ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Kwance yake ya rasa tunanin me yakeyi , jiyayi tsigar jikinshi na tashi idanun,shine suka ,kad’a sukayi launin,ja sha,awa ce ,ta ,,ta somai me karfi gaske ,Saudat tunda talura da yanayin shi ta ,tanufi dakin shi ,da niyar gyrawa ????♀️.
Ya rasa yazeyi da rayuwarshi wayarshi ya d’auko ya fara lalubar number Saudat ringing d’aya ta d’auka jin muryar shi wata kala ,yasa takaraso a guje tana isowa kusa da shi ya rungume ta, gaskiya kuyimin afuwa zanbar su Nasir anan.
“Washe gari Nasir ne keta surfawa Saudat fad’a kamar ze ari baki .
Dama ki nsan kin zubar da mutuncin ki a waje? ragowa kika ,kawo min¿ Saudat da keta kuka ta kasa magana kalma d’aya take mai mai tawa kayi hakuri .
Kifa kanshi yayi kana yace wlh nayi na damar auran ki kinyi ,kyan d’an maciji wlh tur da halin ki,a fusace ya barta a gurin ,yabnufi bathroom dinshi yau kam zuciyar shi a cun kushe take ya rasa mezeyi yaji dadi .
✍️**mom Islam ce *????
ZAINABU ABU
????????????
{Me tagwayen suna.}
????????????
STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM.}
Doctor Maryamah fatan alkairi a gareki Allah yabaki hak’ika bani da bakin dazan yimiki godiya Allah yakara lpy
AREWA WRITER’S ASSOCIATION
????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????
Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.
Anty Hauwa maman {Uswan.}
Allah yasaka da alkairi Allah ya raya zuri,a
godiya ta musaman ga mutanen da ke cikin
AREWA WRITERS ASSOCIATION
Allah ya k’ara had’a kanmu baki d’aya ????
????????????????????????????????????????????????????????????????
_____d’akin Zainabu ya nufa sallam ya,yi amsawa tayi ba tare da ta d’ago kan taba durk’usawa yai kana yace natuba kiyafemin da Allah Zainabu da takejin ida nunta sun ciko tab da k’walla tace nifa bakayimin komai ba wasu za,zzafan hawa yene suka kwaran yo daga idanun shi hannun shi ta rik’o kana tace in ban ri k’eka da wani abuba nima ka yafemin .
Rungu meta yai a jikin shi yana shak’ar kamshin jikin ta jitayi yana ,neman wuce gona da iri ta dakatar da shi kana ta ce ka mance a d’akin amarya kake ¿ yau kwanan ka shida mik’ewa yayi jiki babu k’wari ya fice zaune ya same ta,ta kifa kai da gwaiwa tana kuka .
Zainabu ce ta shigo d’akin saudat d’in rungume juna sukayi kana suka hau kuka .
Nasir ne yaje gidan su gurin momyn shi ya nufa kana ya durk’usa yana kuka yana neman gafarar ta akan ya gane kus kuren shi .
Momy ce ta dube shi kana ta ce na yafe maka farin cikine ya baiyana a fuskar shi .
Gurin dadyn shi yaje ,yake sanar mai momy tadena fushi da shi.
A yaune Nasir ya dawo d’akin Zainabu kaji ya siyo guda uku ga sassu d’akin Zainabu ya wuce ya ajiye nasu kana ya wuce d’akin Saudat yabata mata tunda Nasir ya umar ci Zainabu da taje tayi alwala yake ta binta da wani shu,umin kallo bayan sunci kazar sunyi nafilar ya d’ora hannu a kanta kana yayi musu adu,a yajata zuwa gado tunda yafara sauya salon wasan tun tana daurewa har tafara ihu .
Saudat ce tajiyo ihun Zainabu alokacin ne takuma dana sanin rasa budurcin ta datayi .
After 2 years
Fatima na hango d’auke da wani farin yaro kya kyawa yana gwaran cin magana yaron yaci Sunan dady wato Ibrahim suna kiran shi da Khalil .
Hafsat ce take ta, tu” turawa saboda bata sami ciki da wuri ba tana cikin watan aihuwar ta kwanci ta shi a sarar me rai Hafsat ta shiga watan aihuwarta ta haifo yarin ya me kama da Aliyu kya kyawa.
Zainabu na hango da k’aton cikin ta ba k’aramin kyau yayi mata ba .
Bayan watanni ta haifo yaro fari me kama da ita ba k’aramin gata suka samu ba .
Alokacin da Zainabu tayi arba in ,saudat na d’auke da cikin wata uku .
Zaman lpy acikin familyn ya wanzu sosai.
TAMMAT. BI HAMDILLAH
Allah nagode maka daka bani ikon kammala wanan d’an littafin Allah kura kuran danayi Allah kayafemin Allah kazaunar damu lpy .
_NASIHA_Allah kasa duk Wanda ya karanta wanan littafin ya d’auki darasi me amfani .
Kunga Zainabu da batayi hak’uri ba da bata sami far in cikin da take ciki ba .
✍️mom Islam ce