DOCTOR SAGEER HAUSA NOVEL

” ke ni bari natafi mijina yana jirana sai munyi waya..
Tohm..
Yana dawowa yasmin tasa riga da siket sun kamata gasu daman roba da taji dr yace yana palour din kasa yana ki ranta…
Tana zuwa tace sannu da dawowa yasu mama?
” Duk suna gaishe ku..
Ya K’alli ramlat yace maganar me kikace za’ayi??
” Eh naga kamar batasan almajirai ne suke mana gyaran gida ba har dak’in ka…
” yasmin ce tawani kada ido tare da daga dan yatsa tace no fa babu wanda zai gyaramin dakin miji wallahi ni zangyara abu na..
” Kinga malama tun kafin kizo gidan nan akeyin haka…
” yasmin tace yanzun kuma sai gashi nazo ba kuma babu wanda zai gyaramin dakin mijina ni zan gyara nasamu lada …
” mtseww sai kiyita yi…
” Zantayi ai tunda neman aljannata nazo yi ba wasa ba…
Dr sageer ne yace ya’isa haka ke ramlat kina sawa ayi miki ranar girkin ki kekuma yasmin sai kiyi ranar naki girkin…
” Tohm tace sannan tatashi tabar musu gurin tana shiga tasamu guri ta zauna bayan wasu ‘yan lokuta yashigo wanka yayi sanna ya kwanta tunda yashigo yasmin taga kamar ba’a yadda yafita ya dawo ba…
” kwanciya yayi ya jingina da gadon… ” yasmin kuma fita tayi tazubo masa lemon kwakwa sannan tasa key adakin tarage fitila zama tayi kusa dashi tace ga lemo na markada maka?
” bazan iya shaba yasmin ki shanye ke… ” batace komai ba ta ajiye tayi gefe da kanta… ” haba sweetheart menene haka kuma kinsan amfanin kwakwa dai kuma kinga bakiyi tsarki ba idan nasha sha’awa ce zata dameni kada naje nayi barna adaren nan…
” Kwanciya tayi agefen kirjinsa wani irin kamshi ya shaga ga dukiyar fulanin ta duk sun ciko cikjn sanyin rai tace to meke damunka mijina..
” Nan yabata labarin khalil har kudin aikinsa da za’ayi masa…
” haba my doctor kanafa da arzukin biya masa danAllah ka biyamasa shi shi taimako ai baya karar da arzuki kuma dum sharrin dayayi aikaga kansa ya koma yanzu please ka biya masa…
” tabbas maganganun ki hakane inshaaAllahu zan biya matata inaji dake! Wayarsa ta gani ramlat tana kiransa sauri tayi tafara kissing dinsa Sai da ta tabbatar ta katse ta sakeshi.. ” cikin wata rarraunar murya yace ina sonki dake zan zauna yasmin, kina raina dan ke nagina soyayyata na shaida da halinki, idan nayi fushi ki rarrashine, idan gani ga ki sai naji ina cikin farin ciki, sonki yana cikin jikina, kisa ranki ni naki ne har abada bazaki bar gidana ba…
” dariya tayi tace farin ciki kai ne mai bani, kai kazamo muradi na, siyasa tayi ta kashe wayar, ya rungume matarsa har bacci ya kwashe ta yayi mata addua sannan shima ya kwanta….
Ramlat ce ke faman zageyi wallahi sai nayi maganin yar iskar yarinyar nan sai na koya mata hankali shima harda kashemin waya aikuwa wallahi zai gane kuransa…
Hello rabia gobe kizo akwai matsala…” tohm ramlat sannan tasa dariya lokacin da zan kashe miki aure yazo hahaha….
Assalamu alaikum!!!
ALLAH YA RABAMU DA HASSADA… DA WULAKANTA MUTUM DA KUMA FASIQANCI YARABAMU DA KARYA ALLAH KATSAREMU SHARRIN ABUNKI…BAMU SHARRI ALLAH YATSARE MU DA MASU SHARRI
Ina gaisuwa da jinjina gareki kuyi hakuri da shiruna da kukaji ubangiji Allah yabiya muku bukatun ku na alheri
Endless lurv …oll your comment make me happy…soyayyar da kukeyiwa wanga littafi bazata faduba but still ina godiya..
~ I can’t stop saying..please avoid all the grammatical And spelling errors..~*
Ina Kuma fatan kuna amfanuwa da abunda nake rubuta??.. (Abunda muke ba daidai Allah yayafe mana) Ameen
_
Please do vote comment and like your vote and comments give me more courage to continue writing my story…and it helps me to write better…#TEAM…DS….DS LOVERS_
Urs Nana diso
Deejarh berver
http//:deejarhberver.wordpress.com
Email:kabba43@yahoo.com
Gmail:nanadiso100@gmail.com
Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 8:25 AM] +234 703 475 7034: 70-75
DOCTOR
SAGEER
NA NANA DISO
http://deejarhberver.wordpress.com
© HASKE WRITER’S ASSOCIATION
Tun asuba bayan dr sageer yafita yasmin ta gyara dak’in sannan taje ta gyara nasa daga nan bata tsaya ko’ina ba sai kitchen nan tagara feraye dankali tana cikin soyawa taji an rungume ta ta baya murmushi tayi sannan tace har ka dawo..
” sumbatar ta yayi ta gefe yace nadawo my swewtheart me zan tayaki dashi..
” haha tohm kayi mana blending din kankanar nan sai kisa a jug, angama cikin kan kanin lokaci yagama sannan yadawo kusa da’ita nagana my queen!..
” Amma fa najidadi wallahi kaje kayi wanka tukun kafin nakarasa…
” No! Ai ni ke zakiyimin.. ” zaro ido waje tayi tace aini ba’a koyamin yiwa manya wanka ba sai yara kanana…..
” bata rai yayi yace aini jaririnki ne sai yadda kika sarrafa ni oya yisauri inajiranki…
” shagwabe masa tayi tace ni Allah ban iya ba kaje kawai kayi abunka..
” ransa ne ya baci batare da yace komai ba ya fita ya nufi dak’insa tabbas yana mutukar bukatar yasmin ga soyayyar ta dake dawainiya dashi nan ya kwanta a kan gado yakasa tashi…
Yasmin nata maganar ta amma taji shiru tana juyawa taga bata ganshi ba nan tace tabbas tasan baiji dadi ba tana karasa farfesun sannan ta huce zuwa dak’inta wanka tayi tasaka wata doguwar riga duk ta matseta duk shape dinta yafito nan tashafa hoda sannan tasa pink lipstick tayi kyau sosai….
Ramlat ce tafito ga cikinta yayi nauyi dariya tayi taga anshirya dinning nan ta zauna ta zuba tafaraci..
” sallama yasmin tayiwa dr yana kwance ahankali ya amsa cikin mamaki tace au bakayi wanka bane??
” Banza yayi mata har ta karaso kusa dashi gaba daya shaawar ta ta lullubesa baisan lokacin daya kamo ta ba kissing dinta yafara kota’ina duk yakusa zauce wa, da sauri tayi baya tace lafiyarka kuwa??
Yasmin kada kisa na hauka ce please kibani hakkina yasmin please..
Mamaki ne duk ya cikata yadda taga duk yafita hayyacinsa cikin sanyin murya tace banyi tsarki ba fa…
” zan baki magani kisha ya dauke please ina mutukar sonki yasmin please yakara kallon shigar datayi yayi mata mutukar kyau…
” Shiru kawai tayi masa dan ita wallhi bazata sha magani ba can tayi siyasa tace kada ka makara a office please ka tashi kayi wanka…
” ciremin rigar to..” a hankali ta fara kokarin cirewa tana matsowa kusa dashi zata balle botul din yakara sumbatar ta… ” cikin murmushi tana hararar sa tace nifa kada kaceremin bakina gaskiya… ” Hahaha naga na wane bakin ai ko nacereshi babu komai…
” wanka yashiga yana fitowa yasa kayansa sannan suka sauko daga sama nan suka tadda ramlat tanata cin abinci yasmin daman ta fahimta don taji haushi tayi hakan aikuwa sai tayi dariya tace mai ciki ai gwara dakika fito..
” Dr sageer ne yace yajikin naki? Kallonsa tayi tace da sauki abincin yadanyi yaji please arage cika yaji..