ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Karasowa tayi tace brother memakon kashigo cikin gidan shine kazauna anan ,tunda tafara magana yake kallonta harta kare beku lataba , kujera taja nesa dashi tazauna .

Aliyune yace baby magana nakeso muyi , kallonshi tayi taga babu alamun wasa a tattare dashi yace kina jina ¿hankalinta ta mayar gurinshi .

Hafsat. Seda gabanta yafadi domin yaushe rabon da yakirawo sunanta amma yau shine harda kiran sunnan to wanne lefi ta yimaine ¿ take tambayar zuciyarta shirune yabiyo baya domin takasa magana .

Yakara dacewa kina sona ¿ shiru tayi domin a tunaninta an wuce wannan fanni amma yana dawo da baya gaba .kuma cewa yayi hafsat bakibani amsaba ,abinda yasa na tambayeki shine domin intabatar kar azo nikadai nakeyin kidana nayi rawata .

Dariyace taso kubuce mata se kuma ta dake tace “a tunanina ai mun riga da mun wuce wannan level din ko? Farin cikine ya mamayeshi ya daga hannu sama yana yiwa Allah godiya domin yadade yana mafarkin wannan ranar gashi yaganta ido bude…

Mikewa yayi yaje yayiwa umma sallama kana yafice daga gidan umma nata samai albarka gurin parking din motocin gidan yanufa yadauki tashi yana shirin ficewa sega mutuniyar tashinan na dagamai hannu alamar yatsaya kintsayawa yayi seda yanufi gurin get din megadi nashirin budewa takaraso da sauri dariya yake tayi itakuwa rantane ya baci domin tsakaninsu da get din akwai tafiya seda tayi gudu bude motar tayi kana ,tashige ko kulashi batayiba .

Shikuwa dariya yaci gaba dayi kukane ya kubuce mata domin takasa tare bacin randa yazo mata har yafara tafiya yaja yatsaya domin gimbiyar ta rikicemai . parking yayi a kusada kofar gidan domin basuyi nisa ba .

Hanunshi ya dora akan nata ,saurin janye nata tayi ,kana tajuya fuskarta tana kallon wace domin tunda take ,wani bata mu amula da namiji da har zesami damar taba mata hannu ba shiyasa take kiyayewa a matsayinta na mace me rauni.

Hakuri yashiga bata domin yakuma gano yabata matarai seda yasata dariya tukun tabude mota zata fice yace gidan hajiya zaki rakani fa rau ,rau tayi da idanu alamar zata kumayin kukan tace please am sorry my bro yarufe mata baki kana yace mena fada miki dazu tace sorry na mantane amma yanzu kaina ke ciwo ficewa zatayi ya ce kitsaya kikarbi tsara barki tsayawa tayi yamiko mata Abu a bakar leda kana yace kikulamin da kanki semunyi waya.

Gidan hajiya yawuce yasamu ta tafi yawon nata nafama domin bata gajiya da ziyara shiyasa takeda mutane sosai.

Hanyar abuja yadauka karatu yakunna kira,ar al,qur ani megirma dan danan se gashi har yashigo abuja yanufi gidan su yana shirin fitowa daga moto sega kiran hafsat nan yashigo gyara tsayuwarshi yayi kana yace baby seyanzu kika kirako muryar dayayine yabawa hafsat dariya domin akwaishi da ban dariya sallama sukayi yafada mata ya iso amma beshiga gidan ba .

Da shigarshi ya hango yammatan gidan suna shirin fita domin yagansu kowace da gyle a hannunta zainabu ce takaraso da sauri saboda takalmin da tasa babu halin tayi gudu ,????nikuwa nace su zainabu anwaye .

Gaishe da yayan nasu sukayi kana sukayi hanyar fita ,kwala musu kira yayi yace ina zakuje¿ kame kame suka shigayi domin momy kawai sukayiwa karyar inda zasu kosun fadawa dady baze barsu ba nuni yamusu da su koma gida babu inda zasuje karfe hudu na yamma da dudu suka shige suna mita .

Washegari dadyne yakuma kiran iyalan nashi bayan sungama breakfast ya kirawosu zuwa dakinshi dukansu sun zazzauna a kasa momy na kujerar kusa da shi sunajiran jawaban da dady zeyi dadyne yace,kunsan dacewar bikinnan saura 1 month ko nasa anyi other kayan dakin zainab dana Fatima kukuma kuje kudu ba gidajen inbeyi muku ba sekuyi magana yaya aliyune yace dady wlh gidan yayi Allah yakara nisan kwana , dadyne yanisa kana yace amen abbana Allah yayi muku albarka ina alfahari daku .

Dady ne yakai dubanshi ga nasir da tunda suka shigo kanshi yake sunkuye bedago ba .

Dady ne yace nasir naji kayi shiru koda problem ne saurin dago kanshi yayi yace no dady Allah yakara budi momy ce takarada baza muyi muku abinda ze cutar dakuba .

Kowannensu suka tashi sukayi dakunnansu nasir ne ya lula duniyar tunani yace wlh ko na auri wannan yar qauyen nan sena auri wacce nakeso domin ba zabina bace zabin iyayena ce mtsw .

Momy ce tafito domin raka dady zeyi tafiya zashi gurin hajiya sallam sukayi yawuce yadauki hanya zuwa zariya .

       Remain 3 weeks biki momy sekara gyara yayan nata takeyi domin kudi taware na mussaman domin su gyara ake yi musu Wanda  babu algus acikinshi kuzo kuga amare gunin ban sha,awa domin zainabu tafi Fatima haske amma dukkaninsu sunyi kyau .

Ayaune kayan dakunan su Fatima ya iso daga London acan dadi yaba yar , ayimusu .

Abinku da masu shi basajin gari domin ba,ason ayi harkar karanta a bubuwan da suka siya a Nigeria basu da yawa domin komai nabukata tun ana biki saura 5 month aka fara ruruvutasu gashi kwanci tashi asarar merai saura two weeks .

Yaya Aliyune dashida abokananshi suka shigo kaitsaye dakinsu ya wuce dasu wata ledace a hannunshi me kyali .

Fadawa kan kujerun da suka kwata dakin sukayi domin dakin nasir na jikin na aliyu kuma kayan ciki duk kala dayane dakunan ma dukan su ciki dayane se gado se bed site a gefen gadon dakunan sun tsaru kamar na wata amaryar abokanan nasune suka shiga yiwa aliyu tsiya akan cewar yaje ya bugo invention card batare da sanin nasir ba……✍????✍????✍????✍????

More comments more typing.

MOM Islam ce✍????✍????✍????.

ZAINBU ABU.
????????????
{Metagwayen suna}.

     ????????????

STORY & WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM}.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

Page 9

____washe gari nasir ne, ya’’tashi yanata mita ,domin daka ganshi kasan yana cikin bacin, rai momy ce ,tarukomai hannu .

Tace haba my son, a yan kwana,kinnan duk, kabi ka rame meke damunka?”gashi kafito kanata mita meke faruwa ne ¿‚‚ sunkuyar da kai yayi , kana ya fara dacewa .

Momy brother ne wai yaje yabugo ,invention card bansaniba gashi harda ra, rabawa a bokannan ,mu” momy ce tahau salati domin lamarin yafara bata tsoro. sedai ta ,tayashi da adu,a nasiha tafara yimai me ratsa jikin a haka ,dai yanuna alamun komai ya,wuce domin har sunyi hira ,akan inda bikin ze kaya dakuma shirye,shiryen da yakamata suyi .

Kwanci tashi asarar merai, yaudai biki saura one week .

Yan uwa na nesa sunfara hallara , domin gida fa yafara cikada yan uwa a yan kwana,kinnan amaren basa samun time dinda zasu zauna kulum suna hanyar kasuwa , a yaune zasu fara gabatarda shirye shiryensu .

    Sunday

Yaune aka dauko hafsat daga zariya , akabar momy da abban hafsat .hajiya kuwa tunda taji ance tun ana ,biki saura sati za, a fara wasanni ta tattaro komatsenta tabiyo motar amarya .

Aikuwa hajiya tayi,dana sanin ”biyo motar domin kuwa basa yiwa gargada uzuri wuceta sukeyi gashi motar daga hajiya da take zaune a gaba se gogan wato yaya aliyu da amaryar sa, kodayake ba,a daura, ba ammadai ai saura sati musha biki ????.

Suna baya suna soyewa hajiya kuwa ,tayi dana sani domin inda tadauki jikan nata yauce tunaninta .

Sun iso ABUJA lpy Lou sedai hajiya fa,takasa tashi seda aka janyota tukun kafa tai tsami wata kanwar momy ce ta rikowa hafsat hannu sukayi cikin gidan da ita dakinda sauran amaren suke tanufa da ita, karfe uku pm sukayi,yi sallar su aka wuceda amare gurin makeup dayake gurin kwaliyar ,ba mutum daya bace meyi ,sunkai su biyar a kayataccen dakin.

Dan,danan aka fara yimusu gyaran gashi da gkwaliya kai amarennan sun hadu karfe 4:30 suka wuce gurin Hausa day angwaye sun bada kala domin nasir be bada kunyaba sunsha rawa sunyi photo sosai basu suka tashi daga Hall dinba se karfe takwas na dare motoci biyune a gaba sabbabi ,yau aka fara hawansu .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button