ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Nan Fatima tahau durjeta kuzo kuga amarya nasiba zaki rantse ba nasiban kauye bace sekamshi take zubawa fatima ce tace tunda ya bushe jekiyi wankan soso tabata mai me laushi tafita.
zainabu ce tashigo d sauri tana kwalawa nasiba kira nanfa ta shiga kallon nasiba zainabu tace “yanaga kin koma kalar turawannan na dakinmu¿
zaro jajayen idanuwa tashigayi tana cewa uhm kibari kawai na wahala amma dai koba komai se haliru ya bani kudin yin hoto zainabu ce tace “yanzu ma kinsan meke faruwa wlh su uwanine sukaje gonar da zamu hako dankali shine nazo muyi sauri mutafi dan wlh bazan sha wuyar tariba.
Nasiba tafito daga wanka taje wajen buhun kayanta dan haliru beyimata zannuwa ba da sauri tashirya domin zuwa gona. (tofa yau daurin aure g maganar gona) fatimace t kwala mata kira nan tahau bubu ga kafa wlh yan binnin nan sun buwayeni tashi tayi tatafi kiran.
kaya tagani Lodi guda masu kyau masu tsada atamfa taciro mata daga cikin kayann da hafsat takawo mata mancewa tayi zainabu najiranta akahau yimata makeup tsaruwar amarya abin ba,a fadi.
bayan biki iyya tasami hja tace mata yakamata tatafi da zainabu tunda tana yawan dauko mata magana atakaice dai iyya bata kaunar zaman zainabu agabanta.
Umma ce tashigo dan gidan hajiya nan suka gaisa take musu sannu d zuwa zainabu ce ta gaisheta nan take rokar hajia akan t bata ita hja t kafe akan zainabu se abuja.
sunsha hira umma tayiwa hja sallama nan suka tattara itada hafsat suka wuce gida.
washe gari su Fatima suka shirya zuwa abuja inda zainabu t turje wai gurin hajiya zata zauna saboda shayin safe d burodi d wainar kwai acewarta wayasa ni ko intakoma can din gidan jiya ne.
seda rarrashi sannan suka tafi da isarsu gidan sukaci karo d uban gaiyya wato nasir kallon up and dawn yamusu Fatima tace bro ykk amsawa yayi sannan y maida kallonshi g zainabu yace “wannan yar aiki ki kasamo¿”.
Zainabu ce t murgu ɗa mai baki haɗi da harararsa.
fatimace tace “wlh yarinyar kawuce t kauyennan tsaki yayi ya wuce waje karasawa cikin gidan sukayi inda suka tarar d momy d big bro wato aliyu d murna suka karɓi zainabu sabanin nasir.
Ɗakin Fatima momy tace awuce da ita fatimace tace zee biyo ni muje tashi tayi domin itafa bata kaunar sunannan.
Da isarsu ɗakin Fatima seda zainabu t firgita sbda faɗin haɗuwar ɗakin ma ɓata lokacine kodai yann binni hako kudade suke dan naga kamar basusan zafin shiba .
ashe Fatima harta shiga wanka tafito nan tararda ita a inda tabarta se muzurai take cemata tayi “sister tashi kije bathroom kiyi wanka zakin baki zainabu tayi a tunaninta rainin hankaline gashi tace mata star g bajirum tadaisan ance wanka tashi tayi tana turo bakin tsiwa tace “nanne¿” amsawa Fatima tayi d “eh”.
shiga yayi babu adu,a se ihun t akajiyo Ashe data shiga seta shige bahon wanka ta kunna ruwan sanyi gashi ana sanyi Tarasa t inda zata fito.
Shiryawa nasir yayi cikin kananan kaya blue Jens d pink ɗin riga ajiki an rubuta am happy yadaura agogonshi mekyau yafito yana zuba kamshi dakin momy yanufa inda yatarar da ita tana shirin tashi tafiya alwala takoma tazauna nan suka tattauna tsakanin ɗa da mahaifiya.
washe gari jirginsu yaɗa ga se India inda abba yayimai bayanin komai kuma ya fahimta a can gida zainabuce na hango daga nesa bazakace itabace tasa uniform ɗ’in school masha Allah ammafa tayi kyau domin dama b mumuna bace gata fara riga da wando tasa se school bag dinta data rataya ayanzu kauyancin yafara raguwa zuwa tayi tayiwa momy d dady sallama suka wuce itada yaya aliyu inda acan makarantar akayi musu bayanin bata taɓa shiga makaranta ba amma akwai me lesson a gida sun gamsu sosai malaman kuma suna tunanin kamar baza tai wuyar daukar karatu ba. kuɗi yaciro yaba ta dari biyar sbda makarantar t yayan manyace amsa tayi tamai godiya domin tasan Wanda takeyiwa rashin kunya…✍????✍????✍????✍????✍????✍????✍????✍????
More comments more typing.
For comment only plz
0814 179 9224
Mom Islam ce✍????✍????✍????.
ZAINABU ABU.
????????????
(me tagwayen suna}.
????????????
WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.
EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.
BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.
AREWA WRITER’S ASSOCIATION
????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????
PAGE 4.
_Zainabu na hango a store tana dube dube wai wake take nema.
tayi sa,a tasa mu buhun waken domin yunwa takeji itakuma yau se koko d kosai take so.
mudu ɗaya ta auno sannan ta ji ƙashi ɗakin momy tanufa tace “momy turmin gidannan fa¿ tambayarta momy tayi me zata yi¿
cewa tayi ta gaji da cin abincin ƴan binni koko da ƙosai zatayi momy tace ai “bamu da turmi sbda ko dakan yaji bayar wa mukeyi na kuɗi.
zainabu dajin haka tafito tana tura baki ga wake ajiƙe kugunta taɗaure tayi hanyar fita baba megadine yace “mutuniyar inazuwa ne¿”
cemai tayi “zani anguwane adawo lpy yayi mata.
wani gida nakusa dasu tashiga inda tatarar d wata datijuwar mata tana dakan kuli kuli hamdala zainabu tayi sannan suka gaisa tsohuwar ta tambayeta daga inatake tace daga gidan alhj Ibrahim ne babansu Fatima ni bakuwace kuma shine nazo aron turmi zan surfa wake tsohuwar tagama dakan tamika mata dan turmin ficewa tayi tana murna bayan tagama surfe memakon ta tambayi gurin zubar da ruwa ina kawai seta sheka shi a tsakar gida Ashe yaya nasir natafe itako batasan ma ya shigo ba saukar wani gigitaccen mari taji ɗago kai tayi daomin ganin me marinta kuka tasa hadida cewa Allah ya,isa mugu azzalumi kuma bazakaci kosan ba ya biyota daniyar ƙara mata wani ai zainabu ta jefo tabarya nasir yasule jikake tikk…..
Dagudu tayi cikin gida inda tatarar da anty Fatima taci kwalliya da alama fita zata yi da gudu taƙaraso gurinta tana haki tmbayarta tashi gayi .
labarin abunda yaya nasir yamata ta bata, kana ita kuma ta ɗaura da bata haƙuri ,don tasan baya shakkar kowa se iyayenshi. komawa tayi gurin surfen nan takai niƙa tace “wai za,a kawo kudin bayan takoma gida tasamu momy t umarci yar aikinta da tayi mata alale d kosai aiko murna ba,a magana a gurin zainabu domin abun nema yasamu zama tayi a hanyar shiga kitchen se kwalalo ido take tana dada sas sauta ɗaurin zaninta.
yaya aliyu ne yazo wucewa yace a a sister ykk amsawa tayida lpy sanan taci gaba da abinda yazaunar da ita tamika roba kenan adado mata kosai Sega nasir nan yataho ranshi a ɓace mai aikin yasamu tana kokarin zubawa zainabu ƙosai azuciye yace mata inkin gaji d aikinne ki gayamin banyi miki kashedi akan base anzo Neman abinci ba.
sunkuyar dakai tayi tace yallabai kayi hakuri wlh zainabu ce tace yau koko takeso d ƙosai shine hajiya tace inmata badan haka ba da tuni nagama tsaki yayi y zo wucewa itako zainabu faɗan da yakeyi ko ajikinta burinta shine takai ragowar kokonta ɗaki sboda anjima shi zata sha.
nasir ne yayi mata wani mugun kallo yace munafuka yar kauye kawai yakaimata rankuwashi kafin ta kaiga gyara daurin zaninta yakarɓe kofin kokon ya watsa mata a fuska ihu tasa tana tsinemai…….
Abba yatara iyalanshi a palor sbda bashida lpy shine yakira sunan nasir nan yake gayamai tafiyar da takamashi gashi bashida lpy shine yakeson nasir ya je a mada dinshi sbda tafiyar shekara biyu zeyi sedai insunsami Hutu ze iya dawowa nasir beso tafiyar nan ba amma duk rashin mutuncinshi baya yiwa dadynshi musu shi kuma yaya aliyu zeje Zaria dubo hajia Dan bata da lpy momyce tayimusu adu,a fatan alkairi domin bstada abin cewa sun tashi kowa ya wuce part dinshi yayinda tafiyar nasir takama jibi dadyne ya kwalawa zainabu d Fatima kira amsawa sukayi nan yake yimusu albishir d yasamar wa zainabu makarantar boko haɗe da islamiya me koyard a ita agida murna ba,a magana sbda tunda tazo data ga Fatima nazuwa abinse ya burgeta yau gashi itama za tazama yar boko.