INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 66-70

Taji sauki alhmdllh
Tayi breakfast dinta Takoma bacci ma.

Baiji komaiba yace”

Ok Allah yaqara Bata lafiya.

Amin” ta amsa kafin tadan gyara zamanta da kallonsa tace”

MAJEED Nima inason zanje maiduguri sbd anyi rashe rashe da bikukuwa duk bansamu najeba yanzu tunda ga Haj umma Nan saina samu naje nadawo.

Dan tea dinsa ya kurba ahankali tareda ajiye cup din,

Bayason tafiyan umma yaganah koina ko Ada can sbd kada Inayah ta shiga kadaici ko kadan
Amma Kuma tafiyan nata yanzu baida doguwar damuwa sbd baby Inayah Zata dawo karkashin kulawansa idan umman Bata Nan zai zamu kulawa da ita da kyau ko yasamu nutsuwa.

Ahankali ya kalli umman yace”

Ba damuwa Allah ya tsare,
Muna gaida familyn
Idan nafita yanzu za’a siya Miki ticket din jirgi..
Yaushe ne zakiyi tafiyan?

Ni yauma idan ansamu ticket din zanje.

Dagowa yayi ya kalleta a natse ganin kaman son take tayi tafiyar da sauri itama.
A natse cikin kulawa yace”

Badai wani matsalan komai umma?

Murmushi tasaki tana qarasa cinye yamball din bakinta tace”

Bakomai MAJEED kawai dai nason tafiyar ne.

Ok” kawai yace Yana sake Mata fatan sauka lfy.

Tun Bai fita ba anan yakira yace asiya Mata ticket.

Kudi ya saka Mata a account dinta saidai kawai taga alert bayan Kuma akwai kudi hannunta masu Dan yawa.

Bayan fitar MAJEED Haj umma dataga tafiyar umma yaganah dai ta tabbata sai taji kewan gida itama na kamata koba komai zamanta daga ita sai Inayah rigima zasuta Yi tasani.

Ita Kam umma yaganah tafiya takeson Yi tabasu guri sbd ganin sun takurawa majeed din a gurin kulawa da matarsa gwara abari su samu yanda suke so na kwana biyu tukuna.

Da yamma umma yaganah driver yakaita airport ta wuce
Inayah Babu kalan kuka da Rigimar da bataiba akan umman kada ta tafi koina Amma umma ta lallabata ta wuce.

Bayan tafiyar umma yaganah Rigimar Inayah yasa ba girma ba arziki Dole Haj umma ta dawo rarrashinta ganin Babu kowa ko MAJEED dinma bai dawoba har lokacin sbd baqin turawan dasukeda taro dasu tun safe.

Rigimarta tasa zazzabi Dan saukar Mata haka Haj umman ta lalace gurin lallabata har dare
Sai gasu har ruwan zafin ma data Shiga Haj umman ce ta taimaka Mata a wunin.

Tsabar rikitarda ita da Inayah tayi har ciwon Kai takeyi itama take tafara tunanin tafiyarta wlh sbd bazata iya wahalar Inayah ba kafin umma yaganah ta dawo Dan tasan rikitata Inayah zatayi ‘yayanta su rasa gane kanta.

A dakin Haj umman ta kwanta bayan zazzabinta ya sauka ta dawo daidai.

A jigace Haj umma tayi Shirin kwanciya tayo alwala tayi sallar ishai tana idarwa akai knocking kofar dakin Kai tsaye tasan MAJEED ne sai alokacin ya dawo kenan.

Basa damar shigowa tayi ya bude ahankali cikin nutsuwa ya shigo sanye cikin hoodie fendis Riga da wando milk dasukai Masa kyau sosai kaman ba bacci zaiyiba sbd komai yasaka kyau yakeyi Masa.

Idonsa akan Inayah dake kwance suka fara sauka itama idonta fes akansa ta sauke tana kallonsa take idonta ya ciko da hawayen tsananin kewarsa datai ta tashi zaune ahankali tana kallonsa a narke.

Da qyar ya iya kama kansa ya dauke idonsa daga gurinta ya qaraso ya zauna kan Kujera Yana gaida Haj umma datake kallon Inayah data tashi zaune tana kallonsa shima Sarai taga kallon Daya ringa yiwa Inayar.

Amsa gaisuwarsa tayi tareda yimasa sannu da kokarin aikinsa Dan kuwa yau Kam ya wuni zur har dare gurin aikin.

Miqewa yayi tareda kallon Inayah da itama shi take kallo a natse yace”

Yaya jikin?

Gyada Masa Kai tayi ahankali tana sake narke fuska sbd itadai tafison gurinsa akan gurin Haj umma tasan kwana zasuyi suna fada da Haj umma yauma haka suka ringa wahalda juna.

Ganin yanda ta marairaice fuska tana Neman yin kuka yasashi mantawa da Inda yake gabaki daya gashi Daman tun jiya a Rikice hargitse zuciyarsa take da rashin babyn tasa Dan haka a natse yace”

Zo,
Taso naji menene kike Bata fuska,
Me akayi?

Gaba yayi ta kuwa fara kokarin saukowa Zata bisa Haj umma data rikice daga adhkar din datakeyi a Rikice tace”

Binsa zakiyi?

Ba Jin komai Inayah tace”

Fada Masa zanyi yace umma yaganah tadawo kada ta dade..

Baki Haj umman tasake saki gaba Daya tana cewa”

Wuce ficemun daga daki,
Allah yasa gobe kizo kinamun kuka akan wlh saina fasa bakinki.

Wucewa Inayah tayi tana cewa”

Dawowa zanyi fa Haj umma
Kuma shine yace nazo.

Bazaki wuce daga gabana ba kenan.

Wucewa tayi ta nufi kofa ta fice Haj umma nabin siraran cinyoyinta dake cikin three-quarter wandon baccinta da Riga.

Tana fitowa Yana palon Bata ankaraba ya rungumota ta bayanta tareda sake ajiyar zuciya me sanyi Yana sake kwantar da kansa a bayanta
Itama ajiyar zuciyan ta sauke tareda juyowa ta kallesa a marairaice Zata Kira sunansa ya Dora bakinsa akan nata yayi kissing ya dago ya kalleta ahankali yace”

Kinsan me kikayi min jiya kuwa?
Kinsan yanda nayi wunin yau kuwa?

MAMUH

ZAFAFA BIYAR

INAYAH
MamuhGee

GURBIN IDO
Safiya Huguma

SANADIN LABARINA
Hafsat Rano

FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)

BABU SO
Billyn Abdul

Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya????
07040727902

MTN card????
09134848107[11/16, 9:22 AM] +234 806 494 4178: 67
Arewabooks@Mamuhgee
Kasa janye jikinta tayi sbd tayi missing ganin abbin nata sosai duk da akwai tsoronsa aranta na kebawansu su kadai.

Dan zamewa tayi ahankali ta juyo ta kallesa a marairaice tana narkewa kafin tayi magana ya shafa lips dinta ahankali cikin kulawa Yana kallon cikin fararen idonta ahankali yace”

Yaya ne?
Babyn Abbi tasamu lafiya?
Yaya jikin?

Sake narke Masa tayi ganin yanda yake tambayar cikin kulawa sosai da bayyanarda tarin sonta Dake rinjayarsa tace”

Abbi shine yau ka wuni baka gida kilama ko abinci bakaci.

Wani qayataccen murmushi yasaki Yana Kama hannunta suka nufi dakinsa ta gabanta na faduwa Amma haka ta daure suka tafin.

A palonsa suka zauna ya dorata kan cinyarsa Yana kallonta yace”

Naci abinci Amma banji daidaiba ko nutsuwar komaiba sai yanzu danaga Babyn Abbi.

Sai alokacin cikin Yar shagwaba tace”

Naji sauki to Amma haryanzu da sauran rashin lafiyan.

Murmushi yayi Yana gyara Mata qaramar hular kanta me kauri sosai ta sanyi yace”

Zaki samu lafiyan duka sosai sbd inata adduan baby Inayahn Abbi tasamu sauki sosai.

Lumshe ido tayi tareda Dan juyar dasu
hakan yasa ya dauki hankalinsa tareda Burgesa sosai Dan haka ya shafa idon yana cewa”

Wannan juya idon shima koya kikayi sbd ki qarasa jagwala ni?

Dariya ce ta kubuce Mata Mara sauti sosai ta dora hannunsa dake kan idon nata Yana shafawa a shagwabe tace”

Abbi juya idon ne zaa koyamun?
Nice nayi abuna Kuma ai ba komai bane.

Matso da fuskarta yayi ya hade da tasa suna shaqan Qamshi da numfashin juna direct ahankali cikin qaramin sauti yace”

Karkimun irin wanna juya idon a gaban mutane sbd bansan mezai iya biyowa bayaba.

Kallonsa tayi da mamakin zancensa ta Dan motsa Baki zatayi magana sai Kuma ya fasa tana Dan zamewa daga jikinsa ya dawo da ita sosai Yana sake matseta suka manne sosai Yana shaqar qamshin Dake tashi cikin wuyanta zuwa cikin rigarta..

Ahankali cikin wani qaramin sauti tace”

Abbina….

Kasa qarasawa tayi sbd Jin hannunsa cikin rigarta Yana shafa cibiyarta zuwa saman kirjinta
Taja numfashinta dake Neman sarkewa da qyar sbd yananin yanda yake shafar kaman Yana janye numfashinta…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button