INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 66-70

Honeymoon yashiga bakinki meyasa?

Eh nidai Abbi kace Honeymoon mukazo…

Zaunar da ita yayi gefe Yana daukan spoon zaifara cin abincin yace”

Me kika Dani gameda honeymoon dinne?

Dariya Mai kyau tayi tana cewa”

Inason kaman kowa Nima mijina yaje honeymoon Dani muje gurare…

Abincin bakinsa ya hadiye ahankali yace”

Shine Honeymoon kenen?

Eh Abbi nidai kace eh kawai.

Abincinsa yakeci Yana sauraron bayananta akan honeymoon Wanda duk bayanin ya qare akan yawon guraren shaqatawa shine Honeymoon batareda ta ambaci yafi komai mahimmanci a honeymoon dinba.

Bataci abincin ba sbd batajin yunwa
Tea dinsa kadai kadai sukasha atare shima Saida ya ringa Bata abaki da kansa.

Suna gamawa dakinta suka nufa acan sukai sallar ishai yafito Palo ya zauna Yana amsa wayar gurin aikinsa.

Wanka tayi ta saka Riga da wando na bacci gajeru dasuka lafe jikinta sbd yanayin Dan sanyi da akeyi.

Kanta ko hula Babu ta fito dashi daure agefen kanta da black hairband sai slippers dinsa dasukaiwa qafafunta girma.

Tunda tafito ta dosa Inda yake ya Dena gane me ake fada Masa a wayar shi kansa rasa Gane meyake fada yayi ya dauke kai daga kallon Inda take Amma qamshintama yafi rudar dashi..

Tana zuwa ta zauna kan cinyarsa sbd yafara sabar Mata da hakan.

Dan gyara murya yayi Yana riqe kansa cikin kamewa yayi sallama da Wanda yake wayar yace zai Kira daga baya.

Yana kashewa jefar da wayar yayi gefensa Yana juyowa ya kalleta da idanuwansa dasukai dan ciki ciki.

Murmushi ta sakar Masa tana gyara zamanta kan qafafun nasa ta Dora hannuwanta kan kafadunsa tana cewa”

Bacci kakeji ne Abbi??

Girgiza Mata Kai yayi Yana saka hancinsa kan wuyanta Yana shaqar qamshinta tareda zagayeta da hannuwansa biyu Yana sake shigar da ita tsakiyarsa.

Shiru tayi tana basa Daman shaqarta dakyau iya yanda yakeso idanuwanta a lumshe sbd duk lokacinda take shaqan Qamshinta dumin numfashinsa kashe Mata jiki yakeyi.

Hannuwansa taji sun gangara zuwa cikin rigarta ya tsafa cikinta zuwa cibiyarta…

Daurewa tayi tana Hana kanta shiga fargaba ta sauke numfashi Mai sanyi ahankali cikin kunnensa tana sake rungumesa.

Idanuwansa dasuka Dan shige ciki ya bude ya kalleta cikin qanqantacciyar murya yace”

Kin shirya fara honeymoon din da kiketa fadan nace wani Abu akai???

Batareda tasan me yake nufiba ta gyada Kai tana Dan kallonsa a kasalance sbd har lokacin hannunsa na yawo cikin rigarta.

Lumshe fararen idanuwansa yayi tareda sakin wani malalacin murmushi yakai bakinsa kan botiran rigarta Yana fizgewa da hakorinsa sbd har lokacin hannunsa na cikin rigarta Yana wata shafar dake yanke numfashinta Yana daukewa Yana dawowa daidai….

Botiran farko daya Ciro da bakinsa itace tasaka hannu suna kallon juna cikin wani irin yanayi na kauna Mai zafi tacire daga bakinsa ta jefar ,

Na biyu ma yana Cirowa ta karba ta Yar ahaka yagama fizge botiran rigar duka suka watsar ya qurawa asalin lafiyayyar fatar kirjinta Ido yana hadiye wani busashen yawu.

Aikin Daya faro da bakinsa shi ya Dora daganan Yana sake manneta da jikinsa sbd bayan datakeyi cikin wani shagaltaccen yanayi.

Daqyar ta iya bude Baki ta Kira sunansa batareda tasan tayi hakanba sbd wasan yafara qarfinta.

A Rikice ta bude Baki Zata Kuma Kiran sunansa ya miqa Mata bakinsa kan nata take ta karba da kanta tafara missing din bakinsa tana qanqamesa.

Yanda take kissing dinsa yasashi qarasa daukan dumi ya qarasa zare rigarta ya jefar Yana Kama wuyanta cikin sanyi ya karbi ragamar kissing din yafara Mata wani qazamin kiss Wanda yawun juna ne kawai suke zuqowa suna shanyewa cikin tsananin so da kaunar junansu.

Duk abinda yake jikinta Saida suka fincikesa a palon kafin ya tashi da ita a jikinsa suka nufi bedroom dinsa
suna Shiga kan Lafiyayyan gadonsa Daya Gama Kama qamshinsa suka zube Yana cigaba da lasarta koina kafin yayi hanyar sakata Shiga tsoro da firgici saidai batada wani kuzarin janyewa.

Bathroom ya kawota kansa ya fice yabarta cikin ruwan dumi Wanda suka sanyata lumshe ido sbd taji dadin shigarsu jikinta.

Wannan karon zafin kadan ne Babu raunin komai bare azaba duk da tayi mugun Jin jiki a hannunsa,
Koina jikinta tsamin gajiya yakeyi.

Ta Dan jima cikin ruwan kafin tayi wanka ta fito daureda towel dinsa kanta na tsiyayar ruwa.,

Sallar asuba ya idar Yana adhkar ta fito ya waiwayo Yana kallonta
Ya tsayar da idanuwansa kan gashinta dayake digar da ruwa ya kwanta luf har gaban kanta Daman ita Sam na ma’abociya yin kitso bace tayi sabo da zaman Turan shiyasa Bata samun yin kitso.

MAMUH

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button