ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Shifa nasir yadaukarwa momy alkawarin baze batawa zainabu rai ba acewar momy tace marainiyar Allah ce ….

     ★★★

A yaune asabar aka daura auren
Aliyu Ibrahim da nasir Ibrahim se fatima Ibrahim da zainab Ibrahim sekuma hafsat bashir dukkanin su akan sadaki dubu dari inda daurin auran yasamu halartar manyan yan kasuwa da abokan arziki anyi biki lafiya angama lpy .

Gidan da dady yabawa su aliyu A.Y.A . anguwace da babu ruwan kowa da kowa bata da yawaitar mutane gidan hafsat na kusa dana zainabu ,ita kuwa Fatima tayi nisa domin keffi aka kaita jahar nasarawa suna da nisa dasu zainabu sunyi kuka kamar me domin rabuwa da iyaye se dole.✍????✍????

Kubiyoni don yanzu wasan yafara

✍️mom Islam cee????

ZAINABU ABU.
????????????
{Metagwayen suna.}

    ????????????

STORY & WRITING BY ZAINAB {MOM ISLAM}.

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.

GODIYA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI ALLAH NAGODE MAKA

TAKU TA DA BAN CE ????.

DOCTOR MARYAM IBRAHIM BANIDA BAKIN DAZAN MIKI GODIYA SAIDAI INCE ALLAH YA BAKI MIJI NA GARI .

ANTY HAUWA {MMAN USWAD} BANIDA BAKIN DAZAN GODE MIKI SEDAI FATAN ALLAH YA KARA NISAN KWANA ME ALBARKA .

PAGE 12

______Abokanan su Aliyu ne suka rakashi part ɗinshi sunyi adu,a da kuma fatan Allah yabasu zuri,a daiyyi ba ,daganan suka wuce wuce part ɗinsu Nasir sallama sukayi kana suka shige nanma adu,ar sukayi musu kana sukayi sallama suka wuce mota suna tafe suda Nasir kamal ne yace” kaga kar hajiya taga kamar zamu gudu dakaine .

Nasir ne ya murtuƙe fuska yace ni “daga nan ma binku zanyi ku saukeni a bakin titi ????tuntsirewa da dariya sukayi kana sukace “wlh kafiya zolaya dare nayi kaga shikam babban ango ko rakiya befito ba, kamal ne ya amshe dacewa “ai gashi karamin ango yarakomu ,duba agogo Kamal yayi yaga har karfe 10:20 kamal ne yace “mezakaje yi waje nasan dai kafin mukaraso nan seda Aliyu yaje yasiyo muku abubuwan bukata please ,kakoma gida tsaki yayi yace naji kuyita tafiya kara kwashewa da dariya sukayi suka hau motarsu suna daga mai hannu ko kulasu beyi ba ya wuce part

Zainabu ce adaki tagama jiran angon nata har tayi wanka tayi sallah shiru gashi yunwa ta addabeta rabonta da abinci tun safe saboda jita keyi batason cin komai amma yanzu kam yunwa taceji.

sallamu alaikum sakowa tayi daga tsararen gadonta saboda irin kyawun da, dakin yayi fadarshima bata lokacine kayan dakinma daka gansu kasan nera tayi kuka .

Tafiya takeyi ahankali kamar me tsoron taka ƙasa tafiya takeyi cikin nutsuwa hartakai babban palon tayi mamakin dukiyar da dady ya kashe takeyi kukane yakuma zuwar mata tashare hawayenta ta ɗaga hannu sama tana rokon Allah akan ya biya dady yakuma kareshi daga dukkan sharri …

Fridge tanufa, budewa tayi taga abubuwan shane aciki maltina tadauko guda biyu se ruwa tarufe fridge din tanufi dakinta dan batayi zaton da mutum acikin gidan ba …

Bayan tagama cika cikinta da ruwa ???? domin babu abinci me nauyi tsorone yafara kamata kara fitowa tayi tayi kofar da zata sadata da waje zata bude taji a kulle kwalalo ido ????tayi tafara tunanin ai yaya Nasir be shigo ba waigawa tashiga yi ta hango kofofi guda hudu harda ta dakinta .

Hankalin tane ya karkata ga sauran kofofin bude kofar dake jikin ta dakinta tayi , taga duk abubuwanda suke dakinta shine a wannan dakin rufo dakin tayi takuma yin gaba can ta hango wata kofa budewa tayi taga kitchen ne tsayawa kallonshi tayi azuciyarta tace kitchen kamar daki rufowa tayi ta kiuma bude wata gadone acikinshi sekuma abubuwan da ba,a rasaba shima dai yayi kyau ba lefi da alamu shine dakin baki ,komawa hanyar dakinta zatayi setaji kodai takoma wancan dakinne setayi tunanin karfa Nasir yananan ya mazgeta tunani tayi azuciyarta tace kai banji shigowarshi ba kila ya kulle kofar ta bayane amma barin leka ingani …

Kutsa kai tayi cikin dakin bataga kowa ba kalle,kalle tashi gayi juyawar daza tayi taci karo da tangamemen picture Nasir kamar ayi magana ya amsa gurin photon tanufa tashiga karemai kallo setaga ya birgeta sosai .

Batasan tunda tashigo nasir ke kare mata kallo ba ‘juyawa tayi afirgice ta yo hanyar waje kara kai dubanta gurinshi tayi seta ga kamar yayi bacci hamdala tayi , ta lallabo a hankali zata fice kenan …

Yace “keeee tsayawa yayi cak .
Zaga yawa yayi,ta bayan,ta yaje yarufe kofar dakin nashi da key???? dawowa yayi yazauna kana yace “kinga basekin wahalar dani ba kinzo da kanki ai kin kyauta ????durkusawa tayi”tafara da haba yayana wlh bansan dakinka nazo ba nadauka dakin bakine what ya daka mata tsawa ,kana yace “ai bazaki sani ba ko lokacin da zaki,zo kinyi sallama ?girgiza kai tayi alamar a a yakara da cewa “dama nikika biyo to gani kingani ba irin samarin kauyannan bane marasa lissafi kingane ko¿hhh su zainabu anji jiki,kara daga mai kai,tayi alamar eh durkusawa takumayi kana tace “Dan Allah kabu demin kofa intafi kitafi ina¿”bayan kinzo gurin mijinki ai gara kizauna ko kuka tafara kiranta yayi ,kinzuwa tayi seda yakuma yin kira na biyu ta ,taso tazo gabanshi kunnenta yakama kana yace inkika kara shigomin room wlh sena batamiki rai yar kwauye kawai yakai mata rankwashi kuka takeyi sosai …

Mom Islam ceee????

ZAINABU ABU
????????????
{Metagwayen suna.}

 ????????????

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.

Wannan page din nakine doctor Maryama kiyi yada kikeso dashi .

_Fatima zahra usman
_Maman Maryam
_Zainab Muhammad
_safarau

Naga shar hinku hade da comments hakika inayinku ????

PAGE 13

_ hanyar fita daga ɗakin tayi ,tace “dan Allah kazo ka buɗemin please seda yadauki lokaci sannan yazo yabuɗe mata ficewa tayi da gudu ta faɗa gadonta tafara kuka me tsuma zuciya kana tace , ” oh ni Zainabu ka auri wanda ko inuwarka bayason gani ….

Tashi tayi”tanufi bathroom dinta ta dauro alwala agogo taduba karfe ɗaya na dare nafila tayi ,tadaga hannu tana rokon Allah yakawo mata dauki acikin sabuwar rayuwar da tacire kayan jikinta tacire ta dauko kayan baccinta masu kalar pink riga da wandone dogaye se hular shi bakaramin kyau sukayi mata ba , koma feshe jikinta tayi da turaruka tayi adu,a takwanta asbh ta gari….

Bangaren su Aliyu kunsan jiya fa a gidan su Zainabu muka kwana karfe 3:30 am uku da rabi Aliyune na hango kan sallah ya yanata karatun al qur ani megirma bayan ya idar ne ya kwararowa Hafsat dinshi adu,oi na Allah yasaka mata da mafificin alkairi domin farin cikin da yake ciki baze musaltuba , tashi yayi yaje bakin gadon yana, tashinta a hankali ko motsawa bata yiba bare yasa ran zata tashi komawa bathroom yayi ya haɗa mata ruwan wanka sannan yazo ya sureta kamar yar bebi buɗe ido tayi sekuma tahau ihu saboda tsayuwa ma ta gagareta samun guri tayi kusa da bahon wankan tazauna,kana tashiga rera kuka Aliyu daganin haka seya rikice yafara jero mata tam bayoyi meyafaru baby meke damunki please fadamin taki saurarshi bare ta amsa mai hanyar waje take nunamai tagumi yayi kana ya daga waya domin yakasa gane mata number {Doctor maryamah} ya lalubo wato kwararriyar likitannan sa tashafi matsalolin mata kira biyu tadauka ko sallama beyiba yace please doctor Maryamah kizo gidana my hafsat babu lpy se kuka takeyi ….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button