A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)

  WHATSAPP NO:

+2347039625239
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????????????????????

A wata masarautar….

????????????????????????????????????????????????????????

    Writing by.               Ummu Safwan 07066214433

Bissimillahi Rahamirrahim

Page1⃣

zaune take tana kuka a gaban abbanta tana basa hakuri, Abba don Allah kayi hakuri kabarni nabar jaharnan natafi can inda ba a sanniba nayi karatu, Abba kataimakamun????????

Sai a lokacin Abba yyi kyaran murya yace gimbiya bilkisu naji, bukatarki, meye dalilinki dabakyasonyin karatu a jaharku?

Gimbiya bilkisu ta sunkuyar dakai kasa, tace Abba banason ace ni diyar sarkice, kona hada wani abu da masarauta, nisantana da masarautarmu shi xaibani kwanciyar hankali da kwarin gwaiwar yin karatuna.

Sai a lokacin Ammi tayi magana toh memartaba kadiba abunda gimbiya bilkisu tace, kabarta tabar garin takoma can inda ba a santaba tayi karatun, tunda batason asan ko ita wacece

Pls Abba kamata abunda takeso kasan halin gimbiya bilkisu tun tana karama ra ayinta daban yake da yayan gidan nan, gimbiya bahijja ce take magana.

Sai a lokacin memartaba sarki yyi mgna yace na yarda dake bilkisu, nayarda kije garin kano kiyi karatunki idon kuma bakyason kano to kije adamawa,

Ta dago kanta daga sunkuye tana murmushi nanuna jindadinta, Abba garin kano xantafi domin a canne naji ance akwaisu da karama bako,

Yace bamatsala Allah yyimki albarka ya tsareki a duk inda kike.

Gaba daya palon ya amsa da amin kowa yana murmushin jindadi

bayan kowa yamike xaitafi dakinsa saisukaji , memartaba yace xakije tareda jakadiya domin ta kula da lafiyarki,

Sai tabata fuska idanunta suka fara hawaye, Abba don kar asan koni wacece xanbar gombe xuwa kano karatu, kuma Abba sainaje da jakadiya????

Anty bahijja ce ta lakucemata hannu alamar ta yadda da abunda Abba yace, tace to Abba na yarda amma da sharadi ajawa jakadiya kunne idon mukatafi kada ta yarda tadinga sunkuyamun a gaban mutane, domin itace xata xama a matsayin ammi ta

Sarki ne yyi murmushi tare da ammi sukace munji daina kukan, saitayi murmushi kowa yana murmushi sukatafi makwancinsu

Memartaba yabada umurni a kiramasa jakadiya, waxiri yatafi a guje ynakiran jakadiya,

Jakadiya kuma kodataji kiran waxiri gabanta yashiga faduwa domin idon taji waxiri nayimata irin wannan kiran to tabbas tasan sakone daga wurin sarki, gabantane yashiga faduwa saicewa takeyi a xuciyarta to ita metayi? Daxaisanya memartaba ya aiko a kirata? Waxiri tagani yanafadamata sakon sarki, tashitayi tabi bayan waxiri xuwa fadar memartaba sarki mai adalci, tanashiga fada jakadiya takai gaisuwa ga sarki fadawa saicewa suke sarki ya amsamki jakadiya amintanciya ga sarki,

Sannan sarki yyi kyaran murya yafadamata dalilin dayasanya aka kirawota yanason takulamasa da gimbiya bilkisu domin xa a turata karatu kano, kuma tare xasu tafi nan dai yafadata yanda sukayi da gimbiya bilkisu, jakadiya ta sunkuyar da kai kasa tace angama ranka ya Dade Allah yajadaran sarki mai adalci duk abunda kace hka xa ayi ranka ya Dade, tatashi tafita

Akabarshi da ammi suna tantauna maganar tafiyar gimbiya bilkisu

Gimbiya bilkisu yace ga abdulrahaman, suna xaune a garin yola a wata masarauta mai adalci, sarki abdulrahaman yagaji sarautane a wurin mahaifinsa, masarautace wadda basu yarda da xulunciba, suna daraja talakawansu dabasu hakkinsu shiyasa yankin yola suke alfahari dashi fadawansa sukejidashi suna kuma ganin girmansa sabda yana adalci a tsakaninsu.

Sarki abdulrahaman yanada mata hudu, ta farkon sunanta sarauniya hadixa wadda takasance diyar sarkin xamfara ce, Allah ya albarkacesu

da yaya uku danta na farko sunansa abdulrahaman wadda yaci sunan sarki, sai ta biyu gimbiya bahijja sai kuma ta uku itace gimbiya bilkisu, tun daga bilkisu sarauniya hadixa wato ammi bata kuma samun haihuwaba

Sai hajiya xainab ita kuma yayanta duka matane, subiyar ta Haifa

Sai halima ita kuma yayanta hudu duka mata.

Sai Aisha yayanta biyu mace da namiji

Yayan sarki abdulrahaman goma sha hudune, mata sha biyu, maxa biyu????????

Shiyasa suka dauki tsanar duniyar nan suka dora a kan ammi sbda a ganinsukeyi da sarki yyi murabus to abdulrahaman xai mikawa sarautar domin shene babban dansa namiji,

Acikin yayan sarki mata kuwa su goma sha biyu???????? yayan ammi sunfita daban da sauran, musaman gimbiya bilkusu, wadda gaba daya rywarta daya da sarki shiyasa yafisonta acikinsu domin gimbiya bilkisu akwai tausayin talakawa

Motocine jere suna jiran fituwar gimbiya bilkisu domin rankiyarta makaranta, tafito tareda Abba da ammi da kuma bahijjah suna gaba sai ita da prince Adull suna daga baya suna mgna, a can ta hango motoci sunyi layi duk ita suke jira, tana kawowa gafda motocin taja tatsaya tareda kallon maimartaba????

Tace Abba tafiya xakayine? Naga duk anjeramaka motoci,

Sai yyi murmushi yace duk yan rakiyarki ne gimbiya bilkisu,

Nantake tabata fuska gskiya ni Abba baxasu biniba, Abba inason inyi ryuwa irin ynda kowa keyi a makaranta Batare da ansan koni wacece ba, Abba don Allah kayi hkri idon nabatamaka, Abba kace sutafiyarsu kawai banason rakiyar.

Sai a lkcin prince abdull yyi mgna, Abba kabani key din motar natafi na kaita da kaina, idon ka amince

Ammi tace abdull tafiyarka batareda batakan tsaroba a kwai matsala, ammi ta hasala wai ita dolene sai anyimata yanda takeso????.

Bahijja tace ba hka xa ayiba bilkisu kishiga kutafi idon akakusa kaiwa sai yaya abdull ya karbi key hannunsu sai yakarasa dake mkrantar shi kuma saisu jirasa, ko hkan meyimkiba?

Sai a lokacin tayi Murmushi ta rungume bahijja, shiyasa nakesonki Anty bahijja,kowa yyi dariya, ???? sukashiga mota sai mkranta, garin kano tadabo dandin Hausa koda me kaxo anfika

Lov u all????????
????
???????????????????????? ????????????????????????????????????????
A wata masarautar….
????????????????????????????????????????

Writing by Ummu Safwan 07066214433

Page2⃣

Mmy ce a bangaren prince adnan tana kokarin shiga dakin barcinsa, fadawa suka hanata shiga, yarima yabada umurni kar a bar kowa ya shigarmasa daki domin yanada bukatar hutu,

Ummi ce taxo wucewa ta wurin, saitaji fadawa na gardama, saitadawo domin taji meke faruwa? Aikuwa taga Ashe mmyce fadawa suka hanata shiga dakin yarima

Ummi ke tambayarta meyakawota sashen yarima adaidai wnn lkcin ? tunda tasan halin yarima sarai.

Mmy na xubarda hawaye tanafadawa, ummi,
wurin prince naxo shine yabada umurni kar a bar kowa yashigar masa daki, sabda yana bukatar hutu.

Ummi tadafa kafadar mmy tace tafiyarki barni nashiga dakin naga abunda yake tsinanawa da har xaisanya a hana mutane shiga, tana kaiwa wnn tawuce, basuyi yinkurin hanataba domin sunsan mahaifiyar sace.

Kwance yake a kan makeken gadonsa, barci yakeyi cikin kwanciyar hankali, dakagansa kasan yaji ddin barcinsa, ummi CE tsaye a kansa tana kallonsa ta ynda yke barcinsa cikin kwaciyar hankali, ya manta lkcin makaranta ya kusa,bayan daxun yagama fadamata cewa yau sunada test a class dinsu

Ummi takai dubanta a kan makeken agogon bangon dake like a dakin nasa, taga karfe 3:30pm bayan yafadamata cewa karfe 4:pm xasufara test din, nan tashiga tashinsa dakyar tasamu ya mafalka, da masifa bude idanunsa kenan saiyaga ummi a kansa yyi murmushin dole,

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33Next page

Leave a Reply

Back to top button