ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

hakuri ya shiga bata murmushi tayi tace “bani ce nazartar da hukunci ba hajiyace d dadynku d sauran yan uwa shi yayanka be yimana gardama b sekai zaka kawomana matsala to wlh karma ka kuskura dadynka yajika dan ranka ze baci. momyce tace “Dama d zainab zamu hada ku nan da wata biyar saboda mungama shawar warinmu kuma harda bikin abba za a hada. takira sunan Fatima amsawa Fatima tayi momyce tace to dadynku yace kituromai saurayin da kikeso koda yake anjima m zai kiraki seki shirya nasirko salati ya shigayi yana maimaita sunan zainabu a bakinshi yace “Momy yarinyarnan yar kauyece gashi du du du du shekararta sha biyar fa wlh ni tayimin karama ko kwalliya bata iyaba yanzu idan abokanaina sukaji drya zasuyimin please momy nasan halinki zaki iya temaka min.

Zainabuce ta dago da idanuwanta da sukayi ja tsabar bakin ciki d cin mutunci dama yayan masu kudi sun iya cin mutunci ? Azuciyarta taketa saka d warwara momyce takai duban ta gurin zainabu talura d yana yinta setayi kamar bata gantaba cewa tayi “zainab kinason yayan naki kuwa da gowa nasir yayi a razane yana tambayar kanshi wai dama itace wannan kodai b wacce yasani bace wanan¿ kallonta ya karayi yakuma cewa amma ai to kamar waccan tafiya tsiwa. momyce tayi maga ta dawo dashi daga duniyar tunanin da yaje cewa tayi “zainab baki bani amsa ba dago jajayen idanuwanta tayi takai dubanta gun momy seta ga bekamata tace batason nasir b kodan rikon da momy tayi mata bata bam bantata da fatimaba momyce a karo na uku takuma maimaita tambayar t tace “,Zainab bazamuyi miki auren dole ba kifadamin abinda ke cikin zuciyarki in baki sonshi wlh karki damu sunkuyar d kai tayi tace “momy na yarda. nasirne ya dago kai ya dubeta kanta a kasa tana wasa da kayanta. momy farinciki taji domin tana tunanin kaf yayanta sunyi sa ar surukai zainab u ce tamike da gudu domin takasa rike kukan da ya zomata nasirne yayi tsaki dagowar da zeyi sukayi ido 2 da momy Harara t dallamai yamike yanufi dakinshi se jin kanshi yakeyi a farin ciki ne koko bakin ciki yakasa bawa zuciyarshi amsa zainabu ko kuka takeyi sosai gunin ban tausayi
Da daddare dadyne yakuma tarasu a dakinshi domin tattauna maganar biki .

yaya aliyune ya gaida dady inda dukkansu suma suka gaidashi sunan nasir ya fara kira ,amsawa yayi yace “na,am dady” magana dady yafara kamar haka “nasani mune mukayi muku zabin matan aure dalili kuwa shine shekarun baya mun baku zabi amma seku kayi watsi da maganarmu to shine muka ga ya dace d muhadaku d yan uwanku dama tun zuwan hajia mun gama maganar.

Abba saura kai to alhamdulilahi munyanke shawar hada ka aure da zainab tunda ya sunkuyar da kai bedago ba shidai yanjin maganar d dadyn keyine kawai.

Bayan dady yaga jawabansa suka mike sukayi waje kowa yanufi sashin shi.

washe gari yaya aliyune na hango yashirya cikin shadda meruwan kasa tasha aiki sanye da hula d takalminshi me kyau ya fito da mukulin motarshi yayi dakin momy besameta a dakin ba domin tana dakin dady kiranta yayi a waya bata dau lokaci ba segashi ta iso bude baki tayi tace Abba ” inazuwa d safiyarnan murmushi yayi yace “my momy wlh yau inason zuwa Zaria ne adu,a tayimai sannan tashige bedroom dinta tadan jima kadan tamikomai wani Abu aleda tace yakaiwa umman hafsat mikewa yayi yazo fita suka hadu da nasir nasir ne yagaisheshi yake tambayrshi ina zuwa aliyu ne ya dake yace “gurin matata mana can zani, nasir ne ya rike baki yace uhm brother Allah dai yakayauta wlh wannan ai raini zejanyowa mutane gaba aliyu yayi y je inda motarshi take yatayar yanufi Zaria.

Tuki yakeyi amma hankalinshi yana ga hafsat dinshi domin a ysnzu yana jin sonta nashiga jikinshi gudu yakeyi a tskiyar titin kirane yashigo cikin wayarshi dauka yayi hade da sallama momyce daga can bangaren tace “abbana kakusa kuwa ? amsawa yayi d wlh momy yanzu nawuce kaduna amma insha Allah bazan kai la asarba adu a tayimai tareda fatan Allah ya saukeshi lpy katse wayar yayi number n hafsat yakira bta daga ba akaro na byu ma shiru ana ukun ne tafito daga dakin ummanta kenan taji karar wayarta shigowa tayi da sauri takara a kunnenta tace “Assalamu alaikum. wani sanyi yaji tukun yace wlaiki salam my hafsat murmushi tayi tace my brother munyi missing dinka kaki zuwa ko¿
Amshewa yayi da ba haka bane my baby wlh aikine yayimin yawa bude baki tayi azuciyarta tana cewa kodai yamance dani yake waysrne shirun da yajine yace “baby kinajina kuwa¿ uhm tace domin kunyace tacikata magna yafara kinsan menene tace a A yace albishirinki tace goro fari koja tace fari kal kal yace insha Allah nakusa zuwa Zaria wani tsalle tadoka tayi dakin umma da gudu tace umma wlh yanzu mukayi waya d brother na yace yanan zuwa anjima kashe war yayi domin yanata mgna bata jishiba suna mgna d umma kicin suka shiga suka fara hidimar tarbar angon hafsat number hajiya yafara kira dauka tayi domin tagane me muryar tace megida ykk suka dan taba hira kadan yafada mata yanan zuwa itama mikewa tayi ta kwalawa me aikinta kira.

Bangaren su zainabu kuwa fatimace taketa aikin rarrashi a cewarta bazata yarda da cin mutuncinda nasir yake mataba domin wannan cin fuskane kirane yashigo wayar Fatima murmushi tayi tace ysushe zasuzo yace mata gobe insha Allah murnatake farincikin fuskarta yaki boyuwa tarungume zainabu suna murna zainabu tace wai yaron abokin dadyne iyayenshi zasuzo gobe ?fatimace tace eh mana kinsan wlh inasonshi sosai.

Aliyu yasauka lpy gidansu masoyiyarshi yafara zuwa wato gidan ummanshi horn yayi megadi ya budemai yanayimai sannu, kudi aliyu yaciro ya mikamai yanata zubamai godiya sbda akuwais…..

More comment more typing.

MOM Islam CE

ZAINABU ABU.
????????????
{metagwayen suna}.

      ????????????

STORY & WRITING BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

BIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

PAGE 8.

_ Da shigarshi cikin gidan beci karo da kowaba saboda dukansu suna kitchen gurin hidimar abinci, kai tsaye yawuce palon yazauna lalubo number umma yayi kira ringing daya ta dauka yace “Umma na karaso fa gani a Palo hafsat bata jira me umma zatace ba tayi waje domin tasa wayar a Hans free kara sowa tayi a hankali tana boye fuskarta da murmushi ya kalleta yace “oh my baby yau kuma kunyata akeji ¿ kodai inkomane da sauri ta bude fuskar domin tayi kewar kyakyawar fuskar yayannata karasowa tayi kujera me kallon wace yazauna tace “barka da zuwa, kin kulata yayi domin ba hakan yakeson jiba a karo na biyu takuma cewa “barka da zuwa lumshe idanuwanshi yayi ya bude yace “keee ba haka zakice ba ido ta kwalalo waje tana kalonshi yace inason inji kinci barka my my heart❤saboda shine yaneson kidinga kirana da wannan sunan hafsat ce tarike baki azuciyarta tana mamakin ba yajin kunyar yimata ko wacce irin maganace tanata mai maita sunan azuciyarta tanacewa anya zan iya kuwa kallonta yakumayi sekuma ga umma takaraso tareda yar aikin gidan da kayan abinci a hannun su dinning suka wuce suka jera abincin juyawar da aliyu zeyi yaga babu hafsat babu alamarta itako alokacin da umma tashigo da taga hankalin aliyun yayi gurin umman tamike tagudu…

Dakinsu ta wuce tanata dariya hira suka dan taba da umma tamike domin gabatar da sallah shima duba lokaci yayi yamike yanufi masallacin dake cikin gidan bayan yayi sallah ya tsaya a gurin flowers din gidan yana kare musu kallo yana murmushi domin ma abocin son furanni ne wayarshi yaciro ya danna number hafsat tanata ringing bata daukaba har ya fidda rai zata dauka can seyaga tayi receive tace “ka dawone ¿
kasa da murya yayi yace “kizo kisameni a gurin flowers dinnan zatayi magana yace kiyi abinda nace tashi tayi daga kan sallah yar ta dauko hijab dinta tafito a hankali take tafiya ,ashe tunda tafito yake kare mata kallo niko nace sekace ba daga gidan kafitoba .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button