ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

Kyautarda dady ,ya bawa nasir da yaya aliyu domin tayasu farinciki .

Motocin fararene bawasu manya canba ,Aliyune rikeda hafsat kai kace za,a kwace masa ita .

Babban abokin nasir ne yace oga gafa hajiya najiranka ko dagowa beyiba bare yakallesu damko mata hannu yayi yadata gidan gaba.

Amma inba kaluraba sekace ,riketa yayi irin na lover’s dinnan ,tunda suka shiga motar babu me magana se karar AC dakuma kamshin,da ke tashi acikin motar har suka kusa zuwa gida shiru sekace kurame seda suka isa wani gurin cin abinci daya kawatu da furanni masu ,ban sh,awa ya,yi parking din motarshi yace zaki iya fitowa inkin shirya .

Ita dai batace komai ba tabude murfin motar tayi waje da isarsu gurin yamata nuni da hannu zaki iya zama anan.

Samun guri tayi tazauna domin yau babu rashin kunya kar yagurje mata baki???? wucewa yayi yabarta a gurin se alokacin ta tunada wayarta na gurin momy , wani ma aikacin ,gurinne yakaraso da takarda a hannunshi yace , madam gashi dubawa tayi tace kawomin ice cream kwai ya isa komawa yayi be jimaba yakawo mata a leda shikuwa shugaban hangoshi tayi yana waya yana dariya da alamu, wayar cema tasa,shi farin ciki

Mom Islam cee????
✍️more comments more typing

ZAINABU ABU.
????????????
{Metagwayen suna}.

     ????????????

STORY & WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM}.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

PAGE 10.

____washe gari nasir ne, ya’’tashi yanata mita ,domin daka ganshi kasan yana cikin ɓacin, rai momy ce ,tari ƙomai hannu .

Tace “haba my son, a yan kwana,kinnan duk, kabi ka rame meke damunka?”gashi kafito kanata mita meke faruwa ne ¿‚‚ sunkuyar da kai yayi , kana ya fara dacewa .

“Momy brother ne wai yaje ya bugo ,invitation card bansani ba gashi harda rabawa a bokannan ,mu” momy ce “tahau salati domin lamarin ya fara bata tsoro, sedai ta ,tayashi da adu,a nasiha tafara yimai me ratsa jikin a haka ,dai yanuna alamun komai ya,wuce domin har sunyi hira ,akan inda bikin ze kaya da kuma shirye,shiryen da yakamata suyi .

       ★★★

Kwanci tashi asarar merai, yaudai biki saura one week .

Yan uwa na nesa sun fara hallara , domin gida fa yafara cika da yan uwa a yan kwanakinnan amaren basa samun time ɗin da zasu zauna kulum suna hanyar kasuwa , a yaune zasu fara gabatar da shirye shiryensu .

    Sunday

Yaune aka dauko hafsat daga zariya , akabar momy da abban hafsat .hajiya kuwa tunda taji ance tun ana ,biki saura sati za, a fara wasanni ta tattaro komatsenta tabiyo motar amarya .

Aikuwa hajiya tayi,dana sanin ”biyo motar domin kuwa basa yiwa gargada uzuri wuceta sukeyi gashi motar daga hajiya da take zaune a gaba se gogan wato yaya aliyu da amaryar sa, koda yake ba,a daura, ba ammadai ai saura sati musha biki ????.

Suna baya suna soyewa hajiya kuwa ,tayi dana sani domin inda tadauki jikan nata yawuce tunaninta .

Sun iso ABUJA lpy sedai hajiya fa takasa tashi seda aka janyota tukun kafa tai tsami wata kanwar momy ce ta rikowa hafsat hannu sukayi cikin gidan da ita dakin da sauran amaren suke tanufa da ita.

karfe uku pm sukayi,yi sallar su aka wuce da amare gurin makeup da yake gurin kwaliyar ,ba mutum daya bace meyi ,sunkai su biyar a kayataccen dakin.

Dan danan aka fara yimusu gyaran gashi da kwaliya kai amarennan sun hadu karfe 4:30 suka wuce gurin Hausawa day angwaye sun bada kala domin nasir be bada kunya ba sunsha rawa sunyi photo sosai basu suka tashi daga Hall dinba se karfe takwas na dare motoci biyune a gaba sabbabi ,yau aka fara hawansu .

Kyautarda dady ,ya bawa nasir da yaya aliyu domin tayasu farinciki .

Motocin fararene bawasu manya canba ,Aliyune rikeda hafsat kai kace za,a kwace masa ita .

Babban abokin nasir ne yace oga gafa hajiya najiranka ko ɗagowa beyi ba bare yakallesu damko mata hannu yayi yadata gidan gaba.

Amma in ba laluraba sekace ,riketa yayi irin na lover’s dinnan ,tunda suka shiga motar babu me magana se karar AC dakuma kamshin,da ke tashi acikin motar har suka kusa zuwa gida shiru sekace kurame seda suka isa wani gurin cin abinci daya kawatu da furanni masu ,ban sha’awa yayi parking din motarshi yace “zaki iya fitowa inkin shirya .

Ita dai batace komai ba tabuɗe murfin motar tayi waje da isarsu gurin yamata nuni da hannu zaki iya zama anan.

Samun guri tayi tazauna domin yau babu rashin kunya kar yagurje mata baki???? wucewa yayi yabarta a gurin se alokacin ta tunada wayarta na gurin momy , wani ma aikacin ,gurinne yakaraso da takarda a hannunshi yace , madam gashi dubawa tayi tace kawomin ice cream kswai ya isa komawa yayi be jima ba yakawo mata a leda shikuwa shugaban hangoshi tayi yana waya yana dariya da alamu, wayar cema tasa,shi farin ciki

Mom Islam cee✍

More comments more typing
ZAINABU ABU.
????????????
{Metagwayen suna}.

   ????????????

STORY & WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM}.

✍️alkalamina baze iya rubuta yawan godiyar dazan yimiki ba domin Allah shine kadai ze iya biyanki Allah yabaki lada doctor maryam Ibrahim jinjina ???? Allah yakara miki lpy me dorewa da yan uwa musulmai

Anty hauwa shugaba ta gari (maman uswad Allah yabaki ladan temakon al, umma

Tabbas masoyana naji dadin comments dinku dole inyi rawa ????????

Maman ashraf
Mom imam
Kunyi kokari dama wa inda ban ambacesu ba afuwan inayinku over Allah yabar mu tare .


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

PAGE 11.

_____Zainabu ce, keta faman jiran nasir amma ko ajikinshi domin inka, ganshima za kace bashida wata matsalar, seda yagama wayar yamai data aljihu kana yakai dubanshi ga zainabu wacce ta haɗa kai da gwiwa , tuntsirewa yayi da dariya kana ya isa gurinta yace “ƴammata inkin shirya tafiya ina jiranki a mota” yayi gaba , haka ta tashi jiki babu kwari domin a gajiye take.

Buɗe motar tayi ta zauna a gidan baya, daka mata tsawa yayi kana yace “wlhi in bakizo kinshiga gaba ,ba zamuga drivernki domin ni ba matukin ki bane.

Babu inda ta iya haka tadawo gidan gaba tasunkuyar da kanta ƙasa domin a halin yanzu ranta yafara ɓaci “wai tun ba aje ko ina ba yafara yimata wulaƙanci a titi gashi dare yayi, Allah yasa ma tana fashin sallah da abin yayi mata yawa.

Tana dogon tunani batasan lokacin,da suka iso gidan nasuba sedai karar bude mota taji , tamiƙe zata fice nasir yayi saurin tarota riƙe mata hannu yayi kana yakai dubanshi ga fuskar ta yace “haba my xee any problem¿ girgiza masa kai tayi domin tasan bariki zeyi mata saboda ace sun dawo tare babu wata matsalar batayi musu ba tabishi har dakinshi .

Momy ce taketa mita tana cewa “ina nasir yakai mata yarinya gashi har karfe goma na dare kowa yadawo gida amma su basu dawo ba number shi tafara gwadawa taji a kashe rantane yakuma ɓaci tasa akirawo mata aliyu shima anduba bayanan domin tunda yakawo hafsat gida suka kara gaba shida abokananshi komawa bakin gadonta tayi tazauna tazuba tagumi , hajiyace ta shigo tanemi kujera tazauna kana tace “wai kinsa anemo nasirun kuwa ina yakai musu yar mutane gashi dare yayi ,¿ momy ce tace “wlhi hajiya nakira Abba wato aliyu yace basa tare number shi ma akashe .

Hhh basusan gogan yashigo tun tuni ba ????

Abinci yamiƙo mata yace wlh garama kici abinci inbaki ciba bazan maidake gurin momy ba abincin takama ci badan yana mata dadi ba burinta shine takoma gurin momy tskusa cinye abincin yadauko mata faro a fridge din shi yabata tasha tamiƙe yadakatar da ita ,yace kijirani in fito .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button