A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Abdullah yace wannan ma wata damace damukasamu mubiyo tawurinta mu fahimtarda ita, saita tashawo maka kan Bilkisu,
Adnan yace “idan mukatashi daga makaranta musameta a gida saimuyi maganar,

Safeenat kallon mamaki tabi Bilkisu dashi,
Tayimasu sallama, zaharandin ya amsa had’ida cewa “k’awarmu barka da zuwa,
Ita kuwa Bilkisu zuwan safeenat tayimashi sallama,
Tarik’a hannun safeenat suka nufi class,

Safeenat fuskarta cike da alamar tambaya,
Bilkisu ta lura da hakan tace “sis kobaki tambayanba yanzun zanfad’amaki domin
Naga hkan a fuskarki,

Safeenat tace “ina sauraranki, meye had’inki da zaharandin Mansur?”

Anan Bilkisu tashiga bata labari tunfarkon had’uwarsu harkawowa yanzun da tagansu a tare,
Tacigaba da cewa wlh Safeenat babu soyayyar zaharandin ko kad’an a rayuwata,
Domin baya d’aya daga cikin mazan danakeso na aura, ina kulashi ne domin na musgunawa Adnan dan na lura dazarar yaganni taredashi jiyake kamar yahad’iye zuciya ya mutu,

Safeenat tace “tabbas prince sonki yakeyi domin nadad’e da gano hakan ataredashi, kinkoga kuwa shine daidai dake domin kunyi maching dashi,

Bilkisu tace “Allah ya tsareni na aure wacan mugun maigirman kan tsiya,
Wadda me d’auki talaka a bakin komaiba saidai abun wulak’an tawa,
Keni wlh banmafa yarda dashiba, akwai abunda yakeson k’ullawa shiyasa yabiyo ta wannan sigar wai sona yake, kuma nasan Allah yafishi,
Takuma kallon Safeenat tace “tace ina ganin alamar tarkon yaudararsa yafara kamaki, kinsoma yarda dashi.
Safeenat tayi murmushi taja hannunta suka shiga class,

Bayan antashi daga makaranta Adnan da Abdullah sukayi zaune a mota suna jiran fitowar Safeenat da Bilkisu,
Domin subi safeenat gida, domin suyi magana da ita ta fahimta,

Sai hangosu yayi sunnufi motar Zaharandin yabud’e masu sunshiga suna dariya gaba d’ayansu,
yaja motar suka bar makarantar,

Prince yacije Baki, ya duki sitiyarin mota,
Had’ida kallon Abdullah yace “wlh Bilkisu sutake takasheni, ita bata lura da irin sonda nake matabane?” takeyimun wannan wulak’ancin, amma nasan maganinta,

Yaja motar da k’arfi yabi bayansu.”

Luv u all????. Writing by Ummu safwan✍????✍????✍????✍????✍????
????????????????????????????????????????

A WATA MASARAUTAR…..

????????????????????????????????????

     Writing by
         Ummu
            Safwan

PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S

Page4⃣7⃣ 4⃣8⃣

Tafiya suke yana bin bayansu,
Safeenat a kafara ajiyewa domin gidansune na farko, sannan yawuce domin ya ajiye Bilkisu gida,

Adnan yayi parking a daidai k’ofar gidansu Bilkisu,
Yasamu yaro ya aikashi domin akira mashi safeenat,

Safeenat tayi mmki sosai dataga yaro yashigo wai ana sallama da ita a waje,
Cike da mamaki tacewa yaron kaje kace ganinan zuwa,

Hijabinta ta d’auko tasanya tafito dan ganin kowaye ke nemanta,

Arba taci da prince tsaye k”ofar gidansu tareda Abdullah,

Kallon mmki tabisu dasu tare da yunkurin komawa gida,

Prince yayi saurin cingabanta yana fad’in pls safeenat kitsaya ki sauraremu mana kisan abunda ke tafedamu,

Tayimasa wata kalar harara, tace meke tafe daku, bayan mugunta,
Ai kobaka fad’i abunda yakawokaba ninasani, kabiyini gida ne domin nima kayimun abunda kaga dama,

Prince yace “pls safeenat ba wannan ne yakawoni wurinkiba,
Hasalima wurinkine domin nabaki hakurin abunda yafaru a baya wanda naimaku da keda k’awarki,

Ya koma kalar tausayi yace “Pls safeenat kuyi hukuri kuskureni, kuma nagane kuskurena, dan Allah safeenat komai yawuce,
Kuma kitayani bawa k’awarki hakuri, domin har gobe idan mukayi ido biyu da ita ina hango tsanata a cikin idanunta, wadda ni kuma banajin dad’in hakan a rayuwata.”

Safeenat Allah yajarabeni da mutuwar son Bilkisu wadda nakeji a yanzun hakan idan bansamu Bilkisu ina iya rasa rayuwata,
Yakai duk kushe a gaban safeenat yana mai zubarda hawayensa,
Yaci gaba da cewa safeenat kitaimakamun kishawomun kan Bilkisu ta amince dani tasoni ta k’aunace ni, koda zanji dd’i a rayuwata,

Safeenat ta tausayawa prince sosai,
Domin ta fahimci yafad’a matsananciyar soyayyar Bilkisu, Prince wadda yakeji da kud’i, da mulki da kuma sarauta, yaugashi a tsunne a gabanta yana zubarda hawaye domin Neman soyayyar Bilkisu,

Takai kallonta a wurinsa, fuskarta cike da tausayinsa,
tace mik’e tsaye prince kadaina tsugunnawa a gaba na,
Nayarda dakai kuma nayarda da soyayyarda kakeyiwa Bilkisu,
Kuma insha Allah zantaimaka maka Bilkisu tasoka ta kuma zama matarka

Yayi murmushin jin dad’i, yace nagode safeenat, idan kikayimun hakan komai zan iya mallakamaki a rayuwa,

Ita mata tayi murmushi tace ba wannan a tsakaninmu zantaimakeka ne ina kuma taimake K’awata Bilkisu domin kundace da juna,

Sai a lokacin Abdullah yayi magana,
Yace muna godiya k’awarmu da wannan taimako naki, saidai karki manta ranar Monday ne ake bikin ranar masoya wadda kikasani a duk k’arshen shekara muna had’ashi a cikin makaranta, pls safeenat ki taimakemu kishawo mana kan k’awarki ta harci Bikin,

Safeenat tayi dariya tace prince na Bilkisu lallai kakamu da yawa, insha Allahu zanmu halarci bikin da yardar Allah,

Anan sukayi sallama kowannesu yakama gabansa cikeda farin ciki.

  Abdallah ne gaban motar prince sundawo daga gadina waken dauko Mayan daza'a anfanidashi wake bikin dazasuyi na ranar masaya,
          Mazaje group dune shuwagabannin bikin don yau kusa two  years basuyiba

Suna shigowa harabar makarantar prince yahangi mortar Zaharaddin kuma ga’alama kamar bilkisu ce aciki, nan take yaji gabanai yafadi rayuwarsa tabaci gabadaya,

Dakarfi adnan yaja b urki yace wallahi abdallah Bilkisu sotake takasheni darayuwata,Ita ba taga yadda make sontaba,ammatake min wala”kanci Rana wani kula wacan jakin mekama da sillan kara amma zanyi maganinta,
Kuma bazan sake kulataba Dan duk abunta yau saura one month bikinmu,amma kamin lokacin saina saitama zahaddin bankali Dan sai yasan yata”ba jinin sarauta

   Yana zaune cikin mota yana sakin surutu yahango safeenat zaune tana karatu, saiya bude marfin mota yafita yayi wurin safeenat 

Shidai abdallah baicemai komiba kuma baicemai ina zakaba don yasan wahalar dayasha akan shiga hurumin da banasaba don yawahala sosai,Dan haka bemace ina zakaba bare yakallesa

    Yarima yazo wucewa hankalinsa yakai wajen Bilkisu sake kwasar dariya,ita harga allah bata lura dashiba shikuma yayi tamaza ya gitta tawajen yayi kamar bai gantaba,don ko motar bai kallaba,

              Yana zuwa wajen safeenat yazauna yace kawarmu yakike mikikeyi anan kedaya tace toh yazanyi inanan ina Mazarin karatuna yace wane topic ne idan na,iya intamaki race biology ne reproducthon system OK bara ingani nafa yashiga koya mata saida yatabbatar data iya sosai kana yarabu da ita, suna gamawa yace ina tukueci race gaya photon Bilkisu me har yamiko hannu ya,ansa ta hanamai ta tashi zata tsere aikonan suka kama yar tsere 
      Gimbiyace tafuto cikin motar Zaharaddin tana bidar safeenat can ta hangota itada yarima suna dariya, batasan miyasa taji gabanta yafadiba tareda bacinrai duk hankalinta taji yatashi duk abundant takeyi Zaharaddin nakallonta yace gimbiya yanaga kinbata rai kamar kina kishi daganinsu tare, race was no Allah yatsare inyi kishin wa  nihaushina da "batarai baiwuce safeenat data tsaya tana magana da wancan azzalumin muguba, sai Zaharaddin yayi murm ushi yace wait harnaji sanyi araina, daganan sukayi sallama akan saisun hadu ranar masoya

         Saboda jin haushi irin na gimbiya ko bid"ar safeenat batayiba tawuce wata gida saide side suka hadu a can gida

Safeenat nakomawa ta Shiga wajen gimbiya tace shine kika tafo warki kikabarni
Bilkisu tace yo ganin nayi kina tareda masoyinki ina nake miki magana safeenat tayi murmushi Dan tasan kishine kuma tasan gimbiya da prince suna son junansu babu de Wanda yasan dahaka cikinsu musamman Bilkisu harma kara adnan yasan annabi yafaku side bilkisu
????????????????????????????????????????

A WATA MASARAUTAR…..

????????????????????????????????????

     Writing by
         Ummu
            Safwan

PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S

Page4⃣7⃣ 4⃣8⃣

Tafiya suke yana biye dasu a baya,
Safeenat ce a kafara ajiyewa domin gidansune na farko, sannan yawuce domin ya ajiye Bilkisu,

Adnan yayi parking a daidai k’ofar gidansu safeenat,
Yasamu yaro ya aikashi domin akira mashi safeenat,

Safeenat tayi mmki sosai dataga yaro yashigo wai ana sallama da ita a waje,
Cike da mamaki tacewa yaron kaje kace ganinan zuwa,

Hijabinta ta d’auko tasanya tafito dan ganin kowaye ke sallama da ita,

Arba tayi da prince tsaye a k”ofar gidansu tareda Abdullah,

Kallon mmki tabisu dasu tare da yunkurin komawa gida,

Prince yayi saurin shigabanta yana fad’in “pls safeenat kitsaya ki saurareni, kisan abunda ke tafedamu,

Tayimasa wata kalar harara????, tace “meke tafe daku, bayan mugunta,
Ai kobaka fad’i abunda yakawokaba ninasani, kabiyini gida ne domin nima kayimun wulak’ancin da da kaga dama,

Prince yace “pls safeenat ba wannan ne yakawoni wurinkiba,
Hasalima Nazo wurinkine domin nabaki hakurin abunda yafaru a baya wanda naimaku da keda k’awarki,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33Next page

Leave a Reply

Back to top button