A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

A fusace yafito motar yaja hannunta da karfi tana kokarin kwacewa amma takasa, ya bude murfin motar ya turata ciki yamayar yarufe yaxagaya maxaunin direba yashiga yaja motar da kafi yabar makarantar da ita

Luv all???????? kuyi hkri da wnn
????????????????????????????????????????

A wata masarautar….

????????????????????????????????????????

Writing by Ummu Safwan 07066214433

Page6⃣

JINJINA GAREKI QAUWATA TAKAINA, BILKISU MUSA MAISAMARI, ALLAH YABARMUNKE???????? YANUNAMUN RANAR AURENKI RANAR ZANKWASO
SHOKI????????????????

Tafiya sukeyi mainisa, bbu wadda ya kula dan uwansa, prince sai huci yakeyi kamar wani xaki, tuki yakeyi kamar xaitashi sama

Ganin bayada niyar tsayawa, gudu yakeyi sosai, duk tsoro ya lunlube bilkisu, juyawa tayi ta kallesa idanunta cike da hawaye,

Cikin yanayin kuka take magana, malam wai ina xaka kaini ne?

Menatare maka a rayuwa kakeson kaga kamusgunawa rayuwata?

Mekake takama dashine?

To wlh kasani duk abunda yasameni kaima baxa a barkaba,
Kuma saikayi dakasani a rywarka, idon sarauta kake takama da ita, sarautar wata masarautar tafi sarautar ku, ina mai tabbatar maka da kajuya da akalar motarka kamayardani a inda kadaukeni,

Duk masifar da takeyi be kulataba be kuma fasa gudun dayakeyiba, idanunsa sunkade suyi jajer, duk maganganun da takeyi jiyakeyi kamar tana watsamasa ruwan xafi a jiki, musamman da takecewa Sarautar wata masarautar tafi sarautarsu. Metasani a sarauta, datake fadamasa haka, tabbas xan nunamata kalar tamu sarautar, domin ta tabbatarda bbu wata sarautar da tafi tamu masarautar mulki.

Wani dogon burki yaja a dai dai wani katafaren gida, megadi yafito yabude masa get, yashigar da motarsa a guje yanufi farking space, yaja wani dogon burki wadda saida bilkisu tarufe idonta saboda tsoro, tashiga zubar da hawaye, tana maiyi masa Allah yasa a xuciyarta,

Fadawan dake gadin gdan saida shiguwarsa a guje tabasu tsoro, kasancewa kuma basusan da xuwansaba, domin idon xaixo yakan kirasu a waya yashedamasu da zuwan nasa domin a share masa gdan ka kankabemasa kura. sunynasamakin xuwansa domin ba a dai dai wnn lkcin yake xuwa gdan shakatawar nasa ba

Ganin tsayuwarsa lfy yasa suka runtumo a guje sunka sunkuya alamar girmamawa suna gaidasa tareda yimasa kirari,

Allah yataimaki yarima, Allah tsare gabanka ya kuma tsare bayanka, Dan sarki jikan sarki, sarauta gabanka da bayanka, Kaine xaka kaji mahaifinka, yarima mejiran gado, Allah ya taimakeka bamusan da xuwankaba,

Xagayemasa mota sukayi sunatayimasa kirari shikuwa, saiji yakeyi da qasaita da mulki, kasa fitowa yayi saida ya dauki minti 30 sannan yabude murfin motar ya fito,

Duk abun nan da akeyi bilkisu kallonsa takeyi, tana mamaki a xuciyarta ta yanda yakeji da mulki da isa
Da kuma miskilanci.

Koda yafito fadawa nabiye dashi, xagayawa yayi dai dai wurin xamanta, yabudemata murfin motar, beyi mata mgnaba ita kuma batayimasa, bata kuma fito a motarba,

Ya dauki minti 10 a hka, sannan ya maida kallonsa gareta, yace idon bazaki fitoba xansanya fadawa su daukomun ke akai, sushigomun dake,

Yana kaiwa nan yajuya yayi tafiyarsa, ganin yasoma tafiya yasanyata fitowa domin yana iya sanyawa a dauketa din tunda ba imani ke garesaba,

Tafiya yakeyi tana biye dashi. Domin ita koda xa’a kasheta batasan a inda takeba,

Wata kofa yanufa,tana biyedashi shiganta kofarke dawuya taganta cikin wani katafaren pallow na alfarma pallow yyi kyau sosai amma duk da kyau pallow baxai rudetaba domin tasaba ganin fiye da irin wnn

Tsaye tayi abakin kofar taki Shiga ciki,

Shima tsaye yyi yana kallonta, beyi mata maganaba, saifama yakeyi da mulki, sunshafe kusan minti 30 a hakan, sannan daga karshe yabude baki yyi magana, idon bazaki shigoba xansanya a fadawa su daukomun ke,

Domin yanxun kinshigo fadata, xannuna maki sarauta da mulki ba abun wasabane,

Xan mulkeki yanda rai keso, domin na fahimci a gda ba’a koyamaki yanda xaki daraja masautaba, basu kuma koyamaki yanda zakibawa yayan sarauta girma ba,

Domin xan a xabtar dake yanda kikasan ake axabtarda tsintantun bayi,
Xaki xama baiwata, kuma kiyimun aiki irin na bauta, har sai kin fahimci cewa kintaba yayan gidan sarauta,

Murmushi tayimasa tareda karasa shiga daga cikin pallon, karasawa tayi kusa garesa tana maiyin murmushin a fuskarta

Xagayesa tashigayi tanayimasa kallon sama da kasa, sai daga karshe tabudemaki tayi mgna,

Adnan kake kowaye? Baka isa nayimaka bautaba, kuma bakayi martabar da xan xamemaka baiwa ba,

Dame kake takane? Kalmarka dayace kace mulki, to kai ba yarima bane face bawa, ba kuma bawan kowabane face bawana ni bilkisu ta nuna kanta

Ko kamanta lkcinda kabudemun murfin mota nafito, to kasanya a ranka tun daga lkcin kasomayimun aikin bauta,

Writing by Ummu safwan
.Ina ganin sakon ninku masoyana nagode
Luv All????????????
????????????????????????????????????????

A wata masarautar….
????????????????????????????????????????

Writing by Ummu Safwan 07066214433

Page7⃣

BANSAN DA BAKIN DA XANGODE MAKUBA MASOYANA HAKIKA INA GANIN SAKON NINKU, NAGODE ALLAH YABARMU TARE DAKU, LUV U ALLL????????????????

Magana takeyi amma idanun yarima sunkade sunyi jajir, gaba daya kansa ya daumasa xafi,

Tsawa ya daka mata, wadda ita kanta saida ta firgita, amma bata nunamasa hkan ba,

Karya kikeyi wlh ke wacece? Da har xaki kirani bawanki? Lallai yau saina sanya a ladabtar dake, sai Sanya anhoraki horo mai tsanani, horonda saikinyi dakinsani dabaki xo duniyaba,

Kallon sa tadingayi sama da kasa, kaima
Dame kake takama bayan sarauta, har sarauta kakeyi? Ina Mai tabbatar maka da idon kaga mulkin wata masarauta to xakasan kai yarima adnan ba sarauta kakeyiva, sonkai kakeyi da nuna isa,

Ta kuma yin murmushi tana kallonsa, inason kafadamun a wace masarauta akace bafade ko bawa ya dau mace?
A tunanina idon kana takama da mulki ko sarauta bata haka yadace ka bulloba,

Kataba ganin anyi Prince kaxami, dubeka wlh a wata marautar ko waxiri baxa’a bakaba bare a baka prince mai jiran gado,
don hkan nace ba sarauta kakeyiba illah hauka don haka nace kaje wata masarautar koda za’a nunamaka yanda ake gudanar da mulki da sarauta,

Taku takeyi dai2 a cikin pallon, sauda taxo gabdashi tashiga xagayashi tana kallonsa sama da kasa
Kallonta kawai yakeyi yana tunanin irin hukuncin da zaimata

Sai dai yaji ta kyalkyale da dariya, daga bayansa, juyawarda zaiyi sai yaga tana nunashi da hannu tana dariya

Nan yashiga kallon kansa sama da kasa, yana tunanin meye a jikunsa wadda take kallo yake bata dariya?

Gashi tafadamasa maganganu masu zafi, wadanda yake tunaninsu,
wace kaxanta yakeyi wadda har zata kallesa tace masa qaxami?

Duk jiyojin kansa sun firfito sbda bacin rai,
Besan lokacinda ya doka mata tsawa, had saida takusan faduwa xaune sbda tsoron da tajiya, da kuma yanayin da taga ya chanxa,

Yanunata da yatsa, kiyimin shuru,
Ke wacece?

Me kike takama dashi?
Waye ubanki a garin nan?
Da har zakixo masarauta ta, fadata, kina fadamun maganganu,

Kallonsa takeyi cike da tsoro amma ta dake a xuciyarta, domin batason yagane tafarajin tsoronsa, domin yaji ddin yimata wulakanci,

Ido tabisa dashi tana hararansa????
Ubana ba wanibane, kuma be xama dole kasan koshi wayeba,

Kuma babu abunda nake takama dashi face darajata da martabata ta ya mace.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33Next page

Leave a Reply

Back to top button