A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Kuma ni mutum ce mai rai da numfashi kamar kowa, kuma kamarka kodayake gani kakeyi a tunaninka kamar kafi kowa,
Da kuma kace na iskoka fadarka, masautarka, a tunanina a gaban bainar jama’a kasatoni, kuma wlh saikayi danasanin abunda kayi domin ni bana barin ayi zalunci bareni bilkisu a xalunta,
Mekike iyayi? Mexakiyimun?
Ke harkinada matsayinda harxakice zaki iya ramuwar abunda nayimaki?
Nan yyi murmushin mugunta, ya jefar da wayarsa a kan kujera, ya xauna yana kallonta
A gogon dake makale a hannunta na gwal, tadiba 12:pm ta maida kallonta garesa, shima ita yake kallo domin yaga agogon dake saye a hannunta, saida ya firgita da ganinsa, domin yasan tabbas a kwai wani abu datake boyewa a kanta,
Saiji yayi tana mgna, prince ne sunanka ko yarima ne ko adnan?
Lkcin cin abincina yayi, ina bukatar a maidani gda, domin nasan bakada abunda kake iya ciyardani,
Xumur yamike tsaye yashiga kwalawa fadawa kira
Writing by Ummu safwan
Luv u all????????
????????????????????????????????????????
A wata masarautar…..
????????????????????????????????????????
Writing by Ummu Safwan 07066214433
Page8⃣
NAGA SAKONKI INA GOSIYA UMMULKHAIRI NIGER ALLAH YABAR KAUNA,
INASONKU MASOYANAH A DUK INDA KUKE????????
A guje fadawa suka fito, kowane daga cikinsu, kansa a sunkuye alamar girmamawa,
Allah ya taimaki yarima gamu,
kallo yabisu dashi ya kuma mayarda kallonsa xuwa gareta
Yana murmushin mugunta, yacewa fadawan suyi tafiyarsu,
Yace daya daga cikin abunda xan axabtar dake dashi kenan yunwa, xan horaki, horo mafitsanani, domin sai kinyi danasanin taba yayan sarauta,
Kisani bbu wani abu daxaki nema kirasa a gdan, babu bawanki dakika ajiye daxaki sanya aiki da harkika iya bude baki kinafadin lkcin cin abinci yyi
Mekikasani najin dadin rywa?
Da harxaki iya bude baki kifadi hakan,
Tokisani abinci baxaki cishiba har sai lkcinda naga dama????
Murmushi tayi tana kallonsa, tadaga masa hannu ya isah ✋???? yarima, kasani bakowane irin kazamin abinci nkeciba, musamman wadda yafito ta hannunka,
Nafadamaka lkcin cin abincinane yayi ina bukatar a maidani gda,????
Kallonta kawai yakeyi, bayada niyar motsawa daga Inda yake,
Ganin hakan yasa itama tanemi wuri a kan kujera ta zauna,tashiga dan ne Dan nen, wayarta dake hannunta,
Can dai yaga xaman baya masa, tashi yayi, yafada dakin barcinsa a kan makeken gadonsa yayi kwancensa yana waya, da abokaninsa yan group dinsu maxaje grp ynadariya,
Bayan yakare wayar,da abokanensa, sai yyi kwance rubda ciki, yana murmushi koba komai yasan yau ya rama abunda bilkisu tayimasa, koda yunwar da yabarta yasan tahoru,
Tsayin minti 30 yana kwance, ko meyatuna? oho xumut yamike daga kwaciyar, yanufo pallon inda bilkisu take xaune rywarta a bace, domin ynxun 12:30pm lokacin tashinsu daga makaranta yayi,
Jakadiya xatayi sauraren dawowarta mkrtar
Ta kallesa sama da kasa daniyar tayi mgna, amma kuma tafasa,
Kallonta yakeyi yana murmushin mugunta, nufota yayi yana kallonta, malam kitashi mutafi.
Kallonsa tayi da niyar tayimasa mgna, amma kuma tafasa, takara dibun agogon hannunta taga 1:00pm hankalita yatashi domin tasan jakadiya xata shiga damuwa, narashin dawuwarta,
Batayi masa maganaba bata kuma kallesaba, domin zaran tabudi bki tayi mgna kukane xai biyo baya.
Mikewa tayi, tabi bayansa suka nufi mota,
A bakin mota taja tayi tsaya, shikuwa har yaxauna a maxaunin direba, yana jiran tashigo sutafi, taja tayi tsaye, ta dauki tsawon munti10 a hka, ganin batada niyar shigowa tanason batamasa lkci, yabude murfin motar da karfi yafito,
Don Allah malama idon baxaki tafiba kijaye kibawani hanya na wuce, tunda ke bkitashi tafiyaba, ni inada abunyi,
Kyalesa tayi kuma bata matsa daga inda takeba
Kallonta yaci gaba dayi, yace kodayake gdan ne bakyason fita, sbda kinga gda mai kyau, kuma kinsha esee ko? To saikinbar gdan nan koda ranki bayaso.
Fisgar hannunta yayi da karfi yabude murfin motar ya jefata ciki
Ya mayar da murfin yarufe
Ya xagaya yashiga maxauninsa ya tada motar yajata da karfi suka fita gdan.
Tafiya sukeyi bata kulashiba harsuka kusan zuwa mkrta, gabda xai shiga mkranta sanan tabude baki tace ajiyeni nan
Da karfi tayi mgnar yaja wani burki da karfi ya tsaya domin saida tabashi tsoro
Mude murfin mutar tayi tafita, snn ta sunkuya tayimasa mgna,
Ngd da bin umurnina da kayi na ajiyeni a nan, amma kasani bana barin bashi,
Mukama da kai wani likacin✋????
Writing by Ummu Safwan
Luv u all????????????????
????????????????????????????????????????
A wata masarautar…..
????????????????????????????????????????
Writing by Ummu Safwan 07066214433
Page9⃣
WANNAN PAGE NAKINE NAFEESAT DAURA (SAHIBA) INA GODIYA DA KULAWARKI, ALLAH YA BAR KAUNA YANUNA MANA RANAR AUREN MUHIBBAT????????????
Yanayin marecene mai hade lumshi da iska mai dadi,
Bilkisu ce tareda da safeenat, tafiya sukeyi cikin farin da annashawa, fira sukeyi suna dariya alamar yanayin garin yyimasu ddi,
Sautin dariya sukadinga ji a gefensu yanatashi, waigawarda bilkisu xatayi, saitaga majalisace ta mazaje grp xanxaune, suna kallonsu suna dariya, ido biyu tayi da prince sai yakuma barkewa da dariya tareda mukarabansa suna nunata da yatsa,
Batabi takansuba, domin tasan abunda tashirya masa, saidai taja hannun sakeenat subar gurin da saurinsu,
Yau ranar alhamis CE takasance ga daliban makarantar suke halarta a wani resturent dake makarantar domin shakatawa musamman idon marece yayi
Bilkisu ce tareda safeena suka nufo wurin shakatawar, kowace taja kujera ta xauna, bilkisu tabada umurni da akawo masu abun motsa baki,
Koda aka kawomasu, sunfara sha kenan, sai bilkisu ta kalli safeenat tace don Allah sister danjirani naje can???????? nadawo, bata kawo komai a rantaba, tace OK sister amma karki dade, tace karkidamu ynzun zandawo,
Wata hanya tabi wadda xata sadata da wurinda aka ajiye wasu fararen kujeru guda 4 kallon kujerin tashigayi daya bayan daya, idonta yakai a dayar da akasanyawa tambarin Prince adnan, saitayi murmushi cikin farin cikin, takarasa kusa da kujeran, saida tafaqaici idon mutane yanda ba mai kallonta, snn taciro wani abu a jakarta mai kamar allura tasonsoka a kan kujeran, idon ba lura kayiba baxaka gane ansoka wani abun a kaiba tana karewa tayi saurin barin wurin, ta koma wurin xamanta,
Labari sukeyi da safeenat amma hankalinta naga prince domin tana dibon shiguwarsa
A can ta hango prince yashigo yana wani kasaita da mulki da miskilanci, fadawa abunkaninsa suntake masa baya, shikuwa harwani kankabe jiki yakeyi da hankicif, yana wani yauki da jinkai, bai tsaya a ko inaba sai a wurin xamansa, domin yasan a nan kawai yake xama,
Saida abokaninsa suka xauna snn shima ya xauna
Xaunawarsa keda wuya, mexayaji saiji yayi wani abu ya tsikaresa a duwawu, wata irin wahalanliyar kara yasaki, harsai da hankalin mutanen wurin gaba daya yadawo kansa,
Nan take kallo yadawo kansa, kowa mamaki yakeyi meyasami prince yake kuwa hka????
Nan take maxa da mata kowa yayo kansa ganin yakasa tashi, daga xaunen, dayake, amma banda bilkisu, kuma ta hana sakeenat xuwa,
Kowa tambayarsa yakeyi prince lfy? meke faruwa? amma yakasayin mgna, sai xufa ke tsantsafosa ta ko ina????idanunsa sunkade sunyi jajir alamar rywarsa tabaci
Ganin bayada niyar mgna kuma yakasa tashi, sai abokaninsa suka dau wayarsa, suka kiramasa fadawansa dake can waje sunayimasa tsaron motarsa,