DOCTOR SAGEER HAUSA NOVEL

DOCTOR SAGEER HAUSA NOVEL

     ” Wasu red gown rabia tasaka half kirjinta abude sai wani mayafi data yafa da bai huce iya saman kanta ba ga black jaka tasaka gum abaki ga kuma glass tana shiga tace….

    ” Can i seat down??

” Batare da ya kalleta yace yes?? What your problem?

     ” Sunan wani babban likita ta fada tace shine ya turoni gurin ka..

       ” Har yanzu bai dago ba, yace menene matsalarki lokacin tafiyata yayi…

     ” uhm doctor sageer inada matsala acikin vigina ta…

      ” bag dinsa ya dauka sannan yace u can work out ni ba likitan wannan bangaren bani ba…

      ” Dr sageer husband to yasmin and ramlat, matanka kullum cikin rigima and ba sonka sukeyi ba…

     ” jiyowa yayi cikin mamaki yace how dere u…

    ” Am sorry karka karasa nasan gidanka sosai yasmin bata sonka kwanaki ma cikinta yabare duk dan dai karta haihu da kai..And ramlat tana zaune dakai dan taci dukiya…

    ” ke wacece dazaki zo kina zance akan sirrin gidana how idiot are u getout of my office kafin na baki dirty slap…

    ” I will get out basai ka marini ba Amma kuma nasan kanacikin tsananin shaawa ne cuz ramlat na jego and yasmin bataso ta hada jini da kai kawai dai biyayyar iyaye takeyi, and the last thing da zangaya maka sai ka aure ne…

    ” Kasa cewa komai yayi sai zuciyar sa datake tafarfasa sauri yayi yaja mota dakyar yake driving din yana isa yaga yasmin na zaune ramlat sai faman zage zage takeyi…

   ” Ramlat sai saukar mari taji cikin gigicewa tajiyo tana kuka…

    ” from today duk macen da ta kara shigomin gida sai dai kubita kuma wallahi bazaku sakamin cuta ba kullum bala’i babu kwanciyar hankali kun maidani shashasha to nagaya muku baku ba kawa kuma kusani zanyanke babban hukunci aure zan kara…

    ” yasmin da abinci ke bakinta tayi saurin fito dashi aure yaya??

    Ramlat kuwa shiru tayi tana kuka tana DanAllah kayi hakuri…

     ” bana zance biyu dukanku babu mai kula dani kun maidani…

   Sai kuma yayi sauri ya hau sama dakinsa ya shiga wanka yayi sannan yafara aiki yana cikin aikin yatashi tsaye zantukan rabia ke yawo a kwakwalwar sa ” ai yasmin dinma bata sonka biyayyar iyaye takeyi taki hada zuria dakai..”

    Yasmin duk hankalin ta yatashi abincin takai masa tana shiga yace fitarmin da abincin nan kafin ranki ya bace…

   ” Cikin sanyin jiki tafita dashi wanka taji tayi ta dau qurani tana karantawa sai jitayi dr yana cewa ramlat wallahi zaki tafi gida kika kara biyoni daki nace kifita…

    ” yasmin Dake innalillahi wa’inna illahir raji’un Ya Allah meke damun mijina…

    ” Bayan yayi adduo’in sa sannan yatofi wayarsa tafara ringing yana dauka tace sannu da hutawa mijin mace hudu kayi hankali da matanka don basa kaunarka nasan kayi fushi dasu ko?? amma babu wacce ta damu wannan shine kiyayya…

    ” kashe wayar yayi yace kema zanyi maganinki sannan ya kwanta..

Yau kusan sati Doctor ko girkinsu bayaci ko kulasu bayayi kullum da safe yake fita baya dawowa sai 9 wane lokacin sunyi bacci lokaci daya yayi baki yarame ga tunani da yayi masa yawa tun suna basa hakuri yana fada har yadaina ce musu komai yasmin tafi kowa zama marainiya ga cikinta yadan fito dakyar rigarta tashiga tabbas tana bukatar mijinta wani yanayi datake shiga kullum….

    ” Ramlat dake ta faman wasa da muhammad tace babanka munyi masa laifi yadaina kulamu gashinan duk munyi wani iri…

     ” Dr sageer murmushi yayi batasan yana bayanta ba Amma tana jiyowa ya kulle fuskarshi..zama yayi gefen kujira…

    ” yasmin ce tasakko daga bene tunda ta sakko yake binta da kallo yanzu ya tabbatar cikin ne don gashinan ya dan fito,kirjinta yakara cikowa yayi bulbul kallonta kawai yakeyi ….

    ” Sannu da zuwa yaya DanAllah kayi hakuri wallhi bazamu kara ba DanAllah dubi yadda karame…

    ” abban muh’d please we are sorry please…

    ” Babu abunda yace musu sai ce musu yayi ina turaren da mamee ta kawomin ramlat…

   ” Tashi tayi ta dakko tace gashi…

    ” yasmin ce taji kirjinta ya buga tace mamee kuma??

   ” Ramlat tace eh ita takawo masa…

    ” haba duk turaren sa me zakayi dashi darling..??

      Budewa yake kokarin yi babu shiri dabara tazo mata tayi hanyar bene zana hau sai tayi kamar zata wade babu shiri yace yasmin cikin sauri ya dagata yana mata wani kallo so kikeyi kiyimin wata asarar  DanAllah muje kaci abinci kayi wanka…

     ” okay natafi kikawomin abincin…

      ” Sauri tayi taje ta dauke turaren hanyar waje tayi tace baba mai gadi danAllah kazubar da turaren nan acan waje…

    ” Tohm hajja ju abinci ta kaimasa sannan yace bani abaki…

     ” zama tayi tabashi har lemon..cikin shagwaba tace me kakeso kuma ayimaka tambayar ki kuma zanyi DanAllah kina sona yasmin???

    ” Dariya tasaka tace So mai sonka…

      ” Au dariya nabaki lallai yasa mijin…

    ” kwantowa tayi akan kafadarsa tace abunda ke raina zan tona ba son rai ba,dukkan tunani na shine in rayu dakai, ko bayan raina zan alfahari da kai mijina, sannan hawaye ya zubo mata..kai ne burin ruhina kai ne zabina mijina..babbar burina mutuwa zata rabamu,Ni nayi dacen samun ka mijina iya wuya ina tare dakai..kaunarka ta ratsa cikin jiki da kalbi,duk Umarnin ka zanbi..

    ” Wani dadi yaji yace azuciyata ni ke nake muradi,tunda nasameki hankali ya kwanta,kisa aranki kece mamallakin raina…son da nake miki wasu suke tunanin wani abun kin cancanci fin haka matata inasonki…

      Wayarsa ce tafara ringing yana dauka yace ina yini mamee??

    ” Lafiya lou..nace turaren nan kayi amfani dashi kuwa???

    ” Yasmin tayi masa Alamar eh..eh dadi kamshin nagode Allah yakara girma…

    ” mamee ce tace yauwa sageeru Allah ya taimaka nagode agaidasu takatse wayar…

   Alhaji haruna ne yace yayi ko??

      ” Mamee tace zance ai yagama kafin gobe ansako yasmin shikuma bazai kara samun lafiyar tafiya ba wayyoo dadi…

     ” yasmin me isa kikayi karya?? ” Hakan ina ganin yafi Alheri mijina ko? Saboda mutanen kirki su akeyiwa shaidar abun arzuki muna zaune lafiyar mu kaga bazaiyihu a hargetsa mana zama ba duk da komai sai Allah yayarda Amma muma yakamata mu kiyaye…

    ” To ki zubar dashi ashara Allah yashirye su…

     ” Ameen bari naje nayi sallah, rikota yayi yace A’a nefa babu inda zakije kiyi anan..murmushi tayi tace ai sai nayi wanka…toh muje nayi miki,..” A’a yaya da girmana tayi saurin fita..

    Da daddare bayan ta kwanta ta lulluba taji ana shafa cikin ta cikin zabura tadago fuskarta yaya me kake nema??

     ” Baby na nake shafawa daga nan yafara zarci gona da iri tana bude bakinta zatayi magana yafara kissing dinta yayi adduar saduwa..hanakalin ta bai tashi ba sai dataga halin da dr yashiga babu kukan da batayi ba amma bai kula taba abun mamaki har 2 sannan ya saketa,..cikin wata kasallaliyar murya yace Ai hutawa zanyi ke kikajawo da kike vari yana taruwa i really miss u my wife bari nayi wanka sai nayi miki…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36Next page

Leave a Reply

Back to top button