ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

hamdala zainabu tayi sannan ta jiyo karar wayarta acikin hand bag dinta tana ringing murmushi tayi tace hii daga can bangaren akace amincin Allah yatab bata agareki farincikina kinsan tunda nayi tozali da fuskar ki nakasa samun nutsuwa speak aut tayi amma na kusa da itane ze jiyo muryar fatima ko guntse dariya tayi nasirne yarasa tunanishi a zuciye yace wai wannan daga ina take kuma meta taka data ke damuna d waya aliyu najinshi yaki kulashi kara kuluwa yayi yaja tsaki fatima da ga darya na damunta amma babu halin yi sake kashe murya tayi tace wlh kasan kaina ke tunani tundazu sbda wlh in banji muryar kaba har zazzabi nake aliyu ne yakasa boye mamakin shi waishin yaushe zainabu tazama hakane itako zainabu tayine domin ta baiwa nasir haushi dan basan saurayin takeba shima dai saurayin wannan uban kalami da tazu bamai bakaramin farin ciki yayi ba sallama sukayi tamaida hankalinta ga titi hira suke jefi jefi itada Fatima nasir ko rannan kamar zeyi kuka sun isa gida inda suka sauka nasir d aliyu tare sukashiga falon momy fatimako d zainabu dakinsu suka wuce suna kuwashewa d dariya kan makeken gadonsu suka fada inda zainabu tace anty faty yanzu dai mungama d wannan sashin seme zanyi tunani tayi tace yawwa tunda dai haryanzu bega neki ba jeki shiga wanka kifito akwai wani shirin da zamuyi wlh sekin riki tashi.

Zainabu page 29

Inkinsan bazakiyi comments ba karki karantamin

Kwalliya take tsarawa fatimako se kara zugata takeyi bayan t feshe jikinta d turaruka masu kamshi tamike tace my sister wane kaya ya kamata insa domin burge yayanmu darya fatyma tayi tace yarinya barki fada hannu wlh zakisha mamaki idan y nasir ya ganoki hmm tafawa sukayi sannan suka nufi gurin kayan riga da riga da skirt na shadda pink ta dauko mata se farin takalmi d farin gyale wow wto zainabu kamar ba yar kauyen nan ba Tasha kyau yanzune ma kamaninta suka bace takowa tayi gaban fatyma tace ya kika ganni¿ dan kunne d sarka tadauko d zobenta d warwaro tasaka takuma feshe jinkinta daturare tafito Fatima m kyau ba,a magana kyakyawar wayarta tadauka suka fice suna zuba taku d sallama suka shiga momyce ta ansa dago kanda nasir zaiyi idon shi be sauka kan fatima ba d zainabu yayi tozali wayarshi yada ga sama kamar zeyi kira kawai ya dauketa photo dadyne yace wato kuba kujin yinwa ko¿ tunda kuka dawo daga airport shikenan ko kuzo kuyiwa yayanku y gajiya ko ¿
sun kuyar d kai kasa sukayi suna ba dady hakuri momyce takalli zainabu tace my dota wannan kwalliyarfa ina zuwa¿ kashe murya tayi tace momy wlh zamuje gidansu kawar anty fatyma suna d walimah dadyne yace to waze kaiku gashi abba yafita wato aliyu gashi driver n ya tafi gida jiya gashi nasir be dade d da wowaba fatymace tace dady semu hau napep ai kudi ya basu meyawa sukayi mai godiya dadyne yamike momy m tarufamai baya d alamun fita zeyi zainabuce tafara zuba musu abinci dama tasa wayarta a alarm ringing biyu tadauka tace hello big boy ykk kasan mun shirya ko zaka zone ka dauke mu wlh driver n mu yatafi gida amsawa tayi d to munanan fitowa takara da cewa I love you nasirne yayi mutuwar tsaye yace Fatima dan ubanki wacece wannan da zata dinga yimana iskanci a gida son ranta meys kawota gidannan zainabuce tana ksrkada kafa tace brother sorry me daukan mune ya kusa zuwa fatimace tace kayi hakuri yar uwarsu dadyce amshewa yayi d daga inata zo in kikayimin karya sena karyaki munafuka kawai fatimace tashiga zaro idanuwa bakinta namotsi tace zai se ragowar ya makale a bakinta mikewa yayi yace wath kina nufin zainabu ce wannan itako zainabu ko ajikinta se cin abincinta takeyi tsaki yaja yace aikin banza aikin wofi shiyasa haryanzu ruwan kauye bebarta ba haba nifa naga kama itace amma brother ya cemin wai ba itabace kutashi kubani guri fatimace tace sorry ko abincin banci ba tsawa ya daka musu yace wlh ko kufita koko insauya muku kamnni zainabuce ta kalleshi tace sister muje daki karki damu akwai lokaci kalmarnnan t konawa nasir rai amma ya kudurta a ranshi seya bata mamaki daukowa Fatima abincin tayi suka wuce daki dakinshi yanufa yashige bathroom yayi wanka yada de yana wanka yafito daure d towel a kuwan kuwasonshi yana tunanin shito menene na damuwa d yarinyarnan¿

      ★★★

Fitowa tayi yana kallonta a kasalance yace “ki gaida umma amsawa tayi da “to a gaidasu fatima megadi ne yabude mai yayi waje se abuja koda hafsat takoma gida tasami umma a kitchen itada me aikinta sallah tayi sannan tabita kitchen din sannu da aiki tayi mata ummace tace shine kika tafi ko sallama babu ko yayi miki kyau ai sunkuyar da kanta tayi kasa tace kiyi hakuri ummana wlh yayane yace in rakashi gidan hajiya.

Aliyune a hanya yaji ana kwala kiran sallah tsayawa yayi tukun yai sallah sannan yakoma mota gudu yakeyi a titi tareda tunanin hafsat be kirata a waya ba itama bata kirashi ba kowane a cikinsu da nashi tunanin seda yakusa isa Abuja sega kirantanan amsawa yayi tace hello yayana ka isa ne amsawa yayi da a a nakusa insha Allah zanki raki inna sauka daga nan sukayi sallama.

Isowarshi gida kenan ana sallar mangariba megadin gidannasu ya bude mai yanayi mai sannu da dawowa kudi ya mikamai yanata godia parking din motar yayi a gurin ajiye motocin gidan sannan ya fito ya nufi masallaci babu kowa a tsakar gidan dawo warshi daga masallaci kenan suka hadu da nasir da sauri ya karaso yarungume yayan nashi yace wlh bro munyi missing dinka duk da dai ba kwana kayi ba rike da hanun juna sukayi ciki momyce ta hangosu tana murna tace ashe har kada wo eh na dawo momy wlh natsaya sallah ne Fatima CE da zainabu suka fito Fatima sanye da riga da skirt na kanti d t sheet zainabu kuma riga da zanine na atamfa Inda ya zauna ajikinta kansu da yasha gyara babu dan kwali suka iso suna cewa oyoyo brother ka dawo lpy da fara,a yace lpy Lou my sisters ya kuke ya garin suka amsa da lpy y hafsat ¿
yace musu tna lpy nasirne ya daga kafa da yace nifa rainine banaso yayi dakinsu momyce tatsaya tana kallon tafiyar tashi aranta kuwa tana fadin oh nikam aina nasir ya dauko wannan rayuwar tashi oho suka zauna itada aliyu dasu zainabu sunata hira har dady yashigo kirane yashigo wayar dady ciro wayarshi yayi a aljihu yace aslamu alaikum ykk ya al amura nandai naji dadi yanacewa…..✍????✍????✍????✍????.

More comment more typing.

MOM ISLAM CE!!!✍????.

MOM ISLAM CE✍????.

ZAINABU ABU.
????????????
{metagwayen suna}.

      ????????????

STORY & WRITING BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

PAGE 7.

_____Washe gari kowa ya gama karin kumallo sun koma kan kujerun da suke zagaye a palorn zuna kallo momyce ta kirawo sunan nasir amsawa yayi yamaida hankali ga momynshi tambayarshi tayi “kana da wacce kake sone¿

sunkuyar da kai kasa yayi yana Sosa keya yace “momy wlh haryanzu dai bansamu ba amma dai inanan ina nema fatimace d zainabu suka hada ido sukayi murmushi momy ce a karo na biyu ta kuma kiran sunan nasir tace “munyi maka mata. a gigice ya dago kanshi idanuwanshi sun kada zuwa launin ja yace “momy auren dole¿

amshewa tayi da “karu femun baki nasir tun yaushe mukayi dakai akan kafido matar aure amma kaki¿

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button