
A natse sukai breakfast din Inayah na maqale gefensa duk tabi ta narke da rigima kala kala akan tafiyar sbd ba zato fa kawai tafiyar tazo Masa.
Haj umma ala Dole ta kwankwade sauran tea dinta ta tashi tabar gurin sbd Inayah na gap da saka MAJEED yin abinda baiyi niyaba a gaban Haj umman.
Haj umma na fita ya janyota kan cinyarsa ya zaunar Yana shinshinawa kaman maye,
Hannunsa daya ya saka cikin rigarta da batada komai aciki ko bra
Dayan hannunsa Kuma fuskarta ya kamo ya hade fuskarsu ya Kama bakinta yana zuqe zaqin tea din datake sha.
Wani mayen numfashi sukaja a tare Yana sake yin sama da hannunsa cikin rigar tata Yana Mata wata irin yamutsa..
Kissing dinsa yafi komai rikitata Dan haka Batasan lokacinda ta sake kamo kansaba tana basa daman shanye zaqin bakinta tas..
Duk wata muguwar wasan romance Saida suka Gama yinta a dining din kafin yabarta suka koma dakinsa ya sauyo Kaya sbd gabaki daya sun yamutsa wainnan.
Ganinsa da waje kayan dazai wuce yasa Haj umma Yi Masa sallama daga kofar dakinta Takoma suka wuce waje Inayah har lokacin tana maqale da hannunsa tana Neman Masa kuka duk tabi tasake yamutsa nutsuwarsa haka ya rarrasheta yasamu ya wuce.
Tana dawowa Bata dire koinaba sai dakin Haj umma ta haye gadonta tana kukan da Haj umma takira da kukan iya shege.
Banza tayi Mata harta Gama kukan batarar ta tashi taje dakinta tayi wanka ta koma ta kwanta tana chat da Neesah.
Tana gamawa umma yaganah ta Kira suka jima suna waya daganan Kuma dakin Haj umma Takoma sbd ta Saba dakin umma yaganarta take zuwa to yanzu batanan batada zabin Daya wuce zuwa na Haj umma.
Ko data je Haj umma nata waya dasu anty safiyyah har tace Bata Inayah din su gaisa Haj umma ta miqa Mata wayar tana hararar kayan dake jikinta na wasu Riga da wandon Nike masu kauri Amma basuda tsayi sosai.
Gaisawa sukayi da Anty safiyyah har take Mata ya jiki sbd takira MAJEED shekaran jiya ta tambaya Inayah din yace batajin Dadi.
Cikin zolaya tace”
INAYAH kodai laulayin ciki ne kikeyi mufara Shirin tarbon yayan MAJEED din Haj umma??
Haj umma ta kalla tace”
Aa anty safiyyah Amma nakusa samu ai tunda Haj umma tace Dr farhat Zata aurawa Abbi ta Haifa Masa ‘yaya………
Pillon kujerar dake kusada Haj umma ta dauka ta jefawa Inayah tana cewa”
Wannan yarinya Allah ya rufa Mana asiri Dake,
Ke wai haryanzu bakiyi hankaliba kenan bakinki yafara nutsuwa ko??
Ban wayata kafin na fasa bakinki kisan na yaganah Wasa ne.
Wata muguwar dariya anty safiyyah take saki cikin wayar sbd Allah ya hada Haj umma da sirikar da dolenta Zata biye Mata su Zama daidai…
Koba komai ta wani bangaren Inayah jikartace da baayi aurenba.
Kin Bata wayar Inayah tayi ta tashi ta gudu bakin kofa sai data Gama magana da anty safiyyah dake sake cewa”
Inayah takurawa Haj umma saita karbeki complete dinki matar MAJEED uwar jikokinta Kuma jikarta.
Haj umma ganin Inayah na Neman Cinna Mata hauka ko bacci ranar da wuri tayi bayan Tasha maganin hawan jininta Dan idan ta biyewa Inayah da wuri Zata aikata lahira Mata shiryaba.
Sbd tsananin kewar Abbinta a dakinsa ta kwana da safe ta gyara koina da kanta ta tsaftacesa ta fito.
Bedroom dinta Takoma tayi wanka tayi shirin tafiya asibiti sbd kadaicin yayi Mata yawa gashi taji sauki.
Ko data Isa asibiti aiki sosai tayi sbd hanawa kanta tunaninsa sbd koina jikinta tafara tunaninsa karbawa yakeyi.
Sai yamma sosai tadawo sbd ta dade bataje asibitinba yasata tsayawa tayi aiki sosai.
Wanka tayi ta fito taci abinci ta nufi gurin Haj umma,
Kwance ta taddata batajin Dadi kaman BP dinta ya Dan hau.
Da kanta ta dubata taga tabbas bp din ya hau Dan hakan takira asibiti aka aiko Mata da wani maganin da allura tayiwa Haj umman take bacci ya dauketa sbd hadda baccin da Bata samu tayiba yasa jinin nata hawa.
A dakin Haj umman ta kwana sbd jikin nata,
Kwana tayi tana duba BP din nata akai akai ko baccin arziki Bata samuba itama karshe da ciwon Kai ta tashi me tsanani Amma ganin jikin Haj umman itama ba wani sauki sai ta daure ta Kira Dr Abdul yazo gidan shi Daya fita qwarewa ya tayata duba hajiyar Dole suka dauketa suka tafi asibiti da ita.
Kasa fadawa Abbi tayi sbd kada ya Shiga damuwa Dan hakan ta dage sosai tana kulawa Haj umman har sukai kwana biyunsu suka Gama a asibitin Babu Wanda yasani Saida suka dawo gida tukuna su Anty safiyyah suka sani hankalinsu yayi mummunan tashi suka fara Shirin tahowa Lagos din.
Dawainiyar da Inayah tayita Yi kwana biyun da Bata saba ba yasata itama zazzabi kamata Haj umma data warke sumul tadawo jinyarta ga Inayah ta iya narkewa a ciwo kaman jinjira.
Da fada da komai suke jinyar sbd basa fasa Dena halinsu na rigima tsakaninsu.
Kwana biyu tafara warwarewa su Anty safiyyah suka iso tayi farin ciki sosai da ganinsu Dan haka gidan ya Dan Yi musu Dadi daga ita har Haj umman,
Kuma duk wannan ciwon dasukai saga ita har Haj umma Basu Bari abbin yasaniba kullum sukai waya Bata Bari yagane ta ringa narkemasa a wayar tana Masa shgawaba kala kala shiyasa duk yabi yakoma wani iri agurin aikin kamewarsa ta qaru yakoma AA MAJEED dinsa sbd yasake tabbatarda Inayah itace abinda kawai ke haskaka rayuwarsa da zuciyarsa tareda faranta rayuwar.
Zuwansu anty safiyyah gidan da rumanah yasa tasake warwarewa sbd da gaske suka ringa kulawa da ita sunata lallabata sbd zuwansu suka sake tabbatarda matsayin Inayah a gidan da rayuwar MAJEED sbd duk abinda yake gidan na Inayah ya banbanta da kowa..
Komai nata special ne a gidan ko masu aikin zubbi zaman Inayah takeyi a gidan
Salimat ce ta kowa da kowa.
Taji sauki sosai Amma Bata sake fita aikiba sbd kasalar da Bata saketaba ta Dan zazzabin datai.
Ranar da Abbin yakirata vidcall ta manta ta dauka da magani agabanta data Gama Sha,
Kallon maganin yayi batareda yace komaiba ya zubawa fuskarta Ido Yana Mata kallon tsaf yasan ba haka yabar kayarsaba Dan hakan Bai wani ja zancenba sukai sallama.
Washe gari Dr iklimat da umma Hadiza sukazo gidan dubiyarta data Haj umma duk da duk sun warke.
Daki suka shige da ‘yarsu sukasha maganganunsu sai yamma suka fito zasu tafi su Haj umma duka suna zaune Palo suka tsaya suna bankwana bayan tun shigarsu Haj ke complain suna can suna koyawa ‘yarsu shegantaka da rashin kunya.
Fuska asake suke bankwanan kafin Haj umman ta amsa aka bude kofar palon suka waiwaya duka Banda Inayah data bawa kofar baya.
Dr iklimat ce tasake fadada murmushinta da farin ciki da ido ta nunawa Inayah kofa.
Tun kafin momynta ta nuna Mata kofar taji qamshinsa yashiga hancinta dan haka da sauri ta juyo aikuwa sukai Ido biyu dashi shima idonsa akanta suke gabaki daya yakasa hana kansa kallonta……ba zato batareda ta damu da kowaba taje da gudu ta maqalesa tana Kiran sunansa cikin farin cikin ganinsa.
Su umma Hadiza murmushi sukeyi hankali kwance batareda damuwar komaiba ita kuma Haj umma su take bi da kallo ganin ko ajikinsu suna saima murmushi sukeyi aranta tace”
Danginsu kaf marasa kunya ne da alama tunda gashi ‘yarsu na rungumar Miji agabansu Amma murmushi sukeyi shiyasa take tsoron zuwansu gidan duk sun qarasa fitsarar da ‘yar Dama gata ga yanda take.
MAMUH
ZAFAFA BIYAR
INAYAH
MamuhGee
GURBIN IDO
Safiya Huguma
SANADIN LABARINA
Hafsat Rano
FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)