DOCTOR SAGEER HAUSA NOVEL

DOCTOR SAGEER HAUSA NOVEL

Wato ana son bãwa ya yawaita kyãwawan ayyukan alheri, musamman ma ace ya yi wani aikin kuskure ko sã’bo, to, sai yayi sauri ya tuba kuma ya yi kyakyyãwan aiki.

Sai jin tsõron Allah a duk inda mutum yake, kuma inda tsõron Allah yake, shi ne zuciya; sai dai ayyukan fili suna nuna abin da mutum ya qudurce a zuciyar, dã wani zai ce shi yanã tsõron Allah, sai kuma aka ganshi yanã abin da ya sã’bãwa taqawar; to, qarya ya fad’a kenan !

Abin da ke sanya bãwa yin taqawa kuwa shi ne tsananin kulãwa da zuciya da hanã ta bin son zuciyar, sa’an nan a tilastã mata wajen tsantsar biyayya ga Allah da kuma Manzon tsira (SAW).

Ana son bãwa yayi kyakkyãwar mu’amala da ‘yan uwansa ‘yan Adam kai har ma dabbobi, shi Allah (SWT) yanã duba aiki mai kyau ne wanda zuciya ta tausaya yayin gudãnar da aikin, sannan duk wanda aka kyautatãwa su ne suke yiwa mutum adda’a musamman bayan komawa gidan gaskiya.

Urs Nana diso

Deejarh berver

http//:deejarhberver.wordpress.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO

  
[11/6, 8:23 AM] ‪+234 703 475 7034‬: 20-25

DOCTOR
        SAGEER

NA NANA DISO

      http://deejarhberver.wordpress.com

   © HASKE WRITER’S ASSOCIATION

Dr sageer da yakusan rabin awa azaune ya rasa me yakeyi masa dadi,tabbas wahalar da yasha acikin rayuwarsa bazata faduba shi a tunaninsa yasamu mata tagari wannan zaiji dadi da’ita Amma ina brstr ramlat ta yaudari shi da k’alaman ta Yana, cikin sanyi jiki yace ya Allah kaganar da Matata tabbas inason ramlat….

     ” sallama tayi acikin office din tace kawata kinga nafito ko?

    ” rabia ce tace yaya kukayi da mutumin naki??

     ” Wallahi baiji dadi ba harda cewa bai bani izini ba…

    ” Dallah kyaleshi ke kike tashi ai yanzu lokaci ne da account dinki zai kara nauyi fa?

   ” kamar yaya??

     ” Rabia ce tace ke komai bakya kawo wuta ina nufin lokacin da zaki tatse kudi agurinsa yazo ke hatta dariyar ke kice sai ya siya if not ki kuntata masa…

    ” haba kawata mijin nawa?? ” lahh kinjiki sai kace ba barister ba ai tahaka ake kwace miji ai abinci ma kice baki ‘iya ba..

    ” Hahaha rabia kina bala’in sona fa ina godiya kudin adinga yimiki transfer kema koba haka ba??

     ” yauwa bestie kokefa bari mu tattauna akan wane case…

Mamee ce ta kalli abida da maryam tace shigen raina mutune da kukeyi kukalli dai gidan da dr sageer yagina yadda kikasan ‘dan shugaban kasa…

   ” maryam ce tace wallahi mamee har Allah yaisa sai danayi azuciyata da ban aureshi ba ashe yanada kudi sosai da sosai…

    ” Alhaji haruna ne yace ai sageeru babu maijin cikinsa ba’asan me yake samu ba shiyasa Amma nasan ta yadda za’ayi zan rance kudin nasa sannan mucinye mu hanasa…

    ” abida ce tace yauwa Alhaji gwara haka dan mu gaskiya bama jindadin da yakeji kwatakwata naga mama ma sai sababbin kaya take sawa inaji shi yabata…

    ” Aikuwa zaizo yasameni inji mamee..

   Mama ke zaune ak’an tabarma ta kalli baffa tace ya cinikin naka kuwa???

    ” Murmushi yayi yace Alhamdulillahi wallahi muna samun riba sossi da sosai mun hadu da wasu ‘yan chana mun basu kaya munsamu riba mai tsoka sai dai Allah yasa musu akbarka…

    ” Alhamdulilahu har naji dadi muna nan dai muna addua sai kaima kadage saboda makiya yanzu kuma zasuyi maka chaaa akai!

    ” Ni bazan iya kare kaina ba Amma Allah yafiso ai duk abunda sukaga dama suyi nidai dogarona Allah kuma shi zai tsaremu mu dai kada Allah ya kawo ranar da zamu cuce wani….” Ameen yaa Allah baffa..

   ” jiya naji makarantar su yasmin tace agaida ki sosai kuma takusa gama jarabawar saura guda biyu2…

     ” To Allah yabada saa..  ” Ameen

Yusra ce tace lallai yasmin soyayyar ku da uncle nafee’u karfi takeyi fa dubi yadda kika damu ak’ansa….

    Murmushi yasmin tayi tace duk da malamin irs dinmu ne wallahi addinin sa yana burgeni kinga tun lokacin da yace yana sona shikenan naji ya kwanta mini…

    ” yasmin kenan ina guje miki fadawa tarkon da bazaki iya fita ba kicere soyayyar nan yanzu…

    ” Tohm kawata zanceri inshaa Allahu bari naje na tambayi shi littafan mu koya gama dubawa kinga gobe exam din muke dashi ..

    ” Yauwa tohm shikenan…

   ” sallamar dayayi ita ta doki kunnan sa cikin murmushi yace yasmin?

    ” Naam daman nazo naga ki kagama marking din books din ne?

     ” Daman inason muyi magana dake ina fatan bazaki daukeni mai son zuciya ba??

    ” kada idonta tayi cikin rashin fahimta tace kamar yaya uncle?

   ” kindai san inasonki kuma ni ba dawasa nakeyi ba tabbas ina kaunarki inason kisani acikin zuciyar ki bangare mafi daraja please!!!..
  
    ” Murmushi tayi tace Allah ya zabamana abunda yafi alheri…

    ” Ameen tauraruwar taurari…

    ” Murmushi tayi tare da jin wani zafin soyayya acikin zuciyarta tace ban san so ba Amma ina daf da kamuwa dashi sannan ta shiga class.

Dai dai shigowar ta cikin gate sai wayar ta tafara ringing bata dauka ba sai da takarasa cikin gidan nan ta tarar da dr sageer yana kallon film zama tayi kusa dashi tace darling am back …

     ” Kallonta yayi cike da kauna yace sannun ki yaya aikin??

    ” wallahi lafiya am hungry akwai abunda zan danci???

   ” Ga tea nan da burger sai kici…

     ” Dauka tayi sai data gama ci sannan taje tayi wanka nan tasaka kayan bacci tayi sallah yana zaune k’an gado sannan taci darling yanaji kayi shiru???

    ” Murmushi yayi yace nayi tunanin ke macece tagari da kowanne namiji yake bukatar yasamu? Duk kyan mace in bata bin umarnin mijin ba mace bace ba kinyi kirari cewa kina sona amma kuma bakyason abunda nakeso anya kuwa ke na kaunata??

     ” Rungume sa tayi tace please darling dina kayi hakuri inagama case dinnan zan ajiye aikin domin ina mutukar son naga nasamu damar taimakon sa please ina gamawa shikenan zan ajiye…

    ” Shiru yayi mata can yace mata babu komai Allah yataimaka….

   ” yadda yayi magana yasa ta tabbatar yana sonta sosai da sosai cikin shaukin soyayya ta rungume sa nan tafara gigitasa daga nan kuma suka fada wata sabuwar duniyar…

Kai baffa kai baffa uban wani ne yabaki kudi ne naga har kasiya mota…

    ” baffa ko kallan sa baiyi ba sannan yaja mota yafita..

  ” Kai isa kanacan wannan makiyin namu sai kudi yakeyi musan abunyi???

   ” bilal ne yace motar da yake hawa mu kanmu bamu da’ita bakuga yadda mutane suke bashi girma ba…

    ” alhaji haruna ne yace zanyi bincike akan lamarin..

    Yana fita yaga abida tafito tana kuka tace baffa ina kwana?

    ” lafiya lou ya karatun?

” ban biya kudin makaranta ba gashi saura 1days kuma last semester ce…

    ” Baffa ne yace nawa ne kudin makarantar??

    ” dubu 50 ne kuma Alhaji ya hanani!!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36Next page

Leave a Reply

Back to top button