INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 66-70

Tana shiga taga har lokacin bacci yakeyi cikin tattausan duvet din gadon hankalinsa kwance.

Ajiye tray din tayi gefen gado kan bedside tana murmushi tana kallon kyakkyawar fuskarsa ta Kai hannu ta shafa fuskar ahankali kafin takai bakinta kan kunnansa ahankali cikin qaramin sauti ta furta”

I love you my Abbi.

Cikin bacci yaji saukar kalmar cikin kunnuwansa Dan haka ya Dan motsa kadan Yana Jin wani sanyi na ratsa gangar jikinsa.

Zuman pancakes din ta lakato da tsaftatacciyar yatsarta ta nufa bakinsa sai data fara kissing dinsa ahankali shima cikin baccin ya bude Baki zai kama bakin nata ta janye tana dariya tareda saka Masa yatsarta cikin bakin nasa zaqin zumar yasasa bude idanuwansa dake wani irin lumshewan bacci sai hakan yayi Mata kyau sosai itama tana rage dariyarta ta matso tayi kissing idonsa tana cewa”

Good morning Babyn baby Inayah.

Wani kasalalliyar dariya yasake mara sauti Yana motsawa tareda tashi  zaune Yana jingina da gadon ya zura hannu Daya ya hawo da ita kan gadon tareda janyota jikinsa yana tsotsan yatsarta cikin bakinsa ahankali kaman sweet
da ido ta nuna Masa abinda takawo Masa tana murmushi.

Shima da Ido ya nuna Mata ta basa a bakinsa.

Zanje hannunta dake bakinsa tayi tana dariya tace”

Abbin ka yarda kenan Kaine babyn baby Inayah ko??¿

Gyada Mata Kai yayi Yana karban pancakes din cikin bakinsa datake sakawa ahankali.

Taunawa yafara Yana kallonta da mayun idanuwansa da Basu Gama wartsakewaba da baccin.

Cikin taushin murya yace”

Baby Inayah yanzu ai ta girma tazama Amarya tunda gashi tana kulawa da miji.

Hannunta dakeda zuman pancakes din ya riqe Yana kallonta yakai hannun bakinsa ya ringa tsotse zuman cikin nutsuwa.

Mutuwa jikin yafara Yi sbd yanda yake tsotsar yatsun nata cikin sanyi da wani yanayi ga dumin cikin bakinsa take tafara Jin kaman sanyi na kamata tana.

Dayan hannunta takai ta sosa saman kunnenta dataji kaman ana mata tafiyan tsutsa take zumar Dake dayan hannun data sosai ta shafu a kunnen…

Murmushi yasake Yana kallon kunnen yasaki yatsarta tareda janyota suka matse sosai yakai harshensa ya laso kunnenta Yana kashe zuman batasan lokacinda taja wani wahalalliyar numfashiba tana qanqamesa da qarfi sbd kusan Suma tayi da yanayin.

Yana yake lashe kunnenta yasata binsa tana qanqamewa da qyar ta iya hada kalmar sunansa takira a rarrabe tana sakin numfashi.

Sakinta yayi ahankali Yana kallon yanayinta Daya Gama bayyanarda mutuwar da jikinta yayi…

Kasalallen murmushi yasake Yana juyawa gefensu ya sake debo zuman ya saka cikin bakinta ya Dora bakinsa akai ya rufe suka tsotse zuman tare cikin harshen junansu suka shanyeta tas.

Basu Gama barnatar da zumanba da pancakes din sai kusan bayan awa Daya suka Gama tsotse tsotsensu saida sukai wanka suka fito Dole shima a dakin nata yayi wanka sbd gabaki daya bakinsa da fuskarsa har wuyansa dankon zumane dasuka Gama lashewa ajikinsu.

Itace taje dakinsa ta dauko Masa kayanda yasakata suka fito lokacin tuni kowa yaci abinsa Basu tsaya jiransuba tunda basusan yaushe zasu fitoba.

Su kadai sukaci abincinsu a dining tana kan cinyarsa sukai breakfast din
Suna gamawa ya fita sbd akwai Inda zashi kafin yakoma Dan tafiyar tasa bawai ya gamo abinda yaje Yi bane ita yadawo dubawa.

Bayan fitarsu itama shiryawa tayi ta nufi asibiti Amma Bata dadebe tadawo sbd ranar su Anty safiyyah zasu wuce Amma Abbi yace Subari se gobe.

Ko yau da ita dasu zubbi sukai aikin abincin dare suna gamawa ta wuce dakinta tayi wanka tayi zamanta daki tana wani aikin karanta wasu abubuwan dasuka shafa aikinta qarshe see data hada da Kiran Neesah suka tattauna akan matsalar.

Bata fita Cin abincin darenba a daki Tasha tea da cake kawai taci gaba da abinda takeyi shima abbin Bai dawo gidan da wuriba.

Tana gamawa a gajiye ta miqe tayo wanka tazo ta shirya ta nufi dakin Abbinta ta haye gadonsa tayi kwanciyarta.

Koda yadawo yasan ta Isa yin bacci Dan haka Saida yaci abinci kadan kafin yashigo da niyar yin wanka ya sameta dakinta tunda shine me zuwan sai gashi yayi mamakin ganinta dakinsa tana bacci a takure kaman baby.

Kissing din kanta yayi tareda gyara Mata rufarta ya ajiye wayarsa da key din motar Daya dawo da ita ya nufi toilet bathroom Yana tubewa.

Wanka yayo sbd shima ya Dan gaji sosai sbd komawan dazaiyi gobe daqyar ya Gama Samar da komai na tafiyarsa da ita tun yanacan dama ya fara Mata Shirin tafiyar dayazo zasu Koma tare.

Kayan bacci yasaka masu budadden gaban Riga ya hau gadon tareda janta jikinsa ahankali ya shigar suka sauke ajiyar zuciya atare shima take bacci Mai Dadi da nauyi ya daukesa.

Washe gari suna tashi bayan sunyi sallah da adhkar har gari yayi haske sosai ta matso daga Inda take zaune tadawo gabansa tareda hawa kan qafafunsa Dake lanqwashe ta zauna tana Masa wani kallon love tace”

Abbi, good morning.

Gyara Mata Zama yayi a qafafun nasa Yana amsawa ya zare Mata hijab yace”

Yau zankoma…..

Bata Bari ya qarasaba ta Dan zaro Ido da mamaki tana cewa”

Wat?
No Gaskia Abbi nidai karka sake komawa yau,
Baka gamaba dama kadawo?nidai to karka koma yanzu,.

Murmushi yayi Mata Yana shafa gefen fuskarta yace”

To Yaya kenan???

A marairaice tace”

Yaushe zaka dawo idan katafi???

Jin Bata furta cewa Zata bisaba kaman yanda takeyi yasashi cewa”

Watanni zanyi….

Mene???? Tafada cikin fito da idanuwa tana narkewa jikinsa tace”

To nidai zanbika Abbi Gaskia.

Wani qayataccen murmushin dadin abinda ya furta Dan kanta yace”

Shikenan Banda damuwa ki shirya muwuce yau da yamma ne tashin jirgin.

Yanda yayi maganar Yana Wasa da siririn hannun rigarta ta bacci yasata kallonsa da alamar tambaya tace”

To Ina zamu??

Australia,
Amma idan nagama Maldives zamu canma wani abin zanyi…..

Kamo fuskarsa tayi da tafin hannuwanta biyu tana murmushi tace”

Maldives?
Abbi Honeymoon zaka daukeni muje????
Fadamun..

Dariya zancenta yabasa dakuma yanda take yiwa fuskarsa kaman wani cartoon..

Wata shafa yayi Mata a wuyanta data sanyata saurin sakinsa tana dariya tace”

Abbi Dan Allah ka dena….

Qarasa saka hannunsa yayi cikin rigarta tanajin haka ta miqe da gudu tana dariya.

Fitowa tayi ta nufi dakinta Dan hada kayan dazata dasu sbd Abuja zasu wuce dagacan zasu tashi da yamma.

Shima Saida yayi wanka yafito ya nufi dakin Haj umma acan ya tadda su Anty safiyyah nasake shiryawa.

Cikin nutsuwa Kai tsaye ya sanarwa Haj umma tafiyarsa da Inayah din akan wani karatu zatai da abokan karatunta a wani asibiti Dake can.

Jinsa kawai Haj umma tayi Yana gamawa tace”

Siyamun tickets din mu wuce abujan tare Dan bansan zamanda zanyi anan dinba ba kowa.

MAMUH

ZAFAFA BIYAR

INAYAH
MamuhGee

GURBIN IDO
Safiya Huguma

SANADIN LABARINA
Hafsat Rano

FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)

BABU SO
Billyn Abdul

Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya????
07040727902

MTN card????
0913484810770
Arewabooks@Mamuhgee
cikin kulawa ya kalli Haj umman yace”

Umma kiyi zamanki umma yaganah Zata dawo jibi Inshallah sbd kada abar masu aikin Babu kowa.

Numfashi ta sauke tana cewa”

Bari naje dasu zubbi din sbd Dama can duka masu aikin an sallamesu bakowa sbd bana Nan so Bari naje dasu can idan yaso yaganah na samemu a abujan tunda itama ba dadin zaman zatajiba bakowa idan Kun dawo da dawo kawai.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button