wanka na…

     ” Ranki yadade duk yadda kikace haka zaayi sannan ya miki yafita gidansu khalifa ya huce…

Ya Aisha ce ta biyo mama cikin part din su mamee…

    Tana shiga taji mamee da maryam suna fadin kayan tsafi kayan asiri aikin ku kenan wannan uban atamphar wanene yabaku…

    ” maryam ce tace kema mamee wurga mata abunta wurga mata maryam data dauki ledar sai kuwa ta cilla mata…

    ” Afusace aisha ta shigo sai da tajirawa maryam mari biyar sannan tace dan uwarki mamee dan ubanki haruna kika kara yiwa uwata rashin kunya sai nasa an kulleki jaka jahila ke kuma mamee wallahi baki cika uwaba tunda har kike saka yaranki rashin kunya kuma kema kijira kiga alhakin da zai biki, ita mama ba irin ku bace ba kunyi mata sharri tana binku da alheri amma baku gabe ba saboda shigen bakin ciki da hassada irin taku to kusani kundai cin komai namu kuma haka zaku mutu..

   Tana fito tashiga cikin gidan su mama ce ta biyota sannan ta kifa mata mari agaban su anty barira dan rashin kunya mamee sa’arki ce ehh dan maryam tayi min rashin kunya shine zaki marita kuma ki gaya musu magana ni bahaka nake ba kuma wallahi kuma bazaku zama haka ba ai shi sharri baa mai dasu…

    ” cikin kuka aisha tace haba mama haba goggo wallahi yarinyar bata da kunya kuma cillo mata kayan fa tayi ni wacce irin ‘yace da zaayiwa uwata abu ina tsayi..Amma mama allah yabaki hakuri banason ranki yabaci…

    ” Ni ba fushi nayi ba Amma dai kada ki kuma nagaya miki….

     ” Tohm mamata…

Goggo ce tace ku lokacin da mahaifiyar ku tana yarinya batada rigima sai yara su daketa amma sai tayi kukanta bata gayamin ba idan nafita ina masifa sai ta dinga kidaina goggo danAllah…

     ” anty barira ce tace gaskiya maman yasmin hakurin ku yayi yawa adinga takaki ana gayamuku magana kuma kice ‘yayanki bazasuyi magana ba haba..

    ” Mama ce tace yimun shiru ke bagashi ba dakike biyewa kishiyoyin ki kullum jaraba kiyi dasu kiyi da mijinki ai abunda hakuri bai bayar ba rashinsa bazai bayar ba ai….

     ” Anty barira ce tace ai ke ta dabance ko acikin mata amma hu’unjan…

    Gurin karfe 4 na yamma dr sageer yashigo gidan kenan yaga ankawo khalil akawo khalil duk akwance sai kace matacce…

    ” Inna ce tafara fitowa tace ai khalil bakaga komai ba wallahi indai duniya ce tafi bagaruwa iya jima, mama ce tace haba inna kefa uwace kidaina fadin haka…

    ” inna ce tace ai indai zai biyewa wannan tanuna mamee to baiga komai arayuwar sa ba…

    ” Dr sageer ne yace kai me yasameshi??

    ” Abokin nasa ne yace dama dama kusan kullum sai yaji ya nemi mace yabada kudi to yau kuma sai yaje gidan wabi soja ashe yana gida yana kokarin nimar yarinyarsa sai kuwa soja ya kamasa yayi masa karaya 4 akafa biyu abaya daya ahannu kuma yace sai ya kaishi koto…

    ” Inna ce tasa kuka tace neman mata ai duk wanda yace zina zai yi to wallahi zaiga zina ai ita bibiyar mutum takeyi… inna tace kai yaro ajiyeshi yakarasa mutuwa anan..

    ” mamee ce tace dama ai ke bakya sonsa komai rubewar hannun ka ai bazaka yankeshi kayarba…

   Inna ce tace dallah yimun shiru ai inkikaga likitoci basu cire hannu ba to bai rube bani ba…

    ” mama ce tace sageer daukeshi kakaishi asubuti…

    Tohm yace badan yanaso haka yakaishi aka kwantar dashi sunce sai gobe zasuyi masa aiki kuma kudin aikin million daya da rabi nan dr sageer ya barshi yana dawowa yasanar dasu har inna da mamee sai dasuka girgiza an ambaci kudi masu yawa…

   Bai gayawa mama ba saboda yasan tsaf zata sa baffa yabiya…

   Da daddare aka kai garar yasmin mashaa Allah shine kawai abun fada baffa ya cika mata kaya komai dozin ya kai mata hatta gishiri dasu daddawa sai da aka kaimusu…

   Yaya Aisha ce ta shigo tace ina amaryar gidanne ramlat tanajinta duk bakin ciki ya isheta…

    Part din yasmin ta shiga taganta da doguwar rigar atampha ke menene haka?.

    Dallah jiki canja ‘yan kanti ake sawa da dadda irin body hug dinnan atampha ai sai da rana..kuma ki kula wallahi kada kisake ki bawa kishiyar ki fuska ta raina ki ke karma kidinga sakar mata fuska…

   Tohm yaya Aisha..” kuma kidinga likawa gida damutanen nan sun samana uwa agaba ke wai har da maryam azagen mama ni har fada tayimin akan nayi musu magana….

   ” Ai mama bataso ayimusu komai narasa dalili wallahi…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36Next page

Leave a Reply

Back to top button