INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 66-70

Daqyar ta iya bude bakinta dake daidai kunnunsa ta sake Kiran sunansa a hankali Wanda shikuma numfashinta da maganar datai cikin kunnensa a hankalin ya sake zugo kaunarta da buqatarsa akanta duk da hakan Bai nuna komaiba ya juyo kadan da fuskarsa bakinsu ya hadu ya Kama nata bakin tareda tura harshensa ciki Yana shanyo duk yawun Daya katse bakinta na fargaba data shiga.

Kiss din nasa baigama juyar da qaramin kantaba hannunsa ya fincike hular kanta ya jefar tareda dago kansa ya shige dashi cikin rigarta ya fara lasar cikinta zuwa saman kirjinta dasukai tsamin jiran sabuwar gwamutsa.

Fara mantawa tayi da azabar datasha dakuma dinkin Dake jikinta ta sakar Masa jiki yaringa lasarta Yana binta da kisses da komai.

Rigarta da kansa yake ciki qarshe maballan rigar kasa dauka sukayi suka fincike Dan kansu suka watse a gurin…..

Rigar na rabuwa da kanta ya bude idanuwansa ahankali ya kalli fuskarta ya kalli abubuwan dake sake buga kwanyarsa yace”

Babyn Abbi Zaki buga kan Abbinki..

Bata iya cewa komaiba sbd abubuwan dayake Mata sun gama kashe Baki da jikinta.

Wasa yayi sosai da ita suka jagwalgwala juna tareda watsar da kayansu anan batareda yayi komai da itaba ya dauketa sukai bedroom dinsa sukai wanka kawai suka kwanta.

Ba Bata lokaci kuwa bacci me Dadi ya daukesu su dukan a take yau shinema lafe cikin jikinta itace ya rungumesa kansa a kirjinta Kaman wani babyn.

Asubar fari bayan sungama sallah Inayah ta silale Takoma dakin Haj umma tana toilet ta haye gadonta ta kwanta ko Gama gyara rufarta bataiba Haj umman ta fito toilet taganta tanata kokarin kwantawa sbd kada haj umman tace komai”

Shiru dau Haj umman tayi batace komaiba sbd ganin safiyar fari kada su fara tallan hali…Amma Banda sun Gama Rena Mata wayo yarinya ta kwana acan bayan uwar wahalar data Bata gurin gasata jiyan Amma shine gabanta zai Mata wani Kiran munafurci cu tsallaketa subarta se yanzu yarinya Zata dawo tana Neman nuna kaman ba acan ta kwanaba.

Sallarta ta tada tayi tareda lazimi tukuna tazo ta kwanta lokacin Inayah tayi bacci tuni.

Guraren 10 wayar inayar ta isha Haj umma da vibrating Dan haka Dole ta tada ita ta miqa Mata wayar tana ganin sunan majeed ne akai Kuma.

Inayah na karba ta dauki wayar ta Dora a kunne tanajin abinda yace ta tashi tareda saukowa gadon baccinta Bai wani ishetaba ta nufi kofa ta fice.

Bedroom dinta ta nufa tana Shiga ta tube tareda daura qaramin towel tana kokarin juyawa yashigo dakin sanye cikin kayan asalin Adidas farare Riga da wando yafito daga exercise..

Qwandarsa masu nuni da qaqqarfarsa ta kalla kafin ta kalli fuskarsa tana shagwabar da tata tace”

Abbi Ina zamu?

Janyo towel dinta datek riqe dashi yayi ta matso jikinsa batareda towel dinta ya saukaba Yana kallon farar fatar kirjinta tas kaman ta baby Saida yakai bakinsa yayi kissing ahankali kafin yace”

Good morning baby Inayah.

Sai lokacin ta tuna Bata gaidasaba gashi shi Yana gaidata,.
A shagwabe tace”

Ina kwana Abbi?

Sai Daya lakaci hancinta kafin ya amsa Yana gyara Mata daurin towel dinta da kansa yace”

Jeki kiyi wanka ki shirya Zan fito cikin mintuna qalilan Nima.

Sakinta yayi ta wuce toilet tashige shima ya juya ya fice daga dakin ya nufi hanyar nasa ya shige.

Wanka tayo na Musamman sbd fita zasuyi da Abbinta duk da batasan Ina zasuba.

Tana fitowa ta zauna gaban mirror tashafa oil sbd kaman koyaushe tafi amfani dashi.

Turarukanta kadan ta shafa sai B opium dinta dashima ba wani sosaiba ta fesa a iya Indies dinta.

Doguwar rigar lace tasaka fari tas Mai shegiyar tsada da rashin golden acikinsa ta dauko medium gyalen chantley ta yafa.

Daga ita se wayarta da flat takalmin Chanel ta fito tayi kyau very simple abunta.

Ko qarasawa tsakiyar Palo bataiba saigashi ya fito cikin brown Kaftan masu laushi da tsada take qamshinsa ya doke nata sbd ita Bata sakaba a kayanta iya na jikintane saina kabbasa dake kayan nata.

Kyau yayi Mata sosai taji sonsa na ninkuwar Mata ta marairaice fuska Zata Masa shgawaba shikuma da Yana ganinta yaji zuciyarsa ta sake rufewa ruf da ita Dan dama Babu wani space ko Dan qanqanin fili Daya rage a zuciyarsa da rayuwarsa da Bata Gama cikesaba shiyasa har Koda yaushe yasan Babu kalman dazata fassara matsayinta a rayuwarsa kowama dasuke ganin abbi na tsananin so da kaunar Inayah fada kawai sukeyi Dan basusan asalin girman matsayintaba da girmansa Wanda shima baisan adadinsaba.

Ganin tana kallonsa Bata kamasaba kaman yanda ta saba yasashi miqa Mata hannu Yana isowa ta Kama abunta kuwa suka nufi dakin Haj umma.

Ko a dakin Haj umman Bata saki hannunsaba tabarsa da ‘yan kame kame gaban Haj umman
Itadai Haj umma kasa kallonsu ma tayi sama sama ta amsa gaisuwar suka fice.

Breakfast sukai Basu wani Bata lokaciba suka Gama suka fice.

Hanyar asibiti taga ya nufa take tasan gurin Dr Anna zasu Dan dama jiyan yanata maimaita tambayar warkewarta.

Suna Isa kuwa Dr Anna da murmushi ta tarbesu shine ya zauna ita Saida sukai kuryar office din ta dubata.

Babu wani Bata lokaci tayi musu duk abinda yakamata suka Gama da asibitin suka dawo gida.

Ajiyeta kawai yayi ya juya zuwa office da aketa jiransa suna kiransa.

Tana shigowa gida itakuma ta tadda momynta Dr iklimat da umma Hadiza a gidan
Da wani irin tsananin farin ciki da murna ta rungume Dr iklimat tana cewa”

Mommy yaushe kukazo?
Bayan na fita???

Umma Hadiza ta kalla cikin kauna irin ta uwa da ‘ya ta rungumeta tanajin nutsuwa dakuma dumin uwarta tsawon lokaci kafin ta saketa tana cewa”

Shine Baku fadamun zakuzo ba?

Haj umma dake zaune dasu a Palo suna Yar firar Dole sbd Babu me tarbansu dole se itan tunda itace kadai a gidan sai masu aiki.

Farin cikin ganinsu yasa duk tasake narkewa tanata lafewa kaman Bata warke ba.

Dakinta suka nufa acan suka zauna Dr iklimat na kallon tafiyarta cikin kulawa da murmushi akan fuskarta tace”

Baby Inayah menene haryanzu Naga tafiyan kaman be dawo daidaiba?
Baku koma asibiti bane?

Zama tayi daga drinks da snacks dataje da kanta ta hado musu daga kitchen tace”

Daga asibitin nake yanzu.

Daga hakan sukabar zancen sbd ganin Inayah tanajin nauyin zancen Kuma nuna Jin nauyin yayiwa umma Hadiza Dadi sosai.

Fira sukeyi abinsu hankali kwance saiga anty Hafsat tazo gidan itama aikuwa Nan suka sake sakata gaba da maganganu kala kala tun tabajin nauyin wasu hartafara Jin nauyi karshe dai Kitchen ta gudu tabarsu.

A gidan suka wuni se magriba suka wuce dukkaninsu
Haj umma tayita magana ita kadai da mamakin yanda iyayen Mata zasuzo gidanta su zauna su sake Baki da zantuka kala kala hardana banza,

Wannan Dr iklimat da dogon bakinta tasani idan ba ganin sukayi sunsaka Inayah ta rabata da MAJEED dinta kwata kwataba ya qare a bautan Inayah hankalinsu ba kwanciya zaiyiba,
Tasan zuwan Nan nasu se abinda Allah yayi yau.

Bayan tafiyarsu dayake sunci abinci sunyi sallah Dan haka Kai tsaye dakinta Takoma ta tadda zubbi na gyarawa Dan hakan ta dauki wayarta ta fito Palo ta zauna tareda saka Kiran Abbinta.

Har Zata tsinke tukuna ya dauka cikin nutsuwa yace”

Yes Inayah¿

Abbi haryanzu baka dawoba aikine?
Kana lfy?

Dan gyara murya yayi kadan Yana dauke Ido daga kallon su CM dake taredashi da baqinsu sbd muryarta kawai sanyi take saka jikinsa Yi
Shiyasa aduk lokacinda Zata kirasa tun acan idan ze dauka saiya Dan fita daga Mutane sbd kada a Gane rauninsa, ahankali yace”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button