A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Safeenat tayi dariya ta kalli prince,
tace “prince na Bilkisu lallai kakamu da yawa, insha Allahu zanmu halarci bikin da yardar Allah,
Anan sukayi sallama kowannesu yakama gabansa cikeda farin ciki.
Abdallah ne gaban motar prince sundawo daga gadina wajen dauko kayanyakin daza'ayi amfanidasu wajen bikin dazasuyi na ranar masaya,
Group d'insune, Mazaje group sune shuwa gabannin bikin, sai kaida kamowa sukeyi, suna tsara abubuwan dazasuyi yanda wurin zai k'ayatar,
Suna shigowa harabar makarantar prince yahango motar Zaharaddin kuma ga’alama kamar bilkisu ce acikinta, nan take yaji gabansa yafadi rayuwarsa tab’aci,
Dakarfi adnan yaja wani irin burki ya tsayar da motarsa, wadda saida yafirgita Abdullah, yakai dibansa ga Abdullah daya runtse idonsa saboda tsoro, yace “
wallahi abdallah Bilkisu sotake takasheni darayuwata,Ita ba taga yadda nake sontabane, amma take min walak’anci Rana wani kula wacan jakin mekama da sillan kara amma zanyi maganinta,
Kuma bazan sake kulataba Dan duk abunta yau saura one month bikinmu,amma kamin lokacin saina saitama zahaddin bankali Dan sai yasan yata”ba jinin sarauta
Yana zaune cikin mota yana sakin surutu yahango safeenat zaune tana karatu, saiya bude marfin mota yafita yayi wurin safeenat
Shidai abdallah baicemai komiba kuma baicemai ina zakaba don yasan wahalar dayasha akan shiga hurumin da banasaba don yawahala sosai,Dan haka bemace ina zakaba bare yakallesa
Yarima yazo wucewa hankalinsa yakai wajen Bilkisu sake kwasar dariya,ita harga allah bata lura dashiba shikuma yayi tamaza ya gitta tawajen yayi kamar bai gantaba,don ko motar bai kallaba,
Yana zuwa wajen safeenat yazauna yace kawarmu yakike mikikeyi anan kedaya tace toh yazanyi inanan ina Mazarin karatuna yace wane topic ne idan na,iya intamaki race biology ne reproducthon system OK bara ingani nafa yashiga koya mata saida yatabbatar data iya sosai kana yarabu da ita, suna gamawa yace ina tukueci race gaya photon Bilkisu me har yamiko hannu ya,ansa ta hanamai ta tashi zata tsere aikonan suka kama yar tsere
Gimbiyace tafuto cikin motar Zaharaddin tana bidar safeenat can ta hangota itada yarima suna dariya, batasan miyasa taji gabanta yafadiba tareda bacinrai duk hankalinta taji yatashi duk abundant takeyi Zaharaddin nakallonta yace gimbiya yanaga kinbata rai kamar kina kishi daganinsu tare, race was no Allah yatsare inyi kishin wa nihaushina da "batarai baiwuce safeenat data tsaya tana magana da wancan azzalumin muguba, sai Zaharaddin yayi murm ushi yace wait harnaji sanyi araina, daganan sukayi sallama akan saisun hadu ranar masoya
Saboda jin haushi irin na gimbiya ko bid"ar safeenat batayiba tawuce wata gida saide side suka hadu a can gida
Safeenat nakomawa ta Shiga wajen gimbiya tace shine kika tafo warki kikabarni
Bilkisu tace yo ganin nayi kina tareda masoyinki ina nake miki magana safeenat tayi murmushi Dan tasan kishine kuma tasan gimbiya da prince suna son junansu babu de Wanda yasan dahaka cikinsu musamman Bilkisu harma kara adnan yasan annabi yafaku side bilkisu
????????????????????????????????????????
A WATA MASARAUTAR……
????????????????????????????????????????
Writteng by
Ummu
Safwan
PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S
Page4⃣9⃣ 5⃣0⃣
Safeenat tayi murmushi, dan ta fahimci kishine fal a idon Bilkisu,
ta kuma kallon Bilkisu don ta kuma k’ara mata haushe, tace
“Tokefa kintafi wurin masoyinki kuna fira kinbarni nikad’aya,
Sannan kuma ni sai ki hanani zuwa wurin bugun zuciyata,
Wata zabura tayi, daga kwance saida tamik’e zaune,
Had’ida zaro ido waje, cikeda kishi,
Tace “lallai safeenat yanzun prince d’inne bugun zuciyarki?”
Mutumin da bed’auki mugunta a bakin komaiba,
Mutuminda bed’auki talaka abun tausayiba sai abun wulak’antawarsa,
Lallai idan ko hakane tabbas bakiyi dacen miji nagariba,
Safeenat tayi murmushin mugunta domin tagano k’awarta kishine ke d’awainiya da ita,
Tace “a yanda ke kika d’aukeshi, kuma kika fassarashi,
Amma prince Adnan ba haka yakeba,
Rayuwar prince social kuma funny ce, amma gawanda yasan hakan, kuma ya fahimceshi,
Prince ba mugo bane, ba kuma azzalumi bane,
Mutum ne mai jink’ai, da kuma tausayi talakawansa,
Kamar ke,
Kenan
Saboda tausayinsa da jink’ansa,
Abbansa yakeson yayi murabus, ya mik’amasa sarautar garin nan, har ya nad’amasa yarima mai jiran gado,
Ba dan komaiba zaiyi hakan ba, saboda prince yadace da sarautar domin babu masarautar da takeson sarkin da beda kwarjini a idon jama’a,
Prince Adnan ya cancanci yazama sarki,
Safeenat ta kuma kyara zama, ta k'ara fuskantar Bilkisu,
Tace yo bakwara Adnan Ba,
Da wannan saurayin naki mai jajayen ido,
Gashi siriri da k'aton kai,
Sai tsinannen kallon mata,
Amma kingani duk abunda prince yakeyi baya neman mata,
Shikuma zaharaddin kamar bunsuru yake,idan yaga mace,
sai fama yakeyi da muni,
Kuma a hakan ke harkinga abunso a wurinsa,
Prince Adnan kuma handsome,
Wadda ‘yan mata ke yayi, ba irinsu waneba,
Tana kaiwa nan tamik’e tsaye tayimata sallama tayi safiyarta,
Tabar Bilkisu kwance akan gado, kamar tafashe akan jin haushi,
Duk abunda sukeyi jakadiya na saurarensu sai dariya take masu,
tareda shiwa safeenat albarka,
Domin a halin yanzun itama jakadiya ta fahimci irin son da prince yakewa Bilkisu,
Kuma shine wadda zata aure taji dad’in rayuwarta domin Sundace da juna,
Taji dad’i sosai da safeenat tayimata wankin babba bargo.”
Yau takasance ranar masoya ta duniya,
Bilkisu tayi shigar pink&blue,
Tayi kyau iya kyau ta d’auko alkinbarta tasanya, tayi shiga irinta ‘ya’yan sarauta,
Domin yau mulki da sarauta Takeji,
Bugu da k’ari yaune kowane d’alibi keyin kwanliya, iya yawarsa domin halarta fatinda za’ayi na ranar masoya a makaranta,
Safeenat tashigo gidan taci karo da Bilkisu tayi wannan kwaliyar bak’aramin burgeta tayiba, tayi kyau sosai kamar wata sarauniyar kyawawa,
Safeenat tafito da wayarta tashiga d’aukarta photo
Dama sunyi da prince akancewa da zarar Bilkisu tashirya, ta d’auko masa kwanliyar da tayi yagani,
aikowa nan take takaikaici idon Bilkisu takirashi tace ya hau online ga photo nan zata turo masa,
Nan take tayi mai sending d’insu gaba d’aya,
Sannan ta rufe data, itama tashiga shiryawa,
Mazaje group duk sun hanlara wurin fatin amma bbu Prince Adnan shugaban biki,
Bisa a canda idan suka sherya bikin bbu wadda zai riganshi halarta bikin,
Kowa mamaki yakeyi lafiya ba’aga Prince yatafoba, musamman ‘yan matansa wad’anda suka mutu a kan sonshi,
Shi dai Abdullah yana gefe zaune kuma yasan komai a kan abunda ya hana Prince zuwa, amma be d’umaba domin yasan wuyarda yaci a baya akan sakin magana,
Prince ya gama shirinsa tsaf,
Zaune yake yana jiran kiran safeenat,
Domin sunyi da ita akan cewa ida harsun shirya zasu fito,
Tayimasa magana domin soyake sushiga wurin a tareda Bilkisu,
Saiga kiran safeenat yayi saurin d’auka, take shaidamasa sunshirya yanzun zasu fito su had’u a makarantar
Sauri yayi ya d’auki key d’in motarsa yashiga yanufi makaranta,
Yana shiga makarantar suma suna shigowa,
Yakai kallonsa ga Bilkisu yace “masha Allah, saboda kyawon da yaga tayimasa,
Saima yafarajin wani sabon kishinta yataso masa, jiyakeyi kamar kartashiga saboda kar mazanda ke wurin su kallemasa ita,
Hangosu yayi sunnufi wurin da akeyin fatin,
Saiyaturawa safeenat message akan cewa tayi gaba tabarmasa Bilkisu a baya,
Safeenat na ganin sakon Prince, sai tajuya ta Ganshi a bayansu yana biyedasu,
Tacewa Bilkisu sis bari nayi sauri na samarmuna wurin zama kamun ki iyar da k’arasowa tayi gaba tabarta nan,
Bilkisu tayi murmushi tace aikuwa kinkyauta sis,
Prince nabiye da ita a baya duk bata luradashi ba,
Saida sukazo shiga hole d’in dama kowa yashigo sukad’aine sukayi latti shigowa,
Prince yayi sauri matsawa kusa gareta suka jera a tare suka shiga holle d’in,
Binsa tayi da kallon mamaki,
Ganin yasanya kalar kayanta sak,
Rigarsa pink, wandonsa blue, alkinbarsa ita blue, yanda gimbiya Bilkisu tayi shigarta shima hakan yayi banbancinsu shine ita yadine tasanya, shi kuma k’ananan kaya, Riga da wando,yasanya sai alkinbarsu ita ta mace shi kuma alkinbar namiji,
Gaba d’ayansu sunyi kyau wanda baya misaltuwa,
Ana ganin shuguwarsu gaba d’aya aka d’au kuwa, saboda sun burge mutane sosai,
Zaharaddin jiyayi kamar ya fashe saboda jin haushe,
Bilkisu kallon mamaki tabishi dashi ganin yasanya sak kalar kayanta yasanya, tashiga danasanin da bata sanya wad’an nan kayanba,
Shikuma yana mata kallon kin burgeni,tare da tsura mata ido,yana daga mata gira,
Data lura da hakan kawai saita d’aure fuska,tayi kamar bata ganshiba sukaci gaba da tafiya,
Subahanalillah kuzo kuga yadda sunkayi kyau,Suna tafiya mazaje group namasu photona batare da tasaninsuba, dak’er tasamu tak’arasa kusada safeenat tasamu wuri ta zauna
A Nan m.c yafara gudanar da bayaninsa,
yana fadin duk Wanda yayarda da wankansa to yafito anan,
A nanfa kowa yatsaya ana kallon kallo mazaje group ne suka fita tare da wasu mazaje, amma banda adnan
Can shima Zaharaddin yafito saiga prince ma yafito nan fa kowa yashiga tab'amasu,
M.C yace cikin mata duk wadda ta yarda da kanta tafito,
kokuma subada wadda sukasan tadace,
nanfa kowanensu sai kallon kallo sukeyi wannan takali wanan suna shawara amma gimbiya ko Inda suke bata kallaba bare tace fita zatayi,
Can Ashanti tafita tana yauki nanfa suka had'a baki sukace basu yardaba subasa sonta,
Mc yayi kyaran murya yace ” sufitarda wadda sukeso,
sai suka had’a baki gaba d’ayansu sukace bilkisu mukeso,
Bilkisu dake zaune tasunkuyar da kanta k’asa sai dannar wayarta takeyi batamasan wai nar dasuke tuyaba,
Saide taji ana kiran sunanta dasauri tadago kanta sama tana kallon mai kiran nata fuskarta cikeda mamaki,
nanfa safeenat tadinga lallab’ata akan ta tashi tatafi k’in zuwanta wurin ba girmanta bane,