A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Bara nalek’a sashen Fahad da Bahijja nagani barci sukeyi komeye?”
A hankali natura k’ofa nashiga,
Ai kuwa a guje nadawo,
Domin kuwa naganarwa idona,
Fahad da Bahijja sun tsunduma duniyar ma aurata,
Saiwani numfashi suke fitarwa,
Ban kuma daddaraba nace bara nashiga jirgi tafi yola domin na lek’omaku,
Abdull da safeenat,
Saukata keda wuya banzame a ko inaba sai a gidan safeenat,
Kai tsaye nashiga had’ida sallama, amma bbu Wanda ya amsamun sallamata,
Tura k’ofa nayi nashiga,
Da baya da baya nafito d’akin domin kuwa abunda nagani saida yasanyani jinkunya????
Saida muce Allah yabada zuri’a d’anyaba.”
ALHAMDULILLAH
taku har kullum
Ummu Safwan
Kusa raurareni bayan sallah da sabon novel d’ina mai suna
(DA KAI NADACE)
MUSHA RUWA LAFIYA LUV ALL MASOYANA????????????????????