GURBIN IDOINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 11-20

Sam batason Zama gida itada Neesah Dan hakan yanzu kwanakin duk sunbi sun wani sukurkurce sbd daga makaranta sai gida.

Shi kansa abbin yana lure da duk wani motsinsu sbd ‘yarsa,
Bai taba tunanin rabata da Neesah ba sbd bincikensa tun farko dayasa ana bimasa akan Neesah batada wata gurbatacciyar tarbiya
Gata ne kawai itama da ‘yanci yayi mata yawa da iyayenta suka bata Dan hakan bayan yawon shoppings dasu beauty spa sai yawon dai guraren dasuke zuwa tareda friends Amma sosai batama alaqa da harkar data shafi na banza shiyasa baiyi yunqurin rabata da ‘yarsaba yabarsu suna rayuwarsu tunda dama dole Inayah zatai rayuwarta da friends.

Ahakan suka dauki tsawon lokaci har suka samu 2 weeks break a lokacinne Zaid yafara takura mata sosai akan maganar aurensu.

Kai tsaye yafito yake matsar da ita akan sosai yake buqatan aure sbd shi buqatarsa tafara zuwa na Neman mace.

Da farko fada sukayi sosai ta nuna Masa ya rabu da friends dinsa da basu dauka sex abakin komaiba sbd yanayin rayuwar turai dasuke dakuma kusan dukkaninsu tashin turai dinne.

Shawararta ya dauka ya daina biyewasu zacks kwana biyu sbd dama sune suke tada Masa da shaawar hakan,
Da yawa yan matansu a gida suke kaisu suna wasu abubuwan gabansa gashi dama babban gidane suke zaune su ukun kowa da babban bedroom dinsa da fadeden bathroom aciki harma da closet room.

Su ukun friends ne tare suke kusan tun yarinta,

Zacks bama musulmi bane black American ne,
Sai Sufian shikuma kusanma ‘dan uwansa ne sbd fmly friends ne ahalinsu.

Tare suke lafiyayyar rayuwa a gidan sbd kowannensu yanaji da kudi da gata ba laifi,
Yan mata kuwa kusan kullum cikin sauyawa sukeyi babu ranarda mace Bata kwana gidan
Idan zacks Bai kawoba Sufian zai kawo Dan hakan yau da gobe suka ringa saka Zaid cikin yanayi na damuwa gashi yanzu tsakani da Allah yakan ji shaawar mace lokuta da dama.
Kwana biyu yafara kasa daurewa shine yafara takurawa Inayah maganar aurensu.

Yauma kusan fadan sukayi akan maganar cikin yanayi na takaicinsu zacks tace Masa”

Baby nafada maka Abbi bama zai kalleniba naje da maganar Kuma shikenan nice zanje na rokesa akan ayi aure yanzu?
Kana tunani kuwa?
Please ba Abbi ba Nima banajin na shiryawa auren yanzu idan har sbd wannan maganar kakeson auren yanzu…bazan iyaba please baby mubar maganar Nan banason jinta tana damuna ma.

Shima ransa Dan baci yayi Dan haka Bai Kuma tayar mata da maganarba saiya koma kiran dad dinsa yana matsa Masa sosai akan maganar auren Dan hakan dole dad din nasa ya nema A MAJEED da maganar idan da hali suna son ayi auren yanzu.

MAMUH

INAYAH

RIBA BIYU

LOVE/ROMANCE

ZAFAFA BIYAR

INAYAH
MamuhGee

GURBIN IDO
Safiya Huguma

SANADIN LABARINA
Hafsat Rano

FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)

BABU SO
Billyn Abdul

Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k

BREAKDOWN OF ZAFAFA BIYAR VVIP SINGLE PAID BOOK

4 BOOKS  4500
3 BOOKS : 3500
2 BOOKS : 2500
1 BOOK: 1500

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS????????????????????????

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA????
09134848107
[10/14, 2:23 PM] +234 806 831 3988: Mamuhgee 12
Arewabooks@Mamuhgee
Dad din zaid yasan Sarai waye A MAJEED Dan hakan Bai tsaya nemansa a wayaba sbd sanin babu abinda zai gane a wayar tunda A MAJEED din ba wai son auren yanzu yakeba yakuma sanar dasu hakan batareda ya fada dalilinsaba saidai Kuma kusan duk Wanda yasansa yasan dalilin nasa ba boyayye bane duba da yanda yake Da zurfi da ilimin boko sosai daya Gama ratsasa sunsan babu yanda mutum irinsa zai aurar da yarsa qwalli daya dazata gadi tarin dukiya da companies dinsa batareda tasamu ilimin itama Mai zurfiba Amma ya suka iya tunda sunaso dole haka ya tattara ya tsaro tafiya ya taso zuwa qasar.

Shi dad din tun farko bakin rai bakin fama yakeson auren tsakanin ‘yayan nasu sbd burinsa nason qulla alaqa Mai qarfi da A MAJEED,

Babu wani Mai son abun duniya da kudi daba zaiso shi ko ‘dansa su auri ‘yar A MAJEED qwaya daya tal ba wadda zai iya bada duk tarin himilin dukiyarsa akantaba
Dan haka ba dauki bare wasa shi kam so yake ayi auren kota yaya Dan Inayah idan tana hannun ‘dansu tamkar suna riqene da mukullin dukiyar A MAJEED da Baya tabuwa bare juyiwa ga kowa,Dan banzan naira da dollar sungama zauna Masa tako Ina,sun girmesa Sbd har lokacin baiyi shekarunsuba badan yanada zuqeqiyar budurwar ‘yaba ai yanada sauran lokaci a cikin matasa Amma dai koma menene yaro da kudi abokin manya dama abokanan huldarsa manyan ne na gaske.

Zuwan dadyn Zaid Sydney yasa damuwar da Inayah tafara shiga ya dan fara raguwa sbd gabaki daya kwata kwata yanzu itada Zaid din kullum cikin hayaniya suke,

Bazata iya daukan fada bare rabuwa da Zaid ba
Ayanzu din tafison Dad din nasa yayiwa abbin mgn idan ya amince ayi auren Dan gskia tana tsananin son Zaid dinta koma menene ayi auren zatai maganin wannan iskancin da yayi mata daga baya.

Yau daga makaranta Saida su biya ta siyo wasu abubuwan wankanta dasu undies da Bata rabo da siya akai akai,

Sai yamma suka dawo Shima tun acan take waya da abbin akai akai tanaji idan yadawo gida sbd kada ya rigasu komawa yaga sunyi yammacin dawowa.

Da motan Neesah suka dawo sbd yauma Abbinta ne ya ajeta makarantar Dan dama haryanzu data girma dinnan idan yana gari yawanci shine yake ajeta school saidai driver yaje ya daukota kokuma su dawo a motar Neesah.

Neesah Bata shigoba ta wuce Dan hakan itama Kai tsaye tana shigowa bakowa a palo dakinta ta nufa.

Ajiye kayan hannunta tayi tana ajiye numfashin ‘yar gajiya da yunwa datake ji Dan haka tubewa tahi ta fada toilet tayo wanka tafito ta sanya Abayar sallarta tana idarwa tayi adhkar ta miqe ta sanya ash riga da wandon Burberry masu kauri saidai qananun size ne Dan sun zauna daidai jikinta,basu matsetaba hakama basuyi mata yawaba daidai jikinta.

Sponge resort Slippers ta zuro ta fito tana qamshinta hankali kwance.

Dakin umma yagana take kokarin zuwa saiga umman ta fito.

Cikin shagwabe fuska ta rungumo hannun umman suna juyawa zuwa dakin cin abinci tana cewa”

Umma yaganah yunwa nakeji sosai.

Murmushi umman tayi tareda Dan janye jikinta daga Inayar tana cewa”

Haryanzu kin kasa iya fara gaisuwa kafin komai ko Inayah?

Sake kwantar da kanta tayi kafadar umman tana cewa”

Umma yaganah kullum fa Ina gaisheki kafin nafita idan nadawoma inayi ranarda na manta ba sai ayi hakuri Amin uzuriba for God sake,Kuma ma fa na……..

Qamshin Turaren Abbinta yasata shanye abinda Zata fada din suka kalla hanyar palonsa atareda umma yaganah aikuwa shi dinne tafe cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.

Sanye yake da fararen Adidas riga da wando masu kauri hular dake hadeda rigar itace rufe akansa
Qafafunsa kuma black santoni slippers ne.

Gabaki daya Abbinta idan yayi shiga tamkar matashi yake komawa musamman irin wainnan shigar da yakeyi idan zaiyi geamin(exercise/motsa jiki) ko idan zai kwanta ranarda yakejin sanyi kenan,

Yawan geamin dinsa yasa kullum yake sake Zama tamkar wani sabon matashin da yanzune yake lokacinsa sudaima sun rasa gane irin kyan jiki da kyan siffarsa daya hanasa manyanta sosai.

Umma yaganah ce tafara bude Baki tana kallonsa tace”

ABDULMAJEED barka da fitowa.

Cikin yar girmamawa ya Dan kalleta kadan tareda dauke idonsa akanta yana cewa”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button