ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Murmushi Nasir yayi Yakima dubanta juya fararen idanuwanta tayi kana tace eh kaidin mekyau ne sosai bude baki yayi cikeda takama yace “gaskiya nagode kema din ai mekyauce musaman idan kikayi dariya hira sukeyi kamar masoya musayar number waya sukayi kana takuma yimai murmushin da yabaiyana dimple dinta ficewa tayi daga office din tunda tafita Nasir ya tura takar,dun gefe kana yafara tunanin wanan yarinyar fuskarta yake hangowa hadeda murmushinta kasayin aikin yayi kana yayi shirin zuwa gida fitarshi a office kenan sega wanan budurwar tayi shirin tafiya gida gurin motarshi yanufa itama wanan budurwar nufar gurin motar ta ,,tayi kana tashige tafice daga ma aikatar tsayawa yayi yanata tinanin yarnyar nan musaman fitowar datayi yanzu bakaramin kyau tayiba ????nikuwa nace ga kyakyawar matarka a gida mezakayi da wanan kilama ta????

karkudamu ba ayi komaiba yanzu wasan yafara .

✍️mom Islam cee????

✍️Mom Islam ce

ZAINABU ABU
????????????
{Mai tagwayen suna.}

 ????????????

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

DOCTOR MARYAMAH ALLAH YABAKI LADA
_ KEDIN TA DABAN CE_

Page 17

_______da isar shi gida besami Zainabu a palo ba dakinta yaleƙa tunani yafara ,gashi yatafi yabar yarinyar mutane sallama yayi ,,yashiga ɗakin tashinta ya shigayi amma tanaji taƙi tashi domin taci kuka tagaji shine bacci ya ɗauketa wayar Nasir ce keta ringing dubawa yayi domin yaga wacece sunan dayayi saven ɗin number tata yagani wato me kyau dakinshi yanufa yabarta a gurin mikewa tanufi bandaki 10pm tayi alwala ta tada Sallah tadade tana kwararo adu,oi ,na Allah yajuyo mata da hankalin mijinta.

Waya ya keyi hankalinshi kwance sunanta ya tambaya batayi gardama ba tace sunanta saudat.

Saudat ya tilo agurin alhaji Bashir shararen mekudi ne ita kadai Allah yabasu kuma basa taba hanata duk abinda tasa kanta komi kyawunsa ko akasin hakan .

Bayan sun gama waya sukayi sallama tundaga wanan rana akullum sayi waya samada sau biyar saboda tsananin shakuwar da sukayi Nasir yafita sabgar Zainabu baya shiga harkarta haka itama Zaman nasu tunda suka hadu da saudat komai nashi yasauya Zainabu tayi mamakin hakan sedai bata gano musabbabin hakan ba taduƙufa rokon Allah ba dare ba rana aikinta kenan.

Saudat ce ta,,tunkari mahaifinta da maganar da tasami wanda takeso mahaifin nata bakaramin farin,ciki yayiba saboda sun dade suna jiran wanan rananr yanzu gashi Allah ya amsa adu,arsu kwalawa mahaifiyar saudat kira alhaji bashir yayi dasauri takaraso tana fadin wanan kira haka alhaji ,,saudat ce tamike ficewa tayi a guje ,,kana tanufi bedroom dinta tafada gadonta .

Alhaji bashir ne yake bawa hajiya labarin maganar dasukayi da saudat farinciki,ne yabaina a fuskarta kana tace “to Allah yatabbar mana da alkairi zansa abincika min yaron idan sungama dai dai,tawa se tayimai magana yaturo iyayen,sa..

Zainabu ce tagaji da wulakancin da Nasir yake yimata dakinshi tanufa karar saukar ruwa taji alamun wanka yakeyi samun bakin gado tayi ,tazauna ,,tashiga kogin tunani “karar bude kofar taji bata dago kantaba dan batasan a yanayin dayake cikiba ,zaro ido yayi kana yace ubanwa yabaki izinin shigomin daki hakuri tashiga bashi sega hawayen da take kokarin,boyewa sun zubo mata tafar dacewa “menayi maka katsaneni ¿ tana cikin maganane sukaji wayar Nasir na ringing ,,amsa kiran yayi kana yace baby meya faru naji muryarki wata kala ta ɗan shagwabe fuska tayi kana tace “dadyna yace kazo yanason ganinka fara,a ce tabaiyana a fuskarshi kana yace *karki damu anjima inan zuwa.

Da gudu Zainabu tafice daga dakin tun daga ranar tashiga damuwa bata da walwala gashi ko kiransu momy tadena.

Nasir ne yaketa shirin zuwa gurin saudat shiga yayi na dogayen kaya shadda ce me ruwan goro bakaramin kyau yayi ba ko dayake daman shidin mekyau ne lokaci yake jira yacika masallacin dake cikin gidan yanufa domin gabatar da sallahr isha,I karfe 8:30 zetafi gidan su saudat Zainabu ce dakejin tafasar zuciya tarasa mezatayi tahana Nasir zuwa gidan.

Kitchen tanufa ragowar kubewar ,data zubamai ranar tadauko takara ruwa taje hanyar daze fito ta kwara agurin ba lallai kagane abin dake gurin ba saboda ta tace kubewar da rariya ga santsi dakinta takoma ta dauko qur,ani tafara rera karatu…..

✍️Mom Islam cee????????
https://www.facebook.com/104534761033461/posts

ZAINABU ABU
????????????
{Metagwayen suna.}

 ????????????

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

DOCTOR ALLAH YABAKI LADA
_ KEDIN TADABAN CE_

Page 18

_______yafito rikeda waya a hannunshi yana dariya ,be ankara ba kawai yaji yasule ya,dada famo buguwar dayayi abaya ihu yakeyi yana salati, Zainabu nata karatunta ko kulashi batayi ba daga murya ,,yayi “yace Zeey kina ina tanajinshi taki fitowa cewa tayi dama kasan inacikin gidan ?ashe inada rana rokonta Allah yakeyi akan tafito ta kamashi yatashi amma taki ,,ihu yakeyi kamar karamin yaro amma besa Zainabu tafito ba sassauta muryarshi yayi,, yace Zainab dan Allah kifito kitemakeni dariyace fal acikin ranta amma seta dake ,,

Fito warta tayi dai,dai” da ana kiran wayar Nasir dasauri takaraso dan taduba waye mekiran ,mekyau taga ansa a number dad`a, duba sunan tayi sunandai datagani dafarko dagawa tayi kana tace hello,dagacan ban garen saudat ,tace kee bashi wayar saboda Nasir be fadawa saudat yanada mata ,ba Zainabu ce tace ke ubanwa yabaki izinin kiran mijina .

Nasir yana zaune babu damar tashi bare yarufe ta da,duka ,,nikuwa nace????wlh gara ka,lallaba Zainabu ta,temaka maka takaika daki inkuwa kayimata masifa tabarka kakai kanka????.

Saudat ce tace dan ubanki Nasir dina ba irin, mazannan bane masu kula,kulen yammata Zainabu ce tace nagode amma kisani inma Nasir kikeso wlh kin makaro saboda yazama nawa .

Saudat ce takashe waya hawaye nazuba a idanunta Nasir yafara galabaita magana ma dakyar yakeyi gashi ran Zainabu yakuma baci yanayin da taganshi ta,tsorata dagudu ta,,taho tana kuka tana ,,Allah sarki mace me raunanna,niyar zuciya Zainabu harta ji tsoro kuka takeyi sosai gashi Nasir baya iya magana hankalinta bakaramin tashi yayi,ba rasa inda zatayi ,,tayi wayarta tadauko takira Aliyu jin muryarta wata kala ,yagano babu lpy dasauri yanufo gidan saboda baban gidane amma kowa da bangaren shi mota yadauko suka nufi asibiti ruwa aka fara karamai Zainabu ce takira momy take gaya mata halimda ake ciki ,mayafin ta dauko tanufi gurin megadi tana tamvayar’shi ina driver nta yake dagu,du driver n yakara,so momy ce hankalinta a tashe ,tace maza ,,zoka kaini asisibi kwatancen asibitin tayimai kana suka dauki hanya .

Da isarsu asibitin suka samu harya far”fado hamdala sukayi kana Zainabu tanufi gadon dayake sannu tayimai baya iya magana daga mata kai yayi kana momy takarasa tana yimai sannu,su Fatima da hafsat duk sunzo suntafi kwanansu biyu aka sallamesu gidan momy suka nufa dakinshi na gidan su aka wuce dashi saboda yakuma hutawa Zainabu kuwa gurin momy tanufa sunata shan hira ,duk inda momy tayi domin tabugi cikin Zainabu akan tagaya mata ko Nasir na bata wahala Zainabu taki fada momyn ce talura da irin ramar da Zainabu tayi amma gashi takasa samun cikakken bayani momy ce takoma dakinta ta daukowa Zainabu turaruka masu kamshi dakuma magani tayi mata bayanin inda zatayi amfani dashi karba Zainabu tayi zatayi godiya momy tarufe mata baki momy ce taja Zainabu zuwa bedroom dinta bansan mesukace ba najidai suna dariya .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button