ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Baccine yadau,keshi fitowa tayi daga dakin tanufi dakinta tana tsalle nikuwa nace anya Zainabu tanada imani kuwa ¿”waya sukeyi da Fatima sunata dariya bayan sungama ne sukayi sallama.
Daga tashin Nasir a bacci yaji wata masifafiyar yunwa gashi baze iya tashiba kuma bashida number Zainabu tagumi yayi kana yadubi fridge din dake gefenshi budewa yayi yadauko fresh milk yashanye baccine yakuma daukarshi misalin karfe 2pm yatashi alokacinne Zainabu tafito daga dakinta sanye da yar karamar ,riga mekaramin hannu se wando shikuma dede guwai,warta babu dankwali a kanta kitchen tanufa ta hadomai abincin da tagama shinkafa da miya da kayan lambu dakin Nasir tanufa durkusawa tayi kana tace yaya ,,ya jikin naka dasauki yace mata kana yace waya baki izinin yin wannan shigar sekace wata yar bebi jibeki ko kyu bakiyiba kin kulashi tayi kana tace ga abincinka kamashi tayi yazauna kana yace kaini bathroom wanka nakeson yi zaro ido ????
Zainabu tayi kana tace wanka kuma kaida bakada lpy gashi jikinka babu ksrfi tsawa yadaka mata kana yace ubanwa yafada miki zaki kamani intashi kokuwa turo baki tayi kana tace Indan nakamaka katashi to se inkoma nima inci abincin ko¿,hararta yayi kana yace inkingama surutun zoki daukomin towel a bandakin kuma zaro ido tayi a karo na biyu tana daukowa ta mika mai dagudu tayi waje dakinta takoma tana ta maida ,nunfashi rike baki ????tayi kana tace oh yaya yaushe yazama dan isk????????.
Bakin gadonta tasamu tazauna tunanin rayuwarta da ,tayi a kauyen su ,shine yadawo mata gashi tunda skayi biki su inna suka tafi basu zo ,gidanta ba ta,tuna wancan ta ,tuna wannan da haka har bacci yakwasheta.
Hafsat taji sauki sedai bata nunawa Aliyu ba saboda fitinarsa da sallama yashigo gidan tun daga bakin kofa yaketa cewa my baby ,my baby tana kwance ,bata tashiba dasauri yakaraso kusada ita kana yace haba my hafsy meke faruwa rau rau tayi da idanu zatayi kuka ,tace yunwa nakeji gashi cikina nayimin ciwo dariyama tabashi amma seya dake ,kana yace kodai asamomiki yar aikine dasauri ta duro daga kan gadon taruko hannun Aliyu tace yar aiki kuma gaskiya banaso tashi ,tayi kana tace yanzudai mekakeson ci kaga harna sami sauki ????????ya kasa tare dariyar datazo mai seda yayi me isarshi sannan yace ni banajin yunwa amma kinsan matsalata ????futowa nayi daga gidansu Aliyu domin gaskiya sunkoroni nikwa nace se anjimanku .
Bayan sati daya
Bari muleka gidan su brother na .
Nasir yaji sauki sosai gobe zefara zuwa gurin aiki .dakin Zainabu yanufa bacci takeyi ,bakin gadon yasamu yazauna yakai dubsnshi ga fuskarta kana yashafi gefen fuskar yatashi yafice ????♀️ggaskiya brother kafara bamu kunya.
ZAINABU ABU
????????????
{Metagwayen suna.}
????????????
STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}
AREWA WRITER’S ASSOCIATION
????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????
Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.
BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.
PAGE 16
_______sallah yaje ya gabatar daganan ya wuce gidan su hira sukeyi cikin nishadi gashi ga momynshi da dadynshi sun tambaye shi Zainabu murmushi yayi kana yace “tana lpy bacci ma takeyi shiyasa na taho.
washe baki su momy sukayi sunata samai albarka sallama yayi musu yakama hanya zuwa gida da isarshi cikin gidan ya hango gimbiyar tashi taci kwaliya tahaɗe shaddace me ruwan ganye ,dinkin riga da skirt baƙaramin kyau tayiba se tashin kamshi takeyi kamar anyi barin turare .
Da sallama yashigo cin karo yayi da Zainabu tana kallo gakuma remote a hanunta tsayawa yayi yana kare mata kallo ,saboda bata,masan yananba zagayowa yayi kusada ita yazauna ,juyowa tayi kana tace “yaushe kashigo¿ “yanzu” yace mata .taɓe baki tayi kana tace “yasu momy”¿
Lpy yace ya kauda kanshi gefe.
Murmushi tayi saboda tafara tunanin yanzune yadace tafara aikinta tasowa tayi kana tadora kanta akan cinyarshi tsawa yadaka mata kana yace “ke jarababbiyar inane tashi kibani guri! kin tashi tayi tahau waka tsayawa kallonta yayi sekuma yaga alamun akwai raini aciki tureta yayi tafadi kasa.
Ihu takeyi iya karfinta tana kuka sosai Nasir ne tashi daya hankalinshi ya tashi dasauri yazo gareta kana yace “meya sameki please¿
ƙin kulashi tayi tanata kukanta daukanta yayi ya kaita dakinshi motsi kadan tayi zece sannu karfa ku sauka Zainabu taji ciwone tamm????yana fita zata tuntsire da dariya volume din kukan takara da gudu yakaraso yace *meya faru¿ rau rau tayi da idanu kana tace “indomie zanci da kifi Nasir ne yabude baki yace zandai iya dafa indomi amma shi farfesun kifin barinkira me aikin su momy tayi miki ihu tasaka tana turje turjen kafa tana cewa ni wlh indai ba kaizaka dafa ,zaro idanu yayi ,yace wlh duk abinnan dakikeyi kinci darar sekuma yayi shiru mikewa yayi yanufi kitchen yafara dora ruwa indomin kayan hadi yasa bayan ruwn yatafasa ya,zuba indomie plet yasamo yajuye aciki yanufi dakin tashi Zainabu tayi tafara zuba loma seda takoshi tasha ruwa sannan tamike tafice da gudu kana tace “oho dai ko yanzu naci banza .yarasa mexece mata zama yayi bakin gadonshi yafara tunanin irin rashin mutuncin da zeyiwa Zainabu.
★★★★★★★
Hafsat ce zaune a palonta tana kallo a TV shirin yatafi da tunanin ta har Aliyu yayi sallama bata jiba kara fita yayi kana yadawo tun daga bakin kofa yake fadin zo gareni baby na da gudu tamike tayi tsale ta dare bayan aliyu juyi yashiga yida ita sunata zagaye palon tambayarta yashiga yi “yakike my baby shagwabe fuska tayi ,,tace lpy ba ,kaine tunda katafi tun safe kaki dawowaba ta karashe maganar kamar zatayi kuka sakota yayi daga bayanshi yadubi fuskarta yace “am sorry bazan karaba aiyukane sukayimin yawa dariya sukasa dukkansu kana tamike tajanyo hanun aliyun suka nufi bathroom ruwan wanka tahada mai da turaruka masu dadin kamshi .
kuyi hakuri nafito daga gidansu Aliyu ????♀️bazan iya zamaba.
Bangaren su Fatima tayi kiba takara kyau sosai gunin sh,awa ,,sagir ne yayi sallama besami kowa a palon ba ,kai tsaye dakinta yawuce begantaba bathroom yaleka nanma batanan ,fitowa yakuma yi ya nufi kitchen dinta hangota yayi tana girki da alamu hankalinta yayi gaba rungumeta yayi taba yana fadin haba teema ina kika shiga naduba ko ina ban gankiba juyowa tayi tashafi fuskar shi kana tace “oyoyo my lovely kadawo lpy ,dafatan dai baka bari ankallemin kya kyawar fuskarka ba¿ murmushi yayi ,,yace “babu wacce takalleni my teema.
Nasir ne yayi shirin fita saboda yau ayuka sunyi mai yawa ko takan dakin Zainabu bebi ba bare yasan takwana lpy ko akasin hakan motar,sh ya shiga kana yafice daga gidan da isarshi gurin aikin yasamu abubuwa sun sauya ,,harda sababbin yan ma,aikata dakuma sababbin customers ,,kai tsaye office dinshi ya yuce kana ya zauna yafara duba takardun shi masu muhimmanci knocking yaji anayi izini yabada batare da yadago”kai ba shigowa tayi kana tace Aslamu alaikum amsa mata yayi dan besan muryar meyin sallamar ba ,bare yadago kai kujera tasamu tazauna a kujerar datake kallon tashi cire gilashin dake fuskarta tayi kana tace “amincin Allah yabbata ,agareka ,yakai kyakyyawan saurayi dagoda kanshi yayi ,,yakai dubanshi ga wannan budurwa kyakyawace saboda batada makusa ko kadan fara ce doguwa batada jiki sosai sedai daka ganta kasan wayayyar mace ,,ce anan gurin Allah yayimata halitta me daukar hankali.