A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Taiyi murmushi banji ciyoba yar’uwa nagode

Safeena xata wuce kenan sai kuma tasawo tana tmbyarta, don Allah yar’uwa meye sunanki?

Bilkisu tayi murmushi tana kallonta, sunana bilkisu abdulrahaman yola.

Safeena tace in kuma sunana safeena Ahmad Kano, dafatan zamu zama qawaye.

Bilkisu tayi murmushi tace, ba matsala Allah yabarmu tare.

Writting by Ummu safwan luv u all????????????
????????????????????????????????????????

A wata masarautar….
????????????????????????????????????????

Writtin by Ummu safwan 07066214433

Page4⃣

Sukajera suka nufi makarantar, tareda ita da safeena

Prince adnan ne a guje yashigo mkrantar da motarsa yana sauri don kar yyi lorzing din test dinsa, besan da chabo gurinba kawai yabita cikinsa,
Dayake lokacin damunane makarantar duk tayi chabo, tafiya sukeyi suna fira, saiji sukayi anwatsamasu chabo gaba daya jikinsu yalalace, musamman gimbiya bilkisu, da gaba daya kayan jikinta suka lalace, da chabon,

Abokanin sa suna ganin hka, suka fashe da dariya, shi kuma duk beji ddin hkan da yaimataba,

Yabude gabun motarsa yafito, tafiya yakeyi cikin qasaita da nuna isa, ya nufota domin yabata hkri, saida yakawo daf da ita, daga kanta daxatayi sukayi ido biyu dashi, ranta a bace tadaga hannu ta wanke masa fuska damari, jikakeyi Tess… Nan take wurin yyi tsit student kowa kallo yakeyi, domin sunsan halin yan group dinsu basajin mgna musamman prince adnan dakowa ke tsoronsa a makarantar, shiyasa suka sanyawa group din nasu maxaje group,

Prince adnan dafe da kunci sai kallon bilkisu yakeyi, wadda taketa xuba masifa rai bace

Kai wane irin dabbane wawa Wanda baya kallon gabansa, ba lantana bayansa, tun a baking get kakade ni a mota, kasanya kai kayi tafiyarka, duk hkan shekaba,sai daka biyoni har cikin mkranta kawatsamun chabo, kai waye mekake takama dashine?

Safeena ta Matso kusa da ita tarufe mata Baki, tayi shuru, domin safeena tasan halin mazaje group ba sauki ke garesuba hattada malamai shankansu suke.

Prince sai kallonta yakeyi yana tunanin wane irin hukunci zaiyimata, a rywarsa bbu wadda yataba marinsa sai ita, ko ita din a gaban bainar jama’a ta maresa, harda zaginsa takeyi.

Ya kuma matsowa kusa gareta yanamata kallon sama da kasa, yana fadin kicigaba daxagina mana meyasa kikayi shuru, yana fadin haka yana kara matsowa kusa gareta,

Idon naci gaba mezakayi?

Abunda zanyi kike tambaya ko?

Budar bakinta xatayi magana saijitayi ya rungumeta yakai bakinsa cikin nata yana tsotsa student sai kuwa sukeyi suna fadin sai maxaje, tsawon minti 30 suka dauka a hka, sai kokarin kwace kanta takeyi amma yariketa tamau sai kiss yakeyimata, saida yagadama yasaketa, yadinga toshe hanci yana xubarda yawu, bakinta wari yakeyi, gaba daya student kowa ya dau kuwa yana tabi sai fadin sukeyi sai mazaje.

Komawa yyi yashiga motarsa yabata wuta, yyi tafiyarsa, test dinda beyiba kenan.

A nan yabarta duke tana kuka, safeena ce tarike hannuta tamikar da ita tsaye tana sharemata hawayen fuskarta, taja hannunta suka karasa cikin hostel dayake safeena a hostel take xaune, shigarsu hostel keda wuya taxubamata ruwa ta wanke jikinta, ta kuma bata wasu kaya ta canxa, tasamu gefin katika taxauna, idanunta suka cika da hawaye tana tuna irin cinmutunci da akayimata a gaban bainar jama’a.

Safeena ce ta matso kusa gareta tadafata, tace, bilkisu waini ko meye ya hadaki da wadan nan yan iskan? Duk makarantar nan sun ishikowa, basubar malamaiba bare dalibai, kowa ya shankarsu yakeyi sbda sunada daurin gindi a makarantar don haka suke taka kowa ynda sukaga dama.

Wannan wadda kukayi fada dashi, yarima prince adnan kenan, dan sarkin garin nan ne, shiyasa komai yyi ba’a korarsa a makarantar sabda yanada daurin gindi.

Shekaransa ta hudu kenan a makarantar nan duk yayi exam carry over yakesamu, kuma bawai don bayada ilimin ba a ah baya dai maida hankali a kan karatunsa, don haka kiyi hkari da abunda yafaru dake, kuma kiyi taka tsan tsan da abunda kikasan xai kuma hadaki dashi, don ba mutunci ke garesaba. Bilkisu dake xubarda hawaye tadago da kanta daga sunkuye ta kalli safeena tace nagode safeena, kuma in Allah ya yarda xankiyaye,

Safeena tayi murmushi tarike hannuta suka fita, suka nufi class domin daukar karatu,

Bilkisu CE tayi kwalliya cikin wani Jan matiriyal, tayi kyau sosai, saitakira safeena tafito suhadu a bakin titi, xasutafi super market siyanyar kayan kwaliya, tafiya sukayi bamai nisaba takaisu wurin, atare suka shiga wurin kowa yana xabar abunda yake bukata, sai sukaji sanarwa duk wadda yake cikin super market din yafito waje yarima adnan zaiyi siyayya, nan take kowa yashiga hada kayansa domin yafita yabashi wuri yashigo, amma bnda bilkisu daci gaba da daukar kayan datake bukata.

Shinfidar kafet akayimasa a inda xai taka kafarsa, mai dauke da tambarin sunan prince adnan, takawa yakeyi cikin qasaita da isa, fadawa sai kirari sukeyimasa suntakemasa baya.

Adai dai lkcin bilkisu takare siyayyar kayanta xata fito, nantake sukaci karo da juna, sai kallon kallon sukeyiwa junansu, shiyana kallon Dan karamin bakinta, ita kuma tanayimasa kallon sama da kasa

Taja dogon tsaki xatawuce, saiji tayi madawa nakiran karya kikeyi yar matsiyata duka kinemi gafara a wurin yarima, shi kuma wani murmushi yakeyi najin dadi yanajiran ta durkusa tabashi hkri

Ta kuma matsawa kusa garesa saiji yayi tawatsa masa miyau (yawu) a fuska

Bakayi martabar da zan baka hkriba, taja hannun safeena sukafito, fadawa sukayi yunkurin tareta, ya tsayar dasu, siyayyar da baiyiba kenan Yajuya yashiga mota direba yajashi sai GDA

Written by Ummu Safwan luv u all????????
????????????????????????????????????????

A wata masarautar…
????????????????????????????????????????

Written by Ummu Safwan 07066214433

Page5⃣

A fusace yakoma gida, duk inda ransa yake yabaci, fadawa sai kwasar gaisuwa sukeyi amma baya kulasu,

Dakinsa yafada kai tsaye, a kan makeken gadonsa ya kwanta sai faman ajiyar xuciya yakeyi, xumut yamike tsaye kamar wadda wani abu tsunkulesa, sai safa da marwa yakeyi, yana tunanin irin abunda bilkisu tayi masa, a rywarsa babu wani wadda yatabayimasa irin wulakancin da bilkisu tayimasa, tabbas xan dauki mataki a kanki xan nunamaki cewa kin tabo jinin sarauta, domin sarauta bawasa bace,

Tafe take cikin farin ciki da annashawa, sai murna takeyi domin rayuwarta tayimata dadi, domin tarama wulakancin da prince yayi mata sai bawa safeena labari takeyi tana dariya.

Saiji tayi anjanye mata mayafi a bayanta wai gawatayi a fusace, sai ganin fadawa tayi kowanensu da katuwar bulalarsu a hannunsu, suna kallonta yarima yace axomasa dake yar matsiyata.

Kallo tabisu dashi cikin mamaki, batada alamar motsawa daga inda take, ganin batada alamar tafiya suka suma yunkurin daukarta.

Wata irin tsawa takatsamasu wadda kowane daga cikinsu saida yashiga hankalinsa, domin suma sun fahimci wani abu atareda ita,

Kallonsu takeyi sama da kasa, duk wanda ya kuskura yataba mun jiki to wlh kusani duk sai kungane kurenku, ta kuma dallamasu harara

Duk abun nan dayake faruwa a kan idon yarima, shima mamaki tabashi, ta yanda take iya katsawa fadawa tsawa, shidai a iya saninsa duk wadda yayi ido biyu da fadawa sai hankalinsa yatashi musamman idon ba’a gidan sarauta yakeba, shiyasa yaturomata su domin sutafi da ita, mamaki yakeyi to ita wacece?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33Next page

Leave a Reply

Back to top button