ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Nasirne kita shiri sbda gobe zewuce zainabu kuwa dataji wannan kyakyawan labarin bakaramin murna tayi ba sbda meta kura mata zetafi.

yau a yaune umma suka kamo hanysr tafiya abuja harda hajia domin tasami lpy shirye 2 akeyimusu sosai sbda manyan baki su zainabu kuwa tatafi gidan baba me turmi Dan tun lokacin da tayi aron turmi shikenan take zuwa tayata hira kafin tafita seda sukayi fada d megadi domin nasir ya hana adinga buɗe mata ƙofa. karar motarsu hajiyane mutan gidan suka jiyo da gudu Fatima tayi waje domin yiwa hafsat oyoyo da gudu suka rungume junansu suna murna hajiyace tasaki baki tana kallonsu tace auni baza,amin oyoyon ba drya sukayi inda momy farin cikin da take ciki yaki boyuwa dunguma sukayi suka shige dakin momy se bhirar yaushe gamo hafsat d Fatima ko hira sukeyi kamar baza,su rabuba zainabu ko tana gidan hajiyan kusa dasu.

hajiyace tace ina zainab ne nan momy take gayamata gidan da taje aika baba megadi tayi domin yayi sallama yace tazo bakin sun iso aikuwa sega tanan aguje batasan waye a bakin get ba taturo dagudu zata wuce kawai sukaci karo banza mahaukaciya abinda yafito daga bakin nasir kenan aranshi kuwa yana cewa wlh kafin intafi sena saki kuka itakuma tace barinje ingaida su hajiya wlh anjima yaya nasiru sekayi danasanin zagina hmm…

Hajiyace ta tara jikokinta d yayanta a palo nan akayita gaishe gaishe inda ta sanar musu akwai abinda ya kawota zainabu kuwa tana jikin hajiya tana t murna tunda hajiya tafara magana hankalin kowa nagurinta banda nasir d shikam cheating yakeyi abunshi dadyne yayi gyaran murya sannan hajiya tafara magana dacewar “dama abun da yataramu anan shine munason mu karfafa zumuncinmu sbda ko gaba zamuyi alfahari dashi bare yanzunma muna alfahari dashi dalili kuwa shine munyanke shawarar hada hafsat aure d alhji wato yaya aliyu sannan takara da cewar “shikuwa nasiru daman mun riga da munyi mai mata ɗago kai yayi da alamun tambaya abakinshi amma ganin babu wasa a tattare dasu yasa yaja bakinshi yayi shiru shikuwa yaya aliyu bacin raine d farga ba suka durarmai itako hafsat babu bakin magana Fatima ko nagefe tanata yimusu drya hajiya takara dacewar kekuma Fatima yakamata kifi toda gwanin ki nan kusa dalilin d yasanya kuka ga nazo shine wannan dan munyi magana d mahaifin hafsat d kuma babanku umma kuwa d momy fatan alkairi sukayi musu zsinabuce tasaci kallon nasir taga rannan kamar yakurma ihu ta tuntsire d dariya harda guwalo…..✍????✍????✍????✍????.

More comments more typing.

Mom Islam ce✍????✍????✍????.ZAINABU ABU.
????????????
{me tagwayen suna}.

     ????????????

STORY & WRITING BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.

EDITING BY DOCTOR MARYAMAH.

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

PAGE 5.

…….Sun gama tattauna warsu aka kawo musu kayan motsa baki sunci sunsha nanne dady yake gayawa hajiya aiyasa zainab a makaranta murna d farinciki ba,a magana albarka hajiya tadinga samai inda sukafara shirin komawa gida shiko nasir sbda bakin ciki wai ace kamarshi za,a nemowa mata hmm ysyanshi yakira awaya nanfa yake cewa brother wai kana nufin kayar da d auran nan d ake shirin yimaka¿ aliyu yace to yazanyi ba dole inyi biyayya ba amma dai sunsa yarinyar nan tarainani nasirne yace koda yake garama kai tunda nikam bansan dawa za,a hadani ba ai zuwan hajiya wlh be,amfane ni ba mtsw.

su hajiya dai sun wuce gida tunda sungama abinda yakawosu momyce t kwalawa zainabu kira amsawa tayi dasauri tazo uniform momy tamikamata rungumewa tayi tana tsalen murna tanayi mata godia ai kawa tayi domin takira mta nasir da gudu tamike domin tana cikin farin ciki bude kofar dakin datayi ne yasata kurma uban ihu abinda tagani yamu gun daga mata hankali.

Hangoshi tayi ya zuba uban tagumi daga shi se gajeren wanndo tunda take bata taba ganin namiji haka ba abinda ya sata kurma ihu kenan shiko nasir ko ajikinshi tuda ba itaba ce a gaban shi.

Cafko ta yayi yariƙe mata kunne yace ke marar kunya yar kyauye kawai motsi ta hauyi d bakinta can taji saukar azazzazen mari yatu rata gefe.

mikewa tayi tace mugu azzalumi gara da baba yace katafi kaga mun huta mugu.

Ƙwafa yayi , itako bata koma Dakin momy ba tayi gurin me aikinsu tace mata ta sammata yaji aiko tayi sa,a annuko tadi ba a leda sukaci karo da nasir yayi shirin fita don kowanka beyiba hararshi tayi tsaki yamata itako t tuntsure d dariya tace nasiru Allah yatsare ko kallonta beyi ba ya wuce.

dakinshi tanufa taje cikin bathroom dimshi bansan metayi ba tafito tana murmushi tayi dakin momy momy ce tace zainab ina kiran danace kiyiwa yayanku nanfa tahau kamekame.

Tace “momy na shiga ban ganshi ba amma yanzu dai barinje in kuma duba wa ko yana nan.

Washegari bayan sun gama break fast suna zazzaune akan kujerun d suka fito da ainihin kyan falon Fatima take tambayar dady ya basu kuɗi zasuje su siyo kayan makeup tambayarsu yayi nawa suke bukata zainabu tai murmushi tace “anty fati dady na magana amsawa tayi dace mai 20k ya isama buɗe baki dady yayi yana cewa gaskiya kurage ga 10k amsawa sukayi d Allah yakara buɗi cewa yayi sutashi sutafi dama yaya aliyu be tashi daga bacci ba ficewarsu keda wuya na leko dady d momy naga alamun sunaso abasu guri domin soyayya tatashi dagudu nafito nai zariya wato gidansu hafsat kullum umma akan shirya hafsat take gashi bikinma dasaura bedroom dinta tashiga domin dauko wayarta takira friend dinta tajiyo wayarta na ringing sunan my brother ne keyawo a kan wayar seda tadan jinkirta tukun ta amsa kiran murya a sanyaye “Aslm amsawa yayi yana fadin “fatan dai kina lpy ko teema¿ amsawa tayi d cewar “lpy Lou ykk ysu momy d Fatima¿ Duk suna lpy klu , kana sukayi sallama.

yakashe wayar yanajin bakinciki aranshi yakirata suyi hirar soyayya amma yakasa faɗa mata yana sonta sbda karya zubar da girmanshi.

A ɓangarenta kuwa cewa take anya brother kuwa yana sona uhm tatashi domin fita zatayi gidan hajiya.

          ★★★

Bayan shekara ɗaya nasirne yazo hutu gida inda a kashirya zainab d Fatima d aliyu zuwa ɗaukoshi yau kowa murna yakeyi sabanin zainabu d dole ce tasata zuwa tarboshi riga da sket ne ajikinta na atamfa me kyau domin a halin yanzu ainihin kyawunta yakara fitowa kowa yakalleta seya kara kallo tayi haske t murje tayi kiba ga gayu g iya tafiya maganar jan aji ba,a magana domin yanzu boko yadan fara zama kuma duk kawayenta babu kazamai shiyasa tayi koyi da ɗabi,unsu musaman ma son kamshi d iya kwaliya I glass dinta tadauka baki wannda yarufe ilahirin kyakyawar fuskarta sun fito dukkansu Fatima tana cikin doguwar riga pink me adon stone golden baka ramin kyau tayi ba itama mota suka nufa inda sukaje tarbar yaya nasir daga jirgi isowarsu keda wuya sukayi arbada mutanen jirgin sun fara saukowa tafiya yakeyi kamar baze sauko ba a matatakalar jirgin…..✍????✍????✍????

Kuyi hakuri d wannan.

More comments more typing.
ZAINABU ABU.
????????????
{metagwayen suna}.

       ????????????

STORY & WRITING BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

PAGE 6.

____Saukowa yakeyi a hankali idanuwanshi sukaci karo da kyakyawar fuskar zainabu, suna haɗa ido yasakar mata murmushinsa mekyau saura matatta kala ɗaya ya sauko yaja yatsaya ya zuba hannayenshi a rigar sanyin dake jinkinshi zainabu mutuwar tsaye tayi sbda wannan kyakyawan saurayi hhh yayanta saukowa yayi yaje da gudu ya rungumi yayanshi sannan fatyma itama taje da gudu ta rungumeshi zainabu ko tsayawa tayi tana kallon su d alama waya takeyi don dady ya siyamata waya babba me kyau duban shi yakai gurinta azuciyarshi yana cewa tsarki ya tabbata ga Allah da yayi wannan kyakyawar halitar to ita wacece da bazata zo tayimin sannu dazuwa ba¿
bayan tagama waya tace “yaya haidar mu wuce ko shidai nasir a iya tunaninshi yasan me wannan muryar ba wata bace illa yar kauyannan amma dai yaji muryar babu kauyanci a cikinta bude baki tayi domin talura da satar kallon da nasir yake mata tace you’re well come my brother mutuwar tsaye yayi su dai su Fatima sun zama yan kallo yaya aliyu ne yace momy najiran mu a gida fa karasawa sukayi gun mota inda nasir yayi saurin shigewa baya don yasan inya shiga gaba zata iya shigewa baya yaya aliyu ne d Fatima suke a gaba itakuwa rannan yasha kinba sosai takulu can dai ya nisa yace “am brother ina yar qauyannan ne kokun barta a gidane ko kuma takoma qauyensune¿ zazzaro ido zainabu tayi jin ya kirata da wannan sunan murmushi aliyu yayi a zuciyarshi yace “wato nasir be san zainab ta zarce tunanin shiba a fili kuwa cewa yayi “ai ta dade da komawa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button