ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Doctor maryamah tana zaune a kayataccen palonta tana rubuce rubuce ta ajiye biron hanun,ta kana tace “karka damu inazuwa kasa mata ruwa tayi wanka mezafi ganinan ,kashe wayar yayi .

Doctor Maryamah ce ta cire gilashin dake manne a fuskar ta ,tana mamakin Aliyu da ,ada yakeda mutukar kunya amma yanzu yasauya gashi har da iyacewwa….

Hafsat ce bayan tagama wanka zata fito ta fasa uban ihu dagugu Aliyu yazo gurinta ɗagamai hannu tayi kana tace “ni wlh ka kyaleni ,kamai dani gurin ummana dan Allah .

Suna haka se sukaji ana nocking da gudu Aliyu yadiba dan yasan doctor ce takaraso da sallama tashigo ta tsaya a Palo Aliyu ne yayi rau rau da idanu yace please doctor Maryama kidubata inaga….

Hmm kawai ta iya cewa kana tace Aliyu kozaka bamu guri ko kula doctor beyiba se samun guri dayayi yazauna .,doctor Maryama ce ,tace “intafi ko zaka dubata ,dasauri yamike yakoma bedroom dinshi kana yahada kai da gwuiwa .

Banida chagy shiyasa banyi typing da yawaba.

✍️Mom Islam ceee????

ZAINABU ABU
????????????
{Metagwayen suna.}

 ????????????

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

Anty {Hauwa maman Uswan }

Wanan page din nakine Allah yakaramiki lpy medorewa.
kiyi yadda kikeso dashi nakinee (Anty)


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.

Zainab Muhammad
Firdausi sani
Nana
Maman ashraf
Princess hafsat
Hafsat jos

Zainabu tace amiko sakon gaisuwa domin tanayinku ????????.

Page 14

_____Tashi yayi daga zaman saboda yaufa babynshi ,babu lpy yakai ya dawo ,haka yadingayi doctor maryama ce tafito dauke da takarda a hanunta kana ta dubi Aliyu da shima yanzu yafito tace,, “kasameni a gidana yanzu leƙa ɗakin da hafsat take ciki yayi kana yabita gidan nata saboda tasami bacci .

Da isarsu gidan doctor samun guri ya zauna yayi kana yazauna jiran fito warta ledace yar karama a hannunta tafito da magani tanuna mai inda hafsat din zata dingasha godiya yayi mata kana taɗibi kudi a aljihunshi da besan yawan suba yami ƙamata godiya doctor tayi kana sukayi sallama.

Bari muleka gidansu Fatima.

Fatima ce sanye da riga da skirt na leshi baƙi me adon stone golden tayi kyau sosai ɗakin angon nata tanu fa samunshi tayi yanata bacci bata tashe shiba takoma kicin, ƙarin kumallo ta haɗa musu me rai da lpy kana ta dauraye kayayyakin datayi amfani dasu dining tanufa tsjeresu.

Tea tahaɗa wanda yaji kayan kamshi se dankali data soya da kwai sekuma farfesun kifi shima ,komawa dakinta tayi takuma gyara kwaliyarta kana tskoma bedroom din sagir din ta zauna kusa dashi nace tawankamai mari taki ????
Senaga tana huramai fuska buɗe ido yayi kana yayi adu,ar tashi daga barchi wanka yashiga itakuma tana duba mai kayanshi.

Riga da wando tahango me laushi baki se hularshi mekalar adon rigar bayan yagama sa kayan suka fito riƙe da hanun juna.

Nasir ne sanye da shadda se kyali take zubawa ɗakin zainabu yanufa samunta yayi tana bacci janyota yayi kana ya maidata kan gadon yakuma janyota buɗe ido tayi kana tace “menayi maka dazaka dinga jana kamar wata sanda dariyama tabashi amma ya gimtse seyace “kee harkin sami damar bacci ma! tashi! Ƙin tashi tayi tace “wlh ko ka kyaleni kokuwa kafasa fitarnan Nasir ne yariƙe baki kana yace “mekika isa kiyi mekuma zaki iya yimin¿ saukowa tayi daga kan gadon be ankara da kayan dake jikinta ba se yanzu juyar da fuska yayi kana yace zm”zoki haɗamin breakfast zaro ido tayi kana tace “yar kauyen¿ tsawa yadaka mata kana yace “tunjiya banci abinci ba koso kikeyi in mutu ¿ tuntsirewa tayi da dariya kana tace “karka damu inazuwa duk maganar nan dasu keyi fuskar Nasir na kallon kofa yajuya, baya itakuma shitake kallo tasowa tayi kana tafice daga ɗakin drowar ɗakinta yanufa kana yabuɗe yadauko mata hijab hanyar kicin yamiƙa mata ƙun kulashi tayi kana tace “wlh bazansa hijab ba nikabarni kwai , tsawa yadaka mata kana ya janyota takusa faɗuwa ya rankwashi kanta , Allah ya isa tayimai amma bejiba yadaiga bakinta na motsi ,kana yace “mekikace ¿ hawayenta ta share tace bakomai Palo yakoma ya kunna TV yana kallo hankalishi yatafi gurin kallon Allah sarki Zainabu nacan tana girki.

Shayi ta fara hadamai kana tazuba gishiri aciki
Tadauko kwai guda biyar tafasa shikuma tazuba mai sugar biredi tadauko tafito ,dining tanufa kana tace “nagama kin kulata yayi kana yace “banda dole da banga abinda zesa inci abincin yar kauye ba.

Ɗakinta takoma tashige bathroom dinta tasa key tanata rawa jira take taji Nasir yashigo”. Kashe TV yayi kana ya tashi zuwa gurin cin abinci shayin yafara sha ga zafi ga gishiri ajiyewa yayi yadauko wainar kwan yafaraci yaji sugar kamar zeyi magana dora hannu yayi a kai kana yace “nashiga uku ni Nasir yarinya sekace aljana amma wlh senaci mutun cinta tutura wainar kwanyayi dakyar kana yanufi dakin girkin yaduba fridge din yaga madara wuka yadauka yafasa yashanye ,afusace yayi dakin Zainabu da bulala a hannunshi yazo shiga yana cewa dan ubanki zoki cinye abincin da kikayi jikake yafadi tiiiimm a kasa shiru yayi yafara wayyoo kwankwaso na wayyoo momy na meke faruwa dani Zainabu na bayi tanata dariya saboda ruwan kubewa yayi aiki sosai fitowa tayi daga bathroom din tayi kana tace “yaya meya faru naganka haka¿…

karkudamu ai muna tare ????

Mom Islam ceee????

ZAINABU ABU
????????????
{Mai tagwayen suna.}

 ????????????

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummar}????


https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

PAGE 15

_____fitowa daga bathroom ɗin tayi kana tace “Yaya meya faru ¿

Ƙin kulata yayi amma bashida zabi dole yakulata ,harararta yayi kana yace “ki kiramin momyna.

riƙe baki tayi kana tace “momy kuma¿ daurewa yayi yace “ko bazaki kirata bane¿ Murguɗa mai baki tayi kana tace “mezata yimaka ¿ a fusace yace “ke dan ubanki mekike yimin zaki kiramin momy kokuwa ¿ Zainabu ce ta,tuntsire da dariya kana tace “zan maka komai kaga abar kiransu momy natuba na dena abinda nake yimaka kaji yayana. tsawa yadaka mata kana yace “ni abokin wasan kine da har zan dinga faɗa kina faɗa¿.

Matsowa kusa dashi tayi kana ta rukomai hannu nuni taymai da hanyar waje ,cemai tayi yaya dan Allah kafitarmin a daki tun,dazu nakeson gyara dakin amma abin ya gagara taso inraka ka dakinka.

Bakinciki da takaici alokaci daya suka dirarmai da yana da lpy da babu abinda zehana yaci uban yarinyar nan amma babu inda ya iya gashi ko tashi baze iyayiba sau sauta murya yayi kana yace “Zeey zoki daukomin wayata a dakina inkira su momy Zainabu ce takarbe da kaga karka tayar musu da hankali kabar zuwa gobe se afada musu yarasa inda zesa kanshi da wanan fitinanniyar yarinyar,gashi babu halin dukanta juya fuska tayi tanata dariya afusace yace ke munafuka zoki kamani ki kaini dakina da gudu takaraso saboda burinta yafita a dakin tanaso takira Fatima ta,tayata dariyar faduwar Nasir.

Dakyar suka isa dakin nashi megyara yakirawo ba a ɗau lokaciba segashi ya iso duduba kafar yayi kana yace targade kayi amma gurin ya bugu sosai nan da zuwa sati daya insha Allah zaka warke Nasir dai bashida bakin magana tunda aka gyara kafar yakejin zazzabi sosai Zainabu ce ta dauko kudi a dakin ta tami ƙawa megyara godiya yayi mata kana yabasu maganin shafawa a gurin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button