A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Ganin kiran yarima fadawa suka nufo wurin a guje, suna Allah ya taimakeka Allah yakaremaka lfyarka yarima gamu, be kallesuba sai yayi masu nuni da sudagashi, basu gane abunda yake nufiba, saida abunkaninsa suka fadamasu abunda ke faruwa,
Batare da bata lkciba suka kankaresa yanda bbu mai ganinsa
Daya daga cikin fadawan ya kamasa ya mikar dashi tsaye, saiji sukayi ya kuma sakin kara wadda bemasan yayitaba,???? fadawa saicewa sukeyi Allah yataimakeka hakuri xakayi,????
Bilkisu dakecan gefi tana dariya, domin duk abunda yakeyi a kan idonta, dariya takeyi tana nunawa safeenat,
Safeenat itama abun dariya yabata, tace sis ba dai dasa hanunki a cikin abunda yafaru da prince ba?
Dariya ta kuma yi banada lkcin yimaki bayani yanzun bari sai munhadu a gda,
Mikewa sukayi gaba dayansu. Xasu tafi, bilkisu taja hannun safeena sis muleka wurin can muga abundant ke going a wajen prince????
Safeenat binta tayi tana murmushi
Haka suka isa wajen, a dai dai lkcin fadawa narike dashi xasu wucewa dashi, tafiya yakeyi kamar Wanda akayiwa kaciya,
Bilkisu mexatayi inba dariyaba,
Shan gabansa tayi tana dariya
Tace hiii ✋???? yarima kowa kallo yabita dashi, shikuma yaja ya tsaya kasa tafiyar,
Taku takeyi cikeda kasaita, gabansa taxo ta tsaya, ta kallesa sama da kasa, can kuma ta kuma tuntsirewa da dariya, saida tagama dariyarta mai isarta, harda dafe ciki
Shikuwa ya kulu don ya fahimci bbu wadda yasherya masa wannan abun sai ita, jiyayi kamar ya shaketa ta mutu yakeji
Saida tagama dariya mai isarta, sannan ta kallesa tace yarima kake? Ko prince? Yau ina sarautarka take be? Ina mulkinka? Sannan ina qasaitarka?
Ashe kai ba namiji bane?
Hakan kakeson xama sarki?
Waima na tambayeka a wace masarautar akace irinka yana iya mulkin mutane?
A wace masarautar akace mutuminda ba jarumiba yana xama sarki?
Shi sarki a duk inda yashiga sai a angane yashiga wajen, sabda kwarjininsa da iya takunsa na sarauta,
Amma kaifa? meka iya bayan grman kai, da miskilanci dason girma,
Kataba ganin inda sarki talakawansa kejin tsorunsa,? Taja wani dugun tsaki, jikake mtsewwwww
Xata wuce kenan , taji fadawa na fadin, karya kike yar matsiyata bbu Wanda yadace yaxama sarki sai yarima adnan, don hka xubarda yawun bakinki.
Tamaida kallonta ga fadawa, tayi masu kallon sama da kasa,
Idon babba na mgna ya kamata kudinga bashi respect, bai dace ina mgna da shuganku kusanya mun baki,
Yakama kuje kukuyi ynda ake daraja babba,
Kodayake bnga laifinkuba, shugaban naku besan yanda ake mulki ko saurataba bare Ku yan kuransa,
Yunkurawa sukayi da niyar ladabtar da ita prince ne ya daga masu hannu, da karfi yace Ku kyaleta✋????✋????✋????
Written by Ummu Safwan
Luv u all????????????????????
????????????????????????????????????????
A WATA MASARAUTAR…
????????????????????????
????????????????
Writing by Ummu Safwan 07066214433
Pure moment of life writers (P.M.L.)
Page ????
Kamasa sukayi, suka sanyashi a mota, suka nufi gda dashi,
A bakin get direba yayi horn, maigadi ya budemasu get, suka shigar da motar sannu a hankali sbda kar yarima yaji ciyo, parking space suka nufa suka’ajiye motar, fadawa suka nufosa, suka kankamasa sai sannu suketa yimasa.
Nuni yayi da hannu, alamar susakesa. sakinsa sukayi, sai sannu sukeyimasa.
” tafiya yakeyi kamar wadda akayiwa kaciya, domin shi kadai yasan abunda yakeji a jikinsa.
Dakyar yasamu ya shiga gda.
Bebi takan kowaba, kai tsaye sakinsa ya nufa, yafada a kan makeken gadonsa, ya kwanta rumda ciki,
Sai a lokacin yakejin wasu hawayen wahala nafitomasa,
Tunani yakeyi, irin hukuncin da xaiyimata, tabbas xan hukuntaki, hukunci mai tsanani, xan ladab”tardake, wadda ko makiyinki sai ya tausayamki, xanunamki cewa babu wadda ya isa yataba, “yayan sarauta ya kuma xauna lfy,
Shikadai yake surutunsa, kamar wani zautance,
Bilkisu kuwa yana barin wurin, taja hannun safeenat suna dariya, tana fadamata yanda abun yafaru, sai dariya sukeyi,
"Mutane kowa fadin albarkacin bakinsu sukeyi, wa "dansu na jinjina mata, wa "dansuwa na ginta,
Mafiyawan masu xagin nata duka matane, wa “danda suka mutu a kan son sa.
Yau gdan cike yake da yan”uwa da abokanin arxiki,
Domin uwar”gida sarautar mata, wato hajiya nafeesa, ciki kegareta, wata bakwai, amma babu wadda yasani,
Domin tana ganin kamar rashin haihuwarta yanada nasaba, ga hajia maryam mahaifiyar adnan.
Gashi tadau burin duniya ta daurashi a cikin, lokacinda ta fahimci tana da cikin,sai ta tsiri tafiya garinsu, bata dawoba saida cikin yakai wata bakwai, don hka ko sarki,
bata fadama tanada cikiba, sai yau dayakai wata bakwai,
Sarki yayi murna sosai, don hka ya gayyato “yan’uwa da abokanen ar’xiki, domin atayashi murna.
Ba sarki ba, har maman su adnan tayi murna da samun cikinta,
Amma duk da hkan. hajia nafeesa, cewa takeyi, duk munafurci ne, ba”kin ciki takeyi, da cikin.
Ita dai batabi takantaba bare tabiye mata.
Shine fa, taga shiguwar, Prince cikin fushi, yana tafiya kamar wadda kwai yafashema a ciki,
Ai kuwa babu abunda tashiga fadi, sai dan “bakin ciki, mai irin rayuwar uwarsa, yaji labarin inada ciki, shine ya shigo rai “bace,
To komai ba”kin cikinka, sai na haifi muslimu a gidan nan, domin shima ya hau karagar mulki,
Masifa taketayi ita daya, kamar wata xaranriya,
Shi dai prince yana dakinsa, duk abun duniya ya damesa, sbda bakin ciki ko kayan jikinsa be cireba,
Sai mganar zuci yakeyi,
Kamar ni prince d’an d’an sarki a’ce, wata “yar matsiyata take yiwa abunda taga dama? xunbur ya mike tsaye, kamar wadda wani abu ya tsikara, sai safa marwa yakeyi,
Yana tunanin, ita wace ce?
Dame take ta’kama?
Waye ubanta a garin nan?
Dolene nayi bin cike a kanta, domin na tabbatar da ko ita wace ce????
Koma yayi ya kwanta, rumda ciki, idanunsa sun rikede sunyi jajir , sai tunani yakeyi, ta ina xaifara bincin.
Sannan idon yagano asalinta wane hukunci zaiyi mata?
Wadda saitayi dana sanin, saninsa, a’ rywa
Written by Ummu Safwan. Luv u all????????
???? Your ????????????????????????????????????????????????
A WATA MASARAUTAR….
????????????????????????????????????????
Writing by Ummu Safwan 07066214433
Pure moment of life
Writer’s (P.M.L)
Page 1⃣1⃣
Tunda daga lokacin, Bilkisu basu kuma haduwa, da prince Adnan ba.
“Itama hakan yayi mata dad’i, domin tasamu kwanciyar hankalin ga karatunta,
Amma duk da hakan, kwana biyu da bata sanyashi a ido ba tajita duk ba dad’e, sai tunani takeyi,
“ko lfy ya daina xuwa makaranta? Wata xuciyar kuma nafada mata, kudai abunda taimasa ne, yasanya shi rashin lfy, harya daina xuwa makaranta,
“Xaune take ita d’aya tana tunanin prince. gani take kamar abunda taimasa bata kyauta masa ba.
Kwance tashi bawuya a wurin Allah. Bilkisu harsun kammala jarabawarsu lfy, kuma suna saran, ayimasu hutu, ranar friday, amma har ynxun bata sanya Prince a i’donta ba,
Yau juma’a takasance ranar hutu, Bilkusu da jakadiya suna har had’e kayansu domin tafiya gda, suna kammala had’a kayansu kenan sai Safeenat ta shigo domin suyi bankwana da Bilkisu,
Bankwana sukeyi amma kowan censu kuka takeyi, basa sun rabuwa da junansu,
“Jakadiya tsaye tayi tana kallonsu, domin kuwa itama sai da suka bata tausayi,kukan da sukeyi na rabuwa da juna, sannan tayi karfin halin yimasu mgna
“Kuyi hkr safeena, ai hutun ba mutuwa bane, kamar gobe ne xakuga kundawo.
Hka suka ‘kare kuke kukensu naxasuyi missing din junansu.
Jakadiya ce taja a kwatin kayansu suka nufi tasha, domin shiga motar da xata kaisu yola.