A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Tareda Safeena suka nufo tashar, saida taga tashin motarsu, suna dagawa junansu hanntu, sannan tajuya tanufi gda, ido cike da hawaye, tana mai kewar Bilkisu,

Motarsu na dagawa, takira maimartaba ta sheda masa da cewa gasu nan, sun taso yxun.

“Maimartaba murna ya shigayi, yatura a kiramasa Ammi mahaifiyar Bilkisu,

Shiguwar Ammi keda wuya, yashiga fadamata gimbiya Bilkisu tayomasa waya motarsu ta taso, gata nan isuwa,
don haka a shirya mata, duk wani abu da akasan tana bukata, kuma a sanya masu kula da dakinta, su kakkab’e mata kura, a gyramata shi,

Ammi murmushi tayi,
“Tace angama ranka ya dad’e yadda kace hka xa’ayi.

Murmushi yayi ya kalli matar tasa cikin so da kauna, yace don hka nkesonki Ammin yara, domin kinabin umurnina koda kuwa hkan beyimki dadi ba

Itama murmushi tayi. tace dole ne nabi umurninka mijina,domin samun farin cikin ka, koda kowa hkan shi xaisanya rugujewar nawa farin cikin,

Maimartaba kallonta yakeyi cikin so da kauna , sai jawota yyi a jikinsa, yana sunsunar duk ilahirin jukinta da sha humra mai Kamshi, yasanya bakinsa a nata yashiga tsotsar lamb’anta, yana shafata tako ina a jikinta, bakinsa cikin nata, yake cewa wai meyasa Ammin yara bakya tsofa? kullum sai yarinya nake ganin kina k’ara komawa.

” Janye jikinta tayi a hakanli daga nasa, tana kallonsa da murmushi a fuskarta, tace ai kaine baka tsufa, ranka ya dad’e, kullum yaro kake komawa. ko da yaushe dawata salon sabuwar soyayya kake xomun mai rikitani, wai meye sirin? Ranka ya dad’e?

Kara jawota yyi a jikinsa yana fadin tafo nafadamki sirrin. kokarin xarcewa,nga sunayi a guje ni Ummu Safwan nabarmasu d’akin don karnaga abunda yafi karfin idona????, maimartaba da Ammi ba’a tsufa????

Gimbiya Bilkisu sun sauka lfy, saukarsu kenan, takira maimartaba tasheda masa da sunsauka,
Ai kuwa nan take yakira direba yabada umurni da aje da sauri a d’aukota a tasha,

Motocine tare da fadawa suka tafo daukarta, ganinta tsaye cikin tasha, saida tabawa fadawan mamaki, lallai samun irin gimbiya Bilkisu sai antona

A nan take suka nufota suna kwasar gaisuwa,
“Ita kuwa hannu ta d’aga masu, alamar sutashi batason hkan.

Mota tanufa suka bude mata kofa tashiga tareda jakadiya, suka nufa gida.

Da i’sarsu gida, fadawa sai kwasar gaisuwa sukeyi, wasunsu kuwa sai bngajiya sukeyi mata, wasu nayimata kirari.
“Allah yatsare mana ke kinbiya, ya tsare gabanki ya kuma tsare bayanki, barka da xuwa sarauniyar mata Gimbiya Bilkisu mai gadon xinari.

Shigarta pallon kenan ta hango, Ammi da Bahijja da kuma prince abdull, sai kallonta sukeyi cikin murna da farin cikin dawowarta, kallo tabi kowa dashi tana murmushi, kowa sai tunani yake a wurinsa xata fara xuwa.

Ita kuwa tayi tsaye, tak’i k’arasa shiga cikin pallon, b’ata fuska tayi tana kallon kowa,
“Suma ita suke kallo suga a wajen waye xata fara xuwa.

A can ta hango maimartaba na sakkuwa. ai kuwa a guje tanufesa tana dariya da murna tanufesa, ta rungomesa.

Shima sai dariya yakeyi cike da murnar ganinta.
Kowa sai mamaki yakeyi, musamman Prince Abdull dayasan tafi shakuwa dashi a kan kowa a gdan.

Writing by Ummu Safwan luv u all????????
???? ???? ????????????????????????????????????????

A WATA MASARAUTAR.. .

????????????????????????????
????????????????

Writing by Ummu Safwan 07066214433

Pure moment of life writer’s. ( P.m.l)

Page1⃣2⃣

Kowa kallon mamaki yabita dashi, musamman prince Abdull, da ya sheryamata kwarya kwaryar walimar dawowarta.

A nan me martaba yabada umurni da akawowa Gimbiya Bilkisu,
Abubuwan motsa baki, a nan take a kacikawa gimbiya gabanta da abubuwan ciye ciye. Gaba dayansu sarki yabada umurnin duk su sauko a’ci abinci gaba d’aya.

Kowa ya sauko, a ka xunxuba abincin, kowa ya faraci, amma bnda gimbiya Bilkisu,
Maimartaba ya maida kallonsa gareta.
“Yace gimbiya meke faruwa ne? Ko abincin ne bakyaso? Ynxun nasanya akawomki wadda kike bukata.

“Turo Baki tayi, tana shagwaba, ni Abba lkcin cin abincina baiyi ba, tadiba agogon dake daure a hannunta na gwal, a shagwab’e tace Abba dibafa kagani ynxun 6:30 kuma Abba kasan sai 7:00 nakecin abinci.

Maimartaba yayi murmushin jin dadi,
” yace tabbas gimbiya hakane. na manta,Allah yayimaki Albarka. tayi dariya tace amin Abba nah.

Ta maida kallonta ga Bahijja “tace Anty Bahijja dake da yaya Abdull naga kunyimun k’iba dayawa, gaba dayansu suka sanya dariya.

Sannan tamike tace “Ammi bara nayi wanka kafun nashirya lokcin cin abincin nawa yayi.

Gaba dayansu, Kallo suka bita dashi, suna mamakin tafiyarta makaranta be canza mata rayuwa ba.

Kai tsaye d’akinta tanufa, mamaki tashiga yi, ganin ancanza mata komai na d’akin, murna tashigayi a Zuciyarta tana godewa maimartaba domin tasan shine yasanya ai’mata komai, domin yafison a koda yaushe yasanyata farin ciki.

K’arewarta wanka keda wuya, yyi dai dai da lokacin cin abincin nata, a gurguje ta shirya cikin wani matirial, pink&blu. Yaimata kyau sosai.

Sankowa takeyi sannu a hankali kan bene, domin ta halarci wurin cin abinci, ta taran da Bahijja, da kuma maimartaba zaifita fada,
Kallonsu tayi gaba dayansu tayi murmushin jin dadi da farin ciki, yau gata a gida, a gaban iyayenta da kuma ‘yan uwanta.

Maimarta ne yayi gyaran murya yace “gimbiya Bilkisu anfito?

Murmushi tayi, ta sunkuyar da kanta k’asa, tace Allah yakara maka lfy, nafito domin naci abinci, na
huta,
Ganin fitowarta yasanya maimarta komawa ya xauna, yafasa fita fada.
Sai kallon gimbiya yakeyi yana murmushi, domin duk a cikin ‘ya ‘yansa Allah yafi d’ora masa son gimbiya Bilkisu, ga biyayya, ga kuma kyauta, bata kyamatar talakawanta.

Bahijja tayi kyaran murya, tace “yauwa Bilkisu, jiya a masarautar kano sun aikowa da Abba sa’ko, akan cewa matar sarki Bashir, tanada ciki har natsawon wata bakwai.

Bilkisu batace komaiba, face ya mutsa fuska da tayi. tace “mamansu fadila? Ko kuwa wannan jarabanbar matar tashi?

Gimbiya Bahijja ta kalleta tayi murmushi, tace “ba mamnsu Fadila ba. d’ayar.

“Kice jarabanbar kenan.

Ita dai gimbiya Bahijja komai batace ba, domin idon da sabo, tasaba jin irin wad’an magan ganu, a bakin gimbiya Bilkisu.
domin tuntana k’arama, idon sukatafi da ita can, kusan kullum saitasha doka a wurin Hajia Nafeesat, tana dukanta tana xaginta, tana cema mai bak’in hali irin na mahaifiyarta.
Shine mafarin tsanarda tayiwa Hajiya nafeesat.
dalilin da yasa batason xuwa gidan kenan.
Don ita harga Allah ta manta dasu.
Koda taje kano karatu gaba d’aya ta manta da sunada wata alak’a a tsanin masarautarsu.

Gimbiya Bahijja tace “har Abba nafad’in muje tare dake, kinga Idon hutu ya k’are, kinfuta da zuwa da jakadiya sai dai kawai ki xauna can gidan.

Tunkafin tarufe baki,tace ” taf. Allah ya kiyaye ni.
Tana fad’in hkan, kamar tayi kuka, a nan kowa yasanya dariya harda maimarta, yace karkiyi kuka gimbiya bbu wadda zai tilasta maki abunda bkyso, Karkiyi kuka share hawayenki.

Murnushi tayi tace “ngd Abba nah

Dariya tabawa kowa, daga nan kowan nensu yatashi yanufi d’akin barcinsa.

Kwance tashi asaran mai rai. Gimbiya Bilkisu har ta kammala hutun ta.

Shiri takeyi domin komawarta mkranta.
Maimartaba ne ya aiko kiranta.
Ajiye kayan sake han nunta tayi, tanufi wurin maimartaba, domin jin kiran dayake mata.

Gurfane take gabansa ta sunkuyar da kanta, kasa “Allah yataima keka, Allah yak’ara maka lfy gani, naji ance kana nemana.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33Next page

Leave a Reply

Back to top button