GURBIN IDOINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 11-20

Da daddare zaid yazo masaukin dadynsa Dan jin yanda aka Kai qarshe Dan Shikam ma wlh yanzu yafara gundura da qaidan abbin Inayah

Lokacinda dadyn Zaid ke yiwa Zaid bayanin komai Shima sai alokacin yake bayyana zallar bacin ransa da yanda A MAJEED din yaketa ja musu Rai akan ‘yarsa saikace itace ‘yar datafi kowa gata a duniya,
Saikace shine kadai Mai arzikin dayake da ‘ya.

Cikin damuwa Zaid yace”

Dad inason Inayah sosai Amma gskia bazan iya wannan hakurin ba,
Is either ta dagawa babanta hankali akaina kokuma na barta sai ranarda Abbin nata ya tashi aurar da ita Amma gskia zan nema wata yanzu.

Cikin takaici dadynsa yake kallon bakinsa dake magana yace”

Bakada hankali ko?
Kasan me ake nufi da auren connection kuwa?
Duk da connecting naku akaiba kune kuka hadu da juna da kanku Amma wannan auren shine yanzu kowa keson ace ‘yayansa sunyi wato auren arziki da samun connections.

Duk tarin arzikinsa da uban dukiyar daya tara ‘yarsa ‘daya,
Hakama Bayada Mata bare asaka ran zai Kuma haihuwar wasu ‘yayan,
Duka wannan arzikin da dukiyar ‘yarsa yake tarawa Dan haka duk Wanda zai aureta shine Mai babban rabo tunda ‘yar tasa mace ce wani abun dole saidai mijinta,

Ahakan kake maganar ka nema wata ka bar Inayah din?

Ka kuwa San waye A MAJEED da abin daya mallaka?
Ka kuwa San tarin arzikin dayakedasu a Nigeria ma kawai?

To idan kanka ya daina lissafi Bari na maka budaddiyar wasika,
Idan ka rabu da Inayah wlh ka tabbatada wadda zaka kawo mahaifinta yafi A MAJEED Jan wuya,

Dama ba sonta kakeba dakaketa ikirarin bazaka iya rayuwa babu ta ba,zaka mutu idan baka sametaba,
Nonsense,
Uban me kakesha da duk kabi ka dagawa mutane hankali akan son auren yanzu?
Duk ma abinda kake biyewa su Sufian suna baka kanasha da kabi duk da rikice da Neman mace gwara ka daina Sha sbd Ni Future dinka tsayayya nake hango maka,

Duk tarin nawa arzikin danakeda kaima kakesa nafison ka hada Dana uban matarka koina yazama kanada connections dinsa da tarin arziki
So idan ma ki fita hankalinka better cm back to your damn senses
Neman Mata ko buqatan mace bashine naka ba yanzu.

Duk abinda dad din yafada Masa yasan hakan ne Amma dai gaskia shi yanzu mace yake buqata matuqa,

Kuma kaman dai yanda dad yafada akan abinda yake ikirari kan son dayakewa Inayah gaskia ne
haryanzu tsananin son Inayah na Nan daram a ransa saidai Shima tasa buqatar Gaskia ce Kuma tabbas wasu abubuwan sukesha taredasu Sufian.

Dan haka zai sama Inayah suyi magana dole ita kadaice Zata iya saka Abbinta yabarsu suyi aure yanzu.

Koda yakoma gida Bai kirata ranarba sai washe gari da safe.

Tana ganin kiransa lokacin tana taredasu Abbi da umma kan dining Dan haka tsulum ta miqe tareda cewa ta koshi tabar dining din.

Umma ce kawai tabi bayanta da kallo Shikuwa abincinsa yake cigaba daci hankali kwance bawai Kuma Dan Bai fahimta komaiba.

Fada sosai tayi Masa a wayar Shima farko fadan yayi Mata kafin ya sauko Yana rarrashinta.

Kashe wayarta tayi itama tareda jefarwa tana cewa”

Saina Rama Nima kaji yanda naji.

Bai sake kiraba kaman ita yanda tayita yi daya kashe Mata wayar

Sai abin yamata ciwo itama ta sharesa badan tasoba.

Sanin Inayah nayi Masa tsananin so yasa ya daga mata hankali kwana biyu da rashin Kira kafin Kuma daga baya qarshe Bai Ankara ba yafara mata yar barazanar auren wata kafin tagama nata karatun saiyayi ta biyu da ita.

MAMUH

RIBA BIYU/MARRIAGE

A MAJEED/AYSHATOUH INAYAH/LOVE/ROMANCE

FOR MORE PAGES KUYI FOLLOWING DINA A AREWABOOKS@Mamuhgee

ZAFAFA BIYAR

INAYAH
MamuhGee

GURBIN IDO
Safiya Huguma

SANADIN LABARINA
Hafsat Rano

FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)

BABU SO
Billyn Abdul

Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k

BREAKDOWN OF ZAFAFA BIYAR VVIP SINGLE PAID BOOK

4 BOOKS  4500
3 BOOKS : 3500
2 BOOKS : 2500
1 BOOK: 1500

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS????????????????????????

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA????
0913484810714
Arewabooks@Mamuhgee
Farko Inayah tayi mamaki sosai da maganganun Zaid din sbd Bata dauka Yana fada da gaske bane kawai dai yanason daga Mata hankaline sai kawai Bata dauki zancen da wani mahimmanciba tadaiyi mamakin Inda yasamu guts na iya fada Mata hakan.

Shima Zaid din ganin ta watsar da maganar yasan Bata dauka maganan bane Dan haka ya tattara Shima ya watsar Yafara Dan kula tsohuwar budurwarsa data maqale tanason su dawo tare dama friend din Sufian ce.

Tunda dad din yazo yasamu Abbi sukai magana da yanda sukai da me ake ciki babu abinda Abbi ya sanar masu daga ita har umma yaganah,

Maganar dakatar da zuwan Zaid ma shine da kansa ya kirasa ya sanar Masa Dan haka Inayah Bata saniba Shikuwa Zaid din tuni hakan yasa ya sake watsar da zancen Inayah yanzu yakama Amal suka bude shafin soyayya duk da ba wani jinta yakeba Inayah ce kawai a ransa har koda yaushe.

Illar Abokai masu aikita barna Dana Amal yasa tuni yafara samun cikakkiyar nutsuwar samun mace atareda Amal dan haka yanzu yasamu nutsuwa sosai hankali kwance yake jin dadinsa da Amal.

Ahankali jin Dadi da samun cikakkiyar macen data iya biya Masa buqatarsa yasa ya daina kiran Inayah gabaki daya idanma ta Kira komai basayi yanzu sai hayaniyar fada sbd haryanzu fushi yakeyi akan yanda ta zabi hakura dashi har sai bayan shekara.

Itama haushi takeji na yanda ya daina zuwa gurinta kwata kwata wayarma Neman gagarsu takeyi.

Tun tana jin haushi hankalinta haryazo ya tashi sosai tafara shiga damuwa.

Umma yaganah ma saida tashiga damuwar yanda Inayar kwana biyu ta daga hankalinta akan matsalarta da Zaid,ta kirasa da kanta Dan taji menene matsalar suketa fada yanzu koda yaushe Amma Bai dagaba Kuma daga baya Bai biyo kiranba Dan haka itama tasan da wuya idan ba babbar matsala bace gashi basuda ikon fadawa Abbi kokuma tambayarsa.

Ahakan har sukai exams suka kammala suka samu qaramin break na sati biyu sbd daga wannan sai final exams Dinsu.

Karatu takeyi sosai kaman zata rasa Zaid takeji idan Bata maida hankali sosai tayi karatun taci exams ta wuce gurinba,

Har wata irin Rama ta ringa yi sbd tsananin karatu da Kuma matsalarta da Zaid sbd yanzu kam sosai tasan suna gab da rabuwa tunda sukanyi sati ma basuyi wayaba,

Ta bangare daya Abbinta ya maida hankali sosai Shima akanta sbd ganin tayi karatu sosai duk da yasan kanta na ja sosai akan karatu Amma dai wannan kaman wani burinsa ne akan yarsa.

Ta bangare daya Shima ramarta da damuwarta tafara sakashi damuwa Sam Baya buqatan abinda zai sakata muguwar damuwa irin hakan,

Dan haka da kansa ya janye maganar Hana zuwan Zaid yabasa damar zuwa akai akai gurinta yanzu tunda ana gab da Gama karatun.

Sosai Inayah taji dadin ganin Zaid ranarda yazo Dan dama sbd dokar abbin yasa ya janye kansa daga gareta dakuma Amal data Gama kamesa tako Ina yanzu.

Ranar da farin ciki ta wuni Wanda yabawa Abbinta mamaki duk da yanzu bayajin Zaid din da yarsa sbd yana lure da kaman ya sauya sabon halaye, barinsa yayi kawai yaga yanda Al’amarin zai kasance.

Yanzu hankalin Inayah ya kwanta tunda Zaid yadawo Mata yanda suke farko Amma har lokacin Batasan da wata Amal a rayuwarsa ba,

Shima yanzu sosai yake jin Inayar tunda sun kusa dai cika sharuddan mahaifinta suyi auren Dan haka saiya fara tsananin kiyaye alaqarsa da Amal sbd koda tsautsayi bayason Inayah tasan da Amal bare mahaifinta dazai iya hadawa harshi hai dad dinsa yayi dealing Dinsu idan suka tarwatsa rayuwar ‘yarsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button