A WATA MASAURAUTAR COMPLETE NOVEL

Maimartaba yayi kyaran murya, yace “Gimbiya Bilkisu nakiraki ne domin na shaida maki cewa, tareda Antynki Bahijja xaku tafi. domin zataje tadiba lfyar Hajia Nafeesat, sbda kinsa zumuntar dake tsakanin mu da sarki Bashir.
Ta d’ago kanta cikin biyayyah ta kalli maimartaba
“Abba ba wai zank’ibin umurninka bane a’a ba hakan nake nufiba. sai dai Abba kasan a motar haya xan koma, kuma ita Anty Bahijja bata shiga motar haya Abba,
Banason mutafi tare da ita a motar gida. yin hkan shi zaisanya agane koni wacece,kuma banason abunda zaisanya a gane ko ni wacece Abba kadiba mgnata.
Ta kuma durk’usawa, “tuba nakeyi Abba idon nab’ata maka rayuwa kayi hkri.????????
Kallonta yakeyi, yana murmushi jina jinjinawa hali irin na Bilkisu,
Yace “karki damu ‘yata. Nasan bakifad’i hkanba domin kib’atamun rywaba. Tashi kitafi Allah yayimki Albarka.
Tace ” Amin Abba.
Ta koma taci gaba da shirinta domin komawa makaranta
Writing by ummu Safwan luv u all????????
????????????????????????????????????????
A WATA MASARAUTAR..
????????????????????????????????????????
Writing by Ummu Safwan 07066214433
PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S
this page is dedicated to my lovely doughter Fareeda shu’aibu Jos, Allah yabar k’auna, luv u so much????????????????
Sarki Bashir mahaifinsu Adnan, da Ammi mahaifiyarsu Bilkisu uwa d’aya Uba d’aya ne,”
Kada ku manta da Ammi mahaifiyarsu bilkisu ‘yar sarki ce,”
da masarautar kano. da masarautar yola. suna da kyan kyawar fahimta.”
da sarki Abdulraham, da Sarki Bashir abokanen junane.”
don hka sarki Bashir yabawa sarki Abdulraham Auren k’auwarsa Ammi,”
Kunji alak’ar zuwan Bahijja garin kano,”
Amma Bilkisu da Adnan babu wadda yasan juna a tsakaninsu.
sabda tuntana k’arama tadaina xuwa gidansu saboda jininsu be had’u da hajia Nafeesa ba.”
Motocine birjik harabar gidan, za’ayiwa gimbiy Bahijja rakiya, kwaliya tayi kalar ta gidan sarauta.”
tasanya alkimba, sai tafiya takeyi cikin k’asaita da mulki,”
Fadawa kuwa sai zuba mata kirari sukeyi,”
Ammi ce a gefenta, tarakota,sai jamata kunne takeyi, tace
“Bahijja kikula da kanki, kiyi taka tsantsan da mutanen gidan, domin kinsan xaman da sukeyi da hajiya nafeesa, kiguje abunda xai kai ya komo a gdan,” sannan kizama maiyiwa kowa biyayya,
musamman hajiya nafeesa daxaki tafi wurinta,”
Bahijja tayi murmushi, tace
“Ammi kada kidamu insha Allah babu abunda zaifaru. kinsan tsuhuwa mai ran k’arfe Addah tana nan bata mutuba. don hka bazan samu matsala da kowaba a gidan ba har naje nadawo,”
Ammi tayi murmushi, tace “nayarda dake Bahijja, Allah yatsareku ya kuma kaiku lfy, Bahijja tace “Amin Ammitah.”
tashiga mota suka suka tafi,”
Gimbiya Bilkisu tareda jakadiya sun sauka lfy.”
Saukarsu gda kedawu Bilkisu takira wayar Safeenat tafad’a mata tadawowarta makaranta.
Safeena kuwa tashiga murna da jin dadi, domin tayi missing din babbar k’awarta Bilkisu.”
Ranar Monday, takasance kowa ne d’alibi sauri yakeyi domin halartar shiga Aji, gudun karsuyi latti,”
Bilkisu ce tareda Safeenat tafiya sukeyi cikin sauri, domin su shiga Aji, kar malam yariga su shiga.”
Tafiya sukeyi sai ganin d’alibai sukeyi suna nunasu da hannu, Safeenat bata lura da hkanba Bilkisu ce kawai talura.
maza da mata kowane nunansu yakeyi, Bilkisu ce tayi k’arfen halin yin mgna, tace
“sister lfy naga kowane sai nunamu yakeyi da yatsa.????????????????
Safeenat takai kallonta a gun mutanin taga tabbas hakane nunasu akeyi.
tacewa Bilkisu, “bara ga sister zainab a can xaune barana tambayeta kowani abu ke faruwa bamu saniba.”
Ai kuwa kafin ta rufe bakinta, sai ganin prince Adnan tayi a gabansu.
Kallon Bilkisu yakeyi sama da k’asa, sannan yace mata “hiii. y’ar matsiyata, to gani naxo gabanki.” xanyimki wulak’ancen da babu wadda ya isa yarama maki a makarantar nan.” xan wulak’antaki wulak’anci mai tsanani.”
kina tsammanin Zaki tab’a yarima d’an sarki kuma kikwana lfy?” to k’arya kikeyi ‘yar matsiyata.”
kinsanyani jinya ta tsawon sati biyu,ke kuma zansayaki ta shekara d’aya.”
sannan daga k’arshe nayi amfani da mulkina da sarautana nasanya a koreki a makarantar. Ba kuma a hka zanbarkiba har saikin d’an d’anni azabar bauta, bauta kuma irin ta k’as k’antun bayi.” Zan nunamaki babu wadda isa yaja da yarima Adnan ya kuma zauna lfy.”
Kinjawa kanki, kin kuma jawa iyayen, domin harsu bazan barsuba, har sai sunyi nadamar haihuwarki a rayuwarsu.”
Yana kaiwa nan, yayi nuni da hannu. a nan take fadawa suka zagayesa,”
Safeenat ce hankalinta duk yatashi, tashiga magiya tana bashi hakuri.”
Bilkisu dake tsaye idanunta sun kad’e sunyi jajir, bakomai take tunaniba illah tayi lorzing din darasinta na yau, kuma gashi yau Monday.
Tajuya ta kalli Safeena sai faman bashi hakuri takeyi amma yayi beres da ita.’
su kuwa d’alibai da fadawa duk sun xagayesu, saikace wad’anda sukayi sata,”
Ai kuwa rayuwarta ta kuma b’aci, a nantake ta dokawa safeenat tsawa. Tace “ya isa Safeenat, kidaina bashi hakuri, yazo yyimun duk abunda yagadama.” Tunda anfad’a maka sarauta haukace.” Ko anfad’amaka, tunda kana yarima d’an sarki kataka kowa yadda kaga dama.”
To k’arya kakeyi, babu wani abu da ka i’sa kayimun,”
Sanan kuma babu wata masarauta da ta i’sa nayimata bauta.”
Jinya kuma bakayi komaiba”. Don sai nasanyaka kayi jinyar shekara 10 kana kwance.”
fadawa sukace “karya kikeyi ‘yar talakawa baki isa kisanya yarima yayi jinyaba.”
juyawa tayi ta kallesu sama da k’asa, ta xubar.” Sannan
Tajuya ga Prince Adnan tace masa, a hkan kake tak’ama da mulki?” To tabbas baka cancanci kazama yarima ba.”
Kaje ka diba kundin tsarin mulki a chapter 9067 zakaga ynda ake tafiyarda mulki, ba irin naka narashin adalciba, nason kataka talakawanka yanda kaga dama.”
Kallonsa takeyi ranta a b’ace.”
Tace koda yake banga laifinkaba idon nayi tunanin rashin ilimi ne da jahilci ke d’awainiya dakai,”
don hka babu abunda kake iya yimun, tana kaiwa nan taja wani dogon tsaki, ta tufa masa yawu a fuska, taja hanun safeenat
suka bar wurin,”
Kallo yabita dashi, yashiga goge yawun da ta tofamasa a fuska, yana mamakin ta yadda takecin galaba akansa.”
Fadawa xasuyi yunk’urin rek’eta prince ya d’aga masu hannu alamar sukyaleta.”
Tonima dai ganin hakan yasa nayi saurin barin wurin, kar prince yasa a suburbud’e????????♀????????♀
Writing by Ummu Safwan luv u all ????????
????????????????????????????????????????
A WATA MASARAUTAR…..
????????????????????????????????????????
writing by Ummu Safwan 07066214433
PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S
kinwuce k’awa. Kuma kin wuce aminiya. kinzama ‘yar uwa a gareni.” ZAINAB ALIYU MAIRIGA (ZEETAH) ALLAH yabar k’auna. hard’iya, da jikoki.” Luv u so much????????????????????
Page1⃣4⃣
Adnan tsaye yakasa tafiya.”
Duk inda Rayuwarsa take tab’aci, jikinsa har rawa yakeyi,”
Gaba d’aya jijiyoyin kansa duk sun firfito. Idanunsa sunyi jajir.”
Ganin halin dayake cikine yasanya, fadawansa sukayo kansa.” suka kankamasa, sukasanyashi a mota, suka nufi gida dashi.”
Dashigarsu gidan. bejira akabud’e masa mota yafitoba.” dakansa yabud’e yafito, sai wani cincira yakeyi, kamar wadda zai tashi sama.”
Dak’yar yasamu isa d’akinsa.”
A kan makeken gadonsa ya kwanta, sai ajiyar zuciya yakeyi. yana tuna fuskar Bilkisu lokacin da take tufamasa yawu a fuska, a gaban bainar jama’a, kuma a gaban fadawansa.”
Zunbur ya mik’e tsaye.” Sai safa da marwa yakeyi, yana tunanin, waishi kamarsa prince.” ace wata y’ar matsiyata, harta samu damar