RAUDHA 1-END
RAUDHA Page 31 to 40

“Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un”. Shi kawai Daddy yake faɗa jikin sa na wani irin mazari tamkar an jona sa a shocking.
.
_My Fans Think halin da Daddy ya shiga bisa jin mummunan labarin nan, domin alƙalami na bazai iya fasalta muku halin da ya shiga ba.????????????????????_
Share this
[ad_2]