DOCTOR SAGEER HAUSA NOVEL

” yasmin ce tace na manta ai sorry za’arage kinsan ku bakomai kukejin taste din ba..
” ramlat kallon ta tayi ta dallah mata harara tace anjima zanje gida..
” yasmin ce tace maje tare na gaida momy… “ramlat ce tace kije kiyi mai??
” Opps sorry namanta ma mijina baison yawan fita in kinje kya gaisheta yana ganawa ya sumbace ramlat agoshi yace kina bukatar wani abunne? ” eh katawomana da abarba da pear…
” yaamin ce tatashi ya rakashi har bakin motarsa sannan tace Allah yatsaremin kai mijina yakareka kakula da kanka please…
” ki kularmin ke ma da kanki please kiyi wanka kuma danAllah sweetheart kinji…
” murmushi tayi ta koma cikin gida bai tafiba sai bayan tashiga ciki…
” Zanyi maganinki da kaina sai kin bar gidan nan cewar ramlat munafuka kawai matseya ciya…
” yasmin ce tayi gaba ko kallonta batayi ba sannan ta shige part dinta…
Baffa ke zaune yana cin tuwo, mama ce tace khalil fa ba lafiya bakaje kayi musu sannu ba…
” subhnallahi bansaniba amma zan lika in nagama…
” Mamee ce ke faman masifa haba alhaji haruna mutuwar zuciyarka tayi yawa ko abinci bamu dashi nifa nagaji…
” To ya kikeso nayi kowa yaki daukata sana’a…
” Aikuwa bazaiyihu ba ehee..
Sallamar baffa ce ta katse su babu wanda ya amsa masa dakin inna yashiga tace sannu da zuwa yauwa ina yini ya mai jiki kuma?
” jiki alhamdulilahi ai yaron arzuki sageeru ya biya kudin aiki sai dai Allah yabiyasa…
To mashaa Allah ga dubu dare kyayi jinyarsa…
” Allah yasaka da alheri…
Inna ta nuna alhaji isa tace ahaka zaka mutu da bakin ciki wallahi wannan danuwan naku yayi gaba ku kuma alhakin sa bai kama ku ba…
Bayan yafito alhaji isa yace bani ko dubu biyu ne danAllah…
” Dallah matsa ficeka bazan baka ba wallhi nagayamaka banza mai mutacciyar zuciya…
” DanAllah dan annabi ki taimaka biyar bani dashi haba matata…
” Ga hamsin nan akan taga sai ka dauka…
Yau tana girkin ramlat tana zaune suna waya da rabia tana gayamata irin rashin mutuncin da zatayi wa yasmin sai gab da magriba ta dafa indomie…
” yasmin kuwa bayan tayi wankanta tayi cake sannan sannan tayi lemon kwakwa da dabino…
Dr sageer yana dawowa dakin ramlat yafara shiga sannan yace kunci abincin ko?
” ai yasmin tace bataci ga naka nan kan dinning..
” Me zaci to idan bataci abinci ba bari nayi wanka sai na sakko…
” bayan yayi wanka ya huce dak’in yasmin sallah yatarar tanayi sannan yaje yakarasa wani aikinsa a computer daga nan kuma ya koma tana zaune tasa wani half gown tayi mata kyau sannu da zuwa..
” to me zakaci kikace bazaki ci abinci ba ..
” kaga cake nayi kuma nayi lemo shiyasa.. ” zama kusa da’ita yayi yace muji cikin to.. ” dariya tayi tace Allah na koshi..
Jan bakin nan naki yayi kyau sosai kafin tayi magana yasa bakinsa anata janye kanta tayi tace bafa girki na bani…
” jikinsa yana rawa yace danAllah yasmin please yakara kamota kan gado ya cillata nan yafara sarrafata yana kokarin cire botul dinta ta gartsa masa cizo tayi sauri ta miki tayi bandaki aguje ta rufe tana haki…
” yasmin yasmin danAllah ki bude ki taimaka kada na mutu danAllah…
” Bafa girki na bani ba, wannan ai cin amana ne…
” ki tsaya kiga sai na bude kofar bari na dakko daya mukullin…
” yana fita tafito tasaka sakata aduk ko fofin sannan ta saka mukulli…
” yana dawowa duk hankalin sa atashi yafara bude kofofin sai dayazo ta karshe sannan ta bude tana kan gado tana kuka danAllah kabari doctor please babu kyau wallahi ba girki na bani….
” kallon ta kawai yakeyi yana kokarin nufota yasmin kibarni kada nasamu matsala ita dai tana ta kallonsa yana kokarin tabata sai ya wadi kada sumamme….
ASSALAMU ALAIKUM
LAFIYA UWAR JIKI BABU MAI FUSHI DAKE…
Ina gaisuwa da jinjina gareki kuyi hakuri da shiruna da kukaji ubangiji Allah yabiya muku bukatun ku na alheri
soyayyar da kukeyiwa wanga littafi bazata faduba but still ina godiya..
~ I can’t stop saying..please avoid all the grammatical And spelling errors..~*
Ina Kuma fatan kuna amfanuwa da abunda nake rubuta??.. (Abunda muke ba daidai Allah yayafe mana) Ameen
_
Please do vote comment and like your vote and comments give me more courage to continue writing my story…and it helps me to write better…#TEAM…DS….DS LOVERS_
Urs Nana diso
http//:deejarhberver.wordpress.com
Email:kabba43@yahoo.com
Gmail:nanadiso100@gmail.com
Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 1:18 PM] +234 703 475 7034: 75-78
DOCTOR
SAGEER
NA NANA DISO
http://nanadisoo.blogspot.com
© HASKE WRITER’S ASSOCIATION
Yasmin ce ki kokarin kallon inda dr ya wadi nan ta gigice cikin rudewa ta sakko tana jijjiga shi tare da fadin danAllah katashi mijina wallhi badan na bata maka bani ba kuka takeyi sosai da sosai, cikin hanzari ta kirawo dr khalifa bugu daya ya dauka yace lafiya yasmin naji kina kuka??
” Dr zai mutu danAllah kataimaki ne..” Lokacin yace me yafaru cikin kuka tagaya masa shiru yadanyi na lokaci sannan yace gaskiya yasmin baki kyauta ba mijinki ne fa kuma kinsan bashida cikakkiyar lafiya kuma kinsan illar sha’awa kuwa? To takansa mutum cikin hauka mutum yafi mahaukaci zaucewa idan ta motsa masa..
” Nasan nayi kuskure wallahi amma ni banyi tunanin abun zai kai haka ba, yanzu yazanyi ya tashi…
” karki damu nan da 1hours zai miki amma ki dakko ruwan sanyin kina danna masa jikinsa…
” cikin hanzari ta kashe wayar sannan ta dakko towel da ruwa tayi yadda akace mata sannan tafito dan tasan ramlat sai tafito kiransa..
” Ramlat ce ta dallawa yasmin harara ke kin manta girkina ne? Banson ni iskanci yaza”ayi ki janye shi??
” Yariga yayi bacci bansaniba ko ciccibo miki shi zanyi sannan ta shiga dakinta tasaka key…
Ramlat ce tace lallai yarinyar nan sai na koya mata hankali wallhi zakigani sannan ta koma part dinta…
” zama tayi agefensa tana ta kallon sa har ya bude idonsa da yayi jajir dashi jiyowa yayi yana kallonta cikin damuwa tace sannu yaya..
Ko kara kallonta baiyi ba sannan ya fita dakin sa yashiga wasu magunguna yasha sannan yasamu yayi wanka yasmin ce hankalin ta atashe ta biyosa dak’in kafin takaro cikin wata irin tsawa yace fitar min a dak’i…
” hawaye ne yafara wanke mata fuska amma haka ta hakura tafita tana zuwa dak’in ta wada kangado sai kuka ahaka bacci ya kamani…
Khalil an salamo shi daga asubuti yakoma baki yarame yayi kamar ya mutu inna ke kusa dashi tana sannu ba dan halin ka shigen son duniyar tsiya gashinan ka hadu da wanda yakusa kaika lahira…