ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Kara yawan lomar abincin tayi be ankara ba yaga abinci yakare ido yazaro atunaninshi bazata iya cinye abincin ba ” ita kuwa tatutura abincinne tadingayi saboda kar Nasir yasamu yaci gashi yunwa ta dameshi Zainabu ce tamike tashige bathroom dinta kin fitowa tayi seda taji alamun yafice a dakin.

Washe gari Zainabu tashirya ,zuwa gidan momy kayan,ta ,,tadi’ba masu yawa tanufi gurin driver n gidan bayani tayimai kana tashige cikin motar suka nufi unguwar,su momy tasami Fatima da hafsat duk sunzo murnar ganin juna suka shigayi kana suka fara gaishe,gaishe momy ce takalli Zainabu setaji tausayin,ta yakuma kamata ,Fatima ce take cewa Zainabu amaryar ,yaya naga kinyi kiba ne me yaya,yake baki Zainabu ce tarufe fuska alamun jin kunya tace abinci mana kwashewa da “dariya sukayi .

Yamma nayi mijin Fatima yazo daukarta ,,bayan sallar isha’i yaya Aliyu yazo daukar hafsat ,yatarar da Zainabu a gidan gaisawa sukayi kana yatambayi ya,ya zamannasu lpy Lou tace mai ,,daga nan sukayiwa momy sallama suka wuce gida .

Bayan su momy da Zainabu sungama cin abincin dare momy taja Zainabu zuwa dakinta nasiha ,tashiga yimata me ratsa zuciya dakuma fadan tsafta ,momy ce ta,tambayi Zainabu ina humrar dana baki ? kwanaki Zainabu ce tarke baki alamun Batayi amfani dashiba ,,momy ce tace amma kinsan kudin dana kashe kuwa ¿ Zainabu ce tashiga bawa momy hakuri saboda batason bacin ran momy .

Momy ce ,takira wata kawarta a waya ” datake business din turaruka ,da maganin mata ,,gaisawa suka farayi kana momy tace akwai kayanne, kawar momy ce ,,tace har nagurinki sun kare,ne momy ce tace a,a yarinyata nakeso a hada mata masu kyau kishiya za,ayi mata ‘kawar momy ce tace katkidamu amma kinsan kayayya,kin masu kyaune momy ce tace karki damu babu matsalar kudi sallama sukayi kana momy ta ajiye wayar tafara yiwa Zainabu fada akan bata, kula dakanta gashi daga aure mijin ze karo aure.

Washe gari kawar momy ta iso da kaya,yyakin momy ce tashiga dubawa sosai tayaba da kayan tambayar kudin ,kawar momyn ce tace ai hajiya ba yau kika ,fara siyan kaya a gurina ba.

✍️*mom Islam cee **

ZAINABU ABU
????????????

{Me tagwayen suna.}

  ????????????

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB
{MOM ISLAM.}


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.

dasunan Allah me rahama me jinkai

Page 21

______momy ce ta hada mata kayan,da zata bukata ,duk zaman da Zainabu takeyi a gidan su momy Nasir be taba gigin zuwa neman taba satin ta biyu momy takira me gyaran jiki gyara,ake yiwa Zainabu duk wanda ya ganta se,yayi sha,awar ta , yau ce ranar da Zainabu zata koma gidan ta, nasiha momy ,takara yimata kana ta had’a mata kayan data siya mata driver n sune yakaita gida .

Sallah tayi ,tashiga gyara ko,ina acikin gidan ba ita, tahuta ba se wajen la,asar,,wanka tashiga harta mantada turarukan momy data siya mata d’aukowa tayi na zubawa a ruwan ,wanka tazuba bayan tafito daga wanka gaban,dressing mirror tanufa ,tafara tsara kwaliya had’i da feshe jikinta da humrar masu daukar hankali rigada wando ta,fito dashi ,rigar pink se wandon blue me adon stone a jiki se hular kayan ,ainihin kyawunta ne yakuma bai,yana kitchen ta wuce domin nemawa cikin ta abinci dankali tafere kana ta rabashi gida biyu ,karamar tukunya tasamu tazubashi ,tasa ruwa kad’an bayan yan mintina tasauke ,tasoya mangyad’a tanemi kwano tazuba shi bayan tazuba yaji ,tanufi dakinta da abincin ci,takeyi sosai saboda yunwa takeji .

Jitayi anata kiraye kirayen sallahr magriba alwala takumayi ta,tada sallah bayan ta idar ne taji alamun bude kofar Palo”.

Kin tashi tayi saboda tasan me shigowar ,shiya,sa batayi wahalar tashi, ba ,Nasir ne keta kwad’a sallama amma yaji shiru kuma yasan Zainabu ta,dawo gidan kulle kofar gidan yayi ,kana ya,wuce part d’inshi wanka yayi ,kana yashafa mai yadauko gajeren wando da y’ar vest ya,sanya d’akin Zainabu ya,nufa samunta yayi a kan gadon,ta ” tana charting da d’a ware ido yayi saboda yaga kamar tasauya kamanni ne kara,sowa yayi kusa da ita ,kamshin turaren jikin,tane yasan yashi jin mutuwar jiki a kasalance yace Zeey ,yaushe kika dawo ban sani, ba.

Kin kulashi tayi hakuri yashiga bata amma bata kulashi ba mur,yarshi ce tafara sauyawa ,itako batasan shu,umar humra na aiki ba????”.

Tunawa tayi da maganar ,momy akan cewar kar ,tabari mijin,ta yayi fushi da ita ,ajiye wayar tayi kana tace d’azu nadawo shine kokayi cigiya ta bayajin me,take fad’a burin shi yaganshi a kusa,da ita Zainabu duk bata fahimci halin,da Nasir yashiga ba,, tun da beta6a yi,mata hakan ba matsowa yayi kusa,da inda ,take Zainabu najin haka tafara jin tsoron Nasir shikuwa burin shi yajishi a jikinta kokarin tureshi ta,shigayi sedai karfin namiji da mace ba d’aya,ba .

Dabara ce tafa,d’o mata kunnenshi takama ta gantsara mai cizo dasauri ya mirgina gefe ,mikewa tayi, tanufi Palo ,, gani takeyi kamar ze ,iya biyota k’arawa gaba tayi d’akin baki tanufa ta kulle kofar tanemi gado ta kwanta ,sekuma lamarin Nasir yafara ,dawo mata .

Biki yarage saura kwana uku shirye shirye akeyi musamman gidan su saudat momy kuwa y’an uwanta ne sukazo dayawa amma itakam kowa yagan,ta yasan bata,da wal,wala.

Dady ne ya zo gidan Zainabu da kanshi ,nasi,ha yashiga yimata sosai jikinta yayi sanyi daganan yaciro kudi masu yawa yabata godiya tayimai kana yamike domin Nasir baya gida .

6an garen su saudat

kuwa momyn,ta batayi wasa gurin gyara taba “.

Nasir ne yaje gidan su ,Saudat kiran,ta yayi a waya, fitowa tayi sanye,da rigada ,zani na atamfa se d’an gyalen da, ta yafa a kafad’arta .

Kujera ta,mika mai itama zama tayi kusa,da shi murmushi ne lulu6e a fuskar ta Nasir ne ya kalle ta kana yace kina, ta fara,a kamar anyi miki albishir fad’a,d’a mur,mushin ta ,tayi sanan tace ai dole inyi farinciki tunda nacika buri na .

Nasir ne ya gyara zama ya,dube ta ,sanan yace mekyau na mance ban fad’a,miki ba inada mata Saudat kuwa rasa annurin zuciyar ta ,,tayi kana tamike tsaye tace wai mekake nufi ne ?” kodai kana,son kace kafasa auren,ne ¿”

Kuka tasa, Nasir zehau ra,rrashin,ta dakatar dashi tayi,takuma fashewa da kuka ,tace wlh kaci amana ta ka cuceni wlh .

Nasir seda yabari tagama haukar,ta yadube ta yace indai dan auran dana cemiki inadashi ne to wlh ,tsakani nada wacce iya,yena suka yimin auran dole da ita babu abinda yata6a shiga tsakanin,mu kuma koda kinzo ,kece amrya saudat ce tashare hawayen,ta azuciyar ta kuwa cewa takeyi wlh da,badan ina mutukar son kaba ,da babu abinda zesa in zauna da kishiya amma koba komai da k’afarta zatabar gidan ,maganar da Nasir yayi, shiya dawo ,da ‘ita daga duniyar tunanin datashiga mur mushi tayi kana tace karka damu Allah ya,zaunar damu lpy amen yace yaji da,d’i a ranshi ,saudat ce tadubeshi kana tace jiya naga kudi a account d’ina ,Nasir ne yace eh amma dai zasu isa ko ,zasu isa gaskiya naga sunada yawa nagode .

Mikewa yayi kana yanufi gidanshi da shigar shi sallama yayi kana yatarar da Zainabu a Palo tana kallo sannu da ,dawo,wa tayimai fuska babu fara,a,yace kece da sannu.

✍️mom Islam ce????

ZAINABU ABU
????????????

{Me tagwayen suna.}

  ????????????

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB
{MOM ISLAM.}

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button