A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Ya koma kalar tausayi yace “Pls safeenat kuyi hukuri kuskureni, kuma nagane kuskurena, dan Allah safeenat komai yawuce,
Kuma kitayani bawa k’awarki hakuri, domin har gobe idan mukayi ido biyu da ita ina hango tsanata a cikin idonta, wadda ni kuma banajin dad’in hakan a rayuwata.”

Safeenat Allah yajarabeni da mutuwar son Bilkisu wadda nakeji a yanzun idan bansamu Bilkisuba zan iya rasa rayuwata,
Yakai duk kushe a gaban safeenat yana mai zubarda hawaye a fuskarsa,
Yaci gaba da cewa safeenat kitaimakamun kishawomun kan Bilkisu ta amince dani tasoni ta k’aunace ni, koda zanji dd’i a rayuwata,

Safeenat ta tausayawa prince sosai,
Domin ta fahimci yafad’a matsananciyar soyayyar Bilkisu, Prince wadda yakeji da kud’i, da mulki da kuma sarauta, yaugashi a tsunne a gabanta yana zubarda hawaye domin Neman soyayyar Bilkisu,

Takai kallonta a wurinsa, fuskarta cike da tausayinsa,
tace “mik’e tsaye prince kadaina tsugunnawa a gaba na,
Nayarda dakai kuma nayarda da soyayyarda kakeyiwa Bilkisu,
Kuma insha Allah zantaimaka maka Bilkisu tasoka ta kuma k’aunaceka daga k’arshe ta zama matarka

Yayi murmushin jin dad’i, yace nagode safeenat, idan kikayimun hakan komai zan iya mallakamaki a rayuwa,

Ita ma tayi murmushi tace “ba wannan a tsakaninmu zantaimakeka ne, ina kuma taimake K’awata Bilkisu domin kundace da juna,

Sai a lokacin Abdullah yayi magana,
Yace muna godiya k’awarmu da wannan taimako naki, saidai karki manta ranar Monday ne ake bikin ranar masoya wadda kikasani a duk k’arshen shekara muna had’ashi a cikin makaranta, pls safeenat ki taimakemu kishawo mana kan k’awarki ta harci Bikin,

Safeenat tayi dariya ta kalli prince,
tace “prince na Bilkisu lallai kakamu da yawa, insha Allahu zanmu halarci bikin da yardar Allah,

Anan sukayi sallama kowannesu yakama gabansa cikeda farin ciki.

  Abdallah ne gaban motar prince sundawo daga gadina wajen dauko kayanyakin daza'ayi amfanidasu wajen bikin dazasuyi na ranar masaya,
 Group d'insune,         Mazaje group sune shuwa gabannin bikin, sai kaida komowa sukeyi, suna tsara abubuwan dazasuyi yanda bikin zai k'ayatar,

Suna shigowa harabar makarantar prince yahango motar Zaharaddin kuma ga’alama kamar bilkisu ce acikinta, nan take yaji gabansa yafadi rayuwarsa tab’aci,
Dakarfi adnan yaja wani irin burki ya tsayar da motarsa, wadda saida yafirgita Abdullah, yakai dibansa ga Abdullah daya runtse idonsa saboda tsoro, yace “
wallahi abdallah Bilkisu sotake takasheni darayuwata,Ita ba tasan yadda nake sontabane,?”
amma take min walak’anci,
Hartake wani kula wacan jakin mekama da sillan kara, amma zanyi maganinta,
Kuma bazan sake kulataba,
Har saina saitawa zahaddin bankalinsa Domin sai yasan yatab’a jinin sarauta,

   Yana zaune cikin mota yana sakin suruto kishi duk yarufe masa ido yahango safeenat zaune tana karatu, saiya bude marfin mota yafito yayi wurin safeenat, 

Abdallah kallo yabishi dashi cike da mamaki,
baice masa komiba kuma be tambayesa inda zashiba dan yasan wahalar dayasha akan shiga hurumin da banasaba, domin ya wahala sosai,Dan haka be tambayesa inda zashiba bare yakallesa

    Prince yazo wucewa, sai ganin Bilkisu yayi sai  kwasar dariya take ita da Zaharandin,

ita batama lura dashiba,
shikuma yayi tamaza ya gifta tawajensu, yiyayi kamar bai gantaba,don ko kallon indasu baiyiba,

              Yana zuwa kusa da safeenat yazauna yace "kawarmu yakike?"

mekikeyi anan?’
ke d’aya?”
tace “toh yazanyi ina nan ina nazarin karatu test d’inda zamuyi gobe,

yace “wane topic ne?” Tace “biology, yace “OK Allah yabada sa’a,
Tace “Amin,

Mik’ewa tayi tsaye data tafiya, sai photo nan Bilkisu suka fad’o a jakarta,
prince yamik’a hannu zai d’auka,
Itama safeenat taduk’a zata d’auka,
Saitayi saurin d’aukewa
Aikuwa a nan suka dinga kokuwar amsar photon,

      Gimbiya ce Tafito cikin motar Zaharaddin tana

Neman safeenat, a can ta hangota itada prince suna kokuwa suna dariya,
Saiji tayi gabanta ya fad’i, tareda b’acin rain ganinsu hakan da tayi suna kokuwa, cike da farin ciki a fuskarsu, hankalinta taji yatashi duk tafita hanyacinta,

Zaharaddin ya lurada sauyawa da tayi,
yace “gimbiya yanaga kinbata rai kamar kina kishi daganinsu a tare,?”
Tayi saurin zaro ido tace what?”
No Allah yatsare inyi kishin wancan abun,
nijin haushina da “bataraina,
bewuce ganin safeenat danayi ta tsaya tareda wancan mugun har take magana da shi,
sai Zaharaddin yayi murmushi yace ‘harnaji sanyi a raina,

daganan sukayi sallama akan saisun hadu ranar fatin masoya,

         Saboda jin haushi safeenat da takeyi batabi takantaba, Bilkisu tayi tafiyarta gida, tabar safeenat tareda Prince 

Safeenat tadiba ko ina a makarantar amma bata ga Bilkisuba,
Sai wata Zainab take shaidamata da taga wucewar Bilkisu tanufi gida,
Safeenat tayi mamaki sosai,
Tamik’i hanyar gidansu Bilkisu,
tana Shiga gidan d’akin gimbiya tanufa tareda sallama
Kwance ta tarar da ita tana kallon sillin alamar tunani takeyi,
Safeenat ta kalleta tace “sis shine kika tafo warki kikabarni ina ta nemanki?”
Wai meke faruwa?”

      Bilkisu tace "babu abunda ke faruwa, ganin nayi kina tareda masoyinki ne, kuna cikin farin ciki gani nayi karnayi maki magana nakatsemaku jin dad'i, shiyasa nayi tafowata,
  Yanzun da kuka k'are firarku bagashi ya d'aukoki a mota ya dawo dake gidaba?" 

safeenat tayi murmushi Dan tasan kishine kedamunta, kuma tasan gimbiya da prince suna son junansu ita daice har yanzun bata yarda da hakanba,har k’ara adnan ya fayyace tashi salon soyayyar saura gimbiy bilkisu

Luv u All
????????????????????????????????????????

A WATA MASARAUTAR…..

????????????????????????????????????

     Writing by
         Ummu
            Safwan

PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S

Page4⃣7⃣ 4⃣8⃣

Tafiya suke yana biye dasu a baya,
Safeenat ce a kafara ajiyewa domin gidansune na farko, sannan yawuce domin ya ajiye Bilkisu,

Adnan yayi parking a daidai k’ofar gidansu safeenat,
Yasamu yaro ya aikashi domin akira mashi safeenat,

Safeenat tayi mmki sosai dataga yaro yashigo wai ana sallama da ita a waje,
Cike da mamaki tacewa yaron kaje kace ganinan zuwa,

Hijabinta ta d’auko tasanya tafito dan ganin kowaye ke sallama da ita,

Arba tayi da prince tsaye a k”ofar gidansu tareda Abdullah,

Kallon mmki tabisu dasu tare da yunkurin komawa gida,

Prince yayi saurin shigabanta yana fad’in “pls safeenat kitsaya ki saurareni, kisan abunda ke tafedamu,

Tayimasa wata kalar harara????, tace “meke tafe daku, bayan mugunta,
Ai kobaka fad’i abunda yakawokaba ninasani, kabiyini gida ne domin nima kayimun wulak’ancin da da kaga dama,

Prince yace “pls safeenat ba wannan ne yakawoni wurinkiba,
Hasalima Nazo wurinkine domin nabaki hakurin abunda yafaru a baya wanda naimaku da keda k’awarki,

Ya koma kalar tausayi yace “Pls safeenat kuyi hukuri kuskureni, kuma nagane kuskurena, dan Allah safeenat komai yawuce,
Kuma kitayani bawa k’awarki hakuri, domin har gobe idan mukayi ido biyu da ita ina hango tsanata a cikin idonta, wadda ni kuma banajin dad’in hakan a rayuwata.”

Safeenat Allah yajarabeni da mutuwar son Bilkisu wadda nakeji a yanzun idan bansamu Bilkisuba zan iya rasa rayuwata,
Yakai duk kushe a gaban safeenat yana mai zubarda hawaye a fuskarsa,
Yaci gaba da cewa safeenat kitaimakamun kishawomun kan Bilkisu ta amince dani tasoni ta k’aunace ni, koda zanji dd’i a rayuwata,

Safeenat ta tausayawa prince sosai,
Domin ta fahimci yafad’a matsananciyar soyayyar Bilkisu, Prince wadda yakeji da kud’i, da mulki da kuma sarauta, yaugashi a tsunne a gabanta yana zubarda hawaye domin Neman soyayyar Bilkisu,

Takai kallonta a wurinsa, fuskarta cike da tausayinsa,
tace “mik’e tsaye prince kadaina tsugunnawa a gaba na,
Nayarda dakai kuma nayarda da soyayyarda kakeyiwa Bilkisu,
Kuma insha Allah zantaimaka maka Bilkisu tasoka ta kuma k’aunaceka daga k’arshe ta zama matarka

Yayi murmushin jin dad’i, yace nagode safeenat, idan kikayimun hakan komai zan iya mallakamaki a rayuwa,

Ita ma tayi murmushi tace “ba wannan a tsakaninmu zantaimakeka ne, ina kuma taimake K’awata Bilkisu domin kundace da juna,

Sai a lokacin Abdullah yayi magana,
Yace muna godiya k’awarmu da wannan taimako naki, saidai karki manta ranar Monday ne ake bikin ranar masoya wadda kikasani a duk k’arshen shekara muna had’ashi a cikin makaranta, pls safeenat ki taimakemu kishawo mana kan k’awarki ta harci Bikin,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33Next page

Leave a Reply

Back to top button