ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.

dasunan Allah me rahama me jinkai

Page 22

______bata kara bi takanshi ba tamike ,tanufi d’akin ta shima nashi d’akin yanufa zuciyar shi ,fal “farin ciki .

   Daurin aure....

A yaune aka d’aura auran Nasir &Saudat ,daurin aura,n daya,sami jama,a sosai ,Saudat tabukashi suyi events amma Nasir furr ya hana ,yace inbaza,tayi walimah ba ,to ta barshi a dole tahakura .

Yau ce ranar da za,a kawo amarya dangin momy ne cike a gidan su Zainabu ni kaina banga ne Zainabu ba saboda tayi kyau ,shadda ce ajikina an zuba mata aiki me tsada ga bakin lalle da ja kai, tsayawa fad’ar kyan Zainabu 6ata lokacine .

Dangin momy ne sukayi,ta bawa Zainabu hakuri dakuma yimusu adu,ar zaman lpy me d’orewa jikin Zainabu ne yayi sanyi saboda tasan watan,wulakan tata yakama share hawayen,dake ” kwaranya a kuma tunta ,tayi Hafsat ce ta,matso kusada ita kana tadubi ,tace wlh Zainab karki damu in,bakida alhakin su a sannu zakiga sakaiyya godiya Zainabu tayiwa su Hafsat ,Fatima ce tashigo ,ruk’o hannun Zainabu tayi sekuma taji kuka yazo mata ,tarasa meza,tace ,Zainabu ganin Fatima na kuka yasan yata kuka ,duk wanda yagan,su seya tausaya musu musamman ,ma Zainabu ‘da ko wata uku bata,yiba anyi mata kishiya .

Misalin karfe 8:pm motocin amare ne keta shigowa Zainabu tunda tafara jin k’arar shigowar mota ,takejin fad’uwar gaba.

Dauriya kwai takeyi d’akinta ,takoma can kuma taji anata rangad’a gud’a ,daki me kallon na ,Nasir anan akayiwa Saudat jeren kayan,ta duk kyan ,kayanta da, tsadar su basu kama kafar na Zainabu ba .

Bayan yan kawo amarya sun gama shigowa ,,wata mata,ce tayi part d’in Zainabu sallama tayi ,amsa mata sukayi kana tanemi guri ,a kujerar da Zainabu ke kwaliya zama tayi ,su Hafsat ,da yan uwan momy duk sun zura mata ido ,suna son jin ba,asin shigo warta .

Ta6e baki tayi ,tace nasan baku sanni ba to nice uwar Saudat ,wato kanwar mahaifiyar ta wata kanwar momy ce ,tace ayya barka anyi taro lafiya¿ bata kula kanwar momyn ba taci ,gaba dacewa ina uwar gidan Zainabu sunkuyar da kanta kasa tayi ,Fatima ce tace amaryar Nasir dai kanwar momyn Saudat ce ,tace dama Nazi fad’a miki ne dan Allah gobe da asbah kitana,da musu ruwan zafi ,,bata tsaya jin mezasu ce ba tamike tayi waje ,Zainabu ce takuma fashewa da kuka sosai ,Saudat da takasa magana ,tace oh Allah mun,gode maka daka bamu ,iyaye masu tarbiyya .

Zainabu dataji maganar nan hankalinta,yayi matukar tashi amma tafi bawa Nasir saboda shiya,bada kofa a rainata shiyasa .

Karfe 10:pm kawaye suka fara shirin tafiya a motocin a,bokanan Nasir suka tafi yarage daga Nasir se Saudat .

Zuwa yayi baki gadon yad’an bude fuskar ta kana suka sakarwa juna murmushi .

Zama yayi a gefen gadon kana yace kid’auko abinda za,a sa kazar nan aciki langwa6ar da kai tayi kana tace ina ,na uwar gidan fa ,gatacan a palo zan mika mata kishine ya,tasowa Saudat babu inda zata iya dole ta danne zuciyarta .

Mikewa yayi yanufi gurin da ya ajiye naman kazar Zainabu yayi dauka,yayi yanufi dakinta sallah yasamu tanayi ajiye mata yayi a gefe kana yakoma kitchen yadauko abubuwan dazasu bukata .

Da isarshi d’akin yasamu Saudat har tacire kayan jikin,ta ,,tasaka na bacci masu shara,shara ,nikuwa nace to dama haka amaren sukeyi lallai Saudat tacika yar duniya.

Kara sowa tayi kusada shi ,Nasir da gabanshi yaketa fad’uwa kai kace wanda za,ace ket yaruga a guje yaudai ,yahadu da wacce tafi karfinshi .

Saudat takoma itace mijin Nasir ganin duk tsiwar Zainabu ranar da aka daura mata aure seda tayi sanyi ,amma ita wannan yar duniyace.

✍️mom Islam ce

ZAINABU ABU
????????????

{Mai tagwayen suna.}

  ????????????

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB
{MOM ISLAM.}


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.

dasunan Allah me rahama me jinkai

Page 23

______ma tsowa tayi kusa dashi hannu yasa ya,fara bata naman a baki ci,takeyi a yangace tsiyayo 5 alive yayi a cup ya mika mata kad’an tasha ta koma ta kwanta mi kewa yayi ya nufi inda take kana yace mekyau tashi muyi sallah,sha gwa6e fuska tayi tace wlh nagaji please mekyau ka d’aukeni ka, kaini bathroom inyi alwalar ci ci6arta yayi ya kaita tayi alwala shima yayi suka dawo d’akin sallah ya tada raka,a biyu sukayi kana yad’aga hannu sama ya nata rokon Allah daganan ya tafi bedroom dinshi wanka yayi ” yasako rigar bacci yanufi d’akin Saudat ,kwance take a makeken gadonta Nasir ne, ya shigo da sallama a ba kinshi amsawa tayi kana tamike ta rugumoshi ,????wai dama haka amaren sukeyi ko kuma dai ????”.

“Shi dai Nasir gado yahau yakwanta asubh tagari, Saudat ce keta juyi a ta kasa bacci jitake ,,kamar ta,je ta rugumo Nasir kozataji d’ad’i a ranta ko rintsawa batayi ba shikuwa gogan baccin shi yakeyi hankali kwance .

Washe gari Zainabu ta d’ora ruwan zafi tasa a flask ,Nasir ne ya shigo part d’inta yana sanye da farar shadda se zuba kamshi yakeyi d’akin,Zainabu ya nufa samun ta yayi tana karatun alqu,ani ,seda yabari ta gama sannan ta gaishe,shi da fara,a dauke a fuskar shi ya amsa Zainabu ce ta mike ta dauko mai flsk cike da ruwan zafi ,Nasir ne ya zaro ido kana yace shi kuma wanan na menene ¿seda tabari ya rike da hannun shi tace ruwan ,wankan amarya ne jiki babu kwari ya fice yakai,wa saudat ruwan .

Da isa rshi d’akin saudat d’in ya samu tana shirin shiga wanka flask din ruwan ya mika mata kallon shi tayi ,tace harka dafa ruwan ,wanka ¿d’aga kafada yayi kana yace Zainab ce tace inkawo miki sake flask din tayi a kasa ya fashe ruwan ya kwarare a gurin .

Tace Allah ya kyauta” inyi wanka da ruwan asiri wlh nafi karfin mugu da muguwa Nasir ya fahimci metake cewa amma be biye mata ba ya fice zuwa room dinshi .

Two days da biki kawayen saudat na school dana anguwar su suka shigo gida lokacin Nasir yafice daga gidan sedan suka shiga kitchen d’,in Saudat d’in suka dafa abinda ransu keso ,tukun suka kafa dan, dalin hira babbar kawar saudat ce ta ta6ota ha’di ,dacewa kice kinji maza ko¿saudat ce ta yamutsa fuska kana tace wane irin maza bayan baccin shi ya kwasa sekace mace.

Wata acikin su tace wlh ke,kika barshi,da kinsani kin k’waci hakkin ki.

Saudat ce ta gyara zama Kana tace ai ba sekin fad’aba kinga maganin da muka siyo kafin biki shizan samai a ruwa ko lemu .

Sun sha ,hira sosai “da ganan sukayi mata sallam had’i da zugata ,akan karta ragawa Zainabu.

momy ce ta kira Zainabu a waya gai,sawa sukayi kana momy ta ke ,tambayar ta babu matsala? Babu komai ta cewa momy kana momy tayi mata nasiha su kayi sallama.

Nasir ne ya nufi gidan iyayen,shi ya sami dady a gida sun d’an yi hira kana suka wuce palo anan suka sami momy tana kallo dady ne yace ga d’anki nan yazo gaisheki momy ce ta,kauda kanta gefe ,seda dady ,,yayiwa momy fad’a sosai ,sannan ta sako tace ta hakura ,a ranar Nasir ba karamin d’adi ya jiba ,

Saudat ce ta yiwa Nasir maganar yar aiki beyi mata musu ba ,ya amsa mata ,washe gari momyn ta ,ta bata yar aikin gidan ,nasu saboda ta ,temaka mata da girki.

Washe gari da,dare yayi ,Nasir ya shigo karfe 9 abinci yaci ya dauki ,drinks d’in da Saudat ,tahad’a ,da kanta ,kafa kai yayi ,seda ya shanye duka ,sannan ya ajiye cup d’in Saudat ce keta dariyar mugunta .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button